HASKEN RAYUWATA COMPLETE HAUSA NOVELS

HASKEN RAYUWATA COMPLETE HAUSA NOVELS

Washe gari anyi naɗin sarautar Farouk a birnin kano inda manyan sarakuna da masu faɗa aji a duniya da ƙasa duk sun halarta bayan an kammala aka nufi gurin walima ana kammalawa aka shiga shagalin biki dana naɗin sarauta anata bushe-bushen algaitu ba kama hannun yaro kowa na cikin masarautar cikin farinciki yike.

8:00pm
Hafsat ce zaune a gaban Ummita da Bappanta sunata yimata faɗa bayan sun kammala yimata Aunty Fido tashiga ɗakin tare da cewa”toh muje daughter Allah yabaku zaman lafiya”.
“Ameen”.
cewarsu Bappah nan Aunty Fidoh takama hannun Hafsat dake luluɓe cikin mayafi tana kuka suka fita suka shiga motocin da zasu kaisu Airport suna zuwa suka hau jirgi aka nufi garin kano suna sauka suka hau wasu fella-fellan Bugati chiron suka nufi masarautar kano suna shiga cikin masarautar aka saki kiɗan shigowar Fulani masarauta suka wuce akayi parking har tanƙamemen part ɗinta daya gaji da haɗuwa dan iya dukiya ankasheta tsayawa faɗin kyan gurin ɓata lokacine Aunty Fido ce tace”Hafsat kukannan ya isa haka kinji yanzu abinda nikeso dake kiyi addu’ah semu shiga kuma kifita da ƙafar dama”.
ɗagamata kai kawai tayi tashiga addu’ah tana gamawa tace”Aunty nayi”.
“yauwa daughter muje to”.
“toh”.
nan Hafsat ta zura ƙafarta ta dama tayi addu’ah sannan ta zura ɗayar suka fita suka shiga part ɗinta daya cika da jama’ah suna zuwa suka wuce da ita can saman bene wani ƙayataccen bedroom
me colour ɗin golden zaunar da ita Aunty Fido tayi a tsakiyar gado sannan ta zauna kusa da ita tace”Fatimah ansomin saƙo gurin Ammi”.
“aigashi tabani Aunty”.
“toh bani”.
nanta ansa wani ƙoƙone cikeda tsumi ta buɗe fuskar Hafsat tace”gashi yimaza ki shanye “.
murya a dishe tace”toh”.
nanta ansa ta shanye tas Aunty Fido ta anshi kwaryar ta miƙe tare da cewa”seda safe ki kula da kanki kinji daughter”.
“toh “.
nanta fice mutanema duk akayi waje ya rage sesu Billy.

Mutane na gama futa 5DBCP suka shiga zasu haye sama F2 yace”jimana ina zaku ai anan zakuyi siyen bakin ku ɗame dan bame hayemun gurin iyali kuna garadan gauraye daku”.
Abbakar ne yace”kajimu da mutum duka yaushe ka fita daga sahunmu kaima”.
“eh dai naji yanzun aiba a sahunku nikeba”.
“toh muma dai zamu fito da mata muyi aurenmu mu huta da gorin farinshiga danni harna samu matar aure”.
“dan Allah kace muna ɗaya nimafa naga Maryam ƙanwar F2 inasonta”.
“dan Allah nikuma wannan ƙawar amaryar wadda suke cewa Zully wadda bakuga a gurin dinner tana rawa nayimata liƙiba”.
“aiko mungani kace saura mu biyune bamu da makadaji to muma zamuyi insha Allahu “.
hararsu F2 yayi yace”sekuyi kamun ƙafa dani inba hakaba na hanaku su “.
“toh shikenan aimu dama dakai mukayi kamun ƙafa”.
“toh shikenan bara naje na kirata”.
“okay”.
nanya haye sama seda ya buɗe bedroom uku sannan yaganta ana huɗu dasu Fatimah gaidashi sukayi ya amsa fuska a haɗe hakan yasa suka yimusu sallama suka tafi ƙarasawa yayi inda take luluɓe har suna iya jiyo saukar numfashin juna F2 yace”My Jewel ki taso muje ga 5DBCP sunzo siyen baki”.
murya a dishe tace”toh”.
nanya miƙe yayi gaba tabi bayansa suka sauka ƙasa .

Kujera ɗaya suka zauna da F2 ta zame cikin girmamawa ta gaidasu ansawa sukayi takoma ta zauna tana wasa da abun alkyabbar jikinta addu’ah Adam yayi sosai suka shafa sannan suka yimusu nasiha sannan suka ajemusu kayan da suka shigo dasu suka miƙe sukayi hotuna sannan suka yimusu sallama suka tafi bayan tafiyarsu F2 da kansa ya ɗauki ledojin da suka shigo dasu yayi gaba tabi bayansa jikinta duk a sanyaye gani tayi yabi wani corridor da ita gani tayi wani ƙayataccen part ya bayyana wanda yafi nata kyau jagora yayimata suka shiga nanma sama suka hau ya buɗe ɗaya daga cikin wasu haɗaɗɗun ƙofofi tashiga ya mayar ya rife ya aje kayan akan stood ɗin dake gaban gadon ya zauna shima tare da cewa”washh gaskiya na gaji”.
shiru tayi ta zauna a gefen gado ta rakuɓe dan ita duk jikinta ya gama sanyi dariya F2 yayi yace”My Jewel kizo muci abinci muyi wanka mu kwanta”.
“nina ƙoshi”.
“okay toh ina zuwa”.
yafaɗa yana tashi ya fita be jimaba segashi da Cups guda biyu buɗe fresh milk yayi ya zuba a cikin kofunan ya ɗauka ya nufi inda ta rakuɓe ya zauna ya miƙamata ganin yadda ya tsareta da idanune yasata ansa ba gaddama ta ansa ta sha kaɗan ta aje akan side drower murmushi yayi ya shanye nasa tas sannan ya shanye ragowar nata ya kalli Hafsat data shiga duniyar tinani yace”My Jewel tashi muyi wanka da brush mu kwanta”.
waro dara-daran idanunta tayi waje tace”dawa zanyi wankan tab kafara shiga inka fito senayi”.
dariya yayi sosai yace” duk wayon amarya se ansha manta bara naje nayoɗin inbamu haɗu ananba zamu haɗu acan”.
shiru Hafsat tayi dashi ya miƙe yashiga tuɓe kayansa bako kunya Hafsat ko tana ganin da gayya yikeyi yasa ta waigar da kanta seda yayi zigidir ya ɗaura towel yashiga toilet.(kuyi haƙuri dani zambama kowanne abu haƙƙinsa a cikin wannan littafin).

Fitowa yayi yana tsane ruwan jikinsa nan itama tashiga da makeken hijabinta bata jimaba tafito sanye da kayan jikinta samu tayi ya an ajiyemata a gefan gado ba kowa a ɗakin hakan yabata damar zama kan gadon ta rakuɓe ƙarshen gadon shigowa yayi bakinsa ɗauke da sallama ganinta yayi can gefan gado tana mazurai taso bashi dariya seya daɗa haɗe rai ya ƙarasa inda take ba tare daya kalletaba yace”ki ɗauki rigarnan kisaka da Allah ya temakeki nayimiki alfarma nazo ɗakinki ba kawomunke Jakadiya tayiba da kayanda sukafi wannan rigar iskancewa kiɗauka kisaka”.
mamakine yakama Hafsat ganin lokaci ɗaya ya zamemata kamar zaki jiki na rawa ta ɗauka zata shiga Toilet taji muryarsa yace”basekin shigaba kisaka anan”.
yaƙarasa zancensa yana kashe golf ɗin ɗakin yabar sidelamp ya ɗauki system ɗinsa yashiga dannawa Hafsat ko kyalla ido tayi taga baya kallonta hakan yasa ta zame rigarta jiki na rawa karo na farko da zata canza kaya gaban namiji dukda ba ita yike kalloba a kunyace ta ɗaga yaloluwar rigar ta saka tashiga tinanin yadda zata ɗaure igiyoyin rugar domin su kaɗaine suka riƙe rigar gefe da gefe duk ɗauresu akeyi sannan ba hannu a jikin rigar gata shara-shara komai ana gani tinanin yadda zata ɗaureta tashigayi bazato taji lallausan hannunsa yana ɗauremata bayan yagama ɗauremata yawani basar yace”muje muyi sallah mu godewa mahaliccinmu”.
“toh”.
nanta saka hijab ɗinta har ƙasa ya shimfiɗamusu prayer mat yajata jam’ih suna idarwa yakama kanta yayita kwarara addu’ah abin seda yayi mugun ba Hafsat mamaki yayimata tambayoyi akan addini tabashi ansa bayan sungama ta naɗe sallayar ta yaye hijab ɗinta ta kwanta ƙarshen gado ta duƙunƙune ganin yadda dukta tsorata ne yasashi futa yana dariya seda tabbatar da tayi bacci sannan yashiga ya ɗauke system ɗinshi ya kwanta tare
gyara mata kwanciya yana kallon kyakykyawar fuskarta wadda sai bacci take abunta shima ya kwanta ya rungumota jikinsa yana sinsinar wuyanta yaji wani sassanyan kamshi dan-danan ba bata lokaci yafara kissing din wuyanta yana wani lashe ta kamar tsohon maye dai-dai dan karamin bakinta yanufa inda ya tura nasa yafara tsotsa yana zuko yawunta kamar a mafarki taji wani bakon al’amari taji wani mugun dadi batasan lokacin data cafki kasan lebensaba tafara sha tana sakin numfashi ganin haka yasa yafara yawo da hannunsa yana shafo boobs dinta dasuka tsokane masa idanu tun-tuni yafara murzasu san ransa yanajin wani irin dadi na ziyar tarshi danan ya zarce da hannunsa kasan mararta yana matsawa daganan ya zura yatsansa ƙasanta yashiga yimata wani irin salo tana zullo ruwan daɗine yashiga zuba hakan yasa tsigar jikinsa ta kara tashi lokaci ɗaya sandar girmansa ta miƙe tayi tsaye maida harshensa yayi kan nipple ɗinta yanamata wani irin salo tana ƙara banƙaromasa ƙirji nanya kafa baki yashiga sha boobs ɗinta kamar ƙaramun yaro seda ya tabbatar yagama tayarmata da sha’awa sannan ya maida hannunsa ƙasanta yashiga yin wasa dashi seda yayi me isarsa sannan yayi addu’ar saduwa yafara shiga a hankali wani ihu ta saki hakan yabashi damar dannawa ya shige ba abinda yike se sambatu yayinda Hafsat take kuka tana neman ɗauki amma ina bemasan tanayiba yanata caccakarta ganin kukanta na niyyar bashi matsala hakan yasa ya haɗe bakinsa da nata yashiga tsotsa releasing ɗinsa uku kamar wani inji ba sauƙi seda yayi sau uku sannan ya sauka akanta yana sauke numfashi janyota jikinsa yayi yaji ta tafi lakaf a gigice ya tashi yaga ko motsi batayi cikin sauri ya ɗakko ruwan roba me sanyi ya yayyafamata wata muguwar ajiyar zuciya ta sauke tare da fashewa da kuka jawota jikinsa yayi taji wani irin zafi a ƙasanta hakan yasata yin ƴar ƙara jin haka yasashi tashi yashiga toilet ya kunna ruwa ne zafi ya zuba dettol ya dawo ya cicciɓi kayarsa yasakata seda tayi ƴar ƙara sannan ruwan yashiga yimata daɗi ganin tana lumshe ido yasaka F2 shima yin nasa wankan seda yasakata ruwan zafi uku sannan yabarta tayi wanka tsarki bayan tagama ya cicciɓi kayarsa be direta ko inaba se akan bed tsanemata ruwan jikinta yayi sannan ya shafamata ɗan lotion kaɗan sannan ya sakamata doguwar rigar bacci shima ya saka miƙewa tayi bazato yaji ta saki ƙara ƙafarta nata rawa kamar mazari saurin riƙeta yayi sakamakon niyyar faɗuwar da take niyyar yi hakan yasashi ya kwantar da ita Hafsat ko jaruma ba abinda takeyi se aikin hawaye dake bin fuskarta tanaji ya buɗemata ƙafafu taɗanyi ƙara ya kunna fitilar wayarshi ya haska gani yayi yayimata ɓanna sosai mugun tausayi tabashi ya kalleta yaga se hawaye kebin fuskarta fita yayi cikin sauri segashi ya dawo hannunsa riƙeda first aidbox buɗawa yayi ya ɗauki kayan ɗinki yayimata tana kuka yana yimata harya gama ya aje box ɗin akan bedside drower ya dawo ya cire bedsheet ɗin kan bed ɗin sannan ya gyranama kwanciyarta ta yarda baze taɓa ɗinkiba kanta nakan ƙirjinsa yana shafa dogon gashinta yace”My Jewel nagode da kyautar da kika bani kinbani abinda a wannan zamanin ƴammata basa kareshi sesu banzatar da kansu a titi kiyi haƙuri bansan najimiki ciwoba bansan da wacce irin kalma zanyi amfani da ita gurin godemikiba nagode! nagode!! nagode!!! inasoki ina ƙaunarki matata Allah yabamu zari’ah tagari ya karemu daga sharrin mahassada gimbiyata”.
murya a dishe tace”Ameen My King a gareni yazama dole nayi duk abinda zanyi ganin na karemaka mutuncin kaina ni banga abin godiyaba ai haƙƙinka”.
“eh dai dukda haka dole na godemiki Hafsata kingamamun komai keɗin HASKEN RAYUWATA ce kinmini komai Angel mekikeso nayimiki a rayuwarki wanda zakiji daɗinshi”.
“abinda nike buri guda biyune a gina makarantu a Rugarmu ta boko data addini sannan a ginamusu bohall”.
“toh shikenan insha Allahu zan ginamusu kinji abar alfaharina”.
“nagode bansan nima da wacce irin kalma zanyi amfaniba gurin godemaka saboda a rayuwata banida burin daya wuceshi nagode Allah ya saka da alkhairi”.
“Ameen niba irin wannan godiyar nikesoba kiss kawai zakiyimun a matsayinta”.
murmushi tayi nan tayimasa yaja musu bargo suka kwanta a rungume da juna yayinda wani bacci me shegen daɗi yayi awon gaba dasu asuba tagari!!!!!!

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56Next page

Leave a Reply

Back to top button