HASKEN RAYUWATA COMPLETE HAUSA NOVELS

HASKEN RAYUWATA COMPLETE HAUSA NOVELS

Samunsa tayi yana tsaye tinkan ta ƙarasa ya wangale jajayen haƙoranshi cikin masifa taƙarasa tana jijiga jikinta tace”mekazoyi a ƙofar gidanmu”.
“gurin sahibata nazo man”.
“Allah ya kyauta ka tafi ka nemi sahibarka can baniba aradu”.
bata ƙarasaba taji yajata jikinsa zatayi magana ya haɗe bakinsa da nata yashiga aikamata da kisses masu zafi ƙafafunta ne suka shiga rawa ɗagata cak Rabi’u yayi suka zauna akan dakalin ƙofar gidansu ya shige cikin hijabinta suka shiga tsotse-tsotse ai kafin kaceme Joy stick ɗinsa ta miƙe lokaci ɗaya Indo ta wani burkice abinka da ba wando take sakawaba hakan ne yabata damar kwashe zanen jikinta takama Joy stick ɗinsa ta zura a jikinta lokaci ɗaya tace”washhhh aradu Rabe ina jindaɗin abunnan nayi kewarsa kwana biyu da banjishi a jikinaba wayyyo ! wayyo!! wayyo!!!”.
tanata sambatu shima yanayi suncika ilahirin unguwar da ihun daɗi .

Ɓangaren Iyah ko shiru -shiru ba Indo ba labarinta yasata cewa”kar dai ince dai yaronnan ba tafiya yayi da Indo ba bara inje ingani inko ya tafi da ita gida zuwa zanyi in dawo da ita aradu”.
duk maganar nan da Iyah take tana yafa mayafinta tane ta wuce fuuu tana fita a ƙofar gida taji ihu ana cewa”gaskiya wannan Rabe wannan abu da daɗi yake aradu”.
mamakine yakama Iyah taƙarasa gurinsu ta yaye hijab ɗin ganinsu tayi Rabe nata caccakar Indo saurin ja baya Iyah tayi ta kauda ido tayi cikin gida tana cewa”yau ni Zuwaira naga rashin kunya aradu yau bazaki kwana a gidannanba kibishi ya cinyeki bazakija idona ya makance ba”.
ta faɗa tana nishi domin irin saurin da tayi tanata zabga uwar masifarta.

8hrs sukayi suna tafiya asama sannan jirginsu ya sauka a ƙasa me tsarki Jiddah wajan biyar saura na asuba suna sauka suka shiga motar data zo ɗaukarsu suka nufi Madinah basu suka kaiba se da asuba suna isa cikin masarautar ana kiran sallar asuba ba abinda Hafsat take se aikin kalle-kalle abinka da taje ƙarshe ƙurewar birni suka sukayi daga motar Fatimah tayimusu jagora suka nufi cikin gidan yayinda Hafsat keta bin tanƙama-tanƙaman faluka da suke wucewa da ido har suka isa wani haɗaɗen falo zama sukayi Fatimah tace”gaskiya Aunty munsha wahala bara muyi sallar asuba mu gaida Aunty mu kwanta mu rama baccinmu”.
“hakane kam muje mu gaida Auntyn dama nanma a gidan sarauta Auntyn take”.
“toh eh kamarmu a Nigeria ai shugaban ƙasa muke dashi da Governors to su a nan bayan babban sarki to su mijin Aunty sune kamar Governors ɗinsa”.
“ok nagane “.
nansuka tafi ɗakin Aunty samunta sukayi tana fitowa daga toilet faɗaɗa murmushinta ta tayi tace”sannunku da zuwa kunsha hanya dama yanzu nake tinanin kiran Abdallah inji ashe kuna hanyama”.
“eh Aunty”.
nan suka duƙa suka gaida ita ta amsa sannan tace”kuzo muje na nunamuku ɗaki sekuyi Sallah kuyi wanka ku kwanta”.
“toh Aunty”.
nan tayi gaba suka bita a baya ta nunamusu tsararren bedroom ɗinsu me ɗauke da two bed nan ta tafi suka shiga toilet suka ɗaura alwala suka tada sallah suna idar da sallah sukayi azkhar suka koma bacci.

Misalin ɗaya suka tashi shima ɗin Aunty Fido ce da kanta taje ta tashesu miƙa sukayi Fatimah tace”kai Aunty da kinbarmu wlh ni bangajiba”.
hararta Aunty Fido tayi tare da cewa”kefa ai dama raguwace dole ki zage domin ba bacci kukazo yiba gyaraku aka turo nayi ku tashi kuyi wanka nasaka tin ɗazu an haɗamuku ruwa Hafsat ungo wannan ku shafa kafinku bushe kinji sannan akwai wasu riga da wando a wardrobe pink na Fatimah peach naki”.
“toh Aunty mungode”.
nanta amsa cikin girmamawa ta juya cikin kwalliyarta ta tafi Hafsat ce ta kalli Fatimah tace”gaskiya Aunty tayi kyau sosai wlh bara na kira Ammi”.
“eyi”.
nanta Hafsat ta kira Ammi suka gaisa sannan suka gaisa da Hajjo ita sannan sukayi sallama ta miƙe tace”bara nafara yo wankan “.
“toh sekin fito”.
nanta wuce toilet .

Kwalliya sosai Fatimah tayi Hafsat ko Powder kawai ta shafa se lips stick ta taje dogon gashinta ta gyara girarta ta saka kayanta baƙaramin kyau sukayiba lokaci ɗaya Hafsat ta rikiɗe tazama kamar balarabiya domin ba ƙaramin amsar jikinta kayan sukayiba seda sukayi photuna sannan suka fita main falo.

Tin daga nesa ya kafeta da ido ko ƙiftawa bayayi a jikinta taji kamar ana kallonta ɗaga idon da zatayi sukayi ido huɗu da wani balarabe yasha askin balatoni da tatoo a hannayensa ya kifeta da ido ƙasa tayi da kanta a zuciyarta tace”wannan ko waye kuma oho”.
tanata saƙe-saƙenta har suka isa dining zama sukayi gata ga Fatimah murmushi Aunty Fido tayi tare da cewa”kunyi kyau ƴammatana”.
“mungode Aunty sannu ya aiki”.
“Alhamdulillah ai anjuma ba wasu maid da zansa suyi aiki ku zakuyimana abincin dare”.
“toh Allah yakaimu”.
“Ameen maga yadda ƴammatan nawa suka iya ga Salman nan Salman gasu Hafsat”.
Salman daketa bin Hafsat da mayataccen kallo ne yace”sannunku”.
“yauwa Yayah”.
cewar Fatomah Hafsat ko ƙasa tayi da kanta dukta takura da irin kallon da yikemata tace”ina yini Yah Salman”.
lashe leɓensa yayi na ƙasa kamar maye yace”lafiya ƙlau ammafa kunyi kyau “.
“mungode”.
nan Aunty Fido tasa suka zuba abinci sun faraci ta fuskanci Hafsat kamar a takure take tasa suka ɗauka suka nufi wani falo suka cigaba da ci suna hira.

8:00pm
Hafsat ce zaune a wani guri na shaƙatawa tana danna wayarta taji tayi ringing ɗagawa tayi tare da cewa”salamu Alaikum Ammina barka da dare”.
“wa’alaiki salam barka dai daughter yakike”.
“lafiya ƙlau amma nayi missing ɗinki”.
“masha Allah daughter nima haka abinda duk ake koyamuku kiyi ƙoƙari kiyi masters akansa kinji daughter”.
“toh Ammi insha Allahu”.
“ina ƙanwar taki take”.
“tana cikin gida ni karatu nake ɗanyi banason hayaniya”.
“toh Allah ya temaka”.
“ameen “.
“seda safe”.
“toh Allah ya tashemu lafiya”.
nanta kashe ta ciga da karatunta tana tsaka da karatu taji kamar ana shafamata jiki da bata kawo komaiba de seta cigaba da karatunta setaji abu na ƙaruwa ɗaga kan da zatayi taga Salman na ƙoƙarin kai hannunsa saman ƙirjinta a zafafe ta kashe wayarta takai hannu ta ɗaukeshi da mari ji kake tassss!!!!!

Tallah! Tallah!! Tallah!!!
Ina kuke masoyana na haƙiƙa kufito ku nunamun ƙauna ta hanya siyen littafina mesuna BAR RAINA ALLURA (Itama Ƙarfe ce) ta wannan account no 2411022356 aiko da shedar biyanki ta wannan no ba 08108362334 ko transfer VTU na katin Mtn ta wannan no ba 08108362334 sena jiku.

More Votes and Comments
More typing
Plz share

_*Daga Alƙalamin ƴar ???? *HASKEN RAYUWATA*

MALLAKIN
REAL EESHOW

HOME Of QUALITIES WRITERS ASSOCIATION

PAGE 3️⃣1️⃣➡️3️⃣2️⃣

     A zafafe ta ɗaga hannu ta ƙaramasa wani tare da nunasa da yatsa tace"niba sakarai bace irinka matan daka saba taɓawa mara mutunci kawai kaje can ka nemi irinka sakarai".

taja tsaƙi a fusace ta ɗauki wayarta ta ruga da gudu tana hawaye shiko Salman ko tunda Hafsat taƙaramasa mari ya dafe gurin ya tsaya kamar wani gunki yana kallonta harta gama masifarta memakon yaji haushi seya wani saki murmushi tare da cewa”kome zakiyimun sede kiyimun domin yarinya baki isa kin hanani taɓakiba yanzuma na fara”.
yaƙarasa tare da yin wani shu’umin murmushi na ƴan iska yabi bayanta.

Hafsat na shiga cikin gidan da yike bakowa a main falon gidan hakan yabata damar shigewa bedroom ɗinsu tare da kwanciya ta fashe da wani matsanannacin kuka seda tayi me isarta sannan ta share hawayenta tace”niko wannan wacce irin ƙaddara ce wannan Allah kabani ikon cinye wannan jarabawar daga wannan se wannan Allah kayimun katangar ƙarfe da wannan bawa naka da yike niyyar kawomun tangarɗa a rayuwata kashiga tsakanina dashi”.
nan tayi Addu’o’ih sosai sannan tasha ta shiga toilet ta wanke fuskarta tana fitowa Fatimah na buɗe ƙofa tana shigowa kallon Hafsat tayi tace”gaskiya kin iya abinci kingako yadda Aunty taketa zabga santi kuwa kin ciri tuta wlh ita Aunty da ba’ah yimata gwaninta keta yabeki “.
murmushi Hafsat tayi tare da cewa”kema gobe idan zakiyi naki seki zage dantse a yabeki”.
“Aunty meyasameki naji muryarki tanaɗan sauya “.
Fatimah ta faɗi haka tare da ƙarasawa inda Hafsat take a ɗan ruɗu murmushi Hafsat tayi tare da kama kumatun Fatimah tace”to sarkin ruɗu murace take nema ta kamani”.
“toh muje gurin Aunty kisha magani sannan jibinefa birthday ɗin Afnun ɗin Aunty kizo muje muci abinci inji Aunty a ɗanyi tsaretsare saboda gobe zasu dawo daga Maroco su da Abbansu”.
“toh muje”.
nan suka tafi suna hirarsu.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56Next page

Leave a Reply

Back to top button