KHAIREEYAH COMPLETE HAUSA NOVEL

Kusan sati d’aya kullum Suraj a bakin gate yake yini, idan yazo da safe Toh har dare yana bakin gate dan Ammar ya hana masu gadi barin sa ya shiga cikin gidan, da wasa wasa har yakai wata biyu, Khairiyya zasu fita asibiti da Ammar taga Suraj a bakin gate tace
“Laa Ammar ga abokin ka”, Ammar ya juya ya kalle sa ya 6ata rai yace
“nagansa laifi yamun shiyasa yanxu ban kula sa, Khairiyya tace
“Learn to forgive and forget Ammar”, Ammar yace naji Mss KIM, tace why not Mrs, Ammar ya juya ya kalle ta yace
“Sai randa kikayi aure zaki zama Mrs”, Khairiyya ta kalle sa tace
“Toh Yaushe zanyi Ammar”, Ammar yayi shuru bai kulata ba yana driving kayan sa, KIM ta kara cewa
“Ammar does anyone get married”
“Eh KIM, and you will too, kema zakiyi”
“What is love Ammar”, Ammar ya juya ya kalleta yayi banza da ita, Khairiyya ta kara cewa please answer me, Ammar ya harare ta yace
“Duk kallon Indian films da kike a banza, duk siran da Suraj yake miki da wasu littafai a banza”, Khairiyya ta tura bakin ta tace
“Matsala ta dakai Ammar, nifa tambayan ka nayi bance kuma ka gaya mini wata magana ba”, (tab KIM haka yan 9ja suke na mata whispering)
Ya juya ya kalleta ya yace
“When to people touch each other’s soul.. Meaning the Inner person… Then that’s love”, Khairiyya ta zare idon ta tace
“Confusing, soo weird, ban ganeh ba I still dnt gerrit, kai you won’t be a good teacher”
“When you fall in love KIM, Everything will change, Even this black clouds will seem colourful, “, Khairiyya ta d’aga kai ta kalle sama, Ammar ya kara cewa
“loves grows like a sapling in the rain KIM”
Khairiyya tace
“Gosh, hhhh sai kace Indian Movie Ammar. Tell me something Ammar, How will I know that i’m in love”, da sauri Ammar ya kalleta ya numfasa kan yace
“Your heart will tell you, a kowani lokaci idan kun had’u your heart, zuciyar ki zai fara beating fast/loudly”, Khairiyya ta ta6a kirjin ta da hannu tace
“That means I’m in love with you, zuciya nah yana beating Ammar, stop the car ta ta6a heart nah”, wani dogon tsoki yaja yayi banza da ita, ita kuma sai dariya take
Bayan sun dawo a asibiti still Suraj yana bakin gate, Khairiyya tayi kalan tausayi tace
“Ammar please kayi forgiving abokin ka mana”, Ammar yace
“For your sake I forgive him”, Khairiyya tace
“Yawwa Cousin broh, Zaynab tace kai ba real brother nah baneh kai cousin neh, that means akwai shaadi (aure) tsakani nah da kai koh”, ta kashe masa ido d’aya tana dariya, Ammar tsoki yaja ya fita a motar ya samei Suraj, bayan sun gaisa Ammar yace yanxu zaka na iya zuwa duba ta, Suraj ya masa godiya sosai yace gobe zaizo, Khairiyya ta fito a motar ta gaishe shi, Yana murmushi yace
“Sister mu yakike”, Khairiyya tace lafia kalau itama tana murmushi, Suraj yace
“Gobe ki ajiye mini delicious zanzo musha hira”, Khairiyya tayi dariya tace
“Nifa ban iya abinci ba, amma Priya zata maka, sai kazo, kazo mini da new movies pls”, Suraj yayi murmushi yace
“Shikenan Sis bye”, itama tace bye tashiga ciki
Bayan sati biyu
Khairiyya ta shak’u da Suraj sosai acikin sati biyun nan, suna kallo tare, suyi games, suyi karatun Al Qur’ani, batada wani magana sai na Suraj, Ammar kuma ya dena saki mata fuska gaba d’aya, koh da yana dariya idan ta kira mishi sunan Suraj sai ya 6ata rai, ita kuma abun dad’i yake mata, 6acin ransa, masifan shi duk dad’i abun suke mata, yanxu ba abun da yake had’a ta da Ammar sai gaisuwa, koh da sun fara hira tana kiran sunan Suraj toh hiran ya tsaya….
A ranar Monday Ammar da KIM a mota zai kaita asibiti for checkup, Khairiyya tace
“Nifa Ammar lafia ta kalau amma kullum sai faman kaini asibiti kake, nifa kalau nake saidai sometimes inajin kamar nasan Yaya Suraj abokin ka a wani wajen, kaina yana tsarawa wataran idan na gansa”, Ammar dai shuru yayi bai ce mata kala ba, Khairiyya kuma so take taga yana 6ata rai yana masifa tace
“Ammm Ammar kasan mei abokin ka ya fad’a mini, wai cewa yayi… “, bata karasa ba yace
“Will you shut up, abokina abokina shi ba abokina baneh en please ki daina ambato sunan shi idan muna tare”, Khairiyya tayi dariya kasa kasa tace
“Why Ammar, he’s your friend, he is Cute, handso.. “
“Nace shut up ba, can’t you hear me please ina driving banson surutu please”, Khairiyya itama tayi mishi tsawa tace
“Why Ammar, meisa baka so ina maganar sa, why”, Ammar yayi shuru yana driving ransa idan yayi duba ya 6aci, Khairiyya ta kara masa tsawa tace
“Why Ammar, why”, a take yaja buriki yace
“Because I love KIM, I love you soo much kuma ina kishin ki”(wow fans ku sa mana kid’an Aashiqui Tumhi ho)
Kawai sai Khairiyya tayi murmushi, shiko kallon ta yake yi, sai kuma ta fashe da dariya, yaga dariyan ta ba na karewa baneh yaja motan sa, bayan ta tsaida dariyan ta tace
“JAAN, I waited soo long for this, Sincerely speaking intentionally nake kiran sunan abokin ka all the times, Inaso daman ka fad’a mini Sirrin dake Ranka, I knw kana so nah, And I love you more Ammar“, Ammar dake driving ya manta ma yana kan hanya, ji sukayi horn ta ko’ina, su sun shaga suna kallon junan su sun had’a hold up a kan hanya, jiki a sanyaye ya kara tada motar, kowa yayi shuru ba wanda yake cewa kala, duk sai murmushi suke, wata mota neh yazo da gudu yana so ya buge su, da sauri Ammar ya gauce ya basa hanya, Khairiyya zuciyan ta ya tsinke ya buga, kanta ya d’an bugu a cikin motar, da kyar ta iya d’aga kanta takai motar da yake so ya buge su, Ni Nana wa zan gani, Doctor Umar, Khairiyya duk da bugun da kanta yayi a motar bai hana ta zaro idon taba, da kyar ta iya fita a motar tana kallon Dr Umar, shi kuwa Ammar sai kokarin bud’e kofa yake dan kofar motar ta side nashi yaki bud’uwa, ganin Khairiyya nayi ta fad’i kasa Sume
Nasan kuna son sanin mei Khairiyya tayiwa Doctor Umar da ya kasa barin ta, shineh next page In Shaa Allah, and kuma zuwa next 4 pages zai kare zanyi shorting dan school????
Shin masu karatu Khairiyya zata so Ammar idan memory ta ya dawo, Koh 1st love nata Zil, ko kuma Soldier Suraj???????
*Lots ov lurv*
????????????????????
Nana fa’ad En Eesha