BABBAN YARO BOOK 1 COMPLETE NOVEL
Muna futa bakin titi tsitttt! Jefi-jefi motaci suke wucewa.
Mimi tace.” Na shiga uku ashe dare yayi.”
Agogona na kalla 12: 00 dai-dai, hankalina ya k’ara tashi, Mimi kuka ni kuka, gefe guda kuma har yanzu inajin wani masifaffan feelings a k’asana sai wani motsi yake min.
Mota k’irar Honda civic ce ta tsaya a gabanmu.
Mimi tace.” Allah ya kawo mana d’auki.”
K’okarin bude motar take na gwab’e hannunta.
Kyakykyawan sarauyi wanda bazai wuce shekara ashirin da biyar ba ya zuro kansa yana sakin murmushi yace.” Hi baby’s ya ina zakuje ne.”?
Baki na rawa Mimi tace. Badawa zaka taimaka ka kaimu.”
Yayi murmushi yana kallona yace.” To kafin in kaiku nima zaku rage min marata ko.”
Tsabar bakin ciki yasa nace.” Sai dai idan ta ubanka zamu rage maka shege d’an iska kawai.”
Bud’e mota yayi a zafafe! Yace.” Ke dan ubanki kin san waye ni waye ubana a garin nan kuwa.”?
Babu tsoro a tare dani nace.” Ko waye ubanka be dame ni ba, nasan dai d’an iska ne.”
Mari ya kawo min na kauce da sauri!!
Mimi ta tare shi tana bashi hak’uri Yace. ” har ni wannan ‘yar talakawan zata zaga in k’yaleta yau sai na nuna miki matsayin ki.”
Ganin yayo kaina ne yasa na koma ciki da sauri! saura kad’an mota ta ingije ni, na ja baya ina haki!
Cikin nutsuwa motar ta tsaya saboda yanayin duhun galashin motar yasa ban gane waye a ciki ba, amma daga ni motar ta manyan k’wari ce bak’a sid’ik da ita, sautin misic na tashi kad’an -kad’an.
Yana zuro k’afar shi nagane shine, nan take zuciya ta bushe ina addu’a Allah ya bani rinjaye a kansa.
????????♂BABBAN YARO????????♂
Cigaban littafin yaro da kudi
[11/1, 10:52 PM] .: ????????♂BABBAN YARO????????♂
Cigaban littafin.
YARO DA KUDI????????
WASA FARIN GIRKI????
INA KUKE MASOYA LITTAFIN YARO DA KUD’I, TO MAZA KU GARZAYO KU CASKALO KU ANTAYO KU SAMU CIGABAN YARO DA KUD’I WATO BABBAN YARO WASA FARIN GIRKI, YANZU AKA FARA KAFCEN!!!!!! WANNAN DABAN YAKE DA SAURAN DOMIN YAZO MUKU DA SABON SALO ME SANYA KU NISHAD’I, BABBAN YARO!!!!!????????♂LITTAFI NE ME K’UNSHE DA RIKITA-RIKITA, BABBAN YARO!!!!! BABU SHAKKA YA AMSA SUNAN SA????????♂???????????? BABBAN YARO!!! YA ZO DA SABON SALO MAI SAKA NISHAD’I ????????????????MAZA KU GARZAYO KU SAMU NAKU KAN KUD’I NAIRA D’ARI UKU KACAL KU BIYA KU SAMU BABBAN YARO DOMIN KU GA YA KAFCAN!!!!YAKE????????♂. Hummmm!!! KAR KU BARI A BAKU LABARI………..
DUK ME BUK’ATA ZAI TUNTUB’I WANNAN NUMBAR KAMAR HAKA
08089965176
07084653262
AHA!!!!
MASU ZAGI SAI A BUD’E FEFE MAZA A D’AURA NIYYA DAGA NAN HAR MAHADI YA BAYYANA, AHA!!! INA GEFE ANA RAGEN MIN ZUNUBI????????♀
NA GABA YAYI GABA????????♀
MUJE ZUWA MASOYA
A KAFTA!!!!!!!!!!!!!!
BABBAN YARO CIGABAN LITTAFIN YARO DA KUDI????????♂????????????????
Kar Ku bari a baku labari
free peges
6
Yana futowa guy nan yaje ya bashi hannu suka kashe yace.” Amjad!!!!!! Big boy nan naga sunyi wani irin abu da hannunsu suna wani tsalle sai suka rungume junansu suna dariya.
Sakin bakina nayi ina kallonsu, na ja tsaki da k’arfi nace .” shegu ‘yan iska mussaman kai Ubangiji Allah ya saka min abunda kayi min.”
Ina gama magana ta naja hannun Mimi muka k’ara futa.
Muka tsaya muna neman abun hawa.
Wasu k’atti na gani tsaye a kaina fuskarsu a murtuke! Kafin in ankara sun d’auke ni a kafad’i, na dinga ihu!! Ina kiran Mimi itama tana kirana tana bin bayanmu.
Ciki suka koma damu motar Amjad suka bude baya suka jefe ni ciki, Mimi ta shigo suka rufe.
Mik’ewa nayi ina dukan motan tare da zaginsu ko a jikinsu, sun kulle sun futa Suna jiran ogansu ya gama da abokinsa.
Mimi tamkar ta zautu don har na fita dauriya ina kokari ita ko kuka take tana fad’in.” Kinga abunda kika jawo mana ko Asma kinga ni ko kin gani ko, wai me yasa bakin ki baya yin shiru ne, yau mun shiga uku.”
Shiru nayi mata ina ta kici-kicin bude kofar motar taki motsi ko da wasa.
Muryar Alina naji tana fad’in. ” Aikin banza da wofi wallahi da nasa haka zaku bani kunya a gurin birthday dina da babu useless d’in da na gayyata, ke Asma ba abun alfahirin ki bane don Amjad yayi Kissing d’inki mata nawa ne suke neman wannan damar a gurin shi, ke kin samu shine kike zagin shi, to bari kiji bi kaina nasha wahala kafin in shawo kanshi har ya samu damar zuwa birthday na.”
Kukan kura nayi na damk’o wuyan Alina na fara dukanta ko ta Ina domin abunda zanyi mata kenan in huce
????????♂BABBAN YARO????????♂
Cigaban littafin yaro da kudi
[11/1, 10:52 PM] .: ????????♂BABBAN YARO????????♂
Cigaban littafin.
YARO DA KUDI????????
WASA FARIN GIRKI????
INA KUKE MASOYA LITTAFIN YARO DA KUD’I, TO MAZA KU GARZAYO KU CASKALO KU ANTAYO KU SAMU CIGABAN YARO DA KUD’I WATO BABBAN YARO WASA FARIN GIRKI, YANZU AKA FARA KAFCEN!!!!!! WANNAN DABAN YAKE DA SAURAN DOMIN YAZO MUKU DA SABON SALO ME SANYA KU NISHAD’I, BABBAN YARO!!!!!????????♂LITTAFI NE ME K’UNSHE DA RIKITA-RIKITA, BABBAN YARO!!!!! BABU SHAKKA YA AMSA SUNAN SA????????♂???????????? BABBAN YARO!!! YA ZO DA SABON SALO MAI SAKA NISHAD’I ????????????????MAZA KU GARZAYO KU SAMU NAKU KAN KUD’I NAIRA D’ARI UKU KACAL KU BIYA KU SAMU BABBAN YARO DOMIN KU GA YA KAFCAN!!!!YAKE????????♂. Hummmm!!! KAR KU BARI A BAKU LABARI………..
DUK ME BUK’ATA ZAI TUNTUB’I WANNAN NUMBAR KAMAR HAKA
08089965176
07084653262
AHA!!!!
MASU ZAGI SAI A BUD’E FEFE MAZA A D’AURA NIYYA DAGA NAN HAR MAHADI YA BAYYANA, AHA!!! INA GEFE ANA RAGEN MIN ZUNUBI????????♀
NA GABA YAYI GABA????????♀
MUJE ZUWA MASOYA
A KAFTA!!!!!!!!!!!!!!
BABBAN YARO CIGABAN LITTAFIN YARO DA KUDI????????♂????????????????
Kar Ku bari a baku labari
free peges
8
Ganin yanda Mimi take bashi hakuri, yak’i ko kallon inda take balle ya tanka yasa na buga mata tsawa kamar uwarta. nace.” Ke Mimi ki daina bashi hakuri haka, me mukayi masa in banda mu da aka zalinta da har zaki dinga wani bashi hakuri, kawai kiyi mana shiru malama kina ganin mutum kamar arne! Kina had’a shi da Allah ba yaji to me zakiyi masa.”
Mimi ta dinga k’okarin rufe min baki tana hanani magana, tankwab’e hannunta nayi har sai da na gama magana ta.
Yaron shi wanda ke kusa dashi naji yace.” Boss wanna baby fa kanta na rawa yanzu zan k’addamar mata.”
Girgiza masa kai yayi yana wani muskilin murmushi. Yace.” Barta kawai Rambo akwai tana din da nayi mata.
Wanda yake driving d’in yace.” Owk Boss kana jin fa abunda take fad’a akan ka wai arne!! Dukan kan motar yayi ya saki ihu!
Still da murmushi a fuskarsa yace.” Yeah!! Naji ai ba kurma ba ni.”
“Sorry Boss”!
Suka fada cike da ladabi.
Shiru motar tayi muka had’a ido dashi ta mirror harara na galla masa na d’auke kaina.
D’auke kansa ya mayar kan Rambo yace.” Bani sigari.”
Rambow ya fito da karan sigari had’e da leghatar ya kunna masa.
Lokaci guda motar ta dumame da wari. Hankalina ya tashi kaina ya fara juyawa Amai ya fara taso min. tuni miyau ya fara taruwa a bakina
Mimi ta kalle ni tasan idan akwai abunda na tsana be wuce warin sigari ba.nakan shiga mugun yanayi idan naji warin ta.
Alina ta kalla dake gefanmu tana d’auke mana kai, tace.” Alina please kinga arziki ne ya had’a mu dake ba tsiya ba, kin san yanayin gidanmu da yanda yake, kikazo har gida kika jawo mu, gashi kin jawo ma tashin hankali kiyi masa magana don Allah yayi hakuri ya kaimu gida.”
Alina ta watsa mata kallon banza tace.” K’arfe daya saura na dare ku idan akace kuje gida a wannan lokacin sai kuje.”?