BABBAN YARO COMPLETE NOVEL

BABBAN YARO BOOK 1 COMPLETE NOVEL

A gurguje ta futo daga Wanka ta kimtsa jikinta muka futo domin tafiya nan Ummansu Munnu ta kara bamu kudi bayan Dari biyar din jiya Nace baza mu karb’a Dole ta samu sai da muka karb’a mukayi mata sallama, Har bakin titi Munnu ta rako mu sai da ta tabbatar mun shiga a dai-dai ta sahu sannan ta koma gida.

Tafiyar kurame mukayi ni da Mimi tana jin haushina INA jin haushin ta haka muka je gida wannan karon Umma bata d’aga hankalinta ba, saboda sunyi waya da Ummansu Munnu ta fada mata inda muka kwana, shiyasa bata tuhume mu ba.


Shiko Amjadu yana komawa gida ya kulle kanshi a daki bacci ne fal a idon shi jallabiyar jikinsa kawai ya cire ya haye bed da ko shimfid’a babu dalili bedshirt din da Asma’u tayi shagalin ta dashi yana ya she gefe guda, pillow ya jawo idanunsa sukayi masa tozali da pant din Yarinyar, a jirkice ya d’auka sa a hannunsa yana dubawa, murmushi ya saki iya leb’ansa yace.” Wato yarinyar nan babu wando a jikinta kenan, amsar hakan na gurin shi tunda ga pant din nan a hannunshi minti biyu yayi yana kallon pant din zuciyarsa na masa sak’e-sak’e a kanta, cilla shi yayi kan bedshirt din dake yashe a k’asa yana tunanin bawa me wankin sa zai yi tunanin ina ya samu pant din mata dole dai shi ta ya kama ya wanke mata,, lumshe idonsa yayi had’e da Dora hannunshi saman goshin sa, yana sakin murmushi shi kad’ai, yaji dad’i sosai da ta manta pant dinta yasan zata dawo d’auka kamar yanda ta dawo d’aukar jakarta. Da tunanin abunda ya faru tsakanin sa da ita bacci ya d’auke shi.


Haka muka yini ni da Mimi kowa yana sabgar gaban shi har Umma taso ta fuskanci wani Abu da na lura da haka sai na fara shigewa Mimi ina bata labari duk Dan kar Umma ta gane abunda yake faruwa. Dare nayi kowa ya nemi gurin kwanciyarsa ni da ita babu um babu umum babu hira tsakani na da ita kamar yanda muka saba kafin muyi bacci. Ina kallon sanda bacci ya d’auke ta. Ni ko idona tarr!!! Ina ta tunanin jiya iyanzu ina gidan guy nan muna artabu dashi, kafin in an kara na fara jin mood dina na sauyawa nipple d’ina naji ya fara min k’aik’yayi kamar yanda ya saba, naji yana wani kumborowa, tuni na fara addu’a a zuci da fili Allah yasa kar abun ya tsananta nasan ba karamar wahala zan sha ba kafin Safiya.

Tsigar jikina ta dinga mik’e da na tuno kammanin sa da suffarsa sai gabana ya fad’i sosai naji k’asana ya fara zubar da ruwa na dinga mutsu-mutsu ni kadai kan katifa ina jin kamar ya tsansa ne a gurin yake mun wasa dashi yanda ya dinga mun jiya, a hankali na saki nishi tare da rintse idona na ciji leb’ena na k’asa sosai, nace” Allah kaga halin Dana ke ciki. Ka kawo min dauki.” Ni kadai na dinga surutu k’asa-k’asa ina wani irin nishi! Da tuno lokacin da yake tsotsar gurin sai inji wani ruwa ya zo bi min kamar jiya, ni da kaina nasan idona ya kankance saboda yanda nake kasa bude su sai da dubara, babu abunda nake bukata a time din illah inji shi a jikina yana irin abunda yayi min jiya, nishi! Nayi a hankali nayi ruf da ciki na rungume pillow ina addu’a a cikin zuciyata ta samun sauk’i da rangwame.

Zuciyata na sak’a mun kawai in tashi in tafi gidan shi saboda na rasa yanda zanyi tun ina addu’ar a zuciya ta fara futowa fili dake Mimi me nauyin bacci ne ko motsin kirki ta kasa haka nayi ta juyi ni kadai kan katifa ta hawaye na zubo min na rasa wane irin taimako zanyi wa kaina, sai daf da asubah bacci b’arawo ya kwashe ni, Mimi tayi min tashin duniya na kasa tashi haka ta futa taje ta dauro alwalar sallahr asubahi

Sai misalin bakwai da rabi na tashi shima Ya Aminu ne ya shigo har dakin namu yana tashi ne da masifa tare da fad’in “na kwanta bacci na manta yau zamu je dubo jarrabawar mu, na mike zaune ina mutsika idona, kallona yayi cikin tuhuma yace.” Ciwon ido kike yi naga idon ki yayi jazur.” Mimi tace.” Nima abunda zan tambaya kenan. ” Mik’ewa nayi a daddafe saboda yanda nake jin marata nayi min wani irin suka . kwata kwata nakasa had’a ido dasu simi-simi na futa daga dakin, INA addu’ar Allah yasa Ummamu bata tsakar gida, aikuwa Allah ya amshi addu’a ta na cikin d’akinta nayi saurin shigewa ban d’aki.

25/October/2019
[11/1, 10:55 PM] .: BABBAN YARO

Mallakar_BINTA UMAR

LITTAFIN MALLAKI NA NE KUN BIYA KUD’IN KARATU NE KAWAI DUK WACCE TASAN ZATA FUTA DASHI WAJE DON GIRMAN ALLAH TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA KUDIN TA

28

Raina a b’ace na futo daga band’akin, na shiga dakinmu Mimi ta bini da kallo d’auke kaina nayi na fara birkito da kayan sawa ta, tace.” kizo mu fara karya sannan ki saka kayan.” A fusace! Nace.’ Dole sai da ni sannan zaki karya to ki daskare anan.” Tab’e baki tayi ta juya kawai ta fara kurb’ar kununta tana had’awa da soyayyar Dan kalin Hausa, a hankali naji tace.” Da sanyi Safiya zaki fara rashin mutumci.” Shuru nayi mata kawai ina jin zafi a zuciyata Wanda na rasa ko bakin cikin me ye yake damuna oho. Ina gama shiryawa na mik’e tare da kallonta nace.” Idan baki yi sauri ba wallahi tafiya zanyi.” Mimi ta hasalo itama tace.” To kiyi tafiyar ki mana Asma’u ai na San hanya,kawai sai ki dinga min tsawa kamar uwata wallahi baki isabah!!!”” Tsaki naja na futa daga d’akin fuuuuu!! Umma na zaune a rumfa tana lissafa kud’in cinikinta na shiga da sallama, kallona take cikin nazari sai nayi saurin gyara yanayin fuska ta na zauna kusa da ita ina gaisheta.Ta amsa babu yabo babu fallasa tace.” Me ya hanaki tashi da wuri yau abunda ba sabon ki bane.” Kasa nayi da kaina ina shiryo k’aryar da zanyi mata. Tace.” Tambayar ki nake.” Da sauri nace.” Umma kin San dama bana sake wa a gidan mutane inyi bacci Wallahi jiya kwata-kwata banyi bacci a gudansu Munnu ba shine dalilin da yasa na makara.” Tace.” Yayi kyau hakan.” Yanda ta fad’i maganar yasa na soma zargin kaina sunkuyar da kaina nayi ina addu’ar Allah yasa kar ta fahimci wani Abu. Kamar daga sama naji tace.” Nishi! Da surutun me naji kinayi jiya da daddare.” ? Gaban yayi bala’in fad’uwa.” Jarumta na aro da dauri na d’ago kaina ina kallonta nace.” Umma nishi! Kuma.”? Hararata tayi ta cigaba da lissafin ta, tace.” Ko k’arya nake.”? Girgiza kai na nayi nace.” A’a.”! Murmushi tayi kawai tana girgiza kai tace.”Asma’u nice na haife ki babu abunda zaki layance min, dukanin Ku a tafin hannuna kuke na dad’e da sanin halin da kike ciki saboda haka nake baki shawarar ki tsare kanki da martabar ki ta d’iya mace ki kula kada sha’awa tasa ki jefa kanki cikin halaka kad’a shaid’an ya ribace ki ki aikata sab’on Allah ko kice zaki nemi hanyar biya wa kanki buk’ata ta ko wace siga ki tsare kanki daga nan har lokacin da Allah zai futo miki da mijin aure.” Umma ta k’arashe maganar ta babu abunda ya dame ta.
Wata irin kunya ce ta lullub’e ni dama nasan Umma sai ta fahimta nasan ta da mugun saka ido akanmu sunkuyar da kaina kawai nayi domin bani da tacewa. Haka Mimi ta shigo ta same mu ,da sauri na mike na futa ko sallama banyi wa Umma ba, Mimi CE ta tsaya ta karb’ar mana kud’in abun hawa.

Ban jira Mimi ba nayi tafiya ta har na Isa bakin titi bata k’araso ba, tsaki naja kawai ina kallon hanya can na hango ta ta tawo na d’auke kaina cike da haushin ta, me a dai-dai ta na tsayar mana, muka shiga tare da fad’a masa inda zamu . haka mukayi tafiyar kowa zuciyarsa babu dad’i.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49Next page

Leave a Reply

Back to top button