CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE HAUSA NOVEL

Haske writers association????
[3/19, 9:36 PM] El-hajj????: ⚓ Captain Ahmad Junaid

By Khaleesat Haiydar✍????

72……

Sakin baki El-ameen yayi yana kallonta, can yace “Can you pay him?” Tace “Yea of course” murmushi yayi ya ma rasa me xai ce mata ya juya ya koma ya xauna, bin bayansa tayi ta hade rai sosai tace “nace ka bude min kofa in fita, let me out pls” girgixa kai yayi yace “I know no where here, wanda kika mara shi ne d’an garin and shi ya kawo ki nan unconscious, he paid for everything pertaining to ur bill and was with you till today that you recovered….” Shiru tayi tana kallonsa, can ta sauke ido a hankali tace “Does that call for his touching me, he touched my body, why did he? he shudnt have….” Shiru tayi can ta dafe kanta tace “Ohk am, I am sorry, I.. I am sorry” taso wa yayi yace “Very good of you, yanxu dole sai mun je gidansu ki basa hakuri sannan sai ya maida ki gida koh” shiru tayi can ta turo baki tace “Do I have to?” Yace “Of course yes!” A hankali tace “But he’s so rude” dariya ta basa yace “And you were rude to him also!” Girgixa kai tayi tace “No I wasn’t” xai yi magana aka kwankwasa kofa, mikewa yayi ya kalleta ya nuna mata kujera yace “Sit, let me check who’s at the door” ba musu ta xauna, ya karasa gun kofar ya bude, wata nurse ce tsaye tace “Good morning sir, ur attention is being needed….” Yace “Alryt, ohk” daga haka ya rufe kofar ya dawo yana kallonta yace “Ohk, Ya sunan ki?” Da kamar baxata ce komai ba, sai kuma ta d’an kallesa a takaice tace “Zahrah!” Buda ido yayi yana murmushi yace “Ohk Zahra, you wait for me here, xanje in yi attending ma patient downstairs, yanxun nan xan dawo sai mu je ki ba captain hakuri mu maida ki gida!” Tace “Who’s that?” Wara ido yayi yace “Ur helper” ajiyar xuciya ta sauke tace “Ohk, make it fast plss ina son ganin sisters dina, and am feeling heat in here” gyada mata kai yayi yana murmushi ya kara Ac dake office din ya nufi kofar ya fita ya kullo daga waje, tana nan xaune office din har bayan kusan awa daya duk ta kagu ya dawo bini bini xata kalli agogo, can ta mike ta nufi kofa ta murda ta ji a rufe ji tayi kamar ta rusa ihu ga shi hankalinta yaki kwanciya, kuka ta saki daga karshe ta koma ta xauna, bude office din taji ana yi ta mike da sauri wata nurse ta shigo rike da ledan eatry, karasowa tayi ta ajiye ledan tace “Dr yace a kawo maki abinci” da sauri tace “Where is he?” Nurse din tace “He’s at the theatre, but ya kusa fitowa” daga haka ta juya ta fita ta bi ta da kallo, komawa tayi a sanyaye ta xauna, junaid ne ya fado mata, ta turo baki tace “He started everything, he’s just rude” ledan abincin ta dauka ta bude ta tsura ma fried rice da naman ido, girgixa kai tayi coz bata cin abinci ba na gidansu ba, mayarwa tayi ta rufe, gajiya tayi da xama ta jinginar da kanta jikin kujera lokaci daya bacci ya dauketa, sha biyu saura El-ameen ya shigo office din, kallonta ya tsaya yi daga bakin kofa can ya karaso ya iso gabanta ya durkusa yana kallon kyakkyawan fuskarta, jasmine d’in then yake tunawa yayi murmushi yana naxarin yanda xata dauki labarin abinda ya sameta, da kamar ya tasheta ta gyara kwanciya sai kuma ya fasa don kar ta basa nasa tsaraban marin, he will just like to know who she is da take da tsiwa haka. Mikewa yayi ya shiga bedroom don yin wanka. Ko da ya fito daga dakin masallaci ya fita yin sllhn Azahar, yana dawowa ya sameta har lokacin tana bacci, kujerar ya shiga bugawa a hankali ta bude ido da sauri ya koma baya yace “Amm tashi kiyi sllh” gyara xaman ta tayi tana masa wani kallo tace “You kept me waiting” yace “Sorry plss” mikewa tayi ya nuna mata daki yace “Akwai toilet a ciki” bata ce komai ba ta shiga bedroom din, ba a dau lokaci ba ta fito yace “me yasa baki ci abincin fa?” Girgixa kai tayi tace “Abincin gidanmu kawai nake ci” xaro ido yayi yana kallonta, sosai ta basa dariya sai dai ya dake bai yi ba, kallon jikinta tayi tace “But…” Sai kuma tayi shiru, yace “But what?” A hankali tace “Ba kayan nan ne jikina ba” murmushi yayi yace “Yea, nurses ne suka canxa maki, you have being here for three dayz,” kan ta ce komai ya mike da sauri ya dauko hijab dinta dake daki ya mika mata, karba tayi ya shimfida mata darduma tace “Idan na gama xa mu wuce koh?” Kai ya gyada mata, ta hau darduman ta tada sllh, kallonta kawai yake har ta idar, ta jima xaune kan darduman kafin ta mike ta dauke tana kallonsa tace “Na gama” mikewa yayi ya mika mata makullin motarsa yace “Go out, look for parking space and wait for me there” karba tayi ta fita, bayan kusan minti biyar ya bi bayanta, tsaye ya ganta a gun ya karasa ya karba makullin sannan ya nufi gun motarsa tana biye da shi, front seat ta bude ta shiga bayan ya tada motar, cikin minti sha biyar suka isa gidan junaid, kallonta yayi xai yi magana tace “Call him fast plss” buda ido yayi yace “No, we are going in” hade rai tayi tace “No ni baxan shiga ba,” kallonta ya tsaya yi yace “Why?” Tace “I just can’t, pls ni dai ka taimaka ka ban kudin transport in fita in nemi park idan naje gida in’sha Allah I am sending you back ur money, give me ur account number” xaro ido tayi tace “Ohh My phone??” Lokaci daya ya ji ransa ya baci, ya tsura mata ido yana kallo, how can she be this rude, who is she da xata dinga fadin kudi haka, cire glass din idonsa yayi yace “Amma hakan bai dace da ke ba Zahrah….” Wani kallo ta watsa masa tace “I just want to be home” bude motar yayi ya fice ya bar ta, bin sa tayi da kallo can ta bude motar ta fita ta bi bayansa, a hankali ya murda kofar parlon ya shiga, kwance ya ga junaid kan doguwar kujera idonsa lumshe, ya juya ya kalleta ya ga ita ma leko sa take, karasawa yayi parlon ta bi bayansa, dukawa yayi kusa da shi yana kallonsa, lokaci daya ya bude idonsa da ya kada yana kallonsa, El-ameen yace “Sleeping?” Bai jira cewarsa ba ya dafa kansa ya ji xafi, mikewa xaune junaid yayi ya rike kansa cikin sanyin murya yace “I regret everything frnd, you told me this from the very beginning, I…” El-ameen yace “Don’t say that man, One never knows where his or her reward lies….” Girgixa kai junaid yayi xuciyarsa na bugawa yace “Allah am regretting” Zahrah da ke tsaye daga bakin kofa ta karaso cikin parlon kamar me tausayin kasa, kallonta El-ameen yayi don yasan junaid bai san tare suke ba, durkusawa tayi d’an nesa da su tana kallon Junaid, cikin sanyayyan muryarta tace “I..i am sorry!” Dago kai yayi da sauri yana kallonta, ta sunkuyar dai kai tace “Kayi hakuri, but you started it 1st” wani kallo ya jefa mata, ta turo baki ta mike tana kallon El-ameen tace “Is that all?” Murmushi El-ameen yayi yace “toh bai ji abinda kika ce ba” Kallon junaid tayi tace “I said am sorry” da kamar baxai ce komai ba, sai kuma ya mike yace “Sorry for ur self” daga haka ya nufi stairs, xaro ido tayi ta bi sa da kallo har ya haura sama, ta kalli El-ameen tace “You see! He’s just rude” murmushi El-ameen yayi yace “And you too!” Tabe baki tayi tace “Dan Allah ka kai ni park xan gane hanya” kamar xata yi kuka ta kare maganar, El-ameen yace “Ohk, xauna ina xuwa” sama ya tafi, ta dinga bin parlon da kallo, babban hotonsa dake manne parlon yana sanye da uniform hannunsa rike da hula ta tsura ma ido, can ta karasa gun hoton tana kallo kamar me naxari, Tsaye El-ameen ya same junaid a daki yace “Look junaid Kaga dai ta baka hakuri, plss ka sa lokacin da xa ka kaita gida I will escort you” girgixa kai yayi yace “Ni babu inda xan je” hade rai El-ameen yayi yace “Stop this Malam, it’s ur responsibility naga….” Xaunawa junaid yayi yace “Leave me plss Ahmad, am going no where, ka bar ni in fara tunanin yanda xan gyara duk abinda na bata a kan yarinyar nan, you can take her home frnd duk daya ne” tausayinsa El-ameen ya ji, bai kuma cewa komai ba ya juya ya fita, tsaye ya ganta bakin kofa ta wani hade rai, El-ameen bai kalleta ba ya fita ta bi bayansa, suna tafiya tace “baxai kai ni gidan ba koh?” El-ameen yace “Yess” tsaki tayi tace “Da na sani baxan xo basa hakurin bama” El-ameen bai tanka ta ba ya shiga mota ita ma ta shiga, sai da suka kama hanya sannan tace “Toh ina xa mu yanxu” bai kulata ba har ya iso gidansa, parking yayi ya fita ita ma ta fito a fusace tace “What’s this please” da kamar baxai ce komai ba sai kuma ya kalleta yace “sai na shirya xan tafi dake ai koh? I have to fuel my car and put things in order, so dole sai na xo gida” tace “Ohk” cikin gidan ya nufa ta bi sa, Hafsat na kitchen jin shigowarsu parlor ta fito, Sannu da xuwa tayi masa ya amsa ya tafi sama, ta karasa kusa da Zahrah tana murmushi tace “Welcome Jewel” kallonta kawai Zahrah take irin kallon mamakin nan da yayi kama da na rainin hankali, still Hafsat tayi tana kallonta, El-ameen ya sauko yace “Hey, Meet my wife Hafsat!” Murmushi Zahrah tayi tace “Ohh sorry, it’s nyc meeting you sis Hafsat!” Kasa cewa komai Hafsat tayi El-ameen yayi murmushi yace mata xa muyi waya anjima, daga haka ya fita Zahrah tace ma Hafsat sai anjima ta fita ita ma. Sai da suka dau hanya tace “Why was she staring at me that way?” Da kamar baxai ce komai ba sai kuma yace “Coz you look new to her, and perhaps rude” xaro ido tayi tace “Did she know me before?” Gyada mata kai yayi yace “Yeah” tabe baki tayi ta maida kanta jikin kujera tace “I’ve never come across a being like her all my life” murmushi yayi ya kalli agogon hannunsa yaga daya da wani abu, yace “Kika ce bauchi koh?” Kai ta gyada masa yace “Where in bauchi?” Ta kada kai tace “Idan mun je xan gane hanya” bai kuma cewa komai ba ya dau wayarsa yayi dialing number Dad dinsa yana dagawa yace masa xai d’an je Kano wani aiki ya dawo, suna gama waya ya kira Ummi ma ya gaya mata haka, ajiye wayar yayi ya maida hankalinsa kan driving din da yake, ba su yi nisa da fara tafiya ba tace “Am Hungry!” Ba tare da ya kalleta ba yace “Ke da baki cin abinci idan ba na gidan ku ba” tace “Ohh yes, soft drink kawai nake so yanxu” murmushi yayi yace “Toh shi daga gidan ku aka yo shi kenan” bata kuma ce masa komai ba, yayi parking ya fita wani shopping mall ya siyo mata drink da snack, karba tayi tace “Thank you” karfe hudu saura suka shigo Kano, ya kalleta yace “Where is this?” Bude hannu tayi alamar bata sani ba, yace “Kano!” Ana kiraye kirayen isha suka shigo bauchi, yace “kin san ina ne nan?” Gyada masa kai tayi yace “Toh mun yi sauri ko ba mu yi ba?” Hannu ta buda masa alamar bata sani ba, yace “Uhm to wani anguwa ku ke?” Tace “Kawai ka dinga tafiya xan dinga nuna maka” yace “Ohk”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button