UWAR MIJINA COMPLETE HAUSA NOVEL

UWAR MIJINA COMPLETE HAUSA NOVEL

Shagwabe fuska yayi cikin wata murya mai kashe jiki yace”Ni..Ni..Ma wlh A”a ba” anan ba”Kunyata ta isheta ta sunne kanta bisa kirjinsa duk da tana kokarin kwace kanta ammh yana kara danna kugunta da hannunshi,cikin muryan sanyi tace”To a ina..? tafada cikin sigar yarinta,tsab ya kalleta bayan ya duka ya turo mata lebenshi kafin yace”Here…”Zaro ido tayi tana kallonsa shima idon yadagamata yana yar dariya shagwabewa tayi kamar zatayi kuka shima sai ya kwaikwayeta yana wani narkemata Runtse ido tayi kafin ta kai bakinta sai tin nashi tana dora lebenta yayi saurin Saka duka hannuwansa ya tallabi keyarta tana kawo bakinta ya cafke lebenta yana mata wani irin tsosta mai kada hanjin wanda akamawa tuni Lantarki jikinta yafara ja,shiko kara matsota yayi yana tande lebenta cikin wani salo na dabam idanunsa na kan nata data runtsesu tam.

Cikin sauki ya samu nasaran zura harshensa cikin dan bakinta yana kada harshenta dana shi,ai Tuni zahirah taji kamar ta zube kasa saboda yadda kowani gaba na jikinta yake amsan sakon,shikanshi mu"azzam baida control alokacin zuciyarsace da kwakwalwarsa ke dawainiya dashi hawayenta da suka fara digamani a kirji ne ya ankarar dashi cikin wani yanayi ya zare harshensa zai yi baya,kawai tayi luu zata fadi sai ya taro ta fado bisa kirjinsa tana fadin"Ashhh..."Cikin wata murya yake fadin" *Z....Hii..Rah....."Kamar wanda aka shake batasamu zarafin amsawa ba illa shesshekan kukan datakeyi,rumguneta yayi tsam ajikinsa yana jin sanda sandar girmansa girmansa take harbawa,runtse ido yayi yana Furta ya salam Aransa.

Dakyar ya zare jikinsa daga nata yana kallonta bayan ya dafa kafadunta da duka hannunsa yace”Are u ok…”Cikin kasaltacciyan murya Batayi mgana ba illa sulalewa datayi akan kujera tana sauke Numfashi,shima cikin yanayin yake ciki sai kawai ya juya yana fadin”Gud nite..Ki shirya da wuri”Daga haka ya fice daga dakin cikin wani bahagon yanayi.

Mu”azzam yana komawa daki yafada bisa gado yana matse maransa,lokaci daya komai ke dawomai daki daki,ashe daman yana da karfin sha”awa baisani ba kalli yarda yar yarinya karama ta nemi rikitashi,yadade yana mamakin kansa kafin yafada Tiolet,abun ya bashi mamaki domin sai da yayi wankan tsarki kafin ya dauro alwala ammh kuma duk sanda ya tuna da abunda yafaru tsakaninsu sai ya murmusa,Shikadai.

Haka abagaren zahirah ta dade yashe kan kujera jikinta banda, jin amon Sakon Mu”azzam ba abunda takeji,lebenta kuwa shafawa take tana mirmishi domin, duk sanda ta runtse ido sai taji saukar lebenshi bisa nata,jikinta ya saki gabadaya ta kasa fahimtar wani yanayi take ciki,sai ayau ta tabbatarma kanta ba iya burgeta kadai Mu”azzam keyi ba ta kamu ta matsanancin kaunarsa kallonsa kyakyawan Fuskarta kadai yakan sakata,Farinciki mara iyaka,da dakyar ta rarrafa ta mike ta isa ga kayan ta hau budewa komai yayi more expecially datayi toxali da Uniform dinta rumgumesu tayi tana hamdala aranta,ranar dai dakyar tayi barci takosa gari ya waye ta ganta amkranta.

*

washegari Tun bakwai na safe zahirah tagama shirinta ta saka Uniform dinta harda sock dinta da Cambus dinta bayan ta rataya jakan bayanta,Tayi zaune tana jiran mu”azzam,shiko bayan ya gama shirinsa cikin American Suit dinsa Ash and black ya ratayo jakarsa ya fito,dakin Ummi ya shiga direct suka gaisa yana ta sauri ta kallesa tace”To kai ina zaka ne kake wannan Uban saurin”Tafada tana kallonsa kauda kai yayi bayan ya duba agogon azurfan datake hannunsa yace’zan kai yarinyarnan mkranta ne,daga chan na wuce office..”Shekeke ta kallesa kan tace”Dole sai kai zaka kaita,ka tafiyarka Ushe yakaita mana”rausayar dakai yayi yana fadin”Kibari na kaita,Ummi daga yau shikenan ai Ushe zai dinga kai ta ko”Yafada yana tsareta da ido,taso tayi gaddama ammh ganin yadda ya tsare gida yasa tamai fatan dawowa lafiya,yau saboda takaichin zahirah ko rakon baisamu ba,shima bai roka ba ya fice,kai tsaye dakin zahirah ya wuce wacce ya ganta takame kawai tana jiransa,kallon Farko yamata sai da,ya dara ganin yana mata dariya sai ta shagwabe fuska zatayi kuka,tana kallon kanta hannu ya dagamata yana fadin”To sarkin kuka,nifa zumudinki nakema dariya”Yafada yana karisawa kusa da ita ta bude baki zata gaisheshi taji ya sakarmata kiss Akumatu yana fadin”Daga yau kinga irin gaisuwan da zaki dingama yayanki kenan,kinji ko”Yafada yana kallon kwayan idonta.

Gyada kai tayi tana sunkuyar dakai,riko hannunta yayi yana fadin”oya muje kiyi breafsat mutafi kada nayi latti”Ganin sun Fito sun Nufi falo yasata kokarin kwace hannuta yana lura da ita atsorace take sai kallon Saman Ummi take,cije baki yayi yana fadin”Ummi bazata fito yanzu ba so Cool ur mine”kallonsa tayi ganin yawani basar,duk da haka jikinta bai saki ba,kan Dininng ya kaita dakanshi yahadamata Tea shima yahadama kansa,dukkansu sama sama suka karya banda kallon juna, ba abunda sukeyi shiko Mu”azzam kyan da kayan mkrantan suka mata ne ya tafi dashi harsaida yayita kasheta hoto bata sani ba,saidai,taga flash yayi haske,kuma ya hade rai ba daman tayi mgana,ho su Mu”azzam manya.

Suna Fito haraban gidan da hanzari Ushe ya bude musu murfin bakar motarsa accord suka fada daga chan kuma su karime ne ke dagamata hannu dafatan sa”a.

Suna isa mkrantan ba”a bata lokaci ba akayi mata interview wanda shikanshi mu”azzam yayi mamakin yadda tacinye kaso 75 acikin 100 ammh bai yi mamaki ba Tunda tace tayi mkranta achan,bai tsaya an kaita aji ba ya wuce office Ammh bayan ya jaddada musu cewa ita din matar aure so akula, saboda yanada,aiki yadai barta za”a kaita ajin da zasu sanyata,SS1a nan aka kai Zahirah wanda su tara ne kachal ajin,Zahirah ta tsinci kanta acikin wani yanayi na fatinciki mara misaltuwa na kasancewata daya daga cikin dalibar wannan babban mkrantan ta Nurul Bayya.
 
kuyi hakuri sai zuwa gobe….Janaf ce
[18/08, 14:18] 80k: ????UWAR MIJINA..!????
   (Soyayyah,sadaukarwa,hakuri,tare da biyayyah mai tsanani)

      Alkalamin:JANAF
      Wattpad:Janafnancy

Dedicated to my blood Sisters JANAF

Intelligent writer’s Asso

I DEDICATE DIS PAGES TO U GUYZS,..JANAF NOVELLA..UWAR MIJINA FANS 1&2 Gidajen da ake sharhi,Sharhi mai taba zuciya Ainun,ina matukar,godiya Keep it up janafty Relli Appreciate

Intelligent writer”s ina gaisuwa,Allah kara basira.

          NO 17

  kamkame jikinta tayi,lokaci daya tana sakin marayan kuka,jin saukan hawayenta bisa fuskarsa shiya dakatar dashi,kan abunda yayi niyya,ajiyar zuciya ya sauke bayan ya rumgumota da karfi,har saida tayi dan,kara washhh…”Ajiyar zuciya kawai yake saukewa tare da Numfashi,lokaci daya.

  Cikin sanyin jiki ya mike daga kanta yana kallonta yadda ta runtse ido tana hawaye,Kallonta haka babu kaya tadamai da hankali yakeyi shiyasa ya fice kawai maransa na wani murdawa,jin karar rufe kofansa yasa Zahirah bude ido,cikin kasala da rashin kuzari,Dakyar ta iya mikewa taga aikin da Sukayima littafanta yadda suka yamutsasu gefe,harda skul bag din nata bata tsira ba,tattarawa ta hau tana godema Allah dayasa ba”a yaga littafin Maths teacher dinsu data shiga uku.

  Toilet tafada domin tasani cewa dole ta danganta da wanka,domin ya Mu”azzam yagogemata duka haddarta,yafara koyamata sabawa da salon wasanninshi,wanka takeyi ammh kowani dakika tana tuna abunda ya wakana ne atsakaninsu,tanajin wani nishadi yana shiganta,Tana fitowa ta zura wata sleeping dress pick colour wacce batama rufemata gwiwa ba,Sallar issha”i tayi bayan ta dora da shafa”i da wuturi,Assigment din nata ta dauka,ta fice tana fadi aranta”Dole na kaima ya Mu”azzam yayi min kada gobe nasha duka gun maths teacher dinsu don Wicked ne.

    Tana fitowa cikin sanyinta ta doshi shashen mu”azzam Ummi data fito daukan Ruwa a fridge nata babu ruwa kawai kamar gizo,taga wata kamar zahirah zata shiga shashen Mu”azzam,saboda razana kadan ya rage tayi missing step ta fado kasa,sai da ta rike karfen bene,wani zufa na ketomata,,Cikin daga murya tace”Ke..Ke…Ke…”Tafada tam Baci yake in Ummi tace wai tana bin Dakin Namiji,to wai waye Namijin inbashi ba,kuma shidin fa Mijinta ne,gaskiya Ummi tafara kaishi bango,haba.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114Next page

Leave a Reply

Back to top button