KHAIREEYAH COMPLETE HAUSA NOVEL

KHAIREEYAH COMPLETE HAUSA NOVEL

Zilyadeen fa masu karatu………

 Nana fa'ad En Eesha 

????????????????????
[11/8, 9:29 PM] ‪+234 814 173 3262‬: ????????♡♡♡♡♡♡
????????????????KHAIREEYYAH????
☆☆☆☆☆☆☆????

   *[Sept, 2016]*


        Written by Nana fa'ad En Eesha????

Page 41

   Zilyadeen yana fita a class d'in office nashi direct yawuce, huci yake kamar wani zakin a daji da yabi nama, Khairiyya ta 6ata masa rai, cewa yake

“That slut, I hate her more than words can say, she embarrassed me right in front of my students, Yaa Allah wannan wace irin yarinya ce, she’s more than a slut, wannan wace irin rayuwa ce, ina iyayen ta suke, koh ce musu akayi neman kudi hauka neh mtsww
Kasa zama yayi a office ya tattara files nashi da laptop ya fita a office d’in ya rufe, motar sa ya shiga ya fisga yabar cikin makaran tar, gudu yake sosai a hanya har ya iso gida, da shigan shi gida ya kalla mummy a parlour tana karatun news paper da medicated glass a idon ta, d’aga ido tayi ta kallesa tace
“Zilyadeen sannu da zuwa, na dafa maka your favourite dishes”, koh kala baice ba ya wuce site nashi(6angaren shi), shiga yayi ya rufe kofa, mummy ce tazo tana knocking kofa tace
“Zilyadeen lafia kuwa, kafito kaci abinci mana”, ina yake ta abinci mummy inji ni nana
Zilyadeen ko takan ta bayayi, ransa idan yayi dubu ya 6aci, ba macen da ta ta6a masa haka a rayuwar sa, haka ya zauna da kunci a ransa, a d’aki yayi Sallan Asr, Magrib har isha bai fito ba, he just can’t stop thinking of that slut that embarrassed him in front of his students…
Mummy tayi bugun kofa har ta gaji amma yaki ya bud’e mata, d’aukan wayar ta tayi takira Rumaysa(masu karatu idan baza ku manta ba Rumaysa da suka had’u a Jami’a da Khairiyya,yar uwar Teema ),Rumaysa tana d’auka wa mummy tace

“Hello maxa Rumaysa kibar gidan Jamila yanxu ki dawo gida”
“Haba mummy ba munyi dake a gidan ta zan kwana ba” cewar Rumaysa
Mummy tace”Kedai kizo yanxu please”
“Hope lafia mummy”, mummy tace “komai lafiya just come back home now and drive carefully banson gudu a daren nan”, ohk toh mummy gani nan zuwa
Mummy sai zirga zirga take a parlour, ta rasa mei yake damun d’anta tun da yadawo daga aiki, only Rumaysa can help
Ba’a fi minti talatin ba Rumaysa tashigo gidan, ganin mummy tayi tana safa da marwa a parlour, Rumaysa batasan lokacin da tayi wulle da jakan taba tazo wajen mummy tace
“Mummy mei yafaru naganki haka, is everything ok”
Mummy tace “inaaa fa Rumaysa, kunyi waya da Zilyadeen”
“Mummy tun around karfe d’aya da ya kirani yace zai kara kirani before Asr har yanxu bai kirani ba, kuma i’ve been calling him but he ain’t picking my calls, baya d’auka wa mummy na masa kusan 20missed calls, mummy what happen”, zuciyan ta yana bugawa
Mummy tace “wollah Rumaysa ban sani ba, kawai ya dawo gida ransa a 6ace, ya shiga d’akin sa ya rufe kofa, nayi nayi dashi ya bud’e amma yaki, you are the only one that can help yanxu, try your best ya fito a d’akin please Rumaysa”
Rumaysa tace “Mummy karki damu, In Shaa Allah zai bud’e kofan”
“Thanks Rumaysa habibti” ta shafa fuskan ta

 Rumaysa taje bakin kofan Zilyadeen tayi knocking amma shuru, tace

“Open the door Zilyadeen Rumaysa ce”, shuru ba magana, ta kusan minti biyar tana bugawa amma yaki ya bud’e, can tace
“Haba my future husband, can’t you open the door for your future wife, please durlin zuciya ta tana cikin wani yanayi, Dan Allah ka bud’e kofan”, har yanxu shuru
Juyawa tayi ta duba gefe da gefe koh mummy tana wajen taga bata nan, ta gyara muryan ta tace
“Mr lecturer please open the door, kasani damuwar ka damuwa tace, Mr lecturer I love you, I soo much love you, you mean the world to me my heart, no word in English, Indian, Spanish dictionary that can describe or Explain how much I love youu”, kakat ya bud’e kofan (nidai nana I was shocked by her words)
Murmushi naga yakeyi, kallon ta yake with soo much tenderness in his eyes yace
“Rumayysaah, all my life wannan kalman nake jira ki furta, I can’t forget this day in my entire life, tun kina jinjira nake kaunar ki, kuma bazan ta6a iya daina wa ba, sonki yariga yabi my veins, artery, lungs and my HEART

  Short page ahn?????  headache wlh

Nana fa’ad En Eesha

????????????????????????
[11/8, 9:31 PM] ‪+234 814 173 3262‬: ????????♡♡♡♡♡♡
????????????????KHAIREEYYAH????
☆☆☆☆☆☆☆????

   *[Sept, 2016]*


        Written by Nana fa'ad En Eesha

Page 42~44

 Lumshe ido Rumaysa tayi kamar kar ya daina fadan sweet words d'in, tace 

“Yaya Zilyadeen, I love you alot, don’t ever betray me, i’m a jealous type kasani, ina da kishi sosai musamman akanka, ina kishin ka sosai, bazan iya sharing naka da ko wace mace ba duk da nasan addini ya halatta mata sama da biyu har hud’u sunnah neh, but my love I can’t share you with any other gurl, kai na fara so tun bansan kaina ba, sonka yariga yabi Jinin jikina, I can’t share you with any gurl”
“Shhhh kidaina fad’an haka Rumaysa, you are my 1st love and In Shaa Allah kece last, a yadda na tsara rayuwa ta da mace d’aya na tsara, kuma kece Rumaysa, you will always be my number one Star, Kasamse (I promise)”
“Wow thanks my nurul hayat, now tell me why are you so upset today, mummy tace tunda kazo ka kulle kofa koh abinci baka fito kaci ba”
“Kibar maganan nan, just say one’s again that you love me” ya kashe mata ido, ta rufe fuskan ta da hannun ta fari tas wanda yasha kunshi tana murmushi tace
“Nidai kazo kaci abinci Yaya”
“Haba daga durlin, nurul hayat yanxu kuma Yaya Gaskia ban yarda ba, kifad’a koh na shige d’aki na kulle, abincin ma bazan ciba (ni nana nace toh ka kwana da yunwa mana cikin waye), Rumaysa tace
“Haba please kasan banso ka kwana da yunwa”
“Toh idan dagaske kike bakiso na kwana da yunwa kaho na (tell me)”
“Tell you what”
“Kaho na pyaar hai(say you love me)”,
“Kai yaya kana sa inajin kunya wlhy”
Shikenan Toh sai da safe, ya juya zai rufe d’akin sa tace
“Wait, I love you”, ta rufe fuskan ta, shiko dad’i kamar yakashe shi, yace muje toh kiyi serving d’ina habibti

Sunje dinning yazauna, mummy tana zaune a parlour tace

“Iyye Yaron nan, wato ni tunda rana ina ce kafito kayi banza dani, yanxu dan kaga Rumaysa shine kawani fito”
Yana sosa keya yace “Mummy fa ba haka baneh, d’azun bana ra’ayin fitowa neh sai yanxu”, tace ehhh kam naga alama, itadai Rumaysa kunya yacika ta sai wani rufe fuska takeyi, shiko Zilyadeen zuba ido yayi yana kallon ta kamar wanda ya samu TV a rayuwan sa yana son mace mai kunya, mace mai kamun kanta, Khairiyya ce ta fad’o masa a rai, mtsww yaja tsoki, a take Rumaysa da mummy suka kalleshi sukace
“Lafiya dai” suna mai had’a baki, yace
“Umm lafiya Wlhy kawai a office neh aka 6ata mini rai”
Mummy tace “Haba Zilyadeen, sau nawa zan fada maka always forgive and forget, irin halin nan sam bashi da kyau, kana son rike abu a ranka which is very bad, very very bad kadaina kaji”
“In Shaa Allah mummy zan daina”
Zama yayi Rumaysa tayi serving nashi, yana ci yana kallon kyakkyawan fuskar ta, Mummy ce tace
“Ikon Allah, yanxu Alhaji Ibrahim Muhammad fu’ad mai naira shi aka rufe sa a prison”, atake Zilyadeen ya juya yana kallon ta yace
“Mummy ina kikaji labarin nan, kinsan rumors na mutaneh”
“Haba gashinan a Daily Trust, a news paper, an kamashi coz ansamu cocaine a container’n shi”, atake Zilyadeen yabar cin abincin ya tako wajen mummy yace “lemme see please”, ta mika masa, ba abun da yake tunawa kamar Khairiyya, the 1st time da suka had’u yasan cewa ita yar IMF neh (Ibrahim Muhammad fu’ad), yana da IMF oils and petroleum a duk fad’in Nigeria, ga companies na soap and detergent, yana da IMF body care, ko ina a fad’in Nigeria ansan dashi
Who the hell are you da zaka ta6a lafiya ta, kasan ni yar wacece, Sunana Khairiyya Ibrahim Muhammad, yarinyan Alhaji Ibrahim Muhammad fu’ad mai naira, ka ta6o bala’i da masifa, sai kayi regretting mari nah da kayi, Wlhy koh kai d’an gidan waye neh
I can’t forget those words, ashe baban ta yana prison, koh shiyasa take shaye shaye, Noo that’s not the reason because lokacin da muka had’u da ita mahaifin ta baya prison, kawai she lacks manners neh
Rumaysa neh ta dawo dashi daga duniyan tunanin daya fada, tace
“Yaya abincin kafa zaiyi sanyi come on”, ajiye News paper yayi ya koma dinning, da kyar yake iya cin abincin, kuma yaji labarin Alhaji Ibrahim baya tare da matar sa, dat means Khairiyya bata tare da mahaifan ta kenan a halin yanxu, yaji wani tausayin ta ya mamaye shi, da kyar yaci rabin abincin, yace wa Rumaysa zai kwanta yana jin bacci da ciwon kai, har kofan d’akin sa ta rakasa, zata koma ya rike mayafin ta yace
“Haba Rumayysaah, ba irin good night”
“Good night yaya” cewar Rumaysa
Yace “No pls, kid’an sa sweets words akai mana, Ta rufe fuskan ta tace
“Good night dear, sweet dreams of me, en always kasani Rumaysa loves you sooo much”, tana gama fad’an haka tayi gudu tabar wajen, shiko dan dad’i har ya manta da bakin cikin da yake fama dashi, sai washe hakora yake kamar wani mai tallan close up, yace you are my world Rumaysa

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34Next page

Leave a Reply

Back to top button