BABBAN YARO BOOK 1 COMPLETE NOVEL

What’sp numbar
08089965176
07084653262
account numbar
1013851874
Ahamad Gwadabe
UBA BANK
20
Mimi ta shigo dakin da sauri take fad’in” Asma’u wannan kiran fa sai kace wallahi kin bani tsoro.” Hararta nayi ” Ba dole ba na bar handbag dina gidan guy nan fa.” Mimi ta fade kirjinta tare da fad’in” yanzu kika tuna da ita kenan.”? “Wallahi kuwa Nazo d’aukar cingum ne kawai na tuna.” Zama tayi kusa dani tare da fad’in” yanzu ya zakiyi to.” ? Ku nuffasa ban bari tayi ba nace.” Zanje ne in d’auko abata daga nan sai in idda sak’on ki in bashi rigarsa shikkenan.”
“Kin ga Asama ki barta kawai Wallahi bana son zuwanki saboda nasan halin ki.” Nace.” Kina nufin in bar handbag dina me tsada ok kece zaki siya min wata kenan.” ? Na tambaye kamar zan make ta. Girgiza kai tayi tace.” Bani bace amma shawara d’aya zan baki ki kyale jakar nan.” Nace” ke fa sai naje kome zakiyi sai kiyi.” Tace” to nidai kar ki fada masa ina sonsa.” Dariya na sa ina nuna ta da hannu nace.au! Har kin karaya kenan dallah ki jajurce wallahi in nice nake sonsa da kaina zan fada masa,kawai dai baya cikin tsarin mazan da nake son aura ne.” Mimi tace.” Oho miki dai k’aryar ki ki kira shi mummuna guy nan ya had’u ko ta INA.” Nace.” Ke kika hango wannan.” Kema kin hango ina ce d’azu kika gama misali dashi.” Nace .” da nayi misali dashi sai nace miki ina sonshi.” Cikin sigar tambaya na wani hade fuska tamau!! Ke kika sani dai.” Tafad’a tana Mik’ewa tsaye. Tace.” Yanzu yaushe zaki je.” ?
“Wannan bai shafe ki ba bana neman rakiyar duk sanda na gadamar zuwa sai dai ki shafa kiji bana nan.” Girgiza kai tayi ta futa tabar ni zaune a gurin ina saka yadda za’ayi in koma gidan. Kwanciya na gyara na d’an lumshe idona ina take hoton fuskarsa ya bayyana saurin bude idona nayi gabana na wata muguwar fad’uwa. Sake rufe idona nayi a karo na biyu na hango fuskarsa yana Sakar min kayataccan murmushi dimple d’insa duk sun lob’a sai wani lumshe min ido yake.
A zabure na mike zaune INA takurewa jin yanda tsagar jikina take mik’ewa take na fara jin tsutt- tsitt a kasa na ya fara motsi a fili nace.” Na shiga uku.! Daina motsi nayi wai ko zan daina jin abun da nake ji, inaa naji yana kara k’arfi. Kamar in kurma ihu! Haka nake ji zuciya ta fara zafi nasan yau ma haka zan kwana cikin mawuyacin hali da damuwa, muryata a shak’e nace.” Allah ya isana d’an iska ya cece nii!!!!”
Dafe kaina nayi yare da cije leb’ena na k’asa na sunkuyar da kaina kasa ina addu’ar samun salama domin nasan dole sai da haka.nafi minti ashirin ina cikin wannan hali babu sassauci ko na kwabo a daddafe na mike bana ko kallon gabĂ na na dauki abun da muke aje soso da sabulu na futa Wanka zan sake ko zan samu sa’ida. Dai-dai da futuwar Aunty Hauwa zata tafi ta kalle ni sosai tace.” Ke kuma baki da lafiya ne naga idonki yayi ja.” Kaina na nuna mata ina k’okarin jawo ruwa a rijiya tace.” Shine kuma zakiyi wanka daf da magariba sai kinje zazzab’i ya rufe ki.” Shiru nayi mata na dauki ruwa a bokiti na shiga ban daki.Umma ta futo tana tambayar aunty Hauwa menene? Aunt ta fada kome. Tace.” Shine saboda kunnen kashi ta shiga Wanka kuma lokacin sallah magariba. Inajin aunt tace.” Nayi mata magana ta kiji. Umma tace “jikinta ne ai ba na wani ba” ina jinsu sukayi sallama Umma ta raka aunty Hauwa har soro sannan ta dawo ciki.
Jikina na dunga kuzawa ruwa sai kace me wankan janaba sai da na jike gashin kaina tas na futo salo-salo domin har yanzu ina inajin fleengs din jikiina babu kuzari na zube kan katifar mu ina nishi nan take zazzab’i ya rufe ni. Wani irin sanyi na dinga ji yana ratsa jikina na takure guri guda ina sakin nuffashi Mimi ce ta shigo dakin ta dauro alwala zata yi sallah taga halin da nake ciki hankali a tashe take tambaya ta menene nayi mata shiru kawai ina lumshe idona, ina kallonta ta futa da sauri. Minti biyu sai gata ta dawo tana fad’in” Bari in idar da Sallah Umma tace muje chamis a miki allura ko maleria ce.” Nidai shiru kawai nayi mata cikin zuciya ta nacr Mimi wannan ba maleria bace jaraba ce kawai.
Amjad jarumin jarumai tabbas ya nunawa Hibbah haka yake shi ba rago bane a cikin mazan ma sai an tona kafin a samu me lafiyarsa tabbas ya saka Hibbah kukan dad’i ta inda take ji zata iya rabuwa da kowa domin ta rayu dashi ita kadai, ya jiyar da ita dad’i da bata tab’a tsammani ba. duk jarabarta sai da ya kaita k’arshe sannan ya k’yaleta tana maida numfashin dad’i shi kuma ya fada toilet ya tsarkake jikinsa ya futo wani Mayan kallo ta bishi dashi lokacin da ya nufi dressing mirror murya a sark’e tace.” Bab..baby gaskiya kai jarumi ne ahhh! yau naji abunda ban taba jin irin shi ba, Baby don Allah ka aure ni domin in cigaba da d’and’anar wannan dadin naka.” Ta k’arashe maganar tana lumshe ido tare da yin mik’a kan bed din. Ko kallo bata ishe ba, ya bude wardorob ya ciro wasu ubansu suit black and white ya soma kinsa jikinsa nektie yasa ya mashe wuyansa dai-dai misali ya gyara kitson sa had’e da daure shi daga baya wani haddadan agogo ya d’aura a hannunsa ya fesa turare sun kai kala biyar. Da ya juyu sai da ta kusa rikitowa daga bed din ganin wani irin azabban kyau da yayi mata, kai tsaye inda ma’adanar takalman shi ya nufa yaga ya d’auko wani had’addan shoe half cover black ne sai shainig yake ya sanya safa black sannan ya fara sanya takalmi a kyawawan k’afafun shi. Wai!! Zo kuga kyau da tsari gami da kwarjini da haiba gurin Amjadu gaskiya ko ni sai da na k’yasa???? Ya fuskaci Hibbah cikin muryar sa me sanya mata suma yace.” Ni zan je meeting kina iya tafiya domin na gama dake, bana bukatar sake ganin ki a halin yanzu tsarina ne bana maimaita abu daya OK.”
Hibbah taji kamar ta d’ora hannu aka ta mike tsaye da sauri bakinta na rawa tace.” Ban..bangane abunda kake nufi ba.”
Ko saurarenta bai yi ba ya nufi inda ya aje wayoyinsa ya d’iba ya fuce ya barta sake da baki
Zubewa tayi kan bed din tana sakin wani murmushi a fili tace.” Wallahi na samu mijin aure sai na zame maka cingum duk inda kake, don haka banyi niyyar tafiya ba nan zaka dawo ka same ni domin bangama more ka ba.”
Yana futa daga d’akin ya bude wayar shi numbar Rambow ya kira.Rambow na ganin kiran yasan da magana da sauri ya tafi kicib’us sukayi dashi yayi saurin karb’ar wayoyin hannusa ya bashi hanya ya wuce shi kuma ya rufa masa baya. Tuni ma’aikatan suka fara masa sannu kowa ya nutsu har sai da ya futa sannan, Doh-doh ya bude masa mota tun kafin ya k’araso ya shiga a tsanake. Suka futa daga get din. Sai da suka mik’e titi sosai doh-doh yace.” Sir ina muka nufa.” Kamar baya so yace.” Abdu b’ako Holl” gurin taro ne da shararrun ‘yan kasuwa suke zuwa suyi meeting duk wani Dan kasuwa da yake ji da kansa yana hallatar gurin yanzu ma taro ne aka hada shi kan mutum daya wato Amjad young millionaire Wanda har governor dake kan mulki a wannan lokacin sai da aka gayyato duk domin Amjadu
Motar shi na shiga gurin kowa ya kiyayi kansa ya futo fuska a murtuke domin babu sassauci akan abunda yake zuciyarsa basu Isa su sa ya sauka daga kan ra’ayin sa ba sai dai duk abunda zasuyi suyi shiyasa ya murtuke fuska kamar bai tab’a Dariya ba suka durfafi dakin taron cike da karsashi yake taka k’asa.