BABBAN YARO COMPLETE NOVEL

BABBAN YARO BOOK 1 COMPLETE NOVEL

Wani irin kallo tayi min kana ganin shi kasan ranta a bace yake tace.” Kar ki kara wallahi idan ba haka zakiyi mamakin abunda zanyi miki.” Dariya na fashe da ita ina nuna ta da hannu, cikin zuciya takaici da haushin ta fall a ciki kawai dai na daure ne domun in kuntata mata nace.” To wai ke da kike wannan abun akansa kina da tabbacin zai saurare ki ko ya aure ki iyeeeeee!!! Ashe abun yayi nisa ina gefe guda sake da baki.” Na k’arashe maganar ina dariya me ban haushi.

Muryar ta narawa tace.” Ni nasan Mace duk inda take bata fi k’arfin namiji ba kuma nasan ina da kyau dai-dai gwargwado nasan duk namiji me lafiya ya ganni zai so na zama matarsa ba yabon kai ba ina ni farace inada hanci gami da ido gashi duguwa ina da kira dai-dai misali to sai me.”?

Tausayi ta bani jin muryar ta da nayi tana rawa kamar zata fashe da kuka ya tabbatar mun da cewar lallai ta kamu sosai na sassauta murya tare da dafa kafadunta nace.” Tabbas duk abunda kika fada gaskiya ke kyakyaywa ce gaki fara Mimi na fahimci abunda kike ji a zuciyar ki tabbas so bala’i ne, ki kwantar da hankalin ki nayi miki alk’awarin ni duk sanda muka sake had’u dashi a ko ina ne ya yi kokari in fada masa halin da kike ciki a kansa

16/October/2009
[11/1, 10:55 PM] .: BABBAN YARO

mallakar_BINTA UMAR

LITTAFIN MALLAKI NA NE KUN BIYA KUD’IN KARATU NE KAWAI DUK WACCE TASAN ZATA FUTA DASHI WAJE DON GIRMAN ALLAH TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA KUDIN TA.

19

Mimi ta d’ago kanta tana kallona tare da fadin .” Asma’u zaki iya fada masa cewar ina son sa.” Nace.” Kina mamaki ne.”? Girgiza kai kurum tayi tace.” Bana mamaki wallahi amma ki kyale shi don Allah nasan yafi karfina.” Wallahi bazan kyale shi ba in na ganshi sai na fada masa kika sani ko in fada akan gab’a yaga kema kinyi masa.” Dariya tayi tace.” Shikkenan tunda kin rantse Allah ya bamu sa’a.” Nace.” Ameen Sisina.” Wata hirar muka shiga ammafa zuciya INA ta sak’e-sak’en yaya za’ayi mu kara haduwa dashi.


Ko da Amjad ya bar company nisa bai zarce ko ina ba sai sharararn Hotal d’insa Wanda yake can wajan hotoro tsari da kyau da kyatuwat hotal din ba sai na fada ba duk wasu guyz maza da mata burin su kawai su zo hotal din domin hutawa da samarin su da ‘yan matansu sunan Hotal d’in A_A guest place sosai gurin ya k’yayatu motar shi na shiga gayu sukan San ya shigo ‘yan mata suka dinga gyara zama tare da sabule hannu rigunansu suna gantsaro kirjinsu duk da ya gani wasu suka bar hira da samarin su suka shagala da kallonsa.

Hibbah dake zaune can gefe guda ita kad’ai ta Dora kafarta kan kada tana taunar cigum kana kallon Hibbah zaka san taci ta da kai fara ce tas gajera amma ba sosai ba tana da kiba ba sosai ba babu laifi tana da kyau dai-dai nata abunda ya futo dashi Hutu da yawan make up tana da manya nonowa da tsarin jiki me kyau Hibbatullah kenan d’iyar Alhaji Hashimu me citta shararar me kudi ne Wanda yayi shura a jahar Kano da ma kewayen ta. Zuwanta hotal din nan da biyu domin tayi tozali da namijin duniya wato Amjad wanda Allah ya zuba mata so da kaunar sa kamar ta kashe kanta ji take zata iya rabuwa da kowa in zata rayu dashi.

Tana kallo ‘yan mata da samari gami da ma’aikatan gurin na takai masa gaisuwa yana amsawa cikin ginshera bodyguard d’insa sai zare ido suke kamar su ci babu, sai ta mike a nutse ta nufi inda yake tsaye tana tafiya tana karkada jiki ilahirin jikinta motsi yake. Tunda nesa ya hango ta, take yaji gabansa ya harba wata mutsiyaciyar sha’awa ta rikito masa bai shirya ba, faffad’an k’ugunta ya tsurawa ido har ta k’araso inda suke. Ya kalli Rambow fuskarsa a murtuke yace.” D’auko Glass d’ina cikin mota.” Rambow ya bude mota da sauri ya d’auko masa wani dark spece wanda ko kwayar idonsa baka gani sai dai shi yana ganin kowa tarr ya kurawa Hibbah ido yana nazarinta sosai ta tafi da imaninsa manyan nononwanta sun tsone masa ido, take ya shiga wani yanayi abunda ya faru tsakanin shi da Asma’u ya dawo kwakwalar shi ajiyar zuciya ya sauke lokacin da ya tuna yadda ya dinga murza manya nononuwan Asama’u ya jima bai tab’a masu taushi da dad’in tsotso irin nata ba, shiyasa yayi saurin samun satysfied saboda akwai kayan aiki sosai take yaji shawarsa ta motsa yana so ya tsotsi Hibbah ya ga kamar zatayo Sugar!!
[10/16, 11:51 PM] ????: Tun kafin ta k’araso ya d’auke kansa cikin tak’ama da ginshera ya fara tafiya su Rambow suka rufa masa baya,Hibbah taji haushin abunda yayi mata, amma dake ita take nema sai ta bisu a baya doh!doh ya juyu a fusace!! Tayi saurin tsayawa A hankali yace.” K’yaleta .” yafad’a ba tare da daina tafiya ba”. Yes Boss” doh-doh ya fada ya bisu a baya Hibbah ta bisu tana jin takaicin abunda yayi mata kamar ita big girl yayi mata kallon banza DUK da kyawunta da dukiyar ubanta gami da tsarin jiki me kyau da Allah ya bata Wanda yake rikirkita ma maza hankali shine shi zai kalleta ya watsar har ya sanya glass saboda ita lallai sai ta dandana masa zumar ta zai san wacece ita.

Sai da suka wuce bene uku sannan naga sun hau wani bene daban da sauran kwata-kwata room 3 ne a gurin da Sauri Rambow ya bude masa room d’in k’arshe ya shiga su kuma suka tsaye waje suna zare ido Hibbah ta karaso zata bude ta shiga rambow ya buga mata tsawa! Cikin takaici ta takalle shi ta watsar tace.” Bakaji abunda yace bane ka kiyayi yimin tsawa ni ba karamar mace bace.” Jin surutu yasa ya leko be kalleta ba yace.” Ku sauka k’asa idan zan sauko zan kiraku a waya.” Tare suka had’a baki gurin fad’in .” Yes Boss suka sauka kamar yadda ya umarce su, komawa yayi ciki ya bar kofar a bude Hibbah ta shiga tare da rufe ta har da murza key. Zama yayi gefen wani haddadan bed da sha shimfid’u na alfarma dakin sai wani irin kamshi yake yi, figigin gyalenta ta aje kan sofa ta nufi inda yake zaune yana k’okarin cire shart din jikinsa ta zuwa ta fara cire masa cikin wani irin salo take shafo k’irjinsa tana murza kan nipple d’insa ido ya zuba mata tare da dan cizar lips dinshi Sam bai hanata ba, abunda take masa ba, ta cire rigar ta aje gefe ta fara kwance masa blet gyarawa yayi ya zare sai ta sabule masa dogon wandon jins din, yq zauna daga shi sai k’aramin wando. Hibbah ta d’are cinyar sa tare da tallofo kansa ta cusa tsakiyar k’irjinta cikin wata mayaudariyar murya tace.” Baby pls ka murza min yana min k’ai k’ayi.” Ta k’arashe maganar tana k’okarin zura hannunta cikin wandonsa.

Caraf!! Ya rike hannun nata ya tsira mata idanunsa Wanda suka fara sauyawa har yanzu voice d’insa bai sauyaba yace.” Ke wacece tukkuna.” Hibbah ta sanya Dan ya tsanta guda tana zageye sajansa tace.” Baby yanzu ba lokacin tambaya bane lokacin jin dadin mu ne, saboda kai nazo hotal din nan ya kamata mu gamsar da junanmu sannan sai in fada maka wacece ni.”

Ture ta yayi daga jikinsa ta fad’i kasa ya kalleta a tsanake yace.” Bana takar mace sai na san inda ta dosa ko an gaya miki kowa ma irin ki ne.”

Hibbah ta mike zuciyarta tana mata zafi sosai wai yau ita D’a namiji ya tunkud’e ta fad’i duk darajar ta.” Murayar da b’acin rai tace.” Shine kuma zaka tunkude ni nafadi kasa.”? A dage yace.” Meye amfanin ki.’

Wani murmushi tayi tace.” Amfani na na dayawa a gurin ka Baby ka bani aron lokacin ka zakaga amfanina a gurinka.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49Next page

Leave a Reply

Back to top button