UBAYD MALEEK COMPLETE

Barka da dawowa.
Hannu ya daga ya miqa Mata batareda yace komaiba Yana kallonta da idanuwansa dasuka Sha kewar ganinta acikinsu,
Ta dago fararen idanuwanta ahankali ta zuba Masa tana kallonsa kafin tafara takowa ahankali ta Isa ta Kama hannunsa ya jawota jikinsa Yana lumshe ido suka sauke ajiyar zuciya ahankali atare ya shigar da ita cikin jikinsa Yana zura hannayensa bayanta ya mannota da jikinsa da Babu Kaya ajiki ruwan wankan jikinsa suna taba fatarta me tsanani laushi wadda take haduwa da tasa fatar me laushin shima sukai shiru ahaka kowa na sauraren bugun zuciyar ‘daya idanuwanta a lumshe suke shikuma ya zuba Mata nashi kafin ya dago hannuwansa ahankali ya kamo fuskarta ya hade da tasa Yana goga Mata ruwan fuskarsa a tata fuskar wainda suke kashe jikinta ta ‘dan qanqamesa tana sake rintse idanuwa ya sake rankwafowa Ya Bata light kiss abaki Wanda yasata bude idanuwan ta kallesa ya hura Mata iska kadan acikin idanuwan Yana sake Bata kiss wannan karon me tsayi Dan sai dataji kafafunta suna gazawa ta qanqamesa tana zamewa tareda shigewa jikinsa ta rungumesa dakyau tana sauke Dan boyayyan numfashinta daya sauya.
Murmushi yasake ahankali tareda Kama hannunta suka nufi gaban mirror ya zauna yana nuna Mata gaban mirror din da ido ta kallesa ta kalli gaban madubin tasaki ‘kayataccen murmushi tana Kai hannunta ta dauki oil na Neu ta zuba a hannunta kadan ta kallesa ya daga Mata gira daya Yana murmushin daya kusa rikitata takai hannuwanta ahankali ta Dora kan qirjinsa tafara shafawa ahankali ahankali take ya riqe hannunta Yana kallonta da idanuwansa dasukai wani iri ahankali ya bude Baki yace”
Zakiyi kisane?????
Wata irin mummunan kunya tasata zare hannunta da sauri ta juya ta nufi kofa ta bude da gudunta ta fice tabarsa zaune Yana duba kansa Dan kuwa data cigaba numfashinsane zai tsaya cak sai ya hada da inhaler kafin ya fizgoshi.
Dakinta ta nufa ta zauna gaban madubi itama tana kallon kanta kunyar zancensa har lokacin tana jinta ta miqe ta fada toilet ta wanke hannuwan tareda yowar alwala ta fito daidai shigowan Afia data shigo fuskarta da ‘yar damuwa ta qaraso tsakiyar dakin tana kallon afian tace”
Lafiya dai ko?Naga kin canza.
Zama tayi kan kujera Yana ajiye wayarta gefenta tace”
Mum nason naje ne kafin nafara aiki na zama Banda lokacin zuwa
Nima inason zuwa ganinta sbd yanzune nakeda duka wannan lokacin Amma dad bazai barni ba
Inama ganin rashin dacewar fada Masa Dan Haka Zan hakura har gaba Inshallah.
Dan murmushi NURU tayi tana cewa”
Ki gwada tambayan Inshallah zai barki tunda dama akan karatunki ne Kuma yanzu kingama Dan haka inaga kaman bazai hanaki zuwa ganin mum dinkiba tunda abune dayazama kaman tilas.
Sauke numfashi tayi tana cewa”
Zangwada tambayan Inshallah.
Tana Gama sallar magriba din ta fito ta nufi kitchen tasaka hannu sharp sharp akan abincin Daren da Saida akaga maleek din aka Dora da niyarsu ciki cake da drinks su koshi suyi kwanciyarsu dama su mum Sarah sunsaba da irin wannan kwalamar dake Hana aci abincinma ko anyi.
Suna gamawa da kanta ta jere komai ta fito kitchen din tabar Fana na gyarawa itama tana Gama gyarawan ta fice daga sashen gabaki daya ta koma sashensu na masu aiki.
Wanka tayi tana fitowa ta shafa Mai kadan ajikinta sai turarukan da Anneti taba data shafawa jikinta ta Sanya doguwar straight riga ta roba wadda ta kwanta jikinta duk daga sama har qasa ko bra kin sakawa tayi sbd lafewar da rigar tayi ajikinta saidai ba’a gane Bata saka bra din ba ta daure gashinta batareda ta shafawa fuskarta komaiba ta fito zuwa dining lokacin duk su afia da dad dinsu nakan dining din ta nufosu tana qarasowa
Cikin hancinsa ya jiyo sabon qamshinta tareda takunta na nutsuwa data Saba.
‘dan dagowa yayi a natse ya kalli inda take tahowa ya zuba Mata ido fitar numfashinsa na ‘dan sauyawa
Kallo daya yayi Mata ya gano Bata saka bra ba wani kyakkyawan murmushi yaso sauka kan fuskarsa ya dauke Kai Yana Dan kamewa sbd kame Kai kada ya fita control.
Yanaji ta iso dining ta ‘dan kallesa cikin lallausan muryanta tace”
Barka da fitowa.
Juyawa gurinsu afia tayi da dama duk yanxu suka zauna Basu kaiga fara cin abincin ba
Afia ta miqe tayi serving dad dinta kafin tayi nata NURU Kuma ta zubawa farhat kafin ta zuba Bata suka fara cin abincin cikin nutsuwa.
Suna gamawa kafin ya miqe yabar dining din afia ta kallesa cikin nutsuwa da kwantar da Kai tace”
Dad Ina roqon alfarmar zuwa Las Vegas kafin takarduna su fito.
Sunkuyar dakai tayi cikin Dan sanyin jiki tana jiran Jin abinda zai fada.
Shiru yana kallon afian datake jiran amsarshi ya juyarda idanuwansa kan NURU datake cin abinci ahankali har lokacin Bata gamaba yasake maida kallonsa kan Afia din ya miqe tsaye yace”
Mr Omar zai shirya muku komai zakije tareda farhat itama ta duba mahaifiyarta nabaki sati biyu.
Da mamakin bazatar amincewarsa da har sati biyun daya Bata suka dago dukkaninsu suka kallesa
Kafin NURU ta sauke kallonta ahankali tana daukan ruwa ahankali Tasha Jin ta koshi suka bi bayansa da kallo.
Cikin tsananin farin ciki Afia tace”
Thank you, thank you dad.
Rungume NURU tayi da sauri tana cewa”
Zanyi missing naki sweetie.
Murmushi NURUn tasake tana kallon afian a ‘dan shagwabe tace”
Nice zanyi missing naku nida zaku Bari Ni kadai I will miss you guys like crazy musamman my sweetheart farhat darling please kudawo da wuri.
Yar Dariya Afia tasake tana cewa”
Karki damu su mum Sarah zasu dauke Miki kewa.
Sake shagwabe fuska tayi tace”
Nima inason zanje gida Nagano su abal da ammyna Zaki tayani tambaya Nima Allah yasa abarni.
Amin Afia tace tana Miqewa suka bar dining din suka nufo palonsa afia ce Agaba sai ita NURUn na gefenta suka shigo cikin sa’a Yana zaune palon Yana amsa waya be Shiga na kurya ba
Ya Dan waiwayo ya kallesu ya dauke Kai Yana cigaba da amsa wayar kafin ya taqaita ya kashe batareda ya sake kallonsu ba yace”
Unhum????
NURU lafewa tayi tayi shiru sai afia ce ta bude baki tace”
Dad NURU ma tanason zuwa dubo su ammynta sbd zaman kadaici kafin mudawo tare.
Sai alokacin ya Dan waiwayo ya kalli NURUn data sake lafewa ya dawo da kallonsa kan Afia da muryarsa me Dadi da nutsuwa yace”
Wayene yace zatayi zaman kadaicin????
Tsit sukayi musamman NURU dataji wani iri sbd zancen nasa kamar da ma’ana ta sauke Kai daga irin kallon dayake Mata gaban afia din taji kunya na neman kamata ta Kama hannun afia zasu juya afia tace”
Dad Dan Allah ka duba zancen.
Batareda ya kalli afian ba Kai tsaye yace”
Itama mr Omar zai Shirin tafiyarta.
Miqewa yayi ya shige ciki yabarsu tsaye suna farin ciki kafin afia ta fita ta wuce dakinta NURU ma kallon kofar dakinsa tayi tana Jin farin cikin zuwa gida na shigarta ta nufi dakinta tayi sallar ishai ta zauna tana Dan duba chats har zuwa karfe Tara kafin ta aje wayar ta tashi ta nufi toilet ta wanko fuskarta da hannuwanta ta fito ta shafa Dan Mai tasake shafa turaruka ta cire rigarta ta dauko wata fingilalliyar rigar bacci tasaka ta kalli kanta cikin madubi taga bazata iyaba sbd rigar tayi lalata da yawa ta daure gashinta ta dauko wasu riga da wandon baccin masu qaramin guntun wando tafara zame rigar taji anbude kofar dakin tayi saurin juyowa sbd yanayin rigar jikinta Bata fatan ko afia taganta da ita ajiki.