BABBAN YARO COMPLETE NOVEL

BABBAN YARO BOOK 1 COMPLETE NOVEL

Duk da ya fahimci ta dawo hakan bai sanya shi ya sauka daga kanta ba, cigaba yayi da tsotsarta kamar mayuwancin zaki da ya samu nama.”

Nauyin mutum taji a kanta da sauri ta bude idonta da sukayi mata nauyin gaske ta sauke a kansa, ido suka hada dashi yana lumshe mata idonsa Wanda suyi bala’in k’ank’ancewa sunyi wani jazur dasu.
Duk da jikinta babu k’wari hakan bai hanata yunk’urin kwace kanta daga hannunsa ba, k’arfi ya sa sosai ya danne ta had’e da hard’e mata k’afafunta da nata. Cikin rashin kuzari ta daga hannunta guda tana dukan bayan shi hade da yakuso fatar bayan shi, dama babu riga a jikinsa, bakinta yayi nauyi sosai ta inda ta kasa masa magana sai kauda kanta take duk a k’okarin ta na k’watar kanta.

Amjadu sai da ya tsotsi bakinta iya son ransa sannan ya d’aga ta ido jazur yake binta da wani mayen kallo…. Yawun bakin ta tattauro ta taufa masa a k’irjinsa dake cike da kwantaccen gashi bakikirin dashi,abunka da farin mutum, har ta da kan nipple d’in wani gashi ne a kewaye yayi duhu sosai, mik’ewa tayi jiki babu k’wari ta fara k’okarin maida rigarta, mutukar tace zata yi magana a lokacin to kuka yana iya subuce mata.

Rik’e rigar yayi tamau da hannunsa guda d’aya hannun kuma ya d’ora shi a jikin birziyyar tata yana murza hannun kamar zai sab’ule mata.

Wani irin kukan takaici na saki had’e da fad’in”Allah ubangiji kayi min sakayya kan wannan bawa nake, wasu zafafan hawaye suka zubo min.

Hannunsa ya d’auke daga jikina ina kallonshi ya d’an dafa goshin minti biyu ya dago kansa yana kallona tare da fad’in” Ni ki kewa wannan muguwar addu’ar ko.”? Cikin hayani nace”idan da addu’ar da tafi wannan zan maka, meye ruwanka dani ka dame ni ko ina naje sai kaje kai burinka kawai ka kawo ni gidanka kayi iskanci dani, gashinan ka fara jawo min zargi a gidanmu.” Murya na rawa na k’arashe maganar.
Tsura min ido yayi naga fuskarsa ta d’an canza da b’acin rai! Yace.” To sai ki fad’a min abunda nayi miki Wanda yasa kike fad’ar haka.”? Nace” ni duk ba wannan ba, kawai ka tashi ka mai damu gida ko ka sanya a mai damu” nafada murya ta babu sauk’i. Hannuna ya kama tare da fad’in” zo ki gani abunda ya faru dake, in banda haka babu abunda zai sa na kusanta kaina dake.” Fuzge hannuna nayi tare da fad’in” nasa ni ai suma nayi, haka nake yi duk lokacin da naga mage me kuma zan gani, ai da ka bari na mutu kan kayi min abunda kayi a yanzu, saboda ni nak….. Shiru tayi bata karasa ba jin tana nema ta tonawa kanta a asiri

Mik’ewa yayi daga kusa ni tare da fad’in” Kar ki dame ni da surutun banza malama na k’yale ki, amma kafin in futo daga toilet ki rufe wannan balo din naki idan ba haka idan na futo na gani zaki raina wayon ki.”

Da sauri na kalli jikina naga Ashe ban sanya rigar ba, tana dai hannuna, saurin gyara zif din nayi na hau zurawa da sauri.
Toilet ya shige abunshi ba tare da ya kara tanka min ba.
Bayan na sanya rigar tawa na fara neman inda mayafi na, kan kujerar ban gan shi, cike da mamaki na fara duba dube a dakin Sam babu alamar sa, takure jikina nayi kan kujerar ina kallon yanda Mamana suka bulutsu ta saman rigar kasan cewar ya matse ni sosai dama rigar tayi min kad’an sanya ta kawai nake, kuma ka’ida ne duk d’inkuna na kananu ne bana tab’a yadda ayi min babbar Riga. Motsin bude kofar toilet din naji nayi saurin kauda kaina daga kanshi, gabana na fad’uwa yana daure da k’aramin towol iya cinya zuciya ta nace shi kam bashi da kunya ko guda wallahi, INA kallonsa ta wutsiyar idona Yana shafefensa minti biyar ya futo da kayansa, mai makon ya sanya su sai ya k’araso inda nake zaune rike da kayan a hannunsa, na kauda kaina da sauri ina kara gyara fuskata addu’a kawai nake Allah ya bani rinjaye a kansa, zama yayi kusa dani tsigar jikina ta tashi na dake! Sosai ban kalle shi ba, cikin wani iri voice yace.” Ungo balle min botoran rigar nan.” Satar kallonsa nayi cike da mamaki sai ya dinga sanya ni Abu kamar wata matarsa.Nace.” kan wane dalili da ni CE nake b’alle maka botiran rigar ka, ni ka k’yaleni kawai.” Matsowa yayi jikina sosai naji wani sanyi a fatar jikinsa, nan take na tsinci kaina da wata irin a zababbiyar sha’awar sa, yace.” Yanzu na ganki a arha shiyasa nace ki b’alle min kuma na da lokaci k’ank’ani hakan zai zama aikin ki domin baiwa ta zaki zama ta ko wace siga.” Kallonsa nayi ina ya mutsa fuska nace” wannan duk kana fad’a ne domin kaji dadin bakin ka, ni dai na farko ba matarka bace balle kace haka ni baka da iko dani da duk wani abunda ya shafe ni.”

Murmushi yayi hade da shafa fuskarsa as’usuel yace.” Karya kike ko yanzu na gada zanyi iko da abunki kuma babu yanda zakiyi dani, wallahi kuma na kara ganin kina rigima a kan titi sai ranki yayi mugun b’aci sai na miki horo me tsanani, kullum kina kiran kanki mace me daraja amma kin kasa hankali kina shashanci, rigima da ‘yan iska ki kiyaye wallahi.”!!! Yafad’a. Da murya a kausashe.
Mamaki yaba ni sosai nace “To kai meye damuwar ka meyasa da ka ganmu bakayi tafiyarka ba, duk abunda nayi rayuwa ta ce.”!!! Na fada haka cikin tsiwa da sigar bada haushi.
A zafafe! Ya juyo dani muna fuskantar juna, fuskar sa a hade yace.” Ina magana kina girgiza jiki don baki da kunya, wa ya fad’a miki saboda ke na tsaya a gurin? K’ifk’ifta ido nake tsoro ya fara shiga ta ganin yanda yake wani muzurai duk wannan fara’ar babu ita a fuskarsa.
Ya cigaba da cewa”Saboda Mimi na tsaya na lura yarinyar kamila ce ita yafi kamata ta kira kanta mace me daraja bake ba, tunda duk ganin da zanyi muku bata tab’a aikata mummunan abu ba, ke kuwa fa.? Yafad’a yana zare min ido! Kasa nayi da nawa cike da tsoro! Girgiza kafad’a ta yayi da k’arfi yace.” Ki bani amsa mana”.? Shuru babu magana. Yace.” Mimi tafi kirki tafi ki kyau ta fiki hankali da sanin ya kamata, Ko ba haka bane.”? Shiru nayi masa bakina na rawa, tsaki! Yaja had’e da fad’in.” Ko kwana uku ba ayi na ‘yan uwanki suka zo nan suna tuhumar ki, kan rashin yarda saboda sun San halin ki, hakane koba haka ba ne.”?

Wasu zafafan hawaye ne suka soma zubo min a fuska na fara kifta idona domin in mai dasu Sam bana son yaga gazawata.
Sakina yayi yace.” Wannan ya zama na farko da k’arshe a gurin ki, wallahi wallahi kar in kara kama ki da aikata Abu makamcin haka, zan tsaurara bunkice a kanki domun nima ban yarda dake b……….. Hannu na d’aga masa murya ta na rawa na mik’e tsaye cikin tsananin b’acin rai nace.” Duk abunda zaka fad’a ka fad’a akaina dai-dai ne a gurin ka, ka fad’e shi son ranka, Idan iyayena sunyi zargina kai meye alak’arka dani da zaka tasa ni a gaba kana zagina had’e da fad’amin bak’ar magana, idan iskancin nakeyi Kaine ka koya min, tunda nake a rayuwata babu namijin da ya tab’a kusanta ta sai kai, me yasa na rufa maka asiri a don duniya? Meyasa na rufa maka asiri a gidanmu?! Ka sani ina da damar da zan shiga ko ina ne in b’ata maka suna me yasa ban yi ba?!! Sai kai ne zaka turke ni kana tuhumata kan abunda ban aikata shi ba. To wai ma meya shafeka dani idan a Ibedi nake ina karuwanci! Babu abunda ya shafeka dani, zan dauki hakan daga makusanta na, wato iyaye na, amma bazan dauki raini da k’azafi ba daga gurin wani gardi.”!!!!!! Ganin ya mik’e a zafafe! Ne yasa na ruga da gudu bakin kofar futa ina k’okarin bude wa, kulle gam!! Finciko ni yayi da hannu guda ya jefar kan kujerar a zafafe ya Fidda hannu ya gaura min mari, Wanda sai da naga wasu taurari, yana haki! Yake cewa.” Ni kike fad’awa wannan maganganu ko.”
Hannu na nasa na dafe kuncina zuciyata nayi min suya, tsura min ido yayi fuskarsa kamar Wanda aka aikowa da mala’ikan mutuwa yace.” Ana fad’a miki meye rayuwa kina k’okarin zagin mutane, Dan kinga na damu ke shine kike wannan iskancin!? Kije ki tambayi waye. Amjadu a gari zasu fad’a miki, ko kuma kije ki tambayi ‘yan mata irin ki, wad’anda suke da kyau da wayewa ilimi kud’i ba irin ki ba bagidajiya da ko kwalliya baki iya ba, idan kika tambaye su zasu fad’a miki wanene ni, idan mace bata yi min ba, ko kallo ba ta ishe ni ba, duk kyawun ta da waye warta don ke kin samu wannan damar shine kike mun iskancin har da su zagi,.”!!!! Hannuna na sanya ina dukan k’irjinsa da yayi min rufa dashi INA kuka nake fadin” Babu ruwana dasu tunda ba Kai ne a gabana ba, da kake maganar Mimi tafi kyau tafi ni kirki da komai, to sai me? Idan sonta kakeyi to Bari kaji wani Abu, itama sonka take sai me? Ni babu abunda zai dame ni, daku kuma daga yau ka futa daga rayuwata in huta da jaraba! Idan haka gaskiya take to bana bukatar ta a gurin ka, duk halin da na fad’a kai ne sila.”!!!!!!!! Na k’arashe maganar ina kuka wiwi! Bakin ciki kamar ya kasheni, wai ni suke zargi!! Lallai na yarda da maganar hausawa da suke cewa namiji sai yayi Abu ya zama ado a gare shi, mace ko da tayi sai duniya ta ji ta. Yanzu dubi babu sata babu zina babu mayyata amma suna zarginta.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49Next page

Leave a Reply

Back to top button