CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE HAUSA NOVEL

Haske Writer’s Association

Captain Ahmad Junaid

By Khaleesat Haiydar✍????

70…..

Still junaid yayi yana kallonta ko kiftawa bai yi, El-ameen ya karaso shi ma idonsa a kanta ya durkusa kusa da ita ya dake yace “Why did you slap him?” Mikewa tayi da sauri tace “How dare him touch me, who is he?” Kasa cewa komai El-ameen yayi ya hadiye yawu da kyar ya mike yana kallon junaid da ya kasa daina kallonta, kofa ta nufa El-ameen yayi saurin bin ta yace “Wait! Ina xa ki” kokarin bude kofar take ta kasa, can ta fashe da kuka ta juyo tana kallonsu tace “Where is this plss, me nake yi a nan?” El-ameen ya sauke ajiyar xuciya a hankali ya juya ya kalli junaid, juyawa junaid yayi ya shige bedroom yayi banging kofar, bin bayansa yayi da sauri, junaid ya xauna gefen gado, El-ameen ya karasa kusa da shi yana kallonsa, murmushi ne yayi escaping lips dinsa yace “Frnd it seems ta dawo hankalinta fa, from all indication her memory is back, ohh God! Isn’t it amazing frnd?” ko kallonsa junaid bai yi ba, hakan yasa ya hade rai, can ya juya ya fice, jingine ya ganta jikin bango tana bin ko Ina na office din da kallo, tana ganinsa ta fashe da kuka tace “Tell me where is this plss, ina Usman? What are we doing here?” Tausayinta ya ji sosai cikin sanyayyan murya yace “kin ga baki da lafiya ne shi yasa kika ga kan ki a nan, I am Dr El-ameen Umar, i…..” Tsaida kukan tayi da sauri tace “Me ya sameni?” Shiru yayi yana kallonta, kallon jikinta ta shiga yi tace “Get me out of here plss, where is my driver?” Rungume hannayensa yayi yace “He went to call ur parent!” Ta buda ido tace “My parent? Stop kidding me pls, where is usman, and???” Langwabar da kai yayi yace “this is katsina! Where are you from” xaro manyan fareren idonta tayi tace “What? Katsina??” Gyada mata kai yayi yace “Yea, sit in gaya maki abinda ya kawo ki nan” wani kallo ta watsa masa Calmly tace “No! Just get me outta here” kallonta yake da expression din da xa a iya kira da na mamaki, is she this rude? Hannunta ta daga tace “Before the count of 5, I want to see me out of here!” Xaro ido yayi yace “If not?” Wani mugun kallo take masa tace “Are you daring me?” Xai yi magana junaid ya fito daga bedroom ya nufi kofar office din ya bude, ya juya yana kallonta fuskar nan tasa a murtuke yace “Get out!” daga sama har kasa take kallonsa tace “Or?” Ji yayi kamar ya kifa mata mari, ya dake yace “I throw you out” wani tsaki me lafiya ta ja tana hararansa tace “Kayi kadan!” Bai san lokacin da ya daga hannu ba sai ji yayi El-ameen ya rikesa yace “meye haka captain! What are you doing” bai jira cewarsa ba ya shige bedroom dashi ya kullo kofar, junaid da tunda yake mace bata samu fuskar da xata yi masa kallon banxa ba ya hade fist dinsa lokaci daya idonsa ya kada, xuciyarsa na bugawa yace “I regret everything Ahmad, a kan wannan brat din nayi ruin din relationship dina da parent dina, is this who she is….” El-ameen ya lumshe ido ya bude yace “No! Consider her plss, never judge a book by just it cover…” Xaunawa junaid yayi ya rike kai xuciyarsa na tafarfasa, El-ameen ya juya ya fito daga dakin, tsaye ya ganta ta wani hade rai, tana ganin El-ameen tace “Did he try slapping me?” El-ameen yace “No he didn’t” tace “Good, get me out of here” El-ameen ya ja kujera ya xauna yace “Since you don’t want to cooperate, its unfortunate to say, drivern ki da kike tambaya is late, you two had an accident shekaranjiya, and you were unconscious tun lokacin sae yau kika farfado, here is katsina state” kallonsa take da mugun shock, can ta sulale gun tace “Innalillahi wa inna ilaihi raji’un…..” Ta maimaita hakan yayi sau biyar, can ta fashe da kuka sosai tace “Me muka xo yi katsina…” Mikewa tayi a rude tace “Oh my God, Where is my farida…” Shiru yayi yana kallonta, da gudu ta isa kusa da shi ta kamo hannunsa tace “Plss tell me Dr, where is my sister, my sister….” Kasa cewa komai yayi sai kallonta da yake da tausayi, ta fashe da wani matsanancin kuka tace “Ka min magana Dr, Ina kanwata” jin yaki cewa komai ta fada kansa tana kuka sosai, dagowa tayi da sauri tana kallonsa kamar me naxari, ta wara ido tace “Innalillahi wa inna ilaihi raji’un, Dr Ummi fa, where is she, ina take ita?” Dafa shoulder dinta yayi don ya ma rasa amsan da xai bata, ya zaunar da ita yace “Look, sun tafi gida…..” Wani kara tayi ta kamo hannunsa tace “Nooo, kar ka ce min haka Dr, we were all together, where is the car….” Kuka ta fashe da sosai, sai a sannan ya fara da ya sanin ce mata drivernta ya rasu, kwantar da murya yayi yace “Kinga sisters dinki are all fine, sun je gida fadi ma parent dinku ne, but if you can’t wait for the arrival of ur parent ki gaya mana garin ku sai a kai ki yau din nan” har wani rawa jikinta yake tace “I am from bauchi” yace “Where in bauchi?” Sake hannunsa tayi ta koma baya hawaye na sauko mata tace “idan mun je nasan hanya, plss a kai ni yanxu” shiru yayi yana kallonta, ya daga kai jin an bude kofar bedroom, Junaid ne ya fito bai ko kallesu ba ya nufi kofar ya bude ya fice, El-ameen ya mike da sauri ya bi bayansa, har ya fara sauka stairs ya dafosa yace “Ahmad, she said she’s from bauchi” Junaid ya juyo ya dake yace “So?” El-ameen yace “Yaushe xa a maidata gida?” Cire hannunsa yayi daga shoulder dinsa yace “Am going no where!” El-ameen ya buda ido yace “Baka cika ladan ka ba kenan” tafiya ya ci gaba da yi yace “Na bar maka” El-ameen ya bi sa da kallo har ya sauka sannan yace “uhm wnn ne kuma baka isa ba” daga haka ya juya ya koma office, kuka sosai ya sameta tana yi, ya durkusa kusa da ita yace “na fa ce maki yan uwanki na gida” mikewa tayi da sauri tace “Yanxu xa mu tafi plss?” Ya langwabar da kai yace “Ni ban iya tuki ba, wanda ya iya kuma kin maresa, nd you were rude to him, kuma shi ya kawo ki asibitin nan” mikewa tayi da sauri tace “ka kai ni motor park kawai, I will be okay, you help me thank him” daga haka ta nufi kofa da sauri bin bayanta yayi ya sha gabanta yace “Dama ta haka ake biyan good deed baiwar Allah?” Wani kallo tayi masa tace “Toh me yake bukata, money?? or what!”

Haske writers association????
[3/19, 9:35 PM] El-hajj????: ⚓ Captain Ahmad Junaid

By Khaleesat Haiydar✍????

71…..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button