HASKEN RAYUWATA COMPLETE HAUSA NOVELS

HASKEN RAYUWATA COMPLETE HAUSA NOVELS

Votes and Comments
Plz share fisabilillah ko zuwa 10grp ne

Daga Alƙalamun ƴar Mutanen Gwarzo.✍️nen Gwarzo.*???? *HASKEN RAYUWATA*

MALLAKIN
REAL EESHOW

HOME OF QUALITIES WRITERS ASSOCIATION

????????????

PAGE 5️⃣5️⃣

        Ƙarar alarm ɗinda ya saita ne ya tashesu daga baccin da suke a hankali ya zame jikinsa a nata ya tashi zaune ya miƙa hannunsa ya kunna golf ɗin ɗakin nan haske ya guraye ɗakin Hafsat ya gani ta duƙunƙune kamar mejin sanyi hakan yasashi kai hannunsa ya taɓa goshinta jiyayi yaɗauki zafi tausayinta ne yayi mugun kamashi ya fita be jimaba segashi hannunshi ɗauke da cup ɗin fresh milk da ruwan roba a ɗayan hannun yaƙarasa inda take kwance ya zauna tare da aje kayan dake hannunsa a bedside drower rasa yadda zeyi ya tasheta daka barci yayi se can yayi murmushi yakai bakinsa daidai goshinta ya sakarmata peck buɗe oily eyes ɗinta tayi da suka rine sukayi ja sakamakon rashin baccinda bata samuba tayi akansa murmushi ta sakarmishi cikin siririyar muryarta tace"ankira sallah ne?".

tafaɗa tana tashi zaune tare da cije lips ɗinta tausayintane yakama F2 yace”Angel tashi kiɗanci wani abun inbaki magani”.
batayi musuba sakamakon yunwar da takeji tace”toh”.
nanya miƙamata fresh milk ɗin ta ansa ta shanye tas yabata ruwa tasha yabata magani ta haɗiya sannan ya ɗauketa cak yakaita toilet suka ɗaura alwala sannan ya ɗakkota ya ajeta kan prayer mat ya sakamata hijab ɗinta ya tafi masallaci yana fita ta dafa gefan gado da niyyar miƙewa taji ƙafafunta suna rawa hakan yasa tayi sauri takoma ta zauna ta tada sallar a zaune bayan ta idar tashiga karatun Alqur’ani megirma tana cikinyi F2 yashigo zama yayi kusa da ita suka riƙa karatun tare seda sukayi izu biyu sannan suka rife sukayi addu’o’ih lokacin rana ta fito sannan suka koma suka kwanta(anason idan mutum ya idar da sallar Asuba yariƙa tsayawa yana tasbihi ga Allah har rana ta fito sannan ya kwanta amma babbar asarace mutum ya idar da sallar asuba ya kwanta manzon Allah s.a.w yace mutumin daya zauna yana tasbihi ga Allah har rana tafito be kwantaba yanada lada tamkar yayi umrah).

10:00am
Cikin bacci F2 yaji wayarshi na ƙara buɗe ido yayi yajawo wayar ba tare dayaga wayeba ya ɗauka tare da yin shiru jin muryar Ammi yayi tace”Son wato kafara baccinannan naka na ƙaddara to inkai bazaka tashi kaci abinciba ka tashi Daughter taci ita dan bata saba da zama da yunwa ba”.
murmushi yayi tare da kallon Hafsat data buɗe idonta yace”toh Ammi ai kinganta ma tanajin muryarki ta buɗe ido”.
“eyi kaidai kakoma kayita baccinka kuma ka manta ƙarfe sha ɗaya zaka fara shiga fada”.
“au wlh namanta nidai gaskiya wannan kayan ze hanani sakewa da matata haba”.
“toh sarkin rashin kunya aiseka ajiye ku zauna a ɗaki ku cinye junanku”.
murmushi yayime sauti hartana iya jiyosa yace”Allah yabarmana Amminmu”.
“Ameen ku tashi ku shirya kasan yau za’ah gudanar da abubuwa”.
“toh Ameen semun fito”.
nanya kashe tare da cewa”Zuciyar F2 sannu kinji wallahi wani irin daɗi naji wanda bansan lokacinda na yimiki dagargajen kifiba”.
rife fuska tayi tana dariya ba tare data bari sun haɗa idoba tace”wato ma nice dagargajen ko zamu haɗu ne hmm ummh”.
kama kunnenshi yayi alamar ban haƙuri yace”tuba nike ranki shidaɗe in aka hanani zansamu matsala sosai”.
“toh shikenan karka sake”.
“angama Zuciyar F2”.
yafaɗa tare da ɗaukarta cak yakaita toilet yana shirin tuɓemata kaya tayi narai-narai da idanunta kamar zatayi kuka tace”nidai dan Allah ka barni nayi wankan”.
“toh shikenan inkin gama ki kirani in ɗaukeki”.
“toh”.
nanya fita yana dariya brush ta farayi sannan tashiga wanka.

Seda ta gasa kanta sosai sannan ta ɗaura towel ɗinta da bin bango ta fito daga toilet ɗin tana ɗigishi harta isa gefan gado ta zauna F2 dake duba sakwanni a wayarsa ne yace”kai zuciyata yazaki azabtar min da jiki kinsan ga yadda kikeji aida kin kirani”.
ƙasa Hafsat tayi da kanta sakamakon wata irin kunyar F2 da takeji dariya yayi yashiga toilet ɗin harya fito batayi komaiba sema jingina da tayi da fuskar gadon ƙarasawa yayi gaban mirrior yayi shafa sannan ya ɗauki lotions ɗin yaƙarasa gurinta da niyyar shafamata ze matsa a hannunsa kenan tace”kaje ka shirya nasan ana jiranka bara na shafa”.
“toh “.
nanya bata ta shafa shikuma ya haɗe cikin tsadaddun kayan sarautarshi ya ɗaura farar alkyabba me ratsin red a jikinta ya ɗaura agogo red rawaninsa red baƙaramin kyau yayiba yafito a basarakensa sak tinda yake shiryawa Hafsat ke kallonsa harya kammala ya ƙarasa inda take yace”Madam F2 yada kallo haka”.
ɗauke kanta tayi tare da nuna kamar ba shitake kallaba dariya yayi yace”sorry zuciyata bara nabaki hijab ɗinki kisaka na maidake part ɗinki me make-up tana can tana jiranki in angama miki seki ɗan lallaɓo kizo muci abinci anan kinsan ranar farko sarki tare yike breakfast da matarshi banason ƴan gulma su ce komai ninake miki za’ace jiyama nina biki har ɗakinki na taho dake memakon a kawomunke” .
“toh “.
nanya miƙamata hijab ɗinta tasaka ta miƙe a hankali tana daurewa ta fita harta isa part ɗinta.

Samunsu Fatimah tayi zazzaune a main falonta zama tayi kusa da Billy tare da cewa”wash”.
dariya Billy tayi tace”lafiya naji cewa wash keda ba wani abun kikayiwa waniba hasalima yanzu kika tashi”.
hararta Hafsat tayi tare da cewa”ke za’ah tambaya sister kizo ki faramun”.
“toh”.
“hhhhh aidama na faɗamiki kinga zahiranko”.
“banganiba ina ɗaya sarkin gulmar take Fatimah ina Maryam”.
“hmm Aunty wa’innanfa duk suna waje suna zancefa har Khadija(Furera)”.
“okay”.
nan me kwalliya tashiga tsaramata bayan angama Hafsat tace”Fatimah ɗan ɗakkomun kit ɗinda aka kawo bana nan”.
“toh amma gaskiya kinyi kyau sosai Aunty”.
“nagode”.
nanta ɗakkomata kit ɗin ta buɗe wani dakakken les tagani fari me adon red se iner wears red suma da alkyabbarta kusan shigen iri ɗaya data F2 takalmi red sarƙa da ɗan kunne red agogo red takalmi da jaka red ba tare data tashiba dan batason su gane seta shiga cikin hijabinta tasa iner wears ɗinta da rigar bayan ta gama cikin dauriya ta miƙe tsaye tasaka skirt ɗin kayan ta zauna tare da miƙawa me kwalliyar ɗan kwalin kayan nan aka kashe mata ɗauri ta ɗaura alkyabbar baƙaramin kyau tayi ba cikin dauriya ta tafi tabarsu Fatimah ana musu kwalliya.

Tana shiga part ɗinsa ta taddashi a falo ya ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya yana danna system yana ganinta yace”wow gaskiya kinyi kyau kafin muci abinci semunyi photo”.
dariya tayi ta ƙarasa gurinshi tare da cewa”nagode harna kaika kyau kaganka kuwa yadda kazama wani balarabe”.
“kema haka ai bara muɗanyi salfie muje muci abinci”.
“toh”.
nanta rungumeshi yashiga ɗaukarsu hotuna kala-kala bayan sun gama suka ƙarasa tamfatsetsen dining ɗinsu suka zauna wata kuyanga zatayi serving ɗinsu F2 yace”kyale”.
nanta tafi dakanshi yayi serving ɗinsu a plate ɗaya yanaci yana bata har suka ƙoshi sannan yace”muje toh mugaidasu Abbuh se na wuce fada kafin lokacin hawa yayi”.
“toh”.
nansuka jera inka couple ɗin dole ka kallesu suka gaida Abbuh yasamusu albarka sannan suka gaida Ammi tasamusu albarka yabar Hafsat a part ɗin Ammi yatafi fada.

Ana ganinshi kowa ya miƙe aka baza babbar riga ka rifeshi harya isa kujerar zamansa ya zauna sannan suma suka zauna daɗai daɗai suka riƙa zuwa suna duƙawa suna kawo gaisuwa Marwan dake zaunene shima ya tashi yakai gaisuwa bayan angama F2 yace”Salamu alaikum naji daɗin ganin kowa yana nan zanyi wannan abun da zanyi daga yau na naɗa ƙanina Marwan wazirina dan kowa ya sheda”.
wani farincikine yakama Marwan ya duƙa yayi godiya sosai harda hawaye dan beyi zaton yadda mahaifiyarsu tayiwa su F2 ze iya yimasa wannan halaccinba sashi F2 yayi yakoma gurin zamansa nan aka cigaba da gudanar da zaman fada inda shikuma F2 duk hankalinsa nakan Zuciyarshi bayan anyi sallar la’asar akashiga hawan dawakai basu suka gamaba se ana kiran magriba wucewa masallaci sukayi sukai sallah sannan aka raka F2 har ƙofar turakarsa sannan suja juya.

Yana shiga ya kwanta kan kujera tare da lumshe ido seda ya daɗe a haka sannan ya buɗe idonsa tare da jawo wayarsa yayi dialing number Hafsat bugu ɗaya ta ɗauka tare da cewa”hello sweetheart harka dawo”.
“eh na dawo inajiranki”.
“okay ganinan zuwa”.
“yauwa”.
nansuka kashe yana chart da 5DBCP suna hira suna dariya sega jakadiya ta shigo duƙawa tayi agabansa ta shedamasa zuwan Hafsat nanyabada izinin shigowarta tashiga tana zuwa ta rungumeshi sukashiga shan love ɗinsu har aka kira sallar isha’ih a ɗaki yajasu bayan sun idar taje part ɗinta ta shirya cikin wasu ƴan iskan sleeping dress masu ɗaukar hankali ta ɗaura Alkyabba akai ta nufi part ɗin F2 tana shiga tasameshi ya miƙe zefita peck ya sakarmata a kuncinta yace”dama gurinki zani ki rakani muje wani guri kiga wani abu”.
“toh muje”.
nanya kama hannunta suka bi ta wata ƙofa wani ƙayataccen guarden ne ya bayyana gurin yasha decoration da golf ƙananu masu ƙalar red and white se wasu haɗaɗun chairs guda biyu tsakiyarsu dogon table me ɗauke da nauikan abincicika kala-kala ƙarasawa sukayi gurin yajamata kujera ta zauna sannan ya zauna a tashi me passing ɗinta suka shiga cin abinci bayan sun gama yakama hannunta suka bi ta wata ƙofa suka shiga wani bedroom me duhu suna zuwa tsakiyar ɗakin F2 yace”Angel dan Allah karki buɗe idanki senace ki buɗe”.
“toh naji amma kayi sauri”.
“toh”.
nanya canza kaya yasaka wandon bacci red ba tare daya saka rigaba ya duƙa a gabanta tare da miƙamata rose flower wani haskene ya gauraye ɗakin F2 yace”Angel ki buɗe idanki”.
“toh”.
a hankali tashiga buɗe idanta ta saukeshi akan F2 dake duƙe a gabanta suna tsakiyar heart me fitar da haske komai na ɗakin fari da ja ne kallon tsakiyar bed tayi taganshi danƙam da teddy bear da turarukan da F2 ya hana a siyar dasu a gurin shopping da suka haɗu ansar flower tayi tare da duƙawa ta rungumeshi suka saki wata ajiyar zuciya a tare ɗaukarta yayi cak ya nufi ƙayataccen gadonnan da ita tsakiyar gadon yasha heart red ɗaukar turaren nan tayi tare da cewa”ina kasamu wannan turaren?”.
“hmm tin ranar da muka haɗu dake na siye gabaki ɗaya na mall ɗin saboda gani nike wani zaki ba shiyasa aka dena siyar dashi a mall ɗin saboda nasan zaki iya komawa ki siyo kinsan dukda da farko bansan inasonkiba amma ina kishinki ba tare dana saniba ga burinki a wayata ki kalla kigani sunyimiki”.
“toh bara na duba”.
tafaɗa tana ansar wayar F2 dubawa tayi taga haɗaɗun gine-ginen makarantu ƴan ubansu kallonsa tayi tare da cewa”bangane ba”.
“burinki nasa aka fara yin aikinsa har titi za’ayi”.
rungumeshi tayi dan farinciki ta haɗe bakinta da nashi tashiga kissing ɗinshi shima yana nata lokaci ɗaya yasa hannu
ya rungumota jikinsa yana sinsinar wuyanta yaji wani sassanyan kamshi dan-danan ba bata lokaci yafara kissing din wuyanta yana wani lashe ta kamar tsohon maye dai-dai dan karamin bakinta yanufa inda ya tura nasa yafara tsotsa yana zuko yawunta itama tana tsotsar nashi suna sakin numfashi ganin haka yasa yafara yawo da hannunsa yana shafo boobs dinta tuni yafara murzasu san ransa yanajin wani irin dadi na ziyar tarshi tana ƙara banƙarewa danan ya zarce da hannunsa kasan mararta hannunsa yatura cikin ƙasanta lokaci ɗaya tayi ihun daɗi yayinda ruwan daɗi yashiga zuba saka baki yayi yashiga sha yana yawo da harshensa ƙasanta yanamata wani salo seda me wuyar fassaruwa kama sandar girmanshi tayi tashiga tsotsemasa yana ihun daɗi seda tayimasa sosai sannan ta kwanta rigingine ya haye kanta tare da zura sandar girmanshi seda ta saki ihu nan sukaita ina ganin haka senayi waje saboda kar F2 ya ganni asuba tagari.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56Next page

Leave a Reply

Back to top button