UWAR MIJINA COMPLETE HAUSA NOVEL

UWAR MIJINA COMPLETE HAUSA NOVEL

Dariya Dr.Ya sheke dashi yana fadin”Kai amm wlh anyi mugu yanzu dat small gal din nan ita kahaike mawa, kakusa kashe musu y’a tazurancinka na shekara talatin da doriya ka sakarma yarinya tabdijam”Yafada yana kara saka dariya,haushi yakama mu”azzam kawai sai yakatse kiran yana ma danasanin kiran,sanin halin waye Dr.Abduljabar din.

  Maida kallonsa yayi kanta yaga tana nishi sama sama,da hanzari ya hayo gadon yana yaye bargon yana fadin”I said Stop craying Zahirah bakijin mgana kuka na mganin mtsala ne,ji yadda Numfashinki ke fita da kyar”yafada yana ciccibota lokaci daya ya azata bisa cinyarsa kanta ya dora bisa kirjinshi,lokacin da zafin jikinta ya gauraye dasassayan fatarsa wacce ke fitar da kamshi na mussaman saida dukkansu sukaji wani yarrr..Yammm…”Kamar wani lantarki yajasu,zahirah ko sai da ta bude ido taga ina take,taji ta ahannun wani abu mai shegen Taushi da kamshi mai dadin Shaka,yar neman kuwa tana ganin Mu”azzam ka nannede da ita tako kara lafemai tana sakin ajiyar zuciya,shiko shafamata baya yahau yi yana jeramata sannu.

   Jin dadin wuri,yasa zahirah tafara barcin ajikin mu’azzam,Karan shigowan text daga wayarsa shiyasa Ya jawo wayar ya duba,Dr.Abduljabar ne yayi masa text yana fada masa yadda zaiyi,Jinjina kai yayi yana ayyana anya zai iya kuwa,Tabe baki yayi,lura da tafara barci yasa,ya dan sabeta ahankali ya ijiye kanta bisa filo,aikuwa ta bude ido ganin zai tashi yasa ta riko Tattausan Hannunta ta kyabe Fuska kamar zatayi kuka.

    Damke hannun nata yayi yana fadin”Ba tafiya zanyi ba Tiolet zani na debo ruwa na dan matsa miki jiki ko zazzabin ya sauka kafin Dr yazo ko”gyada kai tayi kafin ta saki hannushi,mirmishi kawai yayi,ya ijiye wayarsa bisa,durowan gado,kafin ya cire rigarsa daga shi sai singilent,wandon ma nannadesa yayi,wai waya ga maza zasuyi aiki????

Tiolet ya shiga ya kunna Famfo ya yaTaro Ruwan sanyi adan Baho,yafito dashi har kan gado ya hawo dashi,bayan yabude Wardrope dinta ya dauko towel cikin jeren sabbin dake jere ciki,cikin Ruwan sanyin ya tsomashi,yadago yana kallonta karaf suka hada ido,Rausayar dakai yayi yana fadin”Oya taso na matsa miki jiki dashi,ko Fever ta sauka”Bata fahimci me yake Nufi ba shiyasa ta noke tsam ya mike ya isa gareta,Towel din ya dago yana manna mata agoshi sanyin daya ratsata yasa sai da tace”Ochuu….”tana Runtse ido,cigaba yayi da mtsa mata har zuwa dokin wuyanta,noke wuyan ta hau yi don taji takamar yana mata waiwayi ne,kai tsaye yasaka hannu ya dagamata doguwar rigarta,wanda lokaci daya pant dinta ya bayyana,tattare Rigan yayi zuwa Kirjinta,wanda har Kirjinta ya bayyana waje,da Sauri ta rike hannusa bayan ta rufe idonta gam tace cikin rawan Murya..”A”..a….Y…a..M..u..a…Ammm..” taja sunan tana kokarin sakin rigan Daure fuska yayi duk da rudewan dayayi naganin santala santalan cinyoyin Zahirah awaje,uwa uba ga kirjinta wanda ko bra bata dashi,Ashe acikin Rigane suke kanana ganinsu zahiri wlh sai su hanaka barci yadda suka mai tsaye cur kamar su cokale mai ido,ga kan Nipple din sun taso sun takure alamar suma sunajin jiki.????

  Ta maza yayi kafin yace”what  all dis,taimakon ki nake so nayi, Fever ta sauka kafin ansan abunyi,kindai san Ummi bazata bari mutafi Asibiti ba ko? yafada yana kallonta ammh azahirin gaskiyan Kirjinta yakura ma ido,lokaci daya yakejin wani abu na zirgamai zirrr..Zirr..Tundaga kansa har tafin kafarsa,gyada mishi kai tayi idanunta na runtse saboda kunya kafin ta sakarmai hannu,Tawel din ya tsamo da ruwa ya saukemata shi bisa kirjinta lokaci daya ita dashi suka Furta.”Shiiiii….”Kamar wa”inda suka sha yaji,runtse ido mu’azzam yayi yana ji kamar kasa bazata daukesa, ba hakika yayi wayon Duniya bazai ce bai taba ganin Tsiraicin mace ba,No yasha gani ammh wannan na yayan Turawa ne wanda jikin daman chan a arha yake ,shiyasa bai taba damunsa na yakallah ba,ammh wannan Shine d Fisrt Time daya ga halittar mace wanda yatafi da dukkan Tunaninsa har ta sanya sha”awarsa wacce yake dannewa ta taso bilhakki,masha Allahu kawai yake fadi yana lasan baki,kamar wani maye????Allah ne kawai ya tsare aka gama lafiya ya mu’azzam bai yi abun kunya ba,maida mata rigarta yayi yakoma gefe yana maida Numfashi sama,itama din kasa bude ido tayi domin Tuni ta nemi zazzabi ta rasa sai hannu mu”azzam dake mata yawo akowani sassa najikinta.

  ajiyar zuciya yake saukewa atare kafin ya kalleta yana fadin”bari naje na samo miki mgani hop yanzu u feel better..”?Yafada murya  asanyaye,bata bude ido ba,tagyada masa kai,kawai tayi,rigarsa yadauka da wayarsa,yasaka yafice jikinsa ba kwari dazai fito sai da yaleko ya hangi saman Ummi yaga baiga alamarta ba kana ya fito ya fice,Ushe kawai yayi ma alama da hannu,yako zuro da gudu,yafada mota shima ya shiga,kai tsaye Asibiti yace su Nufi Specialist Hospital.

     Sai dai kawai Dr.Abduljabar,ya gansa kwatsam,daure fuska kawai yayi yace”Plz ka hadamin Drugs na maleria Fever da na headche”Ganin yadda yayi Fuska yasa yahadamai magungunan ammh yanayi yana kunshe dariya,karba kawai yayi yafice yana wani dakewa,da kallo Dr.Abduljabar,ya bisa aransa yana zargin abunda,ranshi yake sakamai.

   Har ya dawo Ummi bata sakko ba,komawa dakin yayi ya tarar da barci ya kwasheta Fitowa yayi kai tsaye ya Nufi barayin Su Karime suna kichen sai ga yallabai For d First Time,ya shigo kichen din,suna ganinshi suka zube suna gaishesu amsawa yayi yana cewa”am Baba don Allah ga wannan mganin” yafada yana mikama karime ta saka hannu ta karba cigaba yayi da cewa”Na zahirah ne naje tana barci don Allah in tatashi ki tabbatar taji abinci kafin ki bata mganin” Karime tace”To yallabai insha Allahu zanyi yadda kace,jinjina kai kawai yayi yafice daga kichen din,yana fitowa falo suka yi kicibis da Ummi ta sauko,cikin mamaki da al”ajabi take kallonsa,ganinta yadan Tsoratashi ammh ya nunamata shi Namijin Duniya ne sai yawani basar yana isa kusa da ita yake cewa”Ummi wlh Yunwa nake,shiyasa nagaza Hakuri,na leka su Baba”Yafada yana zama kan daya daga cikin kujerun Falon.

  Binsa tayi da kallo tana ayyana,tun da take da Mu”azzam ko hayan kichen baitaba zuwa ba,ammh yau ko yaje,kuma wai saboda yunwa,kai ina bata yarda ba kara kallonsa tayi ammh ganin yadda yatsare gidansa yasa yamata kwarjini ta kasa mishi mgana sai ta zauna kawai agefenshi,ammh zuciyarta ta kasa yarda.

Lekowan karime Uku tana komawa don ganin Ummi Afalo sai da sukayi Dinning ne,kana ta samu tashiga dakin zahirah da kulan abinci da mganin,wanda Mu”azzam na kallonta ajiyar zuciya ya sauke,Ummi dake gefe ta kallesa tana fadin”Wai meke damunka ne,sai wani ijiyar zuciya kakeyi Tun dazu”kauda kai yayi kafin yace”Babu komai Ummi na Koshi ne..”Yafada yana basarwa kallonsa kawai tayi ta tabe baki tacigaba da cin abinta.

  Koda karime taje Zahirah harta tashi tayi wanka ta sauya kaya,cikin wata doguwar riga,ganin Karime sai taji dadi har ranta bakinta ta washe mata tana fadin”Mama…”karime ta amsa da cewa”Na”am yata…”Tafada tana dafa goshinta lokaci daya tana cewa”Alhamdulillah ma zazzabin ya sauka,maza sauko kiji abinci ga magungunanki ki sha inji yallabai”kallon Ledar mganin tayi bayan ta karanta Sunan Tambarin Asibitin,Abincin kawai karime ta bude mata,Tuwon Shinkafane miyar ogun wacce aka markade Naman kaza aciki,Zahirah taci sosai sakamakon itama irin Ummi ne tana son Tuwon,karime ita tadaukomata Ruwa ta taimakata tasha mganin,sallah issha”i kawai tayi tabi lafiyan gado,karime harta mata sallama ta fito zata tafi shashensu taci karo da yallabai shima cikin shigan kayan barcinsa Pjs,masu ruwan kasa,gaisheshi tayi ya amsa yana fadin”ai Baba da kin dawo kawai,daman Saurin danakeyi kenan nace,ki kwanta agunta kafin zuwa gobe muga yadda jikin nata zai yi”Yafada yana shiga cikin bedroom din.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114Next page

Leave a Reply

Back to top button