KHAIREEYAH COMPLETE HAUSA NOVEL

KHAIREEYAH COMPLETE HAUSA NOVEL

  Saurayi neh fari sol wanda bazai haura talatin ba koh ishirin da tara,  kwance akan katuwar gado, idon sa arufe wanda yasa na kare masa kallo sosai, yana da dogayen eyelashes da gira kamar wanda aka zana bak'i sosai, ga hancin sa dogo kamar pencil sai bakin sa karami pink kamar wanda ya saka jan baki, ga sajen fuskar sa baki shima wanda ya dace da kalar sa,gashin kansa bak'i da d'an tsayi, fuskan nan wani waje yayi jaa zur haka ma jikin sa, da ganin alama duka aka masa
Bud'e d'akin akayi, wata mata wanda baxata haura shekaru hamsin ba tashigo, ko ba fad'a ba ansan jinin sace dan kamanni da suke, sai dai duk da haka tafisa haske, ta zauna kusa da shi tace

“Haba Zilyadeen, mei yayi zafi haka, tun ranar da abun yafaru baka magana baka cin abinci, meisa baka da hakuri neh just forgive en forget”
Bud’e idonsa yayi wanda ni Nana I was shock, idonsa manya manya fari kal dashi, Yace
“Mummy bazan ta6a forgetting ba not to talk of forgive, taci mini mutunci ta ciwa Inna mutunci, ba yarinyan Fu’ad mai naira baneh, ai baza ta 6oya ba, zan koya mata hankali mummy, mummy sai ta…. “
Bai karasa maganar ba tasaka yatsan ta a lips nashi, tace
“Shhhhh Zil, idan har ni na haife ka toh Forgive en forget, idan kana kauna ta ka yafe mata ta kacire wannan abun a zuciyar ka”

    Nana fa'ad En Eesha????

????????????????????????

[11/8, 9:28 PM] ‪+234 814 173 3262‬: ????????♡♡♡♡♡♡
????????????????KHAIREEYYAH????
☆☆☆☆☆☆☆????

   *[Sept, 2016]*


        Written by Nana fa'ad En Eesha????

{Page 19~20}

      Ba yadda ya iya dole yace "Mummy shikenan In Shaa Allah zan manta, but kinsan is not easy na manta da wuri, but I will try my very best na manta"
Mummy tayi murmushi tace "Yawwa thank you son"
  Yanxu ka tashi kaci abinci kasha magani, ka duba yadda ka rame fisabillah sabida kasa yarinyan nan a ranka, ai haka bashi da anfani, maza ka tashi gashi na saka an kawo maka abinci har d'akin ka kuma your favourite food na dafa maka

Haka ya tashi ta tura masa abinci a gaban sa tana gadin sa dan dole sanda yaci yasha magani, mummy tace Haba koh kaifa, kabi kasaka abun da bashi da anfani a ranka
Shi ko Zilyadeen Allah kad’ai yasan yadda yake ji aransa, yarinyan da bazai ta6a mantawa a life nasa ba, taci mutuncin sa en most off all his belove Grandmaa d’inshi, sosai idan yatuna ta zuciyan shi yake k’ona, Mace da shaye shaye kai Allah wadaran

   Khairiyya zaune a garden tana shan strawberry tana karatu, wayan ta neh ya fara ringing, duba screen tayi taga Abba, da shagawa6a ta d'auka wayan tana mai tura baki tace 

“Abba ina missing naka”
Daga can Abba yace kar ki damu very soon zaki ganni, ya kike da kuma karatu
“How can I be fine Abba, kullum ni kad’ai ba kowa kusa dani sai wayannan masu aikin daka had’ani dasu, they are so boring”
Kar kidamu daughter very soon zan zo
Abba en this time idan kazo dole kayi aure dan ni gaskia nagaji da zama ni kad’ai kamar mayya
Abba yayi dariya yace “Toh shikenan worry not dear idan nazo ke da kanki zaki za6a mini matar da zan aura”
Khairiyya tace “yawwa Abba kokai fa yanxu naji magana”
Abba yana dariya yace toh yanxu zan tura miki wani number sai ki tura jamb registration number ki da all the details da yake kan slip d’inki kinji
Khairiyya tace “yes Abba za’a mini abu kenan” tana dariya
Bance ba just read kar kice baza kiyi karatu ba dan ba taimaka miki za’ayi ba, wani university kikayi applying neh
Tace Abba “Unimaid mana”

“Haba mei zakiyi da unimaid I tot koh Baze koh Nile zakije”
Khairiyya tace
“Aa Abba ni Unimaid nakeso banso nayi nisa da gida, kai baka nan, Ammi batanan toh wa za’a bari a gidan”
Jin ta ambato Ammi yace bye take care sai na kara kira, tace ohk Abba Thank you

Bayan kwana biyu da rubuta Jamb Khairiyya tana zaune a d'akin ta tana kallon GOT (game of thrones) dan tana bala'in son series d'in tana cikin kallo taji text yashigo mata wayan ta, bud'e wa tayi to her suprise taga Jamb, da sauri ta bud'e text din zuciyan ta yana bugawa, Ihu ta sake mai karfi wanda ni Nana ya firgita ni, OH EM GEE I can't believe this, Allahu Akbar, Allah nagode maka har nakai 235 scores, what a miracle" dad'i taji kamar azuba mata ruwa a kasa tasha tace 

“Atlas nima yanxu zan daina saka uniform, wai za’a dama da mu a jami’a”
Atake ta d’au wayar ta ta latsa num Abba, yana d’auka wa tayi wani ihun har sanda yaji kiiiii a kunnan sa, tace
“Abba guess what”
Abba yace Tell me dear it seems like you are in a good mood

Khairiyya tace “more than good Abba, I pass my Jamb” tayi wani ihun

Abba yace “wow so happy for you baby, yanxu mei kike so na siya miki”
Khairiyya tace nidai Abba idan na samu admission mota nake so a canza mini
Abba yace “Haba mota kuma, bayan duk motocin da suke gidan, motoci nah ma naga duk ke kike using”

Tana tura baki kamar yana kallon ta tace

“Abba gaskia motocin ba wanda ya mini, duk old model neh”
Abba ya numfasa kan yace “Toh yanxu wace irin mota kike so dear” atake tace FERRARI Abba new model koh BMW e-class27
Abba yace kwantar da hankalin ki kamar kin samu, tayi ihu tace thank you Abba
Tana gama waya da Abba taga wani sabon number yana kiranta, kamar baza ta d’auka ba haka ta bari ya katse, wayan still ya sake ringing same number, d’aukar wayar tayi tace haba dan Allah idan mutum an kirasa bai d’auka ba sai ya hakura ai,bawai ata kiraba mtseww who is on the line
Shiru akayi ba amsa tasake cewa wai wannan wani irin iskanci neh zaku kira mutum kuyi shuru
Daga 6angaren wanda ya kira da husky voice nasa yace Captain Suraj neh
Baki ta bud’e ta kasa cewa komai, ya kara cewa
“Hlo kinaji”
Tace “yes, wa kake nema”
Cap Suraj yace “m I not talking to emmmm” dan baisan sunan taba dan bai tambaya ba lokacin
Khairiyya tsab ta ganeh neh shi tace
“Sorry wrong number, en please kar ka kara calling dan matar aure ce ni” kat ta katse wayan tana wayyo Allah ina ni ina soldier ai yafi karfina
Shiko ta 6angaren sa murmushi yayi dan yaganeh muryan ta and kuma time da tabasa yayi dialing agaban ta kuma ya shiga ya gani da idonsa

  Khairiyya tace wow Game of throne sorry zan fita dan Jamb nawa yafika,  Wow this call for celebration dole nayi celebrating, kashe laptop nata tayi ta fad'a toilet tayi wanka, bud'e jibgegen wardrobe nata tayi wanda ya cika da kayan sawa designers kala kala daban daban, wai yanxu wanne zan saka


Sorry 4 delay post 


    Nana fa'ad En Eesha 

????????????????????????
[11/8, 9:28 PM] ‪+234 814 173 3262‬: ????????♡♡♡♡♡♡
????????????????KHAIREEYYAH????
☆☆☆☆☆☆☆????

   *[Sept, 2016]*


        Written by Nana fa'ad En Eesha????

Page 21~23

        Wata doguwar habbaya bak'i ta saka da touches blue a saman, tayi rolling da vail nashi, yau powder da lipgloose da mascara ta shafa batayi heavy makeup ba, ta saka takalmi high heel black yana da touches blue da Jaka black, ta d'auka  key mota
  Hanya kicin direct tabi tashiga, ta kalla Dije tana wanke wanke, tace

“Dije ku shirya dake dasu haule na kaiku shopping”
Dije ta washe hakora tace Toh hajiya, ta wanke hannun ta tace hajia bara na musu magana, d’aga kai Khairiyya tayi tace
“Toh Wlhy na baku minti biyu idan baku fito ba zanyi tafiya ta” ta juya tabar kicin d’in
Fita tayi harabar gidan wajen parking space, wata bakar 4matic mota tashiga, wow motar ta kar6e ta ba karya, kafin ta rufe kofa har su Dije sun fito, suma suka shiga motar, gaishe ta sukayi tayi kamar bataji ba,Khairiya tace
“Kar ko wacce tayi siyayyen sama da dubu talatin, toh nidai na fad’a muku”
Duk suka had’a baki sukace
“In Shaa Allah hajia”

   Babbar Mall suka shiga, ko waccen su sai duba abin siya take, Khairiyya kuwa tana wajen agogo da bangles, tana cikin dubawa taje an tab'a ta tabaya, ba tare da ta juya ba tace 

“Toh menene kuma, kar ko wacce acikin ku nace tayi siyayyan sama da dubu talatin, idan kudin ya haura toh bazan iya biya ba” ta cigaba da duba bangles d’in, aka kara tab’a ta tabaya, juyawa tayi a fusace tace
“Wai wani irin iskanci neh ha..,” bata karasa cewa haka ba tayi ido hud’u da wani yaro fari wanda akalla bazai wuce 22yrs ba, yana da matsanancin tsawo,da kananan ido, sai baki karami amma bak’i kirin, yana murmushi yace
“Oppps sorry baby, I really just can’t stop maslf but you are Hot”
Harara ta watsa mishi tace “I know ama Hot so please can u excuse me”
Yaron yace “Haba baby wannan ai ba class naki baneh, by d way sunana Sabir, ina karanta Info Tech a Malaysia yanxu haka hutu nazo”
Khairiyya tace “Sorry dude but ban tambaye ka ba, so why kake fad’a mini, I have nothing to do with that and please karka saka mini ciwon kai kabar nan”
“Baby I got Cash, zan iya baki ko nawa en I can buy any damn thing for u” cewar Sabir
Khairiyya tace “toh Mallam I ain’t interested, koh ce maka akayi banda kud’i, Wlhy saidai na baka badai kai ka bani ba, stupid jerk”
Bangaje shi tayi ta wuce, ta same Indo tace maza suzo siyayyan ya isa haka, basu gama ba dole suka bar mall d’in, Sabir bai hakura ba har wajen motar ta yaje yace
“Haba baby sonki dagaske nake koh number wayan ki kibani please”
Khairiyya bata kara cewa komai ba ta fisga motar ta tabar wajen

  A yau su Khairiyya zasu koma makaranta dan hutun jamb da aka basu yakare, Haule ce tashiga d'akin Khairiyya dan ta da ita a barci, kwance take akan tile na d'akin akasa, ta dunkule da alama tana jin sanyi dan ga sanyi AC har biyu, ga iskan fan ga kuma sanyin tiles, tana sharan baccin ta ga kwalaben syrup har uku a kasa, Haule sai bubbuga ta take tana cewa 

“Hajiya ki tashi yanxu fa karfe bakwai da rabi zakiyi latti” Khairiyya kam sai baccin ta takeyi, haka Haule ta cigaba da bubbuga ta har sanda ta tashi, da muryan bacci tace
“Wai ni Haule kee wace irin mutum ce ina bacci zakizo kina tadani ehh, ai wannan rashin hankali neh”
“Hajia kiyi hakuri naga zakiyi lattin makaran ta neh shiyasa na tashe ki” cewar Haule
Khairiyya ta harare ta tace
“Toh ina ruwan ki da makaranta na, nifa shishshigi neh bana so”
Hajiya kiyi hakuri cewar Haule, Khairiyya tana kumbure kumbure ta tashi ta shiga toilet, bayan minti uku sai gata ta fito, a gurguje tayi shirinta ta d’auka motar ta 4matic baka tafita dashi, tana kan titi taji ana mata horn da karfi, ta duba ta mirrow motar ta taga wata Benz blue tana binta, birik taja ta tsayar da motar, wanda ke cikin motar ya sauka a motar, ba kowa baneh illa Sabir, wanda suka had’u a mall, tana ganin shi ta madubin motarta taja wani dogon tsoki
Zuwa wajen motar yayi yace
“Baby gashi Allah ya kara had’amu, please number ki nakeso da address naki please”
Khairiyya ba karamin haushi ya bata ba tace
“Idan na baka uban mei zakayi dashi”
“Haba Baby zan na kiranki ina jin swt voice naki mana, the 1st tym I saw you I fall in love with you, love at 1st sight kenan please just give me your digits”
Dogon tsoki Khairiyya taja tace
“Toh bazan bayar ba, ana dole, kaga ka matsa mini a hanya koh na buge ka, idan na buge ka na buge banza kasan nayi lattin school koh”
Sabir gaban motar yaje yace
“Sai dai ki buge ni, I love you, I so much love you, to the end of infinity, I can kill for you, I can die for you, idan kin buge ni na mutu ba matsala sabida ina kaunar ki, ina mutuwar sonki

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34Next page

Leave a Reply

Back to top button