UWAR MIJINA COMPLETE HAUSA NOVEL

UWAR MIJINA COMPLETE HAUSA NOVEL

Hawayentane suke kokarin zubowa shiyasa tatashi da sauri ta shige tiolet tayi kukanta ma”ishi kafin ta fito,ashe mu”azzam na lura da ita tana fitowa yakirata awaya yace tazo shashensa ta sameshi bata kawo komai ta rumgume muntaz data sha gayunta ta Nufi turakan megida,yana zaune bisa gado ta shigo da sallamanta tana sanye da wani Swice lesss,blue and Pick yayi mata kyau sosai Fuskarta an mata make up tayi kyau sosai.

  Da Sauri ya tashi ya isa gareta yana fadin”Ko kunya bakiji sai wani daukan ya”kikeyi..”yafada yana amsata,kallonsa tayi kawai tayi mirmishi ganin haka yasa,ya ijiye muntaz bisa gado yazo yakama kafadun zahirah yace yana kallon kwanyan idonta”Meya saki kuka,ko sunan dana samata ne bai miki ba,kifadamin my hirah sai achanza,dama na dauka zaki fi kowa murna ne da hakan dat why na yanke hukunci ban gayamiki ba..”yafada yana kuramata ido.

Saurin Rike hannunsa tayi tana girgiza kai tace”a”a ba haka bane,tayaya zaka saka sunan mahaifiyata mafi daraja aguna nace bani so..”tafada idonta sunciko da hawaye,rage girman idonsa yayi yana fadin”to meya saki kuka,uhm..Tell me..”?yafada yana Shafa wuyanta,hannunsa ta damko kafin ta runtse ido hawayen idonta suka zubo tace”Kukan Farinciki ne,yaya wlh narasa yadda zan fasssra kaina,ayau ammh abu daya nasani ina cikin Farinciki da wannan sunan yaya mu”azzam,tare da godema Allah,daya bani gwarzon miji mai sona da kaunata,nagode yaya mu”azzam Allah ya….”Shiiiiii….”yace yana dora hannunsa bisa bakinta kafin lokaci daya yajata ya rumgume kamkam,rikesa tayi tana kara sakin jikinta,lokaci daya ta saki kukan datake rikewa,Bubbuga bayanta yake alaman lallashi,yake fadin”is ok umh..,Miye namin godiya,ai inna fadi Nima uwatace koda bata haifan mata ba balle ta barmin ke gaki kin girma kin aureni,kin bani Farinciki kin haifamin yara,to miya fi wannan soyuwa,wlh hirah yadda nakejinki araina zanyi iya baki raina matukar ke zaki rayu ki zauna aduniya ni kuma na tafi..”yafada shima muryansa ya chanzawa.

  Kamkamesa tayi tana fadin”A”a banyarda ba ko,mutuwa in tazo sai dai ta daukemu tare,rayuwata bata da amfani Matukar baka cikinta..”Dagota yayi yana zuramata ido yace”Toshikenan duk mu bar mganar mutuwan zamu rayu tare kuma mu mu mutu tare..”lumshe ido tayi kafin takara luu takoma jikinsa tana wani narkemai biyemata yayi ya rikota yana shafa dokin wuyanta daganan ya dago kanta ya kama lebenta yana tsotsa hannunsa yana tallafe bisa kanta harshenta ta zaro,tamikai ya cafke,sun dau tsawon lokaci suna Tsotsan juna kafin kukan muntaz ya fargar dasu,da hanzari suka saki juna,kowannensu na rige rigen daukan yarinya,zahirah ce ta samu nasaran daukanta tasabata bisa kafadanta tana lallashinta,shiko mu”azzam fadawa yayi kan gadon yana lumshe ido,kallonsa tayi kan tace”Abban muntaz mun koma daki,kada Ummi ta nemeni.”ko bude ido baiyi ba,yadagamata kai,ganin halin dayakeciki kuma ita kuma bata da Abunda bashi tana komawa daki tacema Lubna taje Mu”azzam nakira,koda taje tace gata da mamaki ya kalleta don Shidai bai kirata ba,ganin haka yasa tace”Anty tace kana kirana…”Jin haka yasa ya gane nufinta mirmishi yayi kafin yace aransa”Only my hirah know wht i want…”yafada yana mikama lubna hannu ta kama bayan ta isa garesa,kan ciyarsa ya zaunar da ita,Ganin yadda yake shafa wuyanta zuwa bayantane ta fahimci yanayin da megidan nasu yake ciki,batare da jin nauyi jiko kona ciki ba,ta tallafeshi tabashi hadin kai,sai bayan komai ya daidaitane yayi wanka yafice daga gidan.

Anyi suna lafiya antashi lafiya,su Ashe sunzo ita da mahgana,sai Hajara dasu little Ummi yaran dasukayi mugun wayau,mgana radau abakinsu,yanzu haka suna da shakara uku ne,da watanni aduniya babu Abunda basu iya fadaba ga wayau da rashin ji,musssman ma moodu hargwanda little bata fiya hayaniya ba,kwana daya dukkansu sukayi kafin kowa yakoma gidansa lafiya,mu”azzam sa guda ya kada,bayan ragunan da ya yanka,duk saboda sha”anin suna,to Alhamdulillah anyi komai cikin arziki da wadata kowa ya watse yakoma gidansa anbar maijego tana kula da diyarta muntaz wacce ta dauki son Duniya ta doramata saboda sunan mahaifiyartace.

  Tsakanin zahirah da lubna kwana talatin da biyu itama Lubna ta haihu,ammh ita CS Akayimata sakamakom tayi kwana biyu tana nakuda,ammh haihuwa shuru,ga karfinta ya kare,ga kan da ya sawo kai,ammh bata da karfin da zatayi nishi mai karfi,shiyasa Mu”azzam ya saka hannu,akayi maata aiki aka Fito mata da Ya”ya biyu duka mata wanda fadin Farincikin da wannan ahalin suka shiga sai wanda yagani Ranar suna na zagayowa yara sukaci sunan mom Rumana,suna kiranta,momi sai dayan taci sunan Hajiya baraka kenan,suna kiranta,da hajiyanta,Wannan haihuwa tasaka mu”azzam farinciki sosai don yayi barin naira fiye da yadda yayi a Sunan muntaz shima anyi taro lafiya antashi lafiya.

    Mom da Mooh da Asma”u sunzo duba Zahirah da lubna ita kuma Asma”u tazo ganin gida sati daya sukayi kafin sukoma Sudan,aka bar masu jego tare da Ummi da Yakura suna kara kula dasu,tare da jariransu cikin soyayya da kulawa,mu”azzam baya da wani shakku saboda yasan ceewa yana da Ummi da yakura so baya da wani damuwa,haka bukar shima yanzu yacire damuwar zahira aransa sakamakon yanzu bata cikin kowani damuwa,Allah ya mallakata zuciyar mijinta da zuciyar kishiyarta harda na Uwar mijinta wanda abaya ta tsaneta fiye da komai,ammh gashi yanzu duk duniya babu wacce Ummi keso da kauna irin zahirah da Abunda ta haifa.

Shekara na zagayo dukansu suka kara kunsan wani cikin wannan karan ma,kusan atare suka samu kamar hadin baki,sun so suyi bori ammh megidan yataka musu burki dacewa karma su fara,shine mai yin hidimar kuma Allah ya rufamai asiri so in ma zasu saki jiki suyita sakin mai ya”ya su saki don haihuwa yanzu suka fara,dole kowacce ta shiga taitayinta,dayake duka yaran suna shekara suke fara tafiya da kuzari Tuni suka ciresu anono suka mikama Su Ummi sukuma suna cigaba da renon cikinsu.

AFTER TEN YEARS

   “”Wani yaro ne wanda ashekaru bazai wuce shekara hudu aduniya ba ya fito daga wani daki yana kuka yana fadin”momy…Momy..”yake fadi yana kuka harda majina,wacce aka kira da momy ta fito daga kichen Tana fadin”Waya tabamin dan Autana ne…?”Tafada tana daukansa lafewa yayi daga jikinta yana fadin”Momy yaya ne..”yake fada yana nuna dakin daya fito daga ciki

  Na kalli wacce aka kira da mommy sai da na karemata kallo na gane ashe zahirah ce,tazama babbar mace haka,Tayi kiba kamar ba ita ba,tazama big girl akallah zatakai Shekara talatin da wani abu aduniya cikakkiyar likitan ido ce ayanzu domin bayan haihuwan yarta ta hudu FADWA mu”azzam ya maidata mkranta wato Base University Abuja ta karanta medicine abangaren likitan ido,wanda tayi gwagwamaryan rayuwa sosai kafin takawo warhaka yanzu haka tana daya daga cikim manyan likitocin ido da”ake Alfahari dasu a Kasarmu na Nageria,ita da lubna basu san iya tsawon seminar da suka hallarta ba,tundaga nan gida nigeria har zuwa kasashen ketare,ayanzu haka ya”yan zahirah takwas,bayan muntaz tazo tayi Fadwa,tazo tayi Mai sunan Abbanta Abubukar,tazo tayi Rumaisa,Tayi Rumana,Samha,maza biyu mata biyar dukkansu kuma sun girma don Rabonta da haihuwa shekara Hudu kenan tun bayan haihuwan samha bata kara ba kuma ba tsaidawa tayi ba Allah ne ya tsayarmata

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114Next page

Leave a Reply

Back to top button