GIDAN UNCLE COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

GIDAN UNCLE COMPLETE HAUSA NOVEL

A parlour ya tarar da Sadi babynsa tana zaune tana jiran dawowarsa aikuwa yana dawowa ta tareshi da rashin mutunci tace “nifa ban gane abinda kake nufi ba Hameed wannan rashin mutuncin naka yayi yawa kayimin kishiya da wannan tsinanniyar yarinyar sannan ka rabani da yayana kuma kace zaka hanani aiki na to wlh kayi kadan wannan karon baka isaba” kallonta yake kamar mahaukaciya yana mata murmushi yar ta gama yasakai zai shiga dakinsa tayi saurin shan gabansa tace “idan ka isa ka shiga dakin nan baka fadamin abinda kake nufi ba shegiya ce ni to waima gdan ubanwa kaje kakai dare haka duk ranar da zaka kwana a gdannan bazaka dawo ba sai tsakiyar dare kuma ban isa ka leqa kaga lfy taba kamar ka ajiye kare toni dama na gaji da tsinannan aurannan daba lada sai azaba mutum bai iya komai ba sai zalumci”…..

UMMUH HAIRAN CE…✍????

????RILLIANT WRITERS ASSOCIATION ????
( Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)

GIDAN UNCLE
( Love and romantic story)

SHORT AND TRUE LIFE STORY

MALLAKAR
????????
FAUZIYYA TASI’U UMAR
®FAUZAH

www.fauzahtasiu41@gmail.com

Ki biya kafin ki karanta ta GTbank akan wannan account number: 0255526235; sai kiyi screenshot ki tura wannan number: 09013718241;
Ko katin waya MTN or Airtel ta wannan number:09031307566:

PAGE TWENTY TWO

Bi yayi ta gefenta ya shige dakin ya tura qofar zai rufe tayi saurin shigowa tace “wai an fada maka tsoronka nakeji ne da zakake rainamin hankali to wlh baka isaba kayi kadan kaci mutuncina ka kwana lfy baka isaba Hameed dole ka tashi ka fadamin matsayina a gurinka” yanajin ta tanata sababinta harta gama shidai be tanka mata ba saboda yaci “alwashin duk haukan da zatayi bazai biye Mata ba hukunci daya tak zaikeyi Mata har ta shiga taitayinta dashi.

Wanka ya shiga tana nan tsaye har ya fito daure da towel ya dauki mai ya shafa tayi hanyar fita yayi wuf ya damqota yana murmushin qeta yace “ai kin kawo kanki kuma saidai kiyi hqr” yana fadin haka ya hadata da jikinsa yace “amaryata bata da lfy harna sake yimata ciki tunda kinyimin asarar wancan” a mugun zuciye ta qwace tace “ciki tab wlh kayi kadan ka hadamin yaya da yayan zina ai wlh kamar yanda waccan ya fita wannan ma sai ya fita…”

Bai barita rufe bakinta ba ya turata gadon yabita suka fara kokawa tana kuka tana cewa “Nidai Hameed banaso ka kyaleni kada ka jamin bala’i kai idan ka fara ba gajiya kakeyi ba” ko sauraronta baiyi ba saboda ya dauki aniyyar bazai taba nemanta ba amma duk ranar da ta tako tazo dakinsa saitaji a jikinta da wannan tunanin ya fara sarrafa ta sosai takejin saqonsa amma girman kai ya hanata respond bare ta tayashi yayi saa kuwa yau harda turare a jikinta yasan dazai tambayeta dalilin sanya turarenta zatace unguwa taje haka ya rinqa heaving sex da ita har saida ta fara cizonsa tana kuka tanayi masa magiya amma ko a jikinsa saida ya tabbatar daya jigata ta sannan ya qyaleta ya koma gefe ya kwanta ya fara baccinsa hankali kwance ya barta da tsamin jiki.

Da safe ma kafin ta tashi ya shirya ya fice saboda da tunanin Umaimah ya kwana itanma bata tashi ba saboda safiya ce sosai ya bude dakinta ya shiga tana kwance sanye da milk din sleeping gown tana baccinta cike da kwanciyar hankali ya matsa yana kallonta yanajin manhood dinsa a amsar wani yanayi game da ita hadiye wani mugun yawu yayi ya qarasa gadon ya kwantar da kansa a qirjinta ya soma yawada hanunsa a sassan jikinta tare da sanya harshensa cikin kunnenta ta bude idonta a hankali ta saukeshi akansa tare da sakin ajiyar zuciya ta fara qoqarin tureshi amma saiya kwanta sosai a jikinta yana shafa cikinta.

Ajiyar zuciya suka saki lkc guda yace “morning My love ina fatan ajiyata tana cikin aminci” lumshe idonta tayi ta bude yayi kissing lips dinta yace “sosai yarinyar ki take feeling dinki tanajin kamar taci babu” inajin kamar don ke kadai akayita” ai batasan sanda ta wani zabura zata miqe ba yayi saurin dagata tare da riqe hanunta yace “meye hakan?” ajiyar numfashi tayi ta yunqura zata miqe ya sake riqeta ta juyo tayi masa wani kallo daya sashi saurin sakinta ta nufi bathroom din tayi brush tayi wanka ta fito yana zaune a inda tabarshi wuccewa tayi daure da towel a qirjinta ta zauna saman tool din mirrow din ta dauki mai ta fara shafawa, hanunsa taji yasa yana shafa mata man a bayanta janye jikinta tayi tace.

“Nikam Uncle ka qyaleni banaso” cigaba yayi da shafa mata batare daya saurareta ba zame towel din yayi daga qirjinta ya zagayo gabanta yasa hanunsa ya tallafo breast dinta ya zuba musu ido yanajin wani abu na fuzgarsa saurin ture hanunsa tayi tayi raurau da ido tana neman yin kuka da sauri ya saketa yace “nifa ba wani abu nace zanyi miki ba zaki baremin baki saikace wacce nayima wani abu Umaimah nagaji da abinnan da kikemin waiku bakwa tausayi nane shikenan ni banida inda zani na samu sauqi kenan kowaccenku tana guduna dana tabaki ki kama yimin kuka haba wanne wacce irin rayuwa ce?”

Yana fadi yana ficewa daga dakin tananan zaune tana sharar hawaye taji tashin motarsa ya fice a fusace, a sanyaye ta miqe tasa kayanta ta fita parlourn ta shiga kitchen ruwan tea kawai ta dafa tasha ta dan gyara gdan ta kwanta a parlourn.

Da dare ma bai shigo gdan ba sai wajen 9:00pm lkcn harta fara bacci bai shiga dakin nata ba ya kwanta a dakinsa itama bataje ba saboda itakam ta dade a sama ta bakwai saboda bacci bayayi mata wuya kuma me nauyi bata farka ba sai daya da rabi na dare ta miqe a tsorace saboda bataji shigowarsa gdan ba kuma tasan a gdan zai kwana.

Bude qofarta tayi ta fita parlourn ta fara dube² bataga wata alama da take nuna ya shigo gdan ba a sanyaye ta nufi dakinsa ta murda a hankali ta sanya kanta ja tayi da baya da sauri ta tsaya saboda ganinsa a tsaye shima yana Shirin bude qofar da alamun fita zaiyi kaucewa tayi ta bashi hanya amma sai taga ya mayar da qofar ya zare key din ya rufe ya koma ya kwanta tare da jan bargo, ranta ba qaramin baci yayi ba ta juya kamar zatayi masa mgn sai kuma ta fasa ta matsa jikin gadon ta janyo pillow qasa ta kwanta saman bed carpet din yanajinta baice mata qala ba har saida yaji numfashin ta ya canza sannan ya miqe ya sauko qasan ya dauketa cak ya dorata a gadon shima ya kwanta tare da janyota jikinsa.

Tun sanda ya sakko tajishi amma tsoron kada ta motsa ya fahimci ta tashi sai kawai ta maze ya qari tabe-tabensa batare data nuna tasan yanayi ba shima ya fahimci idonta biyu saboda haka ya kama kunnenta ya dan ciza kadan tayi saurin bude idonta murmushi ya sakar mata yace “da mene ya hanaki bude idonki?” Shiru tayi batace masa komai ba ya sake murmushi yace “da ace zaki cire tsoron da kika sanyawa zuciyarki da kin daina shan wahala Babyn Uncle yaci ace kin fara sabawa da irin Mijinki kema ki zama jaruma kamarni don Allah”

Ta fahimci inda zancensa ya dosa saboda haka ta rufe idonta tare da dafe cikinta tace “ashhhh! Uncle cikina wayyoh bayana Uncl…” A firgice ya tashi zaune ya dafe cikinta yace “ya salam mene kuma yanzun?” shiru tayi ganin ya firgita kawai ta koma ta kwanta ta kama baccinta hankali kwance shima jin tayi shiru yasashi sauke ajiyar zuciya ya koma ya kwanta yana mammatse qafafu ganin wankin hula na neman kaishi dare yasashi miqewa ya nufi kitchen ya dauki ruwa ya dawo yasha wasu qwayoyin magani ya kwanta a parlour yabar Mata dakin saboda tsoron kada ya takurata.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button