GIDAN UNCLE COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

GIDAN UNCLE COMPLETE HAUSA NOVEL

????RILLIANT WRITERS ASSOCIATION ????
( Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)

GIDAN UNCLE
( Love and romantic story )

SHORT AND TRUE LIFE STORY

  *MALLAKAR* 
          ????????

FAUZIYYA TASI’U UMAR
®FAUZAH

Wattpad???????? realfauzah

www.fauzahtasiu41.com

~Tsokaci~
Bance dole ne ki karanta labarina ba saboda haka idan kika zageni keda Allah yanda salon labarin yazo haka zan rubutashi .

Page One

Zaune suke a dinning table gaba daya ahlin gdan guda biyar suna dinner cike da kulawa da tattalin juna yarane guda biyu mata kyawawa sai wata yar matashiyar budurwa da bazata wucce 17 years kyakkyawa ce sosai Mai dirarren jiki duk da a zaune take da alamun bazata cika tsayi ba kuma ba gajeriya bace ba fara bace tass kuma ba baqa ba itadai zaa iya kiranta wankan tarwada tanada murjajjen jiki sosai kuma tanada cikar halitta sosai.

Yar matashiyar matar gdan da itama bazata wucce 25 years ba ta kalleta tace “Hameed kamar wani Abu yana damun qanwarka Umaimah fah naga kwana biyu bata da walwala sosai ko kai baka lura da hakan ba?” ajiye cokalin hanunsa yayi dago ya kalli Umaimah da kanta yake qasa yace “bazai wucce tunanin Ummanki ba ko?” Saurin daga masa kai tayi tace “wlh Uncle narasa meyasa duk tsayin shekarun nan da na rasa mahaifana bantabajin ciwon rashinsu ba sai a yan kwanakin nan…”

Tayi shiru da mgnr saboda kukan da yakecin zuciyarta yan qananun yaran guda biyu da basu wucce shekara uku da biyar ba suka matso suka rungume ta babbar tace “Aunty Umah ki daina damuwa bamaso kinga har kin rame ko Daddy kaima kaga ta rame ko?” murmushi yayi ya miqe yace “is ok zata daina kuje ku kwanta saida safe mayi mgnr saboda yanzun na gaji yawwa Umaimah ki yomin list na abubuwan da kike buqata nasan dai bakida mai naga kinyi duhu kuma wata yayi nisa qila bakida parts ko?”

Qasa tayi da kanta tana murmushi tace “kayy Uncle ka bari banaso ni kunya nakeji” Aunty Sadiya ta miqe ta shige dakinta tana cewa kaidai baka rabo da shirmen yarannan nidai na tafi dakina kuma gsky kada kazo ka dameni bacci nakeji gobe zan tafi Serminer Lagos” ba Hameed ba hatta Umaimah saida ta juya ta kalleta itama juyowa tayi ta kallesu da sauri Umaimah ta kawar da kanta Aunty Sadiya tati murmushi ta garqame dakinta da key.

Juyawa yayi jiki a sanyaye ya kalli Umaimah yanajin ciwon abinda Sadiya takeyi masa a gaban Umaimah qanwarsa kasancewar da Abdulhameed da Umaimah abokan wasane da baban Hameed da babar Umaimah uwarsu daya ubansu daya iyayenta sun mutu a wani hadarin mota da sukayi tsakanin Damaturu da Kano ya rage daga ita sai yayarta Jameelah saboda da sabo da shaquwar yake tsakaninsa da Umaimah tun tana qarama yasa da Jameelah taso riqe yar uwarta a lkcn yayi aure sai yace shi yanaso abashi ita ya riqe iyayensa sunso hanashi amma ya kafe yana roqonsu to besamu matsala da matarsa Sadiya ba saboda ita gani take sauqi ne yazo mata zata huta sosai dalilinta kuwa ta fahimci Umaimah irin yaran nan ne masu tsafta da rashin gandar aiki aikuwa sosai Umaimah ta horu da aiki ba rashin ci ba rashin sha babu wulaqanci saidai aikin gdan komai ita takeyi hatta girki da kula da yara idan ta tashi da safe saita fara shirya yaran sannan ta shirya Uncle Hameed ya dabesu ya saukesu a makaranta ita har zuwa yanzu data gama secondary take jiran result.

Ajiyar zuciya yayi ya shige dakinsa ya fada toilet yayi wanka ya dawo ya kwanta yanata juyi zuciyarsa tab da saqe², itama Umaimah tana shiga dakin bayan takai yaran dakinsu ta kwantar dasu kwanciya tayi tare da daukan wayarta ta kunna qira’ar shaikh Sulaiman tana sauraro da haka bacci ya dauketa washe gari da wuri ta tashi dake Monday ce ta kama Nihal da Maliha tayi musu wanka tasa musu uniform dinsu ta hada musu abincin su ta zuba musu a lunchbox dinsu sannan ta basu tea sukasha daidai lkcn iyayen nasu suka fito ba daki daya suka kwana ba amma a tare suka fito a gurguje Sadiya tasha tea ta kalli Hameed tace “Uncle ni zan tafi may be zan iyayin sati daya Umaimah ga Nihal da Maliha nan ki kula dasu saboda kinsan akwai sanyi garin koda yake banajin ki”

Tana fadin haka ta juya ta fice tana cewa “Bye My love” shidai bai iya cewa komai ba sai kallonta da yakeyi da lulu eyes dinsa da suka canza kala alamun bacin rai miqewa yayi ya dauki jakar laptop dinsa ya zaro kudi a aljihunsa ya ajiye mata a saman dinning din yace “gashi ko zaku buqaci wani abu” a sanyaye tace “mun gode Uncle amma inason idan kun fita zanje kitso” da sauri ya kalleta yace “aa banason yawo kinsani nifa bama nason kitsonnnan gsky” bata dauki komai a ranta ba tace “shikenan Uncle na gde” daga haka bata kuma cewa komai ba ya fice itama tashi tayi ta fara gyaran gdan saida ta gama komai sannan ta koma ta zauna a parlourn tana kallo sai 12:00pm ta tashi ta shiga kitchen ta dora musu abincin rana tana sanye da wani wando jeans da farar shirt ta hade gashinta ta daure da baqin ribbon tayi kyau sosai suka shigo yaran sukazo suka rungume ta suna ihun murna tana dagasu tana dariya tana juyi kwata² ta manta tare da Uncle suke ajiye Maliha tayi ta sunkuya tana cire mata takalminta ya qurawa qirjinta ido yanajin wani irin shorck a dukkan ilahirin jikinsa tudun nononta kawai yake kallo ji yakeyi kamar yakai hanunsa ya taba ko yaji sauqin abinda yakeji.

Dagowa tayi ta kalleshi taga yanda yake kallonta tayi saurin miqewa firgigit ya dawo hayyacinsa tare da shafa kansa yayi murmushin kunya yace “Babe kin girma sosai ina kiwo fa” murmushi tayi tace “Uncle kenan” tana fadin haka ta miqe taja yaran suka zauna a dinning tana basu abinci tana musu wasa kujera yaja ya zauna yanajin wata muguwar sha’awar qanwar tasa na bijiro masa bai iya cin abincin kirki ba ya tashi ya shige dakinsa ranar ko office bai iya komawa ba.

Kwanciya yayi yanata juyi tare da tunanin irin wannan zama nasu da Sadiya babu ruwanta da haqqinsa na aure itadai aikinta komai aiki daga ina kike aiki Ina zaki aiki rabonshi da ya kwanta da ita an kusa wata uku kuma duk sanda zai kwanta da itan sai yasha wahala har yaji abin ya fara fice masa arai kafin ta bashi hadin kai.

A cikin kwanakin nan ya nemeta akan ta bashi haqqinsa ko sau dayane tak amma taqi qarshe ma sai tasa masa kuka wai ita so yake ya tsofar da ita ya cuceta dole haka ya qyaleta idan abin ya isheshi saidai ya tashi yaje kitchen ya matse lemon tsami ko ungurnu yasha ya dawo yayita juyi sometimes har kuka yakeyi saboda azabar ciwon marar da yake fama dashi da daddare har suka gama kallonsu da shirmensu suka shiga daki suka kwanta bai fito ba, haka kwanaki sukayita turawa Umaimah tana kula da yaran sosai tana tattalin su dayake akwai shaquwa sosai tsakaninsu kuma tun suna qanana takecin wahalarsu basu wani damu da rashin mahaifiyar tasu ba, yana kwance a dakinsa yana dafe da cikinsa da yake masa wani azababban ciwo tsayin kwanaki biyun nan ko aiki baya zuwa yaji ana taba bell din qofar bai miqe ba sai izinin shigowa daya bayar daga kwancen ta murda ta shiga tare dayin sallama yana kwance saman gadon ya harde qafafunsa idanunsa a lumshe ta sunkuya a kusa dashi tace.

“Uncle kwana biyu bakada lfy ne?” Ajiyar zuciya ya sauke ya sauke qwayar idonsa akanta yanajin zuciyarsa na bugawa da qarfi ya miqe zaune yace “me kika gani?” Sunkuyar da kanta tayi qasa saboda ita tun dama bata iya jure kallon qwayar idon Uncle din nata tace “kawai dai na lura baka zuwa aiki kuma bakada walwala sannan ka rame shiyasa na tambayeka” murmushin qarfin hali yayi yace “ina famada ciwon kai maza kije ki dafamin coffee su Nihal sunyi bacci ne?” Tana miqewa ta bashi amsa da “eh” sannan ta fice kitchen ta shiga ta dora masa coffee din ta hada masa komai ta kuma dauka takai masa dakin nasa baya dakin sai motsin ruwa data jiyo a bathroom hakan yasa ta tabbatar da wanka yakeyi ta ajiye masa ta juya kenan zata fita ya fito ya kira sunanta da wata irin murya da tasa gabanta faduwa ta juyo ta kalleshi wani mayaudarin murmushi yayi mata yace “hadamin mana ki qarasa ladanki”

1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button