UBAYD MALEEK COMPLETE

Ta Ina Zaki fara?
Kallon kofar dakin mum dinta tayi tace”
Zanfara da dakin mum.
Waiwayowa NURU tayi ta kalli afia din da wani sabon mamakin tace”
Daidai muyi iya inda yakeda amfani kawai kokuma kiyi kawai Bari naqarasa ciki nayi palon ciki.
Da mamaki afia ta dakata da cewa”
Kinsan akwai wani Palo cikine?
Shiru NURU tayi tareda wucewa tana share tambayar afia din Dan ita Sam palon na Farko ma batason tsayawa ta tura kofa Kai tsaye ta shige palon ciki din.
Da Kamar afia zata tsaya tayi Nan din saita fasa tabita tana cewa”
Bari dai mugyaro daga can din gaba daya.
Ko data shigo NURU ta fara gyara palon ganin afia tashigo yasa wani qayataccen murmushi sauka kan fuskarta batareda ta waiwayaba taci gaba da aikinta tana gamawa tace”
Ki kiyi mopping Bari na gyaro kurya.
Bata jira maganar afia ba ta wuce Kai tsaye kofar bedroom dinsa sbd tunaninta bayanan tayi knocking ahankali harso biyu babu amsa ta murda kofar ta shige tabar afia tsume ta dauke wuta da mamakin daya Gama kasheta.
Tana shiga dakin ta sauke wata irin kasalalliyar ajiyar zuciya sbd komai datayi cikin karfin hali da mamakin afia dason tabbatarda tunaninta tayisa.
Kallon dakin tayi akaro na farko sbd last time ba acikin hankalinta tashigoba harma ta fita din.
Ganin baya ciki yasata nufar shimafidar gadonsa data Gama gaurayuwa da qamshin jikinsa takai hannu zata saka han zanin gadon Dan gyarawa taji anbude kofar toilet ta juyo da sauri.
Tsayawa yayi Yana kallonta da mamaki dakuma wani kallon dabam kafin ya saki kofar ya fito gabaki daya cikin dakin
Da sauri ta juya zata fice tabi hanya tana cewa”
Yi hkr bansaniba””kofa ta nufa da sauri ta bude harta fita Taki ya riqo hannunta tareda dawo da ita cikin dakin ya tura kofar wadda kararta tasa afia firgita har tana jefa kafarta cikin bucket din Bata saniba da sauri ya cire kafar ta nufi kofa ta fita tana cewa”
I need a break,I need some fresh air kaina Yana sarawa.
Benen ma bibbiyu take hadawa gurin saukowa daqyar ta sauko tayi waje tana shakar iska tana sauke ajiyar zuciya a jejjere.
MAMUH
KUYI MANAGE YAU MA????
ZAFAFA BIYAR????????????
Alkiblah–SAFIYYAH HUGUMA
Makauniyar qaddara–BILLYN ABDULL
Dalaal–MISS XOXO
Mabudin zuciya–HAFSAT RANO
Ubayd Maleek–MAMUH GEE
DUKA KUDIN WANNAN DADADAN BOOKS DIN SUNA KAN FARASHIN NERA 700. WATO KUDIN PAGES KENAN. DOCUMENTS IDAN AN KAMMALA SUMA KUDIN SU DABAN..
Ɗaya___300
Biyu____400
Uku_____450
Huɗu____500
Biyar_____700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????????
0225878823 Hafsat Kabir Umar GTB
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????????
08085405215
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????????
0903 234 5899
[10/7, 9:09 PM] Xynerv Sadeeq Aderm????: Mamuhgee 30
YERWA INCENSE & MORE
(The scents with diff essence for YOU& your HOME)
(MASARAUTAR KAMSHI)
Ina masu neman kayayyakin kamshi yan nahiyar ketaran chadi da Senegal? Kai harma da ingataccen had’i yan bornu? To ku matso domin nesa tazo kusa…
YERWA INCENSE & MORE: Sun zo muku da kayayyakin turaruka kamar haka:
Khumra kowacce Iri.
Turarukan Wuta
Mopping khumrah
Washing khumrah
Bathing khumrah
body mist
kullaccam
scented hair cream/spray
wardrobe balls
carpet spray
air-fresheners
scented pebbles
body sprays
oil perfumes
Perfumes
kabbasa
burners
coal igniter
tong
kasko
english coal
dilke&halwa set
scented body mist
kai dama sauran kayayyakin da bamu ambata, YERWA INCENSE AND MORE, Na tura kayayyakin su koina a fadin Nigeria da ketare. Domin tuntubar su. Suna instagram: @yerwaincense_and_more. Ko Facebook site:YERWA COLLECTIONs. Ko a duba su ta number su: _08095215215/ 09044191709
suna bada kayan su kan sari ko sayi dai-‘dai
Washe gari tunda safe Kamar kusan dai yanda ta Saba kitchen ta nufa aikin breakfast tayi su Fana da mum Sarah na tayata suka hada abincin safen saina maleek data hada Masa daban ta jera a tray sbd har lokacin Bai fara saukowa qasa cin abincin tareda ‘yayansa Kamar yanda ya Saba ba
Ga afia har lokacin batasan yayi rashin lafiyaba ko da safen taje har sama ta gaidashi Amma bataga komaiba lafiya kalau ta gansa.
Tana gamawa tabarwa Fana aikin jera abincin a dining ita ta dauki nasa ta fito saidataga alamamun afia na daki kafin ta haye sama cikin sa’a kuwa baya palon saita ajiye ta juya ta fitowarta.
Tana saukowa dakin Farhat ta nufa Dan har lokacin bacci take itama kusan gidan yau kowa na gida tunda hutu suke.
Zaunarda farhat din tayi tana cewa”
Sweetie kitashi Haka fa ko kinmanta yau zamuje yawo.
Cikin bacci ta bude Yan idanuwanta tace”
Aunt ai ba yanzu zamuba Saida Rana kibari muyi bacci Mana.
Murmushi tayi kawai tareda kyaleta ta wuce toilet dinta anan tayi brush ta fito ta nufi dining Bata jira kowaba ta zauna taci ta koshi ta tashi ta nufi dakin padima dake zaune tana latsa wayarta ta dago suka kalli juna tasaki murmushi tace”
Ranki ya dade ta tashi kenan.
Batajin biyewa padiman Dan haka ta datse zancen da cewa”
Padima idan kinci abinci ki shirya anjima zamu fita ko.
Dan Dadi taji ta qaraso gurin NURUn tana cewa”
Inane zamuje?
Ko amsa Bata bataba ta juya ta fice tana cewa”
Ba takamaimai ko Ina aka samu zuwa za’ayi.
Qaramin tsoki padima taja tana dawowa ta zauna bakin gado tana cewa”
Duk zanyi lokacinkine daga baya indai fara Isa komai yashigo hannuna tukuna.
Dakinsu Takoma ta tararda afia zaune tana waya cikin damuwa take cewa”
Inshallah anjima zamuzo aunt Allah yabashi lafiya yasa kaffarane duk wannan.
Kashe wayar tayi tareda dagowa ta kalli NURU data tsaya tana kallonta cikin son Jin wayene baida lafiya taga duk afian tashiga damuwa.
Numfashi me zafi ta fitar kafin ta zauna bakin gado cikin sanyi tana cewa”
Jikin Imran ne yayi tsanani tana cewa sai anyi Masa aiki,
NURU inaga duk wannan nice sanadi.
Kallonta NURU tayi jikinta amace sosai itama da tausayin Imran din sbd tabbas tasan Imran na Mata so me qarfi Amma ya suka iya Haka qaddara ta taho saidai hakuri.
Muryarta a Sanyaye tace”
Kidaina fadan haka wannan duk yin ubangiji ne haka ya tsaro dama
Shima Inshallah zaiji sauki ahankali zai Saba ya rungumi kaddara da zaran yasamu wadda zata kula dashi.
Kallonta afia tayi da tunanin idan kulawa zatashi mantawa da komai ya dangana ya warke itace tafi kowa kamata tabashi sbd itace sanadin rabasu harya shiga wannan halin Dan haka Inshallah zatai iya kokarinta gurin sauke wannan alhakin dake kanta ko Dan haqqinsu ya sauka daga kanta.
Shiru sukayi dukkaninsu kowa da tunanin daya Dan fada musamman NURU datake ganin gwara Imran din yasan rashinta shine takamaimai matsalarsa idan yaso yaqar matsalar Yana tilastawa kansa mantawa da ita shikenan yayi maganin tasa matsalar
Amma ita haryanzu batasan matsayin kantabama bare tasan meye tata matsalar hartakai ga maganinta
Ita kawai rayuwar take aduk yanda tazo Mata.
Qarfe biyu Sukayi wanka suka shirya
afia ta fita zuwa Taya farhat shiryawa tabar NURU na sauya wasu kayan sbd riga da wando tafara sakawa taga basuyiba ta sauya zuwa riga da skirt Suma taga basuyiba qarshe ta Sanya wasu maroon Yves Saint Laurent riga da wandon Palazzo dasuka fiddo zallar yarintarta na matashiyar wayayyiya musamman kalar ta yiwa fatarta kyau ta Sanya wedges takalmin CH/HC carolina Herrera black tazo gaban mirror zata fesa turarukansu dake jere saita fasa ta dauki Lady l na Acqua di parma ta fesa Wanda ya hadu da kamshin body mist dinta da spray na _ royalle Nina Ricci_ suna bada qamshinda sai ka kusantota sosai zakajishi
Tana daura scarf a kanta afia tashigo ta Isa gaban mirror tasake gyara fuskarta ta juyo tace”