KHAIREEYAH COMPLETE HAUSA NOVEL

KHAIREEYAH COMPLETE HAUSA NOVEL

 Sabir ya koma gida duk a birkice kwashe kayan sa yafara, Zilyadeen neh yashigo d'akin yace 

“Sabir ya haka”
Sabir yace “Yaya Zilyadeen baza ka ganeh ba, bazan iya kwana a garin nan ba, idan Daddy yazo kace na tafi Kano, daga Kano zan wuce Malaysia”
Haka ya gama tara kayan sa yayi gaba

  *_BAYAN WATA HUD'U_*


  Khairiyya sun zana Waec Alhamdulillah taci duka har ta samu admission a Computer Science, Abba ya siya mata mota Ferari baki sabuwa fil a leda dan ita tana son mota black colour, tagama shopping kayaki a Dubai ita a dole baza ta shiga Jami'a da tsofin kayaki ba..... 

Biyomu dan jin ya Khairiyya zata kare a Jami’a

So sorry wannan page Bad speech ban samu nayi editing ba

   Nana fa'ad En Eesha 

????????????????????????????
[11/8, 9:29 PM] ‪+234 814 173 3262‬: ????????♡♡♡♡♡♡
????????????????KHAIREEYYAH????
☆☆☆☆☆☆☆????

   *[Sept, 2016]*


        Written by Nana fa'ad En Eesha????

Page 36

   _Khairiyya kiyi Imani da qaddara, Khairihi wa sharrihi, Everything that happens to you in life is to prepare you, Metal has to go through fire to melt and turn into a sword.... or into anything you want it to be. It's thesame with people, so be strong, because this is just a test, you are being melted to be moulded into a stronger person. This burning from the fire shall pass. Don't en Never give up, Police sunyi arresting Abba sabida an samu Cocain a Container'n shi, kuma Abba baisan dashi ba, General Manager na company'n shi neh yasaka mishi, he betrayed him Khairiyya, Abba yace ki tattara kayan ki kikoma gida nah, Ammar yadawo jiya kije kisamei shi_

  Shine maganganun da yake pumping a brain nata, tarasa mei yake mata dad'i, Anyi arresting Abba, Oh my God, this can't be happening, haka ta zauna a cikin motar tasha kuka,kuka kamar ranta zai fita, ahaka Teema tazo ta bubbuga motar, Khairiyya da kyar ta d'aga ta bud'e mata kofa, Teema tace 

“Khairiyya what happen”, Ina Khairiyya batada bakin magana sai kuka, da kyar Teema tabata baki tayi shuru, Teema tace “let me drive you home”
Da kwatance har Teema takai gidan su Uncle Hisham, a gate Teema tayi horn mai gadi ya bud’e gate, tun kafin Teema tayi parking Khairiyya ta bud’e kofa tafita a motar, da gudu tashiga cikin gidan, wani mansion parlour neh, Mace kamar labarabiya a zaune da yarta mei kama da ita kusa da ita,sai wani saurayi wanda daga shigan Khairiyya ta zube a gaban sa tana kuka mai tsuma zuciya tana cewa “Yaya Ammmar my Abba”, nima dai ina cikin shock but d’aga idon da zanyi na kalla wanda takira sa da Ammar naji cikina yana kululuuu
Namiji iya namiji wanda bazai wuce shekaru ishirin da bakwai ba, Long sleeve neh a jikin sa amma duk botilin na rigan sa a bud’e wanda ya bani daman karewa hard chest nasa kallo, ten packs yakedashi ba six ba kamar na Hrithik Roshan, sai gashin kansa dogu bak’i kamar ya jika da ruwa irin na Ceth Rollins, Gashin idon sa dogaye da eyebrow nashi wanda kamar zasu had’e, yana da ido dara dara brownish, hanci dogo da baki pinkish, in fact sai kun ganshi???? (Over exaggeration koh,that’s Novel for you????)
D’aga Khairiyya yayi yace “Don’t worry Kim everything will be ohk I assure you”
Khairiyya kam kuka takeyi kamar ba gobe, dan ba karamin son Abban ta take ba, kuma tasan duk wanda aka kamashi da Cocaine toh Life In prison neh, Yaa Allah I love my Abba so much…
Khairiyya tama manta da Teema suka zo, Ammar ya kaita d’akin ta, daman tana da d’aki a gidan, yana lallashin ta amma inaaa sai kuka take kamar ba gobe, bayan Teema sun gaisa dasu Ummin Ammar tajuya ta tafi, Khairiyya ita bata daina kuka ba har kusan karfe sha biyun dare, gidan tsit amma ita ta kasa bacci, tunanin Abban ta kawai takeyi, bud’e kofar ta akayi, d’aga idon da zatayi taga Ammar da kwal6a biyu, ita a tunanin ta juice neh, mika mata yayi yace “Drink”
Girgiza kanta tayi tace “I don’t need this for now, Syrup da Tablets nake so, I need something that will ease my pain”
Ammar dariya yayi yace
“Ni nayi introducing naki su syrup da Tablets, ni nafara baki kikasha kikaji dad’in sa, so yanxu trust me, kisha wannan, wannan ba Juice baneh, Vodka neh, it will ease your worries and pain just try it”‘”(niko nace Only Du’a can ease her pain)

   Masu karatu kubiyo mu dan jin labarin Waye Ammar, kuma da yake cewa shi yafara koya mata shan syrup, Wacece kuma Khairiyya....... Nan gaba zaku sani amma banan kusa ba


   Nana fa'ad En Eesha 

????????????????????
[11/8, 9:29 PM] ‪+234 814 173 3262‬: ????????♡♡♡♡♡♡
????????????????KHAIREEYYAH????
☆☆☆☆☆☆☆????

   *[Sept, 2016]*


        Written by Nana fa'ad En Eesha????

Page 33~35

Yau neh ranar da Khairiyya zata shiga Jami’a, Ita da kanta ta tashi batare da Haule ta tashe ta a bacci ba, tun bakwai ta tashi tayi wanka, bayan ta fito a wanka ta zauna a dressing mirror tafara tsara kwalliya, kamar wacce zata fita gasar Mss World, ita bata gama kwalliyan ba sai karfe tara, bayan ta gama kwalliyar ta ta bud’e wardrobe nata dan duba kayan da zata saka, tace
“Gosh, this is ma 1st time I really must have to look gr8”
Duk wardrobe nata ta hargisa dan neman kayan da zata saka, duk shopping da tayi tana ganin yanxu ba kayan da ya mata, ta d’au wannan ta ajiye ta d’au wannan, a karshe dai tacire wata atamfa holand d’inkin doguwar riga, tayi rolling da gyalen ta had’adde, ta saka heel nata ta d’auka bag nata ViCin, tunanin motar da zata hau takeyi, da karshe dai tace tunda yau 1st day neh everything must be new….
Khairiyya ta shiga University of Maiduguri da motar ta Ferari, tana parking Motar ta a parking space wata Mota Yaris ash tayi parking kusa da ita, wata yarinya fara kal ce tafita a motar wanda koh zata girme Khairiyya bazai fi da shekara d’aya ba,bata da tsayi sosai kuma baxa a kirata da gajeriya ba, tana da hanci tsit kamar pencil da bakinta karami brownish sai idon ta wanda ba manya ba, kanana amma bacan ba, Khairiyya tace a zuciyar ta
“Wannan yarinyan her face looks familiar koh tana mini kama da wani wanda nasani” ni dai nana nace Khairiyya ke kullum face looks familiar
Yarinyan tazo kusa da Khairiyya tace Assalamu Alaykum
“Wa’alaykis salaam” ta amsa tana murmushi, Yarinya tace amm dan Allah sis i’m new student a school d’inna inaso nayi clearance da registration neh please ina ne wajen
Khairiyya tace “Wow nimafa new ce, Thank God na had’u dake, hope a faculty of science kike”
Yarinyan tace ” Aa faculty of Art, Business Administration suka bani”
“Ohhh shit, wajen mu ba d’aya ba, yanxu ya zamuyi” cewar Khairiyya

“Wani department kike I mean da suka baki”
Khairiyya tace”Computer Science”
“Don’t tell me, ai kuwa kinyi sa’a cox akwai wata cousin sister na itama shi tasamu, tun last week ita tafara Registration” cewar yarinyan
“Haba dan Allah call her now so that she can assist me please”
“Sure I will, lemme call her” cewar yarinyan
Tacire wayar ta Samsung Galaxy S5 edge takira cousin sister ta, a loudspeaker ma tasaka
Cousin sister’n ta tana picking call d’in tace
“Hello Rumaysa durlin”
Yarinyan tace”Teema kina ina, na had’u da wata itama ta samu admission guess what, you guys kuna same department”
Teema tace “And so what idan muna department d’aya, ke da tarikicen friends, kema fa kin sanni, bana harka da friends da basu had’uba”, Rumaysa cirewa tayi a loudspeaker dan taji kunya abun da Teema tace, ta juya yaren daga Hausa zuwa Shuwa tace
“Kefa wlhy wannan ma ba class naki baneh tafi karfin duk abun da kikeji dashi, please kedai kizo ki samei mu a parking slot na Science complex please” ta katse wayan, ita a tunanin ta Khairiyya batajin Shuwa batasan tsab taji abun da tace ba
Murmushi Rumaysa ta kwakulo tace
“Sorry yanxu zatazo, by the way my name is Rumaysa” ta bata hanu, Khairiyya itama ta bata hanu tace
“Khairiyya by name”
“Wow nice name” cewar Rumaysa, Khairiyya tace ai naki ma yafi dad’i, haka suka fara hiran school har Teema tazo, Teema doguwace chocolate colour, tana da kyau daidai ba laifi, fuskan nan yasha makeup kamar wacce zata bikin aure
Teema suka gaisa da Rumaysa, Rumaysa tacewa Teema
“Wannan sunan ta Khairiyya, itama kuna department d’aya da ita, I hope zakiyi assisting nata wajen registration da clearance”
Teema ba haka tayi zaton zataga Khairiyya ba, ita a tunanin ta wata local yarinya Rumaysa zata had’a ta da ita, sai taga Khairiyya tafita duk wani abun da take ji dashi, batasan lokacin da ta mikawa Khairiyya hannu tace
“Fatyma by name”
“I know” cewar Khairiyya tana basar wa
Teema tace “Hope kinzo da duk credentials naki”
Khairiyya tace “Yeah but lemme show you yana mota nah bara na d’auko” Khairiyya tana tafiya Teema ta juya wajen Rumaysa tace
“Wow ina kika samu wannan yarinyar”
Rumaysa ta Harare ta tace ai kuwa kin samu wacce tafiki mtsww
Ganin motar Khairiyya Teema ta kara rikicewa, tace “Wow babban yarinya daman ni bana son harka da small gurls”
Rumaysa ta harare ta tace “Gashi kuwa kin samu bigger gurl bama big gurl ba”
Khairiyya ta fitar da papers nata ta nunawa Teema, Teema tace everything kin kawo yanxu firstly muje kifara kar6an admission letter ki sannan clearance da signing, sukayi bye bye da Rumaysa itama zata nema wajen su
Khairiyya suka jera suna tafiya da Teema, Teema sai wani feeling kanta takeyi ita a dole tana tafiya da babbar yarinya
Kafun su gama sai kusan karfe uku, Khairiyya tace please muje restaurant muci abinci ama damn hungry ahswear
” Ohk toh akwai wani restaurant anan kusa mushiga”, suka shiga restaurant A~Z Classic, sukayi ordering Chips da egg sai drinks, tun kafun su gama ci Teema ta tambaya kud’in aka ce mata 2K atake ta cire ta biya, Khairiyya tace haba da kin bari ai na biya
Teema tace “Haba dai besty 2K ai ba wani abu baneh”, bayan sun gamaci sukayi exchanging numbers akan idan an fara lectures Teema zata kirata…..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34Next page

Leave a Reply

Back to top button