HASKEN RAYUWATA COMPLETE HAUSA NOVELS

CIGABAN LABARI
Tallah! Tallah!! Tallah!!!
Ina kuke masoyana na haƙiƙa kufito ku nunamun ƙauna ta hanyar siyen littafina mesuna BAR RAINA ALLURA (Itama ƙarfe ce) cikin farashi mafi sauƙi #200 ta wannan account number 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank ko tranfer Mtn or Airtel ta wannan number 08108362334 aiko da shedarka ta wannan number 08108362334 sena jiku.
Votes and Comments
Plz share to others
Dan Allah idan kin karanta ki tura a group kamar goma shine kawai zan gane ke cikakkar masoyiyata ce.
Daga Alƙalamin ƴar Mutanen Gwarzo.✍️n Gwarzo.*_???? *HASKEN RAYUWATA*
MALLAKIN
REAL EESHOW
HOME OF QUALITIES WRITERS ASSOCIATION
Wannan shafin gabaki ɗayansa nakine aminiyata ƙawa tagari abar alfaharina Jamila Ƴar mutanen Kankia Jameey much love. ????????????
PAGE 4️⃣5️⃣➡️4️⃣6️⃣
A fusace F2 ya wucesu Adam a main falo ya wuce sama da kallo sukabishi harya ɓacema ganinsu Ahmad ne yace"kome aka yiwa F2 oho".
“ƙila a asibiti aka ɓatamasa rai”.
“haka ne kam anyako yarinyar nan ba aljana baceba kuwa kaga dai irin neman da mukasa ake yi nata har yau shiru bata ba labarinta gashi ni wlh nakasa cireta a ziciyata se yanzu na fuskanci ai sonta nikeyi ba sha’awartaba saboda yanzu ni banda tinani kullum daya wuce inji su Bengement sun ganta amma shiru kakeji nifa da sunganta da zan iya dena komai matsawar zata aureni”.
“gaskiya dai kamar aljana ammafa mutum ce kawai dai ƙila munkasa samun cikakken address ɗinta ne shiyasa kai bafa kai kaɗai ka fuskanci kana sontaba ko Adam muma yanzu dukkanmu sonta muke koda munganta ma ba abinda zamuyimata zamu sanar da ita sirrin zuciyarmu ne”.
“wlh kuwa”.
suna wannan zancen ne sega Abbakar yashigo yana cewa”yoyo yau akwai haɗa party a clip ɗinmu saboda ranar da muke jira tazo yau gata tazo Jasmine haɗamana projecter a study room ɗinmu”.
“tom sir”.
nan Jasmine ta wuce ta tafi haɗawa kallon sukayi tare da haɗa baki gurin cewa”shaƙamana muna jinka”.
“kubari ku kalla da kanku zakusha mamaki kutaso muje study room ɗin nasan yanzu ta gama haɗawa”.
“toh muje mugani”.
nan suka ɗunguma suka tafi study room suna zuwa suka tarar harta gama kowa cikinsu ya tafi ya zauna kan kujerarsa ɗayace kawai ba mutum ta F2 saboda komai ka kalla na ɗakin zakaga guda biyar ne wato kowa da nasa nan Abbakar yabawa Jasmin wayarsa ta jona nan sukaga video ɗin F2 da wata yarinya wadda basusan ko waceceba bayan F2 ya kareta mamakine yakamasu Ahmad yace”gaskiya yarinyar nan ta ciri tuta yau dolene muyi party a club ɗin cikin gidannan Oga F2 anfaɗa soyayya”.
“wlh kuwa dole ne muyi party akwana ana shoshalewa a gayyato Babe ɗin tasa itama ayi da ita ammafa sunyi mugun dacewa da Juna kalli gashinta dan Allah tunda ta tafi da zuciyar F2 ko dolene 5DBCP su saramata wlh domin baƙaramar me sa’ah bace ina fata dai Abbakar kabada a fifitar da hotunansu ko”.
“eh na biyaman seku tashi mu fara shirinmu muma inama an samu wannan Babe ɗin da muma yau zamu buga show “.
“wlh kuwa”.
tafawa sukayi tare da yin ihun murna shigowa F2 yayi fuska a haɗe ba tare daya kalli bangon da aka haska projecter ba ya zauna a kujerarsa yana danna wayarsa yace”ku kuma lafiya kuke ta yiwa mutane shewa a gida”.
Ahmad ne yace”My Bro kalli kaga abinda muke gani”.
yaƙarasa zancensa yana nunawa F2 bangon da aka haska ɗaga idonnan da F2 zeyi yaganshi rungume da Hafsat ze wayance 5DBCP suka haɗa baki gurin cewa”dama ashe kaima ka faɗa soyayya amma baka faɗamana ba da mune da tini mun faɗamaka shiyasa kwanaki mukaga duk ka canza ashe ka faɗa duniyar masoya ya sunanta a ina take?”.
miƙewa F2 yayi ya juya bayansa tare da zura hannayensa duka biyu a aljihun wadon jikinsa yaƙarasa jikin wani coridor yace”na fara ganinta tin randa mukaje Saudia siyan turaruka na haɗu da ita zata ɗauki wani turare me suna LOVERS HAPPINESS ta ɗauka ta juya kenan mukayi karo kayan hannunta suka zube ɗaga idon da zanyi nayi arba da ita jinayi na rasa nutsuwata gabaki ɗaya kunsan saboda me?”.
yafaɗa ba tare daya juyaba haɗa baki sukayi gurin cewa”seka faɗa Bro”.
sauke numfashi F2 yayi sannan yace”saboda niƙab ɗin fuskarta daya yaye naga fuskarta bansan ta yadda zan fasaltamuku itaba saboda gani nike duk yadda zan gwadamuku ita ta gani nike ta wuce nan tanada nutsuwa da hankali kaini komai nata yayimun dukda ba magana mukayi da itaba tatafi zata faɗi na temakamata shine na tareta taɓatan da nayi seda tayimun rashin kunya memakon na hukuntata seji nayi naji daɗi tafiyarta tayi tabarni tinda nashiga duniyar tinani bansanma tayi tafiyartaba seda na dawo duniyar tinani sannan nagane ai ta tafi koda na fito waje dan na ɗauki number motarsu harsun ɓace bayan kwana biyu kun kunna tv naganta kunsan wacece”.
cikin ruɗani sukace”a’ah bro seka faɗa”.
“Hafsat da take karatun qur’ani idan naji kuna magana kanta jinike kamar kuna huramun wuta a zuciyata inrasa mekemun daɗi inason sonda ko kaina bana yiwa amma narasa inda zanganta tindaka ranar nan ban ƙara ganintaba”.
Sauke numfashi Adam yayi tare da cewa”Bro munji daɗin da Allah yasa kasamu wadda kakeso kuma insha Allahu zamu tayaka nemanta kafi ƙarfin komai a gurinmu”.
“wlh kuwa zamu tayaka nemanta Allah yasa aganta”.
“ameen Jasmine zubomana Jus muɗanyi charls”.
“toh sir”.
nan aka zuboma musu sukayi charls suka miƙe kowa ya nufi bedroom ɗinsa ba tare da sunsanarwa F2 zasu gudanar da shagaliba.
Haɗa kaya yake yana kuka Fulani tashiga ɗakin cikin tashin hankali tace”Marwan me kake ƙoƙarinyi ne haka kamar ƙaramin yaro ka kwantar da hankalinka yarinyar nan takace”.
cikin rashin tarbiyya yashiga cewa”kullum haka kike cewa amma ba abinda kika aikata akai shiyasa ni gwara nabita da kaina na ɗauketa muyi aurenmu intafi da ita inda bazaku sake ganinmu ba”.
“haba Son ka kwantar da hankalinka yanzu zan kira Ruƙayya tajemun gurin boka asan yadda ake ciki nafika damuwa bakaji yadda nikejiba”.
“banga alamaba da kinfini damuwa da tini kin sanarwa da Maimartaba halin da ake ciki”.
“akwai abinda nike ɗan jira so nike nasakashi yayi murabus ya ɗauraka kaga shikenan se ayi shagali biyu ga Hafsat ga sarauta”.
cikin farinciki Marwan yace”dan Allah Ummah”.
“wlh kaidai ka kwantar da hankalinka ƙoƙarin da nike tayi kenan bara na turawa Ruƙayya text”.
“toh”.
nan ya jefar da kayan da dayike haɗawa ya kwanta kusa da Fulani Zainaba bata daɗe da tura text ɗinba kira ya shigo wayarta ganin sunan Waziri yasata ɗagawa cikin sauri tace”Waziri dakaje sun anshetan kuwa”.
daga ɗaya ɓangaren Waziri ya numfasa tare da cewa”ranki shidaɗe basu anshetaba sunce da kansu suka kamasu suna lesbian da wata sunce a yanzu ba wata makaranta da zata amsheta saboda laifuffukanta sunyi yawa ga satar amsa da tayi har sau uku ana kamata saboda suna ganin mutuncin gidannan shiyasama basu faɗaba”.
“to yanzu ya za’ayi kenan kuma ka cusamusu kuɗi sosai”.
“sosaima kuwa ranki shidaɗe gamunan dawowama gida dan naga kamar Maryam ɗinma bata da lafiya “.
sauke numfashi tayi tare da cewa”se kun ƙaraso inkazo masan shawarar da zamuyi dan banason Sarkina yaji wannan labarin”.
“toh gamunan”.
nan ta kashe wayar kallonta Marwan yayi haɗe da cewa”Ummah lafiya naga yanayinki ya canza ko basu anshetaba”.
“eh wai bazasu anshetaba ni bama wannan ke damunaba wai Maryam ɗin batada lafiya”.
“toh yanzu shikenan tabar makaranta”.
“a’ah privet za’ah canzamata “.
“ok”.
suna cikin hira sega kiran Waziri yaƙara shigowa ɗagawa Fulani cikin tashin hankali taji muryar Waziri nacewa”ranki shidaɗe muna cikin tashin hankali jini ya ɓallewa Maryam mun wuce cikin asibitin masarautar nan”.
cikin tashi hankali tace”nashiga uku ni Zainaba gamunan zuwa”.
nanta kashe waya cikin tashin hankali tace”kaji wai jini ya ɓallewa sweetheart”.
“tofa Ummah kar zancennan yaje kunnen Maimartaba “.
“kaikuma ta ina zan bari muje muganta”.
nan suka tafi cikin tashin hankali suna zuwa likitoci na fitowa suna sharce gumi doctor ya kwashi gaisuwa gurin Fulani ze fara magana Fulani tace”muje Office ɗinka”.
suna zuwa Doctor ya zauna itama ta zauna Marwan ya zauna doctor ne yace”ranki shidaɗe dakyar muka samu muka tsaida jinin daya ɓallemata dolene ta dena wannan abu da takeyi inba hakaba mahaifarta na gabda samun matsala ko yanzuma idan ta warke zakiga tana tafiya a bubuɗe muddum ta cigaba da yi bata ba haihuwa har abada yanzu dai munmata ɗinki”.
sauke numfashi tayi tare da cewa”toh doctor yanzu dai abinda nikeso karka faɗawa kowa abinda takeyi zanyi ƙoƙari insata ta dena”.
“toh ranki shidaɗe”.
nansuka fita sukaje suka ganta harsu Ammi sunzo suma cikin tashin hankali nan Ammi tace”waime ya faru da itane haka”.
cikin inda inda Fulani tace”Ammi ɗazune tana dawowa daga makaranta ta zauna kan ƙarfe yashigemata dakyar aka ciroshi har seda akayimata ɗinki”.
dukda Ammi ba wani yadda tayi da maganarba setace”ayya gaskiya taji jiki Allah yaƙara sauƙi”.
nan akayita zuwa jajen abinda yafaru Maimartaba da kansa yaje ya dubata.