UWAR MIJINA COMPLETE HAUSA NOVEL

UWAR MIJINA COMPLETE HAUSA NOVEL

Mom tace”Ai duk Abunda zanfada kin rigaya da kin fada Sai dai Tuni,kuyi ta hakuri da juna ke Lubna kece karama kibi zahirah kibata girmanta,kai kuma mu”azzam kayi adalci atsakanin matanka,Allah yayi muku albarka ya kawo zuru”a dayyaba..”Duk suka amsa da Amin,Ummi ce ta kara gyara zama tana kallon mu”azzam kan tace”Son,akwai mganar danakeso nafadamaka,ko nace na fadamuku dukkanku,banda lubna wanda tana masaniyar Abunda zan fadamuku..”

  Dukkansu ido suka zuramata Suna Sauraranta,gyara zama Ummi tayi tana fadin”mganar gaskiyan Sakin da Mijin zahirah yayi mata mumukaje har chan maiduguri nida lubna,muka rokesa akan ya taimaka ya barmaka zahirah,saboda halin dakake cikin har nabashi lbrin halin dakake ciki saboda ita,a lokacin bai nunamana ya Amince zai saketa ba,ammh baimana Wulakanci ba, yace mutafi zaiyi Tunani Abunda ya yanke zamu ji,Anyi haka da Sati biyu lbrin sakin zahirah yazomana,Abunda yasa na fada muku shine sai dan kusan cewa shiyayima Mu”azzam SADAUKARWA domin dawowar Farincikinsa..”

cike da mamaki mu”azzam da zahirah ke kallon Ummi Zahirah ce tace”Duk ayaushe akayi haka Ummi..”?Ummi tadanyi mirmishi tace”lokacin da ciwonsa yakara tashi ne,bayan dawowarmu daga maiduguri,gajiya nayi da ganin halin dayake ciki na yanke shawaran zuwa na roki shi mijin naki,tafiyan babu wanda ya sani ko Shi Son,cemai mukayi zaria muka tafi,dagani sai Allah sai Lubna sai Ushe daya tukamu mukasan da wannan sai ko Shi mijin naki,hakika na jinjinama kokarinsa da yadda ya iya sakinki saboda ya ceto ran mu”azzam,naji dadi kuma nayi godiya Allah,nakuma rokarmai Allah sakamai da Abunda yamana..”jinjina kai Zahirah Tayi kafin tace”tabbas lokacin da yagayamin ya sakeni,yagayamin wasu maganganu dasuka danganci yaya mu”azzam ammh koda na Tambayeshi kowaya gayamai bai gayamin ba kuma bana tsammanin yataba fadama kowa ma..”Mu”azzam dayayi Suman zaune ya dago yana kallon Lubna,Wani tsausayinta na tsirgamai ashe duk abunda yakemata ita kokarin Dawomai da Farinciki take,koda bayason Lubna ya zama dole yabata wani mtsayi aransa kodon alherinta da sadaukarwanta garesa,ganin yana kallonta yasata jifansa da mirmishi,shima baisan sadda ya maida mata da martani ba.

  Sadda kai yayi yana fadin”Niko Ummi da wani Abu zan biya wannan bawan Allah,bisa Abunda yayi min,ya sadaukarmin da Abunda yafi komai muhimmanci awajena,hakika inda zai bukaji duka dukiyata ko da zan zauna ba ko Sisi ne,wlh zan mallakamai gabadaya domin ya dawomin da Abunda ya kubcemin wanda Tarin Dukiya bazasu iya dawomin dashi ba,niko nadau Alkawarin sakamai da Abunda yamin ,koda karban wani abu ne dana mallaka..”yafada cikin Rauni,Ummi tace”Addu”a kadai zakamai Allah ya biyashi da gidan Aljannah Firdausi..”Da Amin suka amsa.

Mu”azzam yace”Tanque Ummi,hakika kin cika uwa tagari,mai son Farincikin danta,yadda kika sa nayi Farinciki kema Allah ya sakaki Farincki anan Duniya har da lahira and u Too my Lil sis Lubna,tanque for alwys,been their For me,yadda kika bada gudummuwa wajen dawomin da Farinciki,kema nayi alkawarin sakaki Farinciki koda baikai kwatankwacin Abunda kikamin Ba,tanque once again banda bakin gode muku,Allah ya biyaku da Aljannah Firdausi..”Gabadaya Falon ya da Amin Amin.

Addu’an Ummi tayi musu kafin taron ya tashi,Ummi da mom aka bari afalon,Mu”azzam da mom Suka fice dauke dasu little,sai Zahirah da Lubna wanda suka shiga dakin zahirah nan fa hira ta tsinke atsakaninsu kamar ba kishiyoyi ba,sallah kadai ya tadasu Lubna takoma dakinta gabatar da sallar mangariba,Suna idarwa zahirah Ta fito zuwa kichen chan suka gaiggasa dasu Karime suna mata murna da dawowa,nan ta tsaya tatayasu aiki,tare da ita suka kwaso abincin zuwa dining table din,koda Lubna ta fito sun kusa kammallawa,nan itama tatayasu suka jera komai,ita Lubna hartayi wanka,Zahirah takoma daki itama tayi wanka koda ta fito tana shafamai mai ne,Lubna tazo kiranta suzo suyi dinner,wata doguwar riga ta zura ta sanya hijabinta ta Fito zuwa falo,Ummi na kusa da mooh,mom agefensa Sai Lubna agefe Mu”azzam akusa da ita,gefensa Lubna tajamata Zahirah kujera ta zauna tana gaida su Ummi,kafin sufara cin Abincin,suna ci ammh mu”azzam nata tsungulinta da kafa,yana takata sai ta dago ta kallesa ya dagamata gira yana kanne mata ido daya,Marairaicewa tayi tana nuna masa Lubna da ido,shiko ko ajikinsa harda wayan Tusa hannu  akasan Teburin yana tsungulinta acinyarta sai da tadanyi kara,harsai da kowa ya tambayeta lafiya,kallon mu”azzam tayi ammh taga yawani basar yacigaba da cin Abincinsa kamar bashi ba,sosa wajen tayi kafin tace”Wani abu taji kamar ya cijeta,sannu kowa yayi mata harda lubna,wacce tana lura da duk Abunda ke faruwa,itama sharewa tayi kamar bata gani ba,ammh inda za”a lura za”a ga idonta ya ciko da kwallah..

   Atsanake suka kammallah cin Abinci,sanin cewa yau ranar ta ango ne mu”azzam yasa Ummi da mom suka haye sama da Wuri suka kwanta,itakuma Lubna ta kwashi su Little ta shige dakinta dasu,Zahirah na kiranta ta tsaya don tace itace budurwa ita zatafara yin kwana bakwai kafin ita,ammh Lubna tace”a”a ita dai zata farin kafin ita tana gani ta maido kofa ta kulle,shiko Mooh dama da wuri ya shige shashen mu”azzam yakira yar Asma”unsa suna hiran Luv dinsa,don yasan yau din kam Sai dai ya kwana shikadai Don yau mu”azzam ango yake.

  Yana zaune akan kujera yana ma zahirah dariya,itako haushi ya kamata tatashi tasamu filon kujera ta hau makamai,shiko yana cigaba da dariya sai da tayi dan kanta ta gaji,ta koma gefe tana haki harda hawayenta mikewa yayi yana kallonta kafin yace”Eyye harda kukan shagwaba..,Ok nasan maganin kukan naki..”yafada yana isa gabanta,Kallonsa tayi zatayi mgana kenan taji ya dagamata sama tana chal kafa ya matseta a kirjinsa yana fadin”Shiiii..Dama Abunda kikeso kenan,kiji jiki kwance bisa kirjin mijinki,to gashinan Sai kin gaji da lafewa domin nidin duka mallakinki ne..”baki ta tura kan tace”Ni na ce haka..”yace”eh mana…”yafada daidai lokacin daya ya shiga bedroom din yana direta,Kallonta yake yana fadin”yarinya yi maza ki kwaremin wannan hijabin kada ki Cuceni..”jin Abunda yace ne yasata kwashemai da dariya rikota yayi,yana kokarin zaremata hijabin bata hanasa ba har yayi nasaran rabata da hijabin,tsayawa kawai yayi yana kallon halitarta,saboda yadda komai ya bayyana sakamakon rigar robace,kuma tana Sauri ko Bra bata sanya ba,tuni Hankalin gogan ya tashi yararumeta dawani wawan Rumguma yana sauke ajiyan zuciya yake fadin”komai ya sake girma my hirah,I swear kin chanza,komai ya cika 100%”mirmishi kadai tayimai bayan ta zagaya da hannunta kugunsa ta matseshi lokaci daya tana goga Kanta bisa kirjinsa,shiko jin Sabon yanayi na shigansa yasasa dora hannunsa bisa Hips din Zahirah yana shafawa ahankali,har zuwa kwarmin bayanta yana mata tafiyan Tsutsa gantsaremai tayi tana fadin”Ash…”Saurin hade bakinsu Mu”azzam yayi zahirah ko tayi Saurin cafkewa suka fara sumbatar juna cikin kwarewa da zumudi,Lokaci daya hannayensu na kara kaina bisa jikinsu,lokaci daya Suka rikice musamman ma Mu”azzam dakayar ya saki bakin zahirah yana kallonta,haki yake kamar wanda yayi tsere yana fadin”plz mu my hirah ki barni muyi sallah ko raka”a biyu ce kafin mu dawo ma,juna,don yau babu sauki fuka bashina na tsawon lokacin da bama tare yau zan famshe Abuna..”yafada yana lumshe ido,bata yi mganaba tadaga kai shiyafara shiga toilet din ya watsa ruwa ya dauro alwala,kafin itama ta shiga data shiga tadade abayin tana dirzan jikinta kafin itama ta dauro alwata ta fito koda ta fito yana kan dardumar yana jiranta,so kawai zani ta dauran tasa hijabi yajasu sallah,adaddafe sukayi raka”a hudu suka sallame,addu”o’in ma suma addadafe akayisu domin dukkansu sun matsu ita kanta zahirah shaye shaye datayi yafara damunta tun sadda Mu”azzam din ya fara dagulamata lissafi,Madarar Hollandian Mu”azzam ya daukomusu A fridge Da kofi guda daya ya tsiyaya cikin kofin,ya kurba yabama zahirah abaki itama ta kurba,haka ya dingamata har Suka shanye na cikin kofin,Suna gamawa ya maida komai zuwa mahallinsa,Yazo ya haye gado yana sanye da wani karamin boxers,wanda dama jallabiyane ajikinsa sanda sukayi sallah,so ita kadai ya cire,Itako zahirah tana gaban mirrior tana feshin humra kowani lungu na jikinta sai da ta goga,mu”azzam na kwance na kallonta ya kosa tazo saboda yadda joy Stick dinsa ke faman harbawa ta cikin wando kamar ta faso ta fito,ammh yalura sai tajamai aji,yana kallonta ta nufi wardrope zata bude cikin wani hali yace”plz Hirah come here…”yafada cikin kasala kallonsa tayi tana fadin”Rigar barci zan saka fa..”Saurin cewa yayi”No..No..plz karki saka komai,kina ganin yadda nayi laushi in kika saka wata riga zaki wahalar dani,nidai kizo hakanan dinki in mori dadina son raina..”yafada yana kafeta da wani mayen kallo.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114Next page

Leave a Reply

Back to top button