BABBAN YARO COMPLETE NOVEL

BABBAN YARO BOOK 1 COMPLETE NOVEL

Nace.” Wannan bai dame ki ba aikin banza kawai.”

Cikin fusata!! Mimi tace.” Wai meye haka Asama’u wai me yasa kike hakane , ya ana k’okarin gyara abu kina b’atawa ki daina haka!!!!!.” Ta k’arashe maganar a kufule!

Nima na zaburo!!! Da k’arfi nace.” An b’ata d’in nace an b’ata d’in ehe kiyi abunda zakiyi,Alina zaki tsaya kina bawa hakuri ai wannnan lokacin ya wuce tunda ta nuna mana wacece it…………………… .”Stop it”!!! Aka fad’a d’a da k’arfi! Shiru nayi ina hararsa. Lumshe idonsa yayi a hankali ya bud’e kad’an yana kallon mirror inda yake seti da ni yace.” Chai!chai chaii me bakin rashin kunya, baki kamar honey! Zak’in shi Something Sugar,, ya iya rashin mutumci! but very the Sweet.”!

Tsitt!! Motar tayi.

Wani bak’on yanayi na shiga lokacin da yake maganar nan take naji feelings ya sake dawo min wanda da na samu ya lafa min saboda fargabar da nake ciki.

????????‍♂BABBAN YARO!????????‍♂
Cigaban littafin yaro da kudi
[11/1, 10:52 PM] .: ????????‍♂BABBAN YARO????????‍♂
Cigaban littafin.
YARO DA KUDI????????
WASA FARIN GIRKI????

INA KUKE MASOYA LITTAFIN YARO DA KUD’I, TO MAZA KU GARZAYO KU CASKALO KU ANTAYO KU SAMU CIGABAN YARO DA KUD’I WATO BABBAN YARO WASA FARIN GIRKI, YANZU AKA FARA KAFCEN!!!!!! WANNAN DABAN YAKE DA SAURAN DOMIN YAZO MUKU DA SABON SALO ME SANYA KU NISHAD’I, BABBAN YARO!!!!!????????‍♂LITTAFI NE ME K’UNSHE DA RIKITA-RIKITA, BABBAN YARO!!!!! BABU SHAKKA YA AMSA SUNAN SA????????‍♂???????????? BABBAN YARO!!! YA ZO DA SABON SALO MAI SAKA NISHAD’I ????????????????MAZA KU GARZAYO KU SAMU NAKU KAN KUD’I NAIRA D’ARI UKU KACAL KU BIYA KU SAMU BABBAN YARO DOMIN KU GA YA KAFCAN!!!!YAKE????????‍♂. Hummmm!!! KAR KU BARI A BAKU LABARI………..

DUK ME BUK’ATA ZAI TUNTUB’I WANNAN NUMBAR KAMAR HAKA
08089965176
07084653262

AHA!!!!
MASU ZAGI SAI A BUD’E FEFE MAZA A D’AURA NIYYA DAGA NAN HAR MAHADI YA BAYYANA, AHA!!! INA GEFE ANA RAGEN MIN ZUNUBI????????‍♀

NA GABA YAYI GABA????????‍♀

MUJE ZUWA MASOYA

A KAFTA!!!!!!!!!!!!!!

BABBAN YARO CIGABAN LITTAFIN YARO DA KUDI????????‍♂????????????????

Kar Ku bari a baku labari

free peges

7

Alina ta dinga k’ok’arin k’watar kanta. Inda ni kuma na kama kanta na murd’e da iyakacin k’arfi na, na cizge k’arin gashin da tayi, cikin zafin nama na gaura mata mari. Ina haki! Nace.” Shegiya ‘yar iska Alina kin cucemu babu abunda zan ce miki sai dai ince Allah ya Isa yau na tabbatar da maganar su Ruky a kanki ‘yar iska kawai.”

Mimi jawo ni take ta baya ina k’ara kaiwa Alina da duka ko ta ina

Alina da taga ina nema in nakastata sai ta fasa ihu!!

Da sauri a ka bud’e kofar lokacin har nayi nasarar kwantar da kujerar na jawo Alina na kwantar kasan set ina dukanta.

“Keeeeee! Mahaukaciya.”
Aka fad’a cikin wata razananniyar tsawa!

Tsaf na gane muryar shi ce,duk da da fada yayi maganar.

Ko wai wayo ba banyi ba na cigaba da kilar Alina.

Mimi ta dinga jana tana k’okarin raba ni da jikin Alina ina fuzgewa. ganin inuwarshi cikin motar yasa na fara fad’in.” Alina sai na d’auki fansar abunda kika akai min a birthday d’inki, ki sani lalatacce sai d’an uwansa, da har kike min maganar wani hamago wai shi Amjad dan uwarki ke ya dama ni bai dame ni ba. D’an iska ma irin shi.”

Motar ya shigo a fusace! ya d’aga ni da hannu guda ya jefar. Alina ya d’aga yana duba jikinta ita ko sai kuka take tana gyara attachment d’inta da ta futa.

Cikin b’acin rai! Ya zauna a mazaunin shi. Fito!! Yayi Dog d’inshi yayi tsalle ya shigo ya zauna kusa dashi, bodyguard d’inshi suka shigo d’aya ya zauna mazaunin kusa dashi d’aya ya zauna mazaunin dravar. Yaja motar muka tafi.

Shiru motar k’wak’warar motsi babu wanda yake. Gudu kawai take kankwalta

Mimi naji ta karyar da murya gwanin tausayi tace.” Don Allah kayi hakuri, wallahi Asmah bata san waye kai ba shiyasa tayi maka haka kayi hakuri wallahi mu marayu ne, yanzu haka mahaifiyar mu nacan hankalin ta a tashe.”

Asmah! sunan yake maimatawa cikin zuciyarsa, tunda yake bai tab’a cin karo da yarinyar da ta fada masa magana gada ga ba, sai ita ya lura kuma ‘yar takalawa ce sosai, yau target d’insa akanta yake, zai koya mata hankali sosai yau zata san waye Amjad

????????‍♂BABBAN YARO!!????????‍♂
Cigaban littafin yaro da kudi
[11/1, 10:52 PM] .: ????????‍♂BABBAN YARO????????‍♂
Cigaban littafin.
YARO DA KUDI????????
WASA FARIN GIRKI????

INA KUKE MASOYA LITTAFIN YARO DA KUD’I, TO MAZA KU GARZAYO KU CASKALO KU ANTAYO KU SAMU CIGABAN YARO DA KUD’I WATO BABBAN YARO WASA FARIN GIRKI, YANZU AKA FARA KAFCEN!!!!!! WANNAN DABAN YAKE DA SAURAN DOMIN YAZO MUKU DA SABON SALO ME SANYA KU NISHAD’I, BABBAN YARO!!!!!????????‍♂LITTAFI NE ME K’UNSHE DA RIKITA-RIKITA, BABBAN YARO!!!!! BABU SHAKKA YA AMSA SUNAN SA????????‍♂???????????? BABBAN YARO!!! YA ZO DA SABON SALO MAI SAKA NISHAD’I ????????????????MAZA KU GARZAYO KU SAMU NAKU KAN KUD’I NAIRA D’ARI UKU KACAL KU BIYA KU SAMU BABBAN YARO DOMIN KU GA YA KAFCAN!!!!YAKE????????‍♂. Hummmm!!! KAR KU BARI A BAKU LABARI………..

DUK ME BUK’ATA ZAI TUNTUB’I WANNAN NUMBAR KAMAR HAKA
08089965176
07084653262

AHA!!!!
MASU ZAGI SAI A BUD’E FEFE MAZA A D’AURA NIYYA DAGA NAN HAR MAHADI YA BAYYANA, AHA!!! INA GEFE ANA RAGEN MIN ZUNUBI????????‍♀

NA GABA YAYI GABA????????‍♀

MUJE ZUWA MASOYA

A KAFTA!!!!!!!!!!!!!!

BABBAN YARO CIGABAN LITTAFIN YARO DA KUDI????????‍♂????????????????

Kar Ku bari a baku labari

free peges

10

Motar ce naji ta tsaya cikin sauri muka d’ago kanmu ni da Mimi, wani k’asaitaccan get naga ana budewa motar ta shiga a slow ko ina haske dal-dal. Muka mik’i dogon titi kafin motar ta Isa parking spece motaci ne kusan hudu d’irka d’irka gasunan wannan tana wace wannan.

Da sauri naga Rambow ya diro daga motar ya bude masa, gami da rike murfin motar har sai da ya futo sannan ya maida murfin ya rufe, ya tsaya k’ikam!

Alina ta bude motar ta futo tana mik’a tace.” Wallahi Honey na gaji sosai.”

Ko kallonta bai yi ba ya wuce cikin takunshi kamar zai tsaga k’asa bayansa tabi da d’an gudunta.

Rambow yabi bayansu.

Doh!-doh!ne ya bude motar ya futo yasa key ya kulle ta, za gayowa yayi inda muke cikin tsawa yace.” Oya! Ku futo mana kunyi zaune cikin mota .”

Nace.” Mu futo muje gidan Uwar…. Kafin in k’arasa Mimi ta rufe mun baki tana zare ido!

Allah yasa baiji abunda nace ba

Mimi tace.” Kayi hakuri ka barmu cikin motar nan mu kwana don Allah.”

Ya watsa mata kallon raini yace.” Babu wanda yake kwanarwa Boss a mota ke Bari kiji ma abunda baku sani ba tsautsayi ne ya kaiku shiga motar nan mybe me daga yau bazai kara hawanta ba.”

Nace.” Mu ba muyi gudun shi ba shine zaiyi gudumu kar Allah yasa ya k’ara hawanta sai me.?

“Wannan izgilan ci ne da nuna fariya.

Kuma baza mu futo daga mota ba ciki zamu kwana domin baza mu shiga wannan haramattacan gidan ba.”

Wani tsalle doh!_doh! yayi yace.” Ke!!!! Ki iya bakin ki wallahi Boss! bashi da kyau ki bar ganin yana miki murmushi nake fada min wannan murmushin nasa ba alkairi bane a gurin ki, ina gargadin ki ki iya bakin ki, zaki iya kare rayuwar ki cikin wannan gidan ba Tate da ‘yan uwanki sun San inda kike ba.”

Yanda yake magana cikin hargowa nima na buga matsa tare da fad’in.” Kai jan can gardin hofi ni baka isa nayi da kai ba kaje ka kira ogan ka dashi zanyi.”!

Doh-doh! Yaji haushin abunda nayi mishi sosai yake sakin ajiyar zuciya fuskarsa a had’e yace.” Hak’ika da badan ina gudun bacin ran Boss yau da sai na ya galgalki sai na k’wamushe yasin.”!?

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49Next page

Leave a Reply

Back to top button