NOVELSUBAYD MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

UBAYD MALEEK COMPLETE

Sabuwar rayuwar su biyu kadai aka bude a gidan Dan kuwa tuni ta warke ba wani sauran ciwon komai atareda ita sai period dinta da duka duka kwana hudu takeyi zuwa biyar ya dauke Dan Haka gobema takesa ran yin wankan tsarki.

Da daddare Mr Omar ya sanar dashi wata tafiyar gaggawa da ake buqatan maleek din Dan haka yau din batai wani bacci ba da safe karfe goma Mr Omar yazo daukansu ta shirya cikin riga da wandon pencil jeans da doguwar kimono suka fito Mr Omar yasaka kayansu mota suka shiga suka wuce har lokacin hankalinsa duka na kan waya sbd al’amarin babbane Dan ayanda takeji kaman daga gizah ne.

Zibrian suka Isa cikin qatoton sabon gidansa dake cikeda ma’aikatansu na tsohon gida kowa yakomawa aikinsa tun na tsohon gida hakama kayanta nacan duk ankwaso muta abinda duka,
suna shigowa har bakin kofar palon Shiga Mr Omar yayi parking mota suka fito Yana kallonta Yana karantar yanayinta
Suna shiga farhat ta qaraso da gudu ta fada jikin NURU tana cewa”

I miss you aunt.

Sakinta tayi tafada jikin dad dinta tana cewa”

I miss you both.

Janyota NURU tayi tana cewa”

Sweetie zo Naga kafanki
Ta warke ko?
Bata sakaki zazzabi ba ko?

Na warke aunt NURU kawai dai banajin Dadin bakya Nan Afia Bata nan daddy ma bayanan.

Murmushi NURU tayi tareda duba kafar tana cewa”

Shikenan ai gashi muntaho ko
So muje kifadamun me mum Sarah ke Baki Naga kin qara karfi.

Aunt kema me daddy yabaki kin qara kyau aunt, daddy Nima zanci abinda kasiyawa Aunt NURU.

Shiru NURU tayi cikin tsananin kunyar Mr Omar daya dauke Kai Yana sosawa da mum Sarah data Dan janyo farhat din tana cewa”

Muje mukaiwa aunt dinki kayanta dakinta.

Wucewa maleek yayi Yana Hana murmushinsa bayyanuwa ya nufi hanyar zuwa dakinsa
NURU ta miqe tabi bayan farhat data Kama hanyar dakin dasukace nata.

Kofar da maleek yashiga Nan suka Shiga wani palon ne dayafi na farko tsaruwa sai kofofin bedrooms guda biyu na maleek shine kurya nata farko Kuma da Alama nashin zaifi nata girma sosai sbd ta fahimci shi mutum ne me raayin makeken daki kokuma tace daga sarautane hakan.

Dakinta ta bude tashiga sanyin AC Dana qamshin turarukanta dake jere a gaban madubi Kamar za’a bude shago dasu suka doki hancinta ta qaraso tsakiyar dakin tana kallon koina cikin burgewa sbd komai na tsarin dakin Kamar ansan raayinta.

Wardrobe ta nufa ta bude tana waiwayowa ta kalli farhat saitaga ba ita zata tambaya ba ta maida kallonta kan kayan dake shaqe da wardrobe din ta waiwaya gefen kayan bacci batasan lokacinda tasaki murmushi ba tana Jin kunyar abinda tagani ta rufe tana duba bangaren takalma Suma dai kusan duk kowane designer brand akwai.

Gurin wayarta dake gaban madubi ta Isa bayan ta jera kayan data dawo dasu a dauka tareda kunnawa zata Kira gidansu saiga farhat data fita tadawo dakin tace”

Aunt kizo daddy na Kira.

Aje wayarta tayi suka fito tare ta nufi palonsa na cikin kofar bedroom dinsa suka Shiga tareda farhat Yana zaune kan kujera Yana duba wayarsa yaji shigowarsu Bai dagoba saidata kusa isowa dab dashi ya kalleta kafin ya kalli farhat data naniketa Kamar zata gudar Mata.

Kashe wayar yayi tareda Miqewa tsaye da wayar a hannunsa Yana kallonta yace”

Gizah zamuje da Mr Omar duk abinda zai faru ki sanar Dani a waya.
Akwai tight security anan Babu Wanda zai shigo bada izininki ba dan Haka ba kowa za’a bawa izinin shigowanba.

Wani card ya ajiye Mata akan table ya wuce harzai gota ta ya tsaya tareda kallonta yayo qasa ahankali setin kunnenta yafada Mata password na card din Yana fada Mata lips dinsa na gugar kunnanta ta lumshe ido ta bude ahankali tana kasa dagowa ta kallesa sbd kunya ga farhat a tsaye tana kallonsu cikin burgewa duk da batasan meyake faruwa ba farin cikin kawai takeyi.
Kallonta yayi yaso sakin murmushi ya fuske ya wuce ta biyosa baya daf da zai fice palon ta tsaya bayansa ahankali tace”

Allah ya yadawo dakai lafiya.

Yace Amin batareda ya waiwayoba ya fice tabi bayansa da kallo.

MAMUH

[10/7, 9:09 PM]: Mamuhgee 40

ALBISHIRINKU MATAN AFRICA DA KEWAYE , SHAHARARRAR KUMA KASAITACCIYAR MAI SAIDA KAYAN MATAN NAN WADDA KUKAFI SANI MAMAN YUSUF YAR SOKOTO TANA YI MAKU ALBISHIR DA CEWA ZAKU IYA SAMUN KAYANTA ADUK INDA KUKE CIKIN FADIN NIGERIA DA NIGER KARKU MANTA MACE MAI GYARA KANTA BATA BORANCI ???????????????????????????? 07069711327

Akwai zafafan kayan Mata masu kyau da arha cikin sauki da rahusa Kuma duk inda kike zamu aika maki kayanki cikin aminci da yardar Allah ba cuta ba cutarwa don a Dade anayi sai gaskiya uwargida da amarya ku garzayo Kar abaku labari

Munada kalolin Kaya kamar haka????????????????????????????????????????

Maganin sanyi sahihi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata

Maganin gyaran nono domin dawo da martaban nononki hadin gargajiya da bashida illah ajiki

Maganin hips Mai tado da hips cikin kankanin lokaci

Maganin kiba Wanda zaisa ki ciko dai dai misali kiyi kyau kema ki shigo cikin jerin Mata masu aji

Maganin rage kiba da tumbi Wanda zaisa ki sace ki koma Yar dai dai abin alfaharin kowane namiji,

Akwai kalolin gumbuna masu kyau da saukar da ni’ima

Maganin matsi masu ciko da gaba da matseki Kamar Yar budurwa uwa uba zasu Baki dandano Mai gamasar da maigida

Kalolin garrika masu bawa mace niima da jimawa ajiki

Kalolin tsumi Sha yanzu magani yanzu dasa Mai gida ihun Dadi

Zumar mallaka
Zumar goron Tula
Zumar ridi
Zumar Mai rubutu

Hadin mallaka
Turaren mallaka
Shu’umar humra
Turaren AL’AJABI
Matan gaske
Ak 49
Sirrin tafin k’afa
Turaren fuska
Hatsabibin turare
Kwallin mallaka
Zoben mallaka
Jigidar maida tsohuwa yarinya
Maltinar Mata
Karya gado
Yajin Mata (yajin Mai ciko da mace)
Yajin maza (domin Karin k’arfi)

Muna dahuwar Kaya kamar haka????????????????????????????????????????????????????????

Dahuwar zabo (mallaka)
Kazar Yar gata
Yan shila
Ciccibi
Dambu
Zuciya
Yan ciki
Kwai ukku
Tsoka Tara
Kifi
Da sauransu

Akwai sirrika sosai da muke hadawa ga wacce kishiya ta addabeta ko wadda take fama da butsarin namiji ko mafadacin namiji ko namiji Mai yawon dare ko Wanda yake bin Mata insha Allah duk zaku samesu Kuma da yardar Allah za’asamu biyan bukata

Muna bada magani ga yarinyar da tsautsayi ya fad’a Mata ta rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar da namiji Kuma insha Allah zaadace da yardar Allah

Abubuwan da yawa gsky Wanda in nace Zan lissafasu sai nakwashi tsawon lokaci maiso tabini PC don ganin kalolin kayan da muke dasu ,

Karku manta mace Mai gyara kanta Bata boranci taku ce maman yusuf Yar mutan sokoto 07069711327
.
Don Allah wadda Bata shirya ba tabari sai ta shirya sannan tayimun magana????????????????????????????????????????ngd

07069711327


Tun ranarda jekadi tadawo labarin dawowarta ya Isa ga neges suka tsaya jiran Jin wani labarin dazai fito daga gareta Amma shiru ba wani zancen komai karshema daya bugi cikin Anneti saiya samu labarin maleek na Nan kalau daganan suka lalibi padima sai sukaji shiru babuta Babu labarinta amed yayi neman wayarta harya gaji Bata zuwa Nan abin ya daure musu Kai, Nan yakoob mahaifin amed neges yasakashi tsananta bincike akan al’amarin sbd ‘batan padima Kai tsaye na nufi da akwai matsala babba sbd ko yayane dai tasan sirrinsu Kuma idan har ta tabbata ‘bata tayi to maleek ya ankaro da akwai masu Masa zagon qasa kenan.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button