CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE HAUSA NOVEL

Haske writers association????⚓ captain Ahmad Junaid⚓
By Khaleesat Haiydar✍????
End
Har dare Zahrah na kwance gashi ta ki cin komai duk jikinta yayi xafi, da yace su je asibiti sai tace no allura, shima dama tsoron kai ta yake don yasan ba karamin aiki xai yi ba idan ta gano sanadin rashin lafiyar nata, kwanaki uku ta dauka tana wahala, ganin duk ta jigata yasa kawai ya kira El-ameen sai ya lallabasa yayi mata treatment kawai ba tare da ya gaya mata me ke damunta ba, ya ji ddi da ya kasan ce mama jummai taje kauyensu da ta tona dalilin rashin lafiyan nata, dariya kawae El-ameen ke yi bayan junaid yayi masa bayani, Junaid yace “Plss frnd bana so ta sani daga min hankali xata yi wllh” El-ameen yace “Alryt I won’t let her know, ni ma my Hafsat is pregnant” Junaid yace “Ohh Congrat, Allah ya raba lafiya” El-ameen na sa mata ruwa bacci me nauyi ya dauketa, haka suka ci gaba da lallabata El-ameen na xuwa bata allura yana sa mata ruwa, har bayan sati uku taga ciwo yaki tafiya nan ta fara tunanin ko dai ciki ne ma da ita don har lkcn bata ga period ba, mikewa tayi da kyar tana ganin jiri ta dauko wayarta ta yi Google din signs and symptoms na pregnancy, nan taga duk abubuwan da take ji a jikinta a lissafe gun bata san lkcn da ta wurgar da wayarta ba ta mike da gudu ta fice sai dakin Junaid ya fito daga wanka kenan ta fixgoxa ta fashe da kuka sosai tace “Na shiga uku my prince kila I am pregnant ne” xaro ido yayi irin yayi mamaki din nn yace “Pregnant kuma, wa ya gaya maki” a rikice tace “I Googled it, kuma I’ve missed my period for a long time, plss my prince mu je asibiti a cire na shiga uku mutuwa xan yi kila baxan iya haihuwa ba ka taimakeni plss” tana kuka sosai ta kare maganan, ya danne dariyarsa ya rungumeta ya isa kan gado da ita, ya kai bakinsa kunnenta yace “Haba my princess, Toh ba ga Humainah ba ta haifi nata bbu abinda ya sameta, kuma tare fa xa mu haifa babyn” cixo ta kai masa a kirji tace “Nooo baxan iya ba mu tafi asibiti plss” yace “Nooo bbu inda xa mu je ina son babyna, I want to see my little prince or princess, baki son ki ga royal kidz dinki wife?” dagowa tayi tana kallonsa a rude ta kuma fashe wa da kuka tace “My prince saura kadan fa Momy Jasmine ta mutu” rungumeta ya kuma yi yace “Baxa ki mutu ba sai kin haifa min royal kidz my princess, sai mu kai ma Umma kinga she will not be lonely again ga ta ga princes and princesses dinta” shiru tayi hawaye na sauko mata, yayi murmushi yana shafa gashinta yace “Yeah tare xa mu haifo su wife” cikin kuka tace “Promise?” Yar dariya yayi yana shafa cikinta yace “I promise my princess” rungumesa tayi muryarta na rawa tace “Ohk, xan haifi babyn sai mu kai ma ummata” yace “Waoww yauwa my royal wife, nd Umma will be very happy…” Kallonsa tayi yayi mata gwalo ta turo baki sannan ta tura cikin nasa ya shiga kissing dinta.
Hmmm! Alhmdulillah a nan na sauke littafina mai taken Captain Ahmad Junaid kura kuren da nayi a ciki Allah ya yafe min, na kuma sadaukar da littafin nan xuwa ga My Sweetest bro like no other, my abokin fada, my abokin argument, infact my everything Ahmad M Bello da kuma my best frnd, my abokin shawara, the handsome tall d’an Fulani, the great Captain Ahmad Junaid murnai Allah ya albarkaci rayuwar ka, ya kare ka daga sharrin mutum da aljan, ya baka mace ta gari ya rabaka da iyayenka lafiya ya kuma bar mu tare, ka girma in baka daughter nah, uhm bari in bar sa haka kada ya ji sa wane jirgi a sama Lol.
My sweet Mum Allah kara maki lafiya da duk musulmai baki daya, ya dawo min dake lafiya am missing you so muchh, My sweetest Big mum Ummu Aneesah am grateful for ur encouragement from the Beginning of this novel to the end, Allah raya maki Jamcy da Humy, sai dai kinsa my Novel is not that romantic oo Lol???? My greetings goes to all the occupant of Haske asso, Allah ya kara hada kawunanmu, I hail you all with respect, where are you my Ummu Shakur, fido s Dangi, phatiemarkh, Asmy b Aliyu, Hafsat Ummu ilham duk ina gaida ku and am grateful for the encouragement alwayz, and finally my fans!!! words alone can’t express my feelings toward you all, sai dai kawai ince Allah bar xumunci ya bar mu tare ina sonku, ina alfahari da ku, ina ji da ku har kullum, My brother from another mother Anas Sufyan tnx for the tsokana and everything from d beginning of C.A.J to the end, ban mance ki ba Sharifata a sister from another momma tooo.
Hmm my siblings Maryam, Fatima, Baby, ilham, Ameer, Fadil, Sudais, Haiydar and my Umar am missing you all????
Taku har ko da yaushe Jiddah M Bello A.k.a Khaleesat Haiydar/ Lag~Lady????????♀
Na bar ku lafiya fans✍????