KHAIREEYAH COMPLETE HAUSA NOVEL

KHAIREEYAH COMPLETE HAUSA NOVEL

Ta 6angaren Khairiyya kuma yanxu tabar wa Allah komai, ko ba komai Suraj mutum neh nagari, zaune suke da Zaynab lokacin da Suraj yakira ta, Khairiyya tacewa zaynab

“Yaya Suraj fa zaizo shida abokin sa, bara na shirya”, Zaynab tana murmushi tace toh amaryar Soja, Khairiyya tashiga d’aki dan shiryawa Zaynab batasan lokacin da ta fashe da kuka ba, kuka take sosai mara sauti
Batasan lokacin da Khairiyya ta ta6a taba, a take ta fara share hawayen ta, Khairiyya tace
“Zaynab please mei yake damun ki haka, kwanan nan naga kina yawan kuka da tunani, nifa yar uwarki ce you don’t have to hide anything from me”, Zaynab ta share hawayen ta tace
“Khairiyya baza ki iya magance mini matsala ta ba koh na fad’a miki, ke dai kawai pray for me”, Khairiyya tace but atleast if you share you problems ai zakiji dama dama, kuma ai ni ban isa na magance miki matsalan ki ba, shawara kawai zan baki koh advice d’in ba bakiso
Zaynab tace “I don’t need advice from anyone, I just need your prayers dear”, Khairiyya tace In Shaa Allah zan na miki addu’a… daidai nan wayan ta yayi ringing, duba kan screen d’in tayi taga Suraj, a take tayi receiving call d’in
“Ina guest room KIM”, yace da ita, tace ohk toh ganinan fitowa
Khairiyya tace “Zaynab please tashi muje kinsan tare da abokin sa yake”, Zaynab tace samm ita ba inda zata, haka Khairiyya ta tamata magiya tukun ta amince, hijabin ta Kato har kasa tasaka, Khairiyya kuma abaya sky blue neh a jikin ta da gyele R&S pink, lipstick ma pink, tayi wanka da designers perfume nata, Zaynab sai ce mata take
“Khairiyya ba kyau fa wani na mijin yaji kamshin turare a jikin ki haramun neh”, Khairiyya ta harare ta tace
“Kinga matsala ta dake koh zee, please kifita a harka ta”

Khairiyya ke bakison gaskia koh kad’an cewar Zaynab, Khairiyya tace toh naga ai mijin da zan aura neh, Zaynab tace amma ba’a d’aura auren ba ai, Khairiyya taja wani dogon tsoki ta d’aga mata hannu tace
“Talk to the hands”

Da sallama suka shiga cikin guest room d’in, Suraj da abokin sa doc Umar suka amsa, Khairiyya tayi four eyes da Umar, Umar a take ya tashi akan kujera yana nuna ta da yatsa, Khairiyya kuma batasan lokacin da tray na hannun ta ya su6uce ya fad’i kasa ba, da gado tafita a d’akin a firgice a tsorace……

Nana fa’ad En Eesha

????????????????????

www.narhnah.mywapblog. com
[11/8, 9:32 PM] ‪+234 814 173 3262‬: ????????♡♡♡♡♡♡
????????????????KHAIREEYYAH????
☆☆☆☆☆☆☆????

{Oct, 2016}

 Written by Nana fa'ad En Eesha

[Page 63]

Kuka sosai yakeyi, sai cewa yake

“Khairiyya why, you betrayed me bayan kinsan I love you with all my heart, why Khairiyya, I soooo much hate you now, I hate you I hate you”, Doctor Umar sai cewa yake
“Cool down, Easy guy wannan ba girman ka baneh, kana zaman babban Soja, General Suraj Adam Abubakar, Haba Haba karka bada maza mana please Easy Man”, Suraj yace please kabani file nata Umar
Umar yace “mei zakayi dashi”, Suraj yace da tsawa
“Nace kabani file nata” ran soja ya 6aci, a take Umar yacire file d’in ya mikawa Suraj, Suraj ya kar6a da karfi yafita a office d’in, direct parking space yaje ya shiga motar shi ya fisga ya bar asibitin sai gidan su Khairiyya, a lokacin Abba kuma yafita meeting, cikin main house d’in yashiga, lokacin Haule ce take zaune a parlour, da tsawa yace mata
“Ina Khairiyya”, Haule duk ta tsorata jikin ta yana kakkarwa muryan ta na rawa tace
“Tana d’aki”, da gudu ya hau upstairs zuwa d’akin ta direct, lokacin Khairiyya ta fito a wanka daga ita sai towel guntu iya cinya, bud’e d’akin yayi da karfi har ta tsorata, ganin sa datayi fuskar shi a murtuke idon sa jaa zur yakara tsoratar da ita, neman hijabi tafara dan rufe jikin ta, da sauri tacire hijabin ta a wardrobe zata saka kenan ya warce hijabin a hannun ta, yana mata kallon tsana, Khairiyya wanda tariga ta gama tsorata tayi karfin halin cewa
“Yaya Suraj mei haka, please ka barni kar ka lalata mini rayuwa, mei na maka please yaya Suraj”, tana mai kare jikin ta, da karfi ya zare towel dake jikin ta Allah yasota already tasaka Pant da Bra, yana kallon ta daga sama har kasa, kallon tsantsan tsana, ita kuma Khairiyya sai faman sunkuya wa take, ya rik’e ta gam yaki barin ta tafi, d’aga wa tayi ta wanke shi da mari ji kake Taassssss, tace
“Are you stupid, are you out of senses, How dare ehn, how dare you touch me with your stupid filthy phalanxes you son of the bitch” a take ya saketa, ransa yakara mugun 6aci idon sa yakara jaa zur, yayi wani mugun murmushi yace
“Kin taka sa’a Khairiyya Ibrahim Muhammad fu’ad, you are lucky, kinyi sa’a bana dukan mata, wlh wlh idan badan bana ta6a mace ba da sai na lahira yafiki jin dad’i, kina wani rufe jikin ki, mei zan gani a surar ki, Allah kiyaye, Allah mini tsari da mutane irin ki, Allah ya mini katangan karfe da irinki, kin d’auka wai bazan san gaskia baneh, abun duniya yana 6uya neh, ai koh tona rami kayi ka rufe kanka toh wlh sai yafito, kin bani kunya kin bani mamaki, Khairiyya da kin fad’a mini gaskia da abun ba haka baneh, you betrayed me, I hate you Khairiyya, I sooo much hate you”, Khairiyya wanda tagama zurma hijabin ta har kasa ta juya tana kallon sa ranta idan yayi dubu ya6aci, tace
“Just tell me straight to the point, cin fuskan ya isa haka”, ciro mata file d’in yayi a aljihun sa ya nuna mata, yace
“Mei wannan”, zuwa kan gadon ta yayi ya bud’e drawer da yake saman gadon ya fara cire mata magungunan, ita kanta ta tsorata, tayi looking shocked, bud’e baki tayi tama kasa magana dan abun yabata mamaki, Suraj yace
“Khairiyya kenan, kin d’auka gaskia bazai fito bako, you are mistaken KIM, ki fad’a wa Abbanki gaskian yafito kuma nafasa auren, Hmmm HIV positive indeed, kin gama yawo, kin gama bin maza, at 1st I trusted you completely, na toshe kunne na duk abunda za’azo mini dashi akanki,ashe sune my true friends ke kuma a dushman(an enemy) kinyi sa’a kin taka sa’a,bye Khairiyya bye”, yafita a d’akin ita kuma she was speechless bakin ta ya mutu, duba papers d’in tafara, sunan tane complete da kuma HIV TEST POSITIVE, ga maganin da duk anyi marking har dates

Zubewa a kasa tayi ta fashe da kuka, kuka take sosai kamar wanda ranta zai fita, kusan awa d’aya tana kuka ba tsayawa atake kuma naga ta d’auka papers d’in ta duba saman, UMTH tagani, bud’e ido tayi tana tunani, can kuma sai ta kara fashewa da kuka tana bubbuga kafan ta, bayan tayi kuka ta kara duba papers d’in sai kuma ta fashe da dariya, dariya take kamar wata sabuwar kamu, tana dariya tana hawaye, idan tayi dariya sai kuma ta fashe da kuka, tashiwa tayi ta d’au wayan ta da sauri

Nana fa’ad En Eesha

????????????????????

07034419520
[11/8, 9:32 PM] ‪+234 814 173 3262‬: ????????♡♡♡♡♡♡
????????????????KHAIREEYYAH????
☆☆☆☆☆☆☆????

{Oct, 2016}

 Written by Nana fa'ad En Eesha

: [Page 62]

Doctor Umar ya kasa furta komai sai gumin da yake saukowa a fuskan shi duk sanyin AC. Zaynab da Suraj sun kasa fahimtar komai, Suraj yace

“Umar mei yake faruwa neh, kasanta neh “, Umar kawai girgiza kai yake, Suraj ya jijjiga shi yace “talk to me please mei yake faruwa neh”, Umar baice uffan ba kawai ya d’auka key na motar sa da yake kan glass table yafita a guest room din, motar sa direct yashiga ya fisga motar da karfi yabar haraban gidan… Suraj kuma was speechless, duk hankalin sa a tashe yace
“Yaa Rabbi”, atake ya d’au wayar sa ya danna number KIM, yayi ringing har ya katse, ya kara dialing stil bata d’auka ba, Zaynab ce tace mishi
“Calm down yaya Suraj, lemme go en talk to her”, Suraj wanda har ya manta tana d’akin yace
“Yawwa zaynab thanks alot”, Zaynab ta masa murmushi tace
“Anything for you”
Zaynab tafita taje d’akin Khairiyya, to her suprise taga d’akin a rufe, bubbuga wa take amma ba alaman zata bud’e kofan, haka Zaynab tagaji ta koma guest room, lokacin Suraj yayi tagumi ya zurfu cikin tunani, Zaynab tace masa
“Yaya Suraj taki ta bud’e kofan fa, kaje gida zuwa anjima zan lallame ta naji mei dalilin tsorata da tayi da taga abokin ka”, Suraj duk idon sa yayi jaa zur yace
“Ba komai Zaynab, ngd sosai”, tace don’t mention I can do anything for you.. shuru yayi yana kallon ta, a zaton sa koh mutuncin da ke tsakanin su neh, kallon da yaga take masa ba kifta ido ga hawaye yana sauka da sauri yazo gaban ta yace
“Zaynab lafia kuwa”, har yanxu idon ta kyarrr akansa bata koh kiftawa sai hawaye, ya jijjiga ta yace
“Zaynab please talk to me lafia, koh wani abu neh ya samei Khairiyya”, Zaynab ta dawo daga duniyan tunanin da ta fad’a tace
“ammm sorry please, karka ji komai ba abunda yasamu Khairiyya, I was just thinking of something”, Suraj yace
“Ohhshh Haba Zaynab, at this your age har kina sawa kanki damuwa, thinking is not good for your health kinji, kita addu’a”, Zaynab ta share hawayen ta tace aiit thanks alot, yace no thanks please, ni zan tafi, please call me in case of anything, zanje nasamei Doc Umar yanxu, Zaynab tace ohk toh hakan yayi bye, shima yace mata bye yafita a guest room d’in

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34Next page

Leave a Reply

Back to top button