BABBAN YARO BOOK 1 COMPLETE NOVEL

Salati Umma tasa tace.” Kuka je birthday din Alina abunda naji ana cewa ba acikin gari ake yin sa futa ake akama guri ‘yan iska su taru a gurin so kuke Ku jawo min abun magana a gari ni Mariyatu.”
Ta k’arashe maganar cike da takaici.
Nace.” Kiyi hakuri Umma wallahi munyi kuskure .”
Tace.” Rufe min baki ko i n buge shi don ubanki nasan wannan kaidin duk daga gurin ki ya futo Mimi baza ta aikata haka ba.”
Shiru mukayi. Cike fa tsoron tashin hankalin da muka hango a idon Umma ta cigaba da cewa ” zaku fada min inda kuka kwana ko sai na saka Aminu yaci ubanku
Baki na rawa nace.” Gidan Kawu Yunusa ne ki buga waya ma ki tambaya kiji.”
Na fad’i hakane saboda nasan bazata buga wayar ba saboda basa shiri dashi wan Babanmu ne shi Kawu Yunusa.
Tace.” Me ya kaiku gidan sa mutumin da ya manta daku a duniyar nan ai babu abunda zancewa Yunusa ya hofintar da zuri’ar Dan uwansa.
Nace.” Wallahi Umma muna futowa daga gurin da akayi birthday din muna tsaye gefen titi muna neman mota kawai sai motar. Ya Musa tayi parking yace.” Mu shigo ya kaimu gida, ganin dare yayi yasa yace bari ya wuce damu gidansu in yaso ma tawo gida da safe.’
Tace.” Ai ya kyauta kuwa wallahi Wallahi duk sanda kuka kara zuwa birthday din Alina sai nayi muku Allah ya Isa, yarinyar nan fa ina jin abunda jama’ar gari suke fada akanta.”
Nace.” Kiyi hakuri Umammu baza mu sake ba.”
Fada take sosai mu kuma muna bata hakuri da k’yar muka samu ta hak’ura muka mike tare muka shiga dakinmu muna sauke ajiyar zuciya.
Wani katafaran Company nake hangowa daga sama an rubuta Amjadu Abul Abbas Mai Materials Company ni ne shaharare wanda yayi suna a jahar Kano dama kewayen ta Company yayi suna sosai gurin yin kaya masu sauk’i da k’arko da rahusa Amjadu Abul Abbas Company Mutane daga ko wace jaha suna zuwa domin su sari kaya kama daga kayan sawa atampa lesuka materil takalma mayafai dogwayen riguna hijab da sauran su.
Wannan Company mallakin Amjadu ne young miloniar yana d’auke da ma’aikata k’warori da bak’ak’en fata har da chanis ma suna aiki cikin wannan shararan company.
15/October/ 2009
[11/1, 10:55 PM] .: BABBAN YARO
mallakar_BINTA UMAR
LITTAFIN MALLAKI NA NE KUN BIYA KUD’IN KARATU NE KAWAI DUK WACCE TASAN ZATA FUTA DASHI WAJE DON GIRMAN ALLAH TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA KUDIN TA.
17
A hankali motar ta shiga harabar Company, ma’aikatan dake gurin suka mik’e tsaye masu aiki suka bar aikin nasu suka mik’e dukaninsu suna sanye da uniporm Riga da wando purple maza da mata kenan matan sun mak’ala guntun hijab fari a wuyansu amma suma duk wando ne a jikinsu musulmai kenan su kuwa sauran babu ruwansu da sa hijabi sun sha uban kitso na attachment wasu kuwa ita suka saka suka baza a kafad’ar su ga uban farce zak’ok’o a hannunwan su.
Ya futowa suka dinga sunkuyar da kai k’asa suna gaidashi masu turanci suyi masu Hausa suyi, cike da ginshira yake amsa musu yana d’aga musu hannu, ya shige ciki inda office d’insa yake. Bodyguard d’insa suka rufa masa baya.
Manager na zaune a office dinshi ya ga shugowar Oga ta cikin CCTV Camara, a fili yace .” madugo uban tafiya kenan yayi mamaki yake sosai yanda yayi musu zuwan bazata babu shakka akwai abunda ya kawo shi. Aikuwa bai gama tunin shi yaji shigowar kira a wayar sa.
Da sauri ya d’auka tare da fadin.” Ranka ya dad’e barka da Safiya.”
Yana juyi cikin wata hamshak’iyar kujera dake ofis d’insa yace.” Barka Ka zo yanzu ina Neman ka.”
Cikin fad’uwar gaba Manager yace.” Ok Sir ganinan zuwa.”
Aje wayar yayi ba tare da yace komai. Da sauri sakataren sa dake tsaye a dauki wayar ya kashe.
A hankali yace.” Joy baku sauka daka kan tsarina ba,? Kar ku bana zuwa gurin nan Ku karya min dokata.”
Da turanci yayi wannan maganar.
Joy yace.” yes sir munanan kan tsarin ka a yanda na sani duk abunda kafad’a gurin meeting da mukayi bamu tsalla ke ba.”?
“Are you sure.”?
Ya tambaye shi yana girgiza k’afa.Joy yayi k’asa da kansa tare da fad’in.” Yes sir.”!
Girgiza kafadarsa yake yana jiran zuwan Manager sai gashi ya shigo cikin sallama ya zauna cikin kujera suka gaisa a tsanake Amjad
Manager yace.” Yallab’ai kayi mana zuwan bazata fa.”
Murmushi yayi yana shafa kwantaccan sajen shi yace.” Na biyo ta gurin ne yasa nazo duba Ku hope komai na tafiya dai-dai bana fatan a samu matsala ina fatan komai dana fada baku rusa shi ba.”
Cike da ladabi Manager yace.” Munanan kan maganar ko Yallab’ai komai yana tafiya yadda ya kamata ana samun cigaba ta ko wane guri sai dai fatan nasara da karuwar arziki kuma jama’a daga ko wace jaha suna murna da wannan sauk’i da suka samu tare da yi maka fatan alkairi gami da fatan nasara a rayuwa da yiwa iyaye addu’a samun rahama gurin ubangiji.”
Muryar shi mai d’auke da amo da sauti ita yayi amfani da ita gurin fad’ar ” Alhmdullahi har kullum abunda nake fata kenan naga d’an kasuwa yana walwala da farin ciki mussaman kananu Wanda basu da jari sosai ina mutukar son in tallafa musu sosai saboda haka Ku cigaba da abunda nace muku ,mutukar na samu wani ma’aikaci ya karya min dokata ta kara farashin kayana ba akan yanda na bari to babu shakka sai ya d’and’ana kud’ansa tare da azaba me tsanani akan abunda ya aikata.”
Menagar yace.” In Allah ya yarda hakan baza ta faruwa ba Yallab’ai.”
Daga kai kurrum yayi da hannu yayi musu alama su tafi.
Suka futa suna godiya.
Doh!_doh da Rambow na tsaye a bakin kofar ofis din suna zazzare ido.!
Manager da skatare suka futo kowa ya koma bakin aikinsa.
Juyi yake cikin kujera tare da shafa gashin dake kewaye a fuskarsa da alama ya saba da haka, tunanin abunda ya faru yake shida marakunyar yarinyar nan, ya mutukar mamakin tsaurin idonta tunda ya shiga gurin birthday din Alina idonshi ya sauka a kanta suna tsaye ita da ‘yar uwarta, tsarin rayuwarsa bai cika kallon mace ba shi dai tsakaninsa dasu shine idan sha’awar sa ta motsa ya nemi wacce tayi masa ya biya bukatar sa kuma baya tab’a neman wacce tasan namiji viginal yake nema wacce shi yake fara bude gurin, in yayi sex da mace sau daya baya k’arawa shi kanshi bai San iya adadin matan da yayi sex da su, shekaru biyu kenan da fad’awar shi wannan harkar saboda wani dalili wanda shi kad’ai ne ya sanshi sai ubangjin shi.
Kwata-kwata Amjad bashi da jaraba son yin sex domin sai ya dauki satittika ma baiyi ba ammafa gurin romancing shine kan gaba yana bala’in son yaga ana tsotsar sa ko ina shiyasa yakan jima bai yi sexcual da mace ba, sai dai idan ya karanci mace ya fuskanci zatayi Sugar nan zayi.
Tunda yaga Asma’u jiya yaji yana sha’awar sex da ita, ganin yarinyar tar ta yasa ya cire abun daga ransa domin yana ganin kamar baza ta iya d’aukar shi ba.
Abunda ya tun zura shi game da ita tsabar tsagerancin ta gami da tsaurin idonta shine ya fara koya mata hankali tun a gurin birthday din sai ya lura kamar tunzurata yake, dalili kenan ya d’auke su ya kaisu gidansa ba da niyar yayi raping dinta kawai zaiyi romancing ne ya rage zafi, da ita sosai ya lura yarinyar tana da Quality sosai yana bukatar mace jaruma ya lura sha’awar ta a kusa take, shine dalili kawai da yakasa biye mata da ya biya bukatar sa ya mike ya barta don ya lura irinsu Romacing baya d’aukar su dole sai an shige su.