NOVELSUBAYD MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

UBAYD MALEEK COMPLETE

YAN BIYAR DIN NAKU KAMAR KO YAUSHE SUNA TSAKA DA RUBUTA DADAD’AN LITTATTAFAN SU MASU TAFIYA A TSARE, CIKE DA FADAKARWA, NISHADANTARWA DA KE TAFE DA RANTSATTSIYAR KAUNA MARAR GAURAYE..

SHIN YAR KUWA KINA DA LABARIN ZAFAFAN WANNAN KARON MA KUDIN SA NA PAGES NA YADDA YAKE KAMAR NA BAYA? DUKKA LITTAFAN BIYAR DIN BABU NA YARWA, KOWANNE DA KALAR DADIN SA

                   *1*

*DAGA TASKAR SAFIYYAH HUGUMA: WANNAN KARON TA ZO DA WANI SABON SALON LITTAFINTA MAI SUNA : *ALKIBLA* (THE BATTLE OF LOVE) WANDA KE KUNSHE DA FADAKARWAR RAYUWAR SAMARI DA YAMMATAN YANZU, AKWAI RANTSATTSIYAR KAUNA DA KE WATANGARIRI DA ZUKATAN MUTANE BIYU: ZAHRA DA ALIYUU????❤️

              *2*

SAI DAGA ALKALAMIN HAFSAT RANO, WANNAN LEVEL DIN TAZO DA NATA KALAR RUBUTUN MAI TAKEN: MABUDIN ZUCIYA! (LOVE/HATRED) MABUDIN ZUCIYA NA TAFE DA FADAKARWA AKAN HAKKIN GASKIYA DA AKASINTA, CAKWAKIYA CE DAUKE DA LITTAFIN WANDA WARWARAR SA NA GA ZUKATA BIYU, RAFEEQ DA AYSHA????????

              *3*

DAGA ALKALAMIN MAMUH GEE! WANNAN TAFIYAR TAZO DA NATA SALON MAI SUNA: UBAYD MALEEK(ROYALTY/LOVE) WANNAN KARON KASAR ETHIOPIA TA SHALLARA TA DAKKO AL’ADUN SU MAI CIKE SA FADAKRWA, MUSANMAN AKAN ZAMANTAKEWAR AURE, YA ZATA KAYA NE GA SOYAYYAH GA SARAUTA? WANNAN AMSAR NA WAJEN UBAYD DA NURU!????????

               *4*

SAI DAGA ALKALAMIN NANA HAFSATU (MISS XOXO) WANNAN KARON TAZO DA NATA TAKEN LITTAFIN MAI SUNA: DALAAL! (A NEW WORLD/DESTINY’s LOVE) LITTAFIN NA DAUKE DA FADAKARWA MUSANMAN DANGANA DA HAKURI, YA ZATA KAYA NE DA SOYAYYAR ZUKATU UKU, HABEEBULLAH TAGWAN (TWIN) HAFEZULLAH, GEFE DAYA GA DALAAL DA AKEYI AKANTA?SHIN WA ZAI YARDA YA BARWA DAN UWAN SA?????????

            *5*

SAI DAGA KARSHE, BILYN ABDULL! NA TAFE DA NATA SALON MAI SUNA: MAKAUNIYAR KADDARA!!! (BLIND LOVE) LITTAFI NE DAKE DAUKE DA FADAKARWA MUSANMAN KAN KADDARA DA KE FADAWA DAN ADAM, NATA SALON KADDARAR MAKAUNIYA CE, GEFE DAYA LITTAFIN NA DAUKE DA SALON RANTSATSSIYAR KAUNA AKAN ZINNEERAH… DA BATALIYAR MASOYANTA, MUSANMAN MODIBBO!????????_

DUKA WADANNAN LITTATTAFAI NA ZAFAFA NE DA AKEYI A HALIN YANZU, KUMA KUDINSU NAIRA 700 NE PAGES. DUKA BIYAR DIN. KU GARZAYO KU MALLAKI NAKU TUN DA TURURUN SU, LITTATTAFAN ZAFAFA SUNYI FICE A YANAR GIZO, KU ZO A DAMA DAKU A WANNAN TAFIYAR TA NEXT LEVEL, MASU SANA’OIN HANNU MA MUNA TALLATAWA AKAN FARASHI MAI RAHUSA

DOMIN MALLAKAR NAKU, KU TUNTUBE MU TA:

★ AL-ƘIBLA????
Na Safiyya Huguma

★ MABUƊIN ZUCIYA????
Hafsat Rano

★ DALAAL????
Na Miss xoxo

★ UBAYD MALEEK????
Na Mamu gee

★ MAKAUNIYAR ƘADDARA????
Na Bilyn Abdull

Lalai daga ji babu tambaya bana ma ZAFAFAN ku da turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za’a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nishaɗi????????????????????????????????.

Gasu duka akan farashi mai rahusar gaske.

Kamar haka????????????????

Ɗaya___300
Biyu____400
Uku_____450
Huɗu____500
Biyar_____700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????????

0225878823 Hafsat Kabir Umar GTB

saiku turawa wannnan numban ta whatsapp shedan biyanku(evidence of payment/Account name)????????

08085405215

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????????

0903 234 5899

????????????????????????????????????????
TEAM—-ZAFAFA BIYAR????????????????
[10/5, 8:15 AM] : Mamuhgee 43

LAVENDER RESTAURANT..
(Palace of mouthwatering food/delicacies)

IDAN KUKAJI GANGAMI DA LABARI, INA MASU SON INDA ZASU SAMU INGATACCEN ABINCI MAI DADI DA LAGWADA? KAI BA ANAN MUKA TSAYA BA, INA SABBIN AMARE? MAMAs, YAYYU? DA KANNEN MU MASU SON KOYAN GIRKUNAN YAN GAYU NA KASAR NIJERIYA DA KETARE?

TO KU MATSO…! AT LAVENDER RESTAURANT GOTS YOU COVERED. ABINCIN KASASHE DA DAMA MUKE KOYARWA,,COME LETS UPGRADE YOUR FOOD TIME TABLE, MATSO KUSA YAR UWA GA DAMA DA ZAKI CANZA YANAYIN ABINCIN GIDAN KI, KOWA YASAN IYA SARRAFA ABINCI NA TAKA RAWAR GANI A GIDAJEN AURE. KAI KO BUDURWA CE INDE KIN IYA GIRKI ZAKIGA KOWA YANA HABA HABE DAKE..

UNCLES, DADDIES, BROTHERS., NEWLYWED HUBBYS..! KU ZO KU YIWA ‘YAYAN KU, MATAN KU DA KANNEN KU RAJISTAR WANNAN HARKA TA KOYAN GIRKI..

Lavender catering school zamuyi practical class. zamuyi 30 dishes continental,snack & desserts, traditional dishes, drink. Fee din 40k NE. phone number WhatsApp and call 09080299283 akwai discount na 5% ga mutum uku farko wadanda sukai register aranakun independence 1/10/2021 to 3/10/2021 Nigeria @ 61

ZA’A FARA CLASSES RANAR 14/10/2021. WATO SHA HUDU GA WATAN OKTOBAR DA MUKA SHIGA YAU.

GIRKE GIRKE GUDA 30????????AKAN DUBU 40 KAWAI, HARDA BONUS NA SNACKS, DESSERTS, TRADITIONAL AND MODERN DRINK, GARGALIYA DA ZAMANI????WATA DAYA CHAS ZA’AYI ANA KOYAN GIRKE GIRKEN.

KU SAKE KARANTA WANNAN BONUS DIN????????RIGIJI GABJI

Nigeria @ 61
COOKING COMPETITION!!!

from lavender Catering ina masu son koyon girki ga dama zaku shiga gasarmu ta girki bayan kunyi register damu akan 10k,wanda yazo na 1zai shiga ajin mu free hade da wasu prize din na 2 da na 3 kuma zasu bayar da rabin kudine da wasu prize suma saura kuwa zasu ayi musu ragin 5% da wasu prize wannan gasa zamu yita ranar lahadi ne 3/10/21 zamu rufe registration na gasar ranar asabar

LAVENDER RESTAURANT: NA GARIN KANO, CLASSES DIN AKWAI PRACTICAL AND ONLINE CLASS GA WANDA KE NESA


Washe gari latti ta farka daga bacci
Ta motsa ahankali tana bude idanuwanta gabaki daya tana duba kan makeken gadon data ganta ita kadai bayanan, ta tashi zaune tana gyara daurin towel din data kwana dashi tana miqewa tsaye tana kallon kofar toilet saidai Jin Babu motsi ta tabbatarda baya cikin dakin ta nufi toilet tayo alwala tazo tayi sallah tana idarwa ta miqe ta koma ta kwanta sai lokacin tafara tunanin maganar kisar da akece mum dinsu afia tayi
Ta tashi zaune tana shiga sabuwar damuwar tausayin afia da farhat musamman afia da sai yanzu take tunanin halin datake ciki,
Yaya zata iya daukan wannan mummunan al’amarin sbd tasan yanda Afia takejin mahaifiyarta cikin ranta wannan al’amari abune me tsananin wahala da azabar dauka Dan Haka afia na tsananin buqatanta akusa da ita gaskia.

Tashi takuma Yi tareda saukowa kan gadon ta janyo kayanta na jiya ta maida jikinta tareda fitowa Palon tana gyara rufar kanta da qaramin gyalen datazo dashi daure akai
Babu kowa palon da Alama dai fita yayi gaba daya Dan Haka Kai tsaye ta nufi kofa ta fice kofa kofa ta palukansa harta Kai kofar ficewa gabaki daya ta fito
Dayake safiyace sosai Sosai Babu mutane tsit koina sai securities din maleek dake koina tafiya daya biyu saika gansu bayi ma na can kowa na aikin gyara da aikin abincin uwayen dakunansu kafin su tashi tasamu ta ‘dan rufe fuskarta tana Dan sauri sauri harta Isa sashen Babu Wanda ya ganta tana shiga ta zare rufarta tareda nufar ciki Kai tsaye daga Palo bedroom din afian ta wuce ta shiga hankalinta na tashi dajin shiru a palon.
Zaune take kan dadduma tunda tagama sallah Bata tashi daga gurinba idanuwanta sun kumbura sosai sai fuskarta datai jajir ta dago ta kalli NURUn da duk hankalinta yasake tashi ganin yanayin afian take idanuwanta suka ciko da hawaye ta qaraso da sauri ta rungumeta da tsananin sanyin murya da kulawa tace”
Sorry baby.

Sai yanzu afia tasamu me lallasarta tunda wannan baqin labari ya sameta ta zube jikin NURUn tana sake sabon hawaye tana son magana tana kasawa sbd nauyin Baki dana zuciya
NURU ta girgiza Mata Kai tana tsoyayo hawaye ahankali tace”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button