UWAR MIJINA COMPLETE HAUSA NOVEL

UWAR MIJINA COMPLETE HAUSA NOVEL

Itako tanajin Muryansa tayi saurin Rufe ido tahau barcin karya,saboda kunyan yagama ganin mata kirji????shiko yana ankare da ita,don yaga sanda Ta rufe ido,basarwa yayi yana kallon karime dake cemai”To babu damuwa yallabai jikin nata ma yayi sauki ko da nazo”, hannu yasa a aljihun wandon yana fadin”To Alhadulillah…”yafada yana kallon Fuskarta yadda tayi Wani haske da ita,fakaitan idon karime yayi ya shafa kumatunta da zai wuce ya Furta ahankali”Sarkin kunya,naga idonki ai…Gud Nite”yafada yana wucewa wanda itakadai tajishi,mirmishi ta sakarmai wanda yaji ajikinsa shiyasa dazai Fita ya waigo karaf ko suka hada ido,tako yi saurin Runtsewa tana kare Fuska,lebensa ya ciza kafin ya fice yana jin ransa Fes ganin Jikin nata da sauki.

    Karime kasa tasaka Blanket zata kwanta zahirah tahana tace inbata hayo gado ba to itama zata sauko kasa,shiyasa karime ta bita gadon suka kwanta tare,hakan yama zahirah dadi ta kwanta gefen karime wacce take gani kamar Yakuranta ne agefenta,da wannan Murnan ta kwanta da kuma Tunanin Dan Ummi,wanda yanzu ya zamanmata lalura,ammh na yau special ne.

  Shima anashi barayin ya kwanta ta tunanin Surar yarinyar aransa,yadade yana mamakin yadda karamar yarinya haka ta mallaki wa”innan Surar haka,wanda wlh bazaka taba ganewa ba,tana da, boyayye jiki da Sirri mai tsayawa aran ,wanda yaci karo dasu,daya kulle ido Boobs dinta ke tsokale masa ido,Ranar dai haka yayi barci,da asubahi kuwa yayi mamakin kansa,wanda sai da ya danganta da wanka,shikadai kawai in ya tuna saiya murmursa yadda surar yar’karamar yarinya tanemi susuta shi.

   Da Safe bakwai yayi Shirin Fita office,sai da yafara biyawa yaduba zahirah wacce ke tiolet tana wanka da karime kadai suka gaisa tana shaidamasa jiki yayi sauki Alhamdulillah,jin haka yasa hankalinsa ya kwanta yafice domin yana sauri bayan yabama karime amanar Zahirah yakuma gargardeta koda wasa kada tafito suci karo Da Ummi tayi zamanta adaki kome take bukata takawomata nan,da angama karime ta bisa tare da Fatan Adawo lafiya,daganan dakin ya Ummi yafada wacce  take,barcinta kashirban bata tashi ba,kanta kawai ya shafa bayan ya mata kiss agoshi ya jawo mata kofan ya sauko,ko breakfast baiyi ba,ya ya fice,ushe dake jiransa ya bude masa motarsa bakar Venza yafada ciki,shiko ya zagaya Mazaunin Dereba yabata wuta suka fice sani maigadi na yi musu adawo lafiya.

••••••••••

  Yana zaune office bayan kammallah shari”an dake gabansa yayi zurfi cikin Tunanin yadda zai bulloma Ummi,koba komai yana son Zahirah tayi ilimi tunda tanaso,kuma yasan karamin yakine, yace kai tsaye zai saka zahirah amakaranta,ammh kuma dole ne baya da yadda zaiyi,wayarsa ya ciro ya lalubo dan”uwa bayan sun gaisa yakoramai bukatarsa na sanya zahirah amkranta.

Ajiyar zuciya Shureim ya sauke yana fadin”yes..Good idea Dan”uwa hakika kayi Tunani kuma koba komai ladanka na wajen Allah,domin ance wanda yabawa mace daya ilimi kamar yabawa duniya ne gabadaya infact ma hakkin ka ilimarta da ita na wuyanka,just kafara nema mata mkrantan daga baya ka sanar da Ummi,ka dage mata har sai ta amince,u are a lowyer kafini sanin yawan dubarunku na lauyoyi”jinjina kai Mu”azzam yayi alamar gamsuwa kafin yace’nagode dan”uwana zanyi yadda kace”wish u d best dan’uwa sai na jika”Shureim ya Furta daga haka suka yanke wayar.

   Daga office Mu”azzam bai koma gida kawai sai ya wuce dya daga cikin mkrantanmu na nan Abuja *NURUL- BAYYA INTERNATIONAL ACADEMY ABUJA,yaje Sukayi mgana da shugabanin mkrantan yafada musu cewa matar aurece kuma da matakin inda ta tsaya akaratunta,nan da nan Abunka da masu da shi aka gama komai harta uniform suka bata da komai,suka ce gobe da safe ya kawota sumata,interview kafin suga ajin daya dace su sakata,da ya barnan Boutique ya shiga ya jido mata kayan sawa dogayen Riguna da riga da sikat da masu wando,sai jakar makranta ta baya da soap,harda food basket kamar wata yarinya koda yake shi ayarinyar yake daukanta,ya siyan mata kaya sosai harda su kayan make up,atamfofi ne kawai bai siya ba,ya bari Ushe ya dauki karime su je tare da zahiran su zabo tare.

  Dukka abayan Booth aka loda musu bayan yabada ATM Dinsa sun ciri kudinsu,daganan ne suka Nufi gida,zuciyar Mu”azzam cike da fargaba,ammah yadake baya son Nunaw suna hon Sani maigadi yazo ya budemusu suka sulala cikin gidan,yau baijira an bude masa ba ya bude ya fito yana Umartan Ushe ya fara kwashe kayan dake booth ya shiga dasu cikin Falo,jiki na rawa ya fara jida sani na tayasa suna kaiwa cikin Falon,Ummi dake saukowa tayi kasake tana bin kayan da kallo,lokaci daya take fadin”Kai wa”innan kayan daga ina?kuma wa yace ku kawo su nan”Ushe ne yace”Yallabai ne tace mu shigo dashi nan”Harara Ummi ta sakarmai ganin yana maidamata danta mace bata samu zarafin mgana ba Mu”azzam ya sawo kai falon cikin sallamar sa ta isa da izza mai cike da amon cikakkun maza wa”inda suka amsa sunansu maza,cikin jarumta yake karisowa falon,itama Ummi tana saukowa ammh kuma ta dora duka idanunta kansa,da ido yayi masu sani alamar tafiya,Shikuma yana takawa ga Ummi cikin takunsa na cikkakun maza masu lafiya.

Comment
Share
Vote

#intelligent writer’s#
#Uwar mijina..!#
#Janafii#
    
[18/08, 14:18] 80k: ????UWAR MIJINA..!????
   (Soyayyah,sadaukarwa,hakuri,tare da biyayyah mai tsanani)

      Alkalamin:JANAF
      Wattpad:Janafnancy

Dedicated to my blood Sisters JANAF

Intelligent writer’s Asso

oh God!! Time never wait,all d struggle for 4years it’s now comes to an end.May Almighty Allah help and grant us with a successful result,and make it the begining of success in our studies.AM GONNA MISS U ALL BIOLOGY/INTERGRATED SCIENCE EZZPP/15,LUV U ALL,AS WE MEET HERE MAY ALMIGHTY ALLAH CONVENE US IN JANNATUL FIRDAUSI AMIN!!!!????????????????????

DIS PAGE IS DASH FOR U ALL 20019 EZZPP/15 GRADUATE…Miss u all????????????????

NOT EDITED

       NO 15

kicibus sukayi lokaci daya yana riko hannunta tare da sakarmata mirmishi yana fadin”Na dawo Ummina..”hannunsa ta riko suka karisa kan daya daga cikin kujerun falon tana fadin”Allah nagodemaka daka dawomin da D’ana lafiya,ya aikin? tafada tana kallonsa,rausayar dakai yayi kafin ya dora kansa bisa kafadanta yana fadin”Wlh babu dadi Ummina na kusa dauka hutu nazo na zauna dake hakanan nagaji”Yafada yana wani kwabe fuska.

  Dariya tayi tana shafa kansa kafin tace”Haba gwarzon mazajena,basan ka da raki ba,kai namiji ne, wanda ya ansa sunansa Namiji so bani son kana fadin ka gaji da aikin ka kaji ko”Tafada idonta na kan ledojin kayan dake tsakar falon bai samu zarafin mgana ba ta jefamai tambayan daya keson dama tamai.

  “Son wa”innan Kayan fa..? tafada bayan tasakarmai idanunta kallon kayan yayi bayan ya wani basar lokaci daya yawani ya mutsa Fuska kafin yace'”Wai na wanchan yarinyar ne “Yafada cikin halin ko inkula,kallonsa Ummi tayi a karkace,kafin tace”Wata yarinya kenan? Bai kalleta ba sai ya wani basar sai chan yace”yarinyar da baffa Shettima ya mkalamin man..”yafada ya na nuna bacin ranshi,zaro ido Ummi tayi kafin tace”Kana nufin duk ita kasiyama wannan uban kayan”Tafada tana zabgamasa harara,kallonta yayi kafin yace”eh kayan sawa ne,kana harda Na mkranta na sanyatane”yafada kai tsaye.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114Next page

Leave a Reply

Back to top button