BABBAN YARO COMPLETE NOVEL

BABBAN YARO BOOK 1 COMPLETE NOVEL

Ya k’arashe maganar yana gwada yanda zaiyi min da hannunsa.

Nace.” Jeka kira ogan naka ka gani in ya Isa ya fidda mu daga motar nan.sauna kawai.”

A zafafe! Ya wuce ciki gidan yana mamakin yarinyar dole ya nemi izini a gurin oganshi ya samu ya ladabtar da ita.

????????‍♂BABBAN YARO????????‍♂
Cigaban littafin yaro da kudi
[11/1, 10:52 PM] .: ????????‍♂BABBAN YARO????????‍♂
Cigaban littafin.
YARO DA KUDI????????
WASA FARIN GIRKI????

INA KUKE MASOYA LITTAFIN YARO DA KUD’I, TO MAZA KU GARZAYO KU CASKALO KU ANTAYO KU SAMU CIGABAN YARO DA KUD’I WATO BABBAN YARO WASA FARIN GIRKI, YANZU AKA FARA KAFCEN!!!!!! WANNAN DABAN YAKE DA SAURAN DOMIN YAZO MUKU DA SABON SALO ME SANYA KU NISHAD’I, BABBAN YARO!!!!!????????‍♂LITTAFI NE ME K’UNSHE DA RIKITA-RIKITA, BABBAN YARO!!!!! BABU SHAKKA YA AMSA SUNAN SA????????‍♂???????????? BABBAN YARO!!! YA ZO DA SABON SALO MAI SAKA NISHAD’I ????????????????MAZA KU GARZAYO KU SAMU NAKU KAN KUD’I NAIRA D’ARI UKU KACAL KU BIYA KU SAMU BABBAN YARO DOMIN KU GA YA KAFCAN!!!!YAKE????????‍♂. Hummmm!!! KAR KU BARI A BAKU LABARI………..

DUK ME BUK’ATA ZAI TUNTUB’I WANNAN NUMBAR KAMAR HAKA
08089965176
07084653262

AHA!!!!
MASU ZAGI SAI A BUD’E FEFE MAZA A D’AURA NIYYA DAGA NAN HAR MAHADI YA BAYYANA, AHA!!! INA GEFE ANA RAGEN MIN ZUNUBI????????‍♀

NA GABA YAYI GABA????????‍♀

MUJE ZUWA MASOYA

A KAFTA!!!!!!!!!!!!!!

BABBAN YARO CIGABAN LITTAFIN YARO DA KUDI????????‍♂????????????????

Kar Ku bari a baku labari

free peges

9

Cinyoyina na dinga matsewa na sunkuyar da kaina kasa leb’ena na k’asa na D’an ciza, ni kadai nasan halin da nake ciki.

Muryar Mimi naji a karo na biyu cike da ladabi tace.” Don Allah kayi hakuri ka dubi maraicin mu,wallahi ko a gida ba sa’ani ba muka futo yanzu haka hankalin Ummamu nasan yana nan a tashe.don Allah kayi hakuri ka kyalemu mu tafi gida.”

Ta k’arashe maganar muryar ta narawa.

A hankali ya saita mirror dai-dai inda Mimi ke zaune ya d’an kalleta yana zuk’ar sigarin shi, jikinsa ya danyi sanyi jin tana had’ashi da Allah.

Mimi tayi saurin sunkuyar da kanta k’asa saboda mugun kwarjinsa, gefe guda kuma tana mamakin tsananin kyawunsa.

Shiru motar sai kwarara gudu take.

A cije na d’ago kaina ina hararar Mimi muka had’a ido dashi, kallon banza na watsa masa nace.” Mimi kiyiwa Allah da manzo ki daina had’a shi da Allah domin bai san shi ba,habah! Ina dalili ki kyaleshi ya kaimu duk inda zai kaimu, insha Allah aniyarshi zata bishi.”

Mimi ta share hawaye bata ce komai ba.

Niko na jingina baya jikin kujera ina rintse idona k’asana sai k’yak’yayi yake min narasa wace irin masifa ce wannan.

Idona a rumtse yake naji hucin! Hayak’i tari ya sark’e ni, k’irjina na dafe na dube idona da sauri zuciya na tashi, fuskarsa na gani daf da tawa yana fesa min hayak’in sigari ta baki ta hanci.

Na mak’ure jikina da kujera ina galla masa harara, bude baki nayi zanyi magana ya fesa hayaki a baki had’e da kashe gutuwar tabar a cinyata.”

K’ara na sa,jin zafin huta ga hayak’i ya sark’e ni, da k’yar na bude baki nace .”Allah ya is………………………….Mari! Ya kaud’a! min Wanda yasa naga gilmawar taurari tunanina ya d’auke na hucin gadi, hannuna dafe da kuncina nake neman nutsuwa ta.

Zaman shi ya gyara sosai ya murtuke fuska murya sama-sama naji yace”.Wace anguwa ne.”

Wannan ya tabbatar min da Mimi yake.

Baki na rawa Mimi tace.” Badawa wajejan giginyu.”

Agogo ya d’an kalla yaja tsaki! A hankali yace.” Sorry dare yayi yanzu sai gobe.”

Da sauri nace.” Da kake cewa sai gobe ina zaka kaimu ne.”

Mimi ta gwab’e min baki sosai naji zafi sosai, duk abunda yayi min bai min ciwo ba sai abunda. Mimi tayi min, kuka nasa nace.” Kina jin abunda yake cewa ne ba zai kaimu gida ba to ya sauke mu nan mu nemi mafuta.”

Na k’arshe maganar ina dukan murfin motar da k’arfi!

Dafe kansa yayi cike da mugun jin zafin abunda yarinyar take masa, sam baya kaunar hayaniya ya lura ‘yar gumurzu ce.

A zafafe! Yace.” Dohdoh! K’ara k’arfin motar nan.”

Aikuwa naji tamkar zamu tashi sama, tuni na shiga nutsuwa ta na daina buge-buge da nake ina addu’a titi fetal sai motaci jefi jefi, guuuuuuuuu! Mimi ma ta tsorata sai ta rumtse hannunta da nawa tana addu’a.

????????‍♂BABBAN YARO????????‍♀
Cigaban littafin yaro da kudi
[11/1, 10:52 PM] .: ????????‍♂BABBAN YARO????????‍♂
Cigaban littafin.
YARO DA KUDI????????
WASA FARIN GIRKI????

INA KUKE MASOYA LITTAFIN YARO DA KUD’I, TO MAZA KU GARZAYO KU CASKALO KU ANTAYO KU SAMU CIGABAN YARO DA KUD’I WATO BABBAN YARO WASA FARIN GIRKI, YANZU AKA FARA KAFCEN!!!!!! WANNAN DABAN YAKE DA SAURAN DOMIN YAZO MUKU DA SABON SALO ME SANYA KU NISHAD’I, BABBAN YARO!!!!!????????‍♂LITTAFI NE ME K’UNSHE DA RIKITA-RIKITA, BABBAN YARO!!!!! BABU SHAKKA YA AMSA SUNAN SA????????‍♂???????????? BABBAN YARO!!! YA ZO DA SABON SALO MAI SAKA NISHAD’I ????????????????MAZA KU GARZAYO KU SAMU NAKU KAN KUD’I NAIRA D’ARI UKU KACAL KU BIYA KU SAMU BABBAN YARO DOMIN KU GA YA KAFCAN!!!!YAKE????????‍♂. Hummmm!!! KAR KU BARI A BAKU LABARI………..

DUK ME BUK’ATA ZAI TUNTUB’I WANNAN NUMBAR KAMAR HAKA
08089965176
07084653262

AHA!!!!
MASU ZAGI SAI A BUD’E FEFE MAZA A D’AURA NIYYA DAGA NAN HAR MAHADI YA BAYYANA, AHA!!! INA GEFE ANA RAGEN MIN ZUNUBI????????‍♀

NA GABA YAYI GABA????????‍♀

MUJE ZUWA MASOYA

A KAFTA!!!!!!!!!!!!!!

BABBAN YARO CIGABAN LITTAFIN YARO DA KUDI????????‍♂????????????????

Kar Ku bari a baku labari

free peges

12

Da k’afa ya bud’e k’ofar farlo nasa ya shiga. Ina kallon Mimi ta tako da gudu ta shiga ganin kofar tana k’okarin rufe kanta bayan mun shiga.

Tsabar rud’ewa da nayi bai sai na tsaya kallon haduwar farlo ba.na san dai tabbas ya gaji da had’u wa. Wani bedroom ya nufa dani, ina ihu! ina kiran Mimi wacce ta tsaya tsakiyar farlo tana kuka. Domin har ta gaji da yi masa magiya.

Nace.’ Mimi babu wani taimako da zakiyi min ko Mimi kina kallonsa zai cuce ni Mimi na.”!!!!!!

Mimi ta zube kan kafet dake tsakiyar farlo tana shashshekar kuka tace.” Asma’u kaifin harshen ki ya jawo miki, shikkenan ke kuma irin taki k’addarar kenan.” Kuka sosai take.

Da k’afarsa ya rufe k’ofar yayi jifa dani kan wani had’addan bed wanda ya sha shimfudu na alfarma.

Hasken d’akin ya kashe d’akin yayi duhu lokaci guda k’ark’arfar iska ta hadari ta taso aka fara walkiya, cikin hasken walkiyar ne na hango tawo war sa.

Zumbur! Na mik’e tsaye kan bed d’in na mak’ure jikin kusruwa ina zare idona.

K’afarshi guda ya d’ora saman bed d’in d’aya a k’asa yana kallona.

Baki na karkarwa nace.” Wallahi ka b’ata min rayuwa sai na kashe ka na kashe kaina.”

Wata muguwar tsawa ya buga min tare da fad’in.” Yimin shiru don ubanki.”!!!!

Cike da tsoro da fargaba nace.” Kar ka k’ara zagina.”

A zabure! Yace.” Me zakiyi idan na kara.”?

Cikin jarumta nace.” Hukunci zanyi domin ina ganin mutumcin ubana kuma yana kwance karkashin kasa duk Wanda yw zage shi sai inda karfina ya kare.”

Ina kallon shi yayi wani miskilin murmushi ya kad’a kansa had’e da yin wani Abu da hannunsa yace.” Ubanki!! Ubanki! Yayi wani tsalle yana juyi yace.” Ina jiran hukumci baby.”

“Nace naka uban ka zaga ba nawa ba.”

Dariya ya saki. Wacce tasa na tsura masa ido ganin yanda dimple dinshi suka lotsa yace.” Shi kad’ai ne hukunci.”

Shiru nayi masa.

Ya murza hannunsa tare da hawa bed din sosai. Zabura! Nayi na matsa gefe guda.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49Next page

Leave a Reply

Back to top button