UWAR MIJINA COMPLETE HAUSA NOVEL

UWAR MIJINA COMPLETE HAUSA NOVEL

Kana zan mika sakon godiyata ga Kungiyata daya Tamkar da dubu wacce da hadinkanta hade da karfin gwiwanta Nake gudanar da wannan Rubutun nawa INTELLIGENT WRITER’S ASSOCIATION DAYA TAMKAR DUBU…,Ina rokon Allah yabama our boss lafiya yasa zakkar jiki ne,mu kuma Allah yakara hada kanmu Ina matukar alfahari da kasancewata acikinku

Kafin na rufe wannan Shafin zan mika godiya ga duka groups din da suka dinga bibiyata tundaga farko har karshe,wanda yawanku bazai yuyu na ambatoku duka ba,ammh ina gani kuma ina godiya Allah yasaka da alheri,sakon yabawa tare da jinjina gareku wa”innan Zaurinka UWAR MIJINA FANS 1,2,3,JANAF NOVELLAH 1,2, TASKAR LITTAFAN HAUSA,AISHA ALTO NOVELS MISS HAFNAN NOVELS,ZUMUNTA NOVELLA,TASKAR MARUBUTA,..Hakika bazan taba mantawa da alherinkun ba,ngd sosai da yadda kukanamin kauna kan wannan novel din nawa,Allah ya saka da alheri yakuma bar zumunci,Sai godiyata ta biyu zuwa wa”innan marubutan da tallafinsu wannan littafin yazo gareku cikin sauki,…HAUWA S ZARIA(Mommata) dake Sahibata HAFSAT HAFNAN sai ke My Sisi of life AISHA ALTO..Hakika bakina yayi kadan wajen mika godiyata,Abunda kukamin Allahu (SWA) ne kadai zai iya biyan girman alherinku gareni nagd sosai Allah ya iya muku Abunda kukagaza janafty na matukar godiya ga Karamcinku Allah ya bar zumunci da zaman tare,daga karshen zanyi godiyane gareka HUSSAINI80k bisa jajircewarka wajen yada wannan littafin Tunda farko har karshe,kama daga Fecebook ne har zuwa whatapp,ina matukar godiya,kaima Allah ne kadai zai iya biyanka girman Alherinka gareni na gode Allah yabar zumunci,Daga karshe ina gaisuwa ga yan Wattpadians Fans dina,kuma ina godiya da Voting kip it up Allah yabar zumunci Amin

DAGANAN GABAN NAKE MUKU SALLAMA SAI MUN HADU ASABON NOVEL DINA,I DON’T KNOW KO SOON ZAI ZO,KO KUMA SAI WANI TSAWON WANI LOKACI DUKA ALLAH YABARMA KANSA SANI..Am gonna miss u all my Fans expecially ur hot hot comment Ammah Ana tare One luv Janaf fans,BISSALAM????????????

Comment
Share
Vote

#Intelligent writer’s Asso#
#JANAFTY#????
#ONE LOVE JANAF FREEKING FANS#
#ONE LOVE UWAR MIJINA FANS LONG LIFE#????        

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114

Leave a Reply

Back to top button