UWAR MIJINA COMPLETE HAUSA NOVEL
Dr Sultan daya fito daga dakin da”aka kai mu”azzam kafin farkawansa,yaji mganar Abbie dafe kansa yayi,yayi saurin komawa da baya ya fada office dinsa ya rufo kofa,karan rufe kofar suka gani da gilmawar mutum,da hanzari lubna ta mike bata ko tamtama Dr sultan,kai tsaye ta nufi office din ta tura tashga,kan kujera ta gansa zaune ya dora kansa bisa teburin dake gabansa,karisowa tayi zuwa gabansa kan tace
“Dr…” Tafada cikin wani yanayi,dagowa yayi abunda yarazanata hawaye taga zuna zuba a idanun Sultan,baya taja tana fadin”wht is…”Shiii…” yadagamata hannu kafin ya mike ya tako gabanta yana fadin”basai kince min komai ba lubna,naji komai,bawai ina kuka bane saboda ban sameki ba? no ina kuka ne saboda na tsausayin kaina,ashe har zuwa tsawon wannan lokacin son maso wani nakeyi?”yafada hawaye na ziraromai
Juyamata baya yayi yana fadin”Kowa data sa kaddarar lubna,ni tawa itace Son wanda baya sona, wlh tallahi zan mutu da sonki da muradinki acikin zuciyata,anywhre Allah yabaku zaman lafiya” yafada lokaci daya yana goge kwallarsa kafin ya isa bisa tebur din yadauki wasu takardu yaraba ta gefenta ya wuce.
Jikin lubna amatukar sanyaye ta sulale ta zube kasa lokaci daya ta fashe da kuka tafadin”Kaicho ni,inama ace zan ya kaucema kaddarata,inama zan iya cire soyayyar mu”azzam araina,ina ina ma'”Take fada tana kuka kan tacigaba da cewa”Bazan iyaba,domin bani na dorama kaina ba,ammh wlh Dr sultan koda bana sonka bazan taba manta hallacinka gareni ba..”Tafada tana gunjin kuka,kamar wata mahaukaciya,sai da tayi ya isheta kana ta shiga tiolet din office din wanke Fuskarta ta fito.
Mu”azzam bai farfado ba sai washegari da yammah,yana farkawa yafara Tambayi Abbie’An daura auren ne Abbie..”Abbie ya riko hannunsa yana fadin”Tunjiya Son,bani so yadda na rasa Aminina kaima na rasaka,bayan kuma nayima Suhaima Alqawarin nemoka duk inda kake”Damke hanunsa Mu”azzam kafn yace”Ngd Abbie..ngd Abbie..”yake fada hawaye na kwaranyomai kafin ya runtse ido ya bude ya dorashi kan lubna wacce ke gefe rabe jikin mom tana kallonsa cikin so da kauna.
Kallonta yake yana tsausayama rayuwarta harga Allah baisan meyasa ya yanke hukuncin auren Lubna ba,koma miye bai rasa nasaba da yadda yarnyar ta sadaukar da komai nata akanshi,ciki harda jininta dake yawo ajikinsa,wanda tun kwanciyarsaasibitin na farko yaji Dr sultan na fadama wani likita Dr Lubna ce ta bashi jini,tun lokacin ya shiga rudu da tashin hankali,bayaso yarinya tafada tarkon sonshi saboda bazai iya son wata mace ba, bayan hiransa shine dalilin dayasa yake dauremata fuska baya sakarmata duk don kada abunda yake zargi ya faru,ammh ina Tayi nisa batajin kira,bayi da zabi ne illah ya aureta kodon sakamata da abunda tayimai na sadaukar da rayuwarta wajen taimakonsa,ammh yana matukar tsausayama kansu,domin dukkansu zuciyoyinsu basa tare da miradin ransu,shi damuwarsa daya taya zai iya sauke Nauyin daya rataya awuyansa na hakkokin yarinyar,Sannan Abun daya fi bakantamai rai wai zahirah tayi aure kuma tatafinmai da yara gidan wani banzan namiji abunda yafi konama Rai fye da Auren da tayi.
Abbie ya dage dayima Mu”azzam nasihan kan halin rayuwa,tare da nunamai daukan kaddara musulmi aka sani dashi,don dole Mu”azzam ya sadadu ya ijiye komai aransa,yakuma yima Abbie alqawarin komawa gida yacigaba da rayuwarsa da aikinsa kamar da,Abbie yaji dadi kwarai da gaske,tuni yafara shirye shirye tahowarsu gabadaya kamar yadda yayima Ummi alqawari.
Bangaren lubna kuwa tafi kowa wahala kan mu”azzam,itace maganinsa,cin shi,shan sa da komai,bata sukuni ko motsi yayi ta dinga rawan jikin tambayinshi lafiya? meke damunsa wani abu yake so? bata sukuni sai in taga yaci abinci yayi barci ,in ko yana mafarke itakenan karanta mai magzine,ko kuma ta kunna mai Kallo tashoshi dama domin yaragemai Nauyin dake zuciyarsa,shiko ko mgana baya mata iyaka datayimai wani abu sai dai ya kalleta yace mata”Thank you…”mirmishi zata mayarmai batare datayi mgana ba,shi tsausayima takoma bashi,domin ko alama baitabajin sonta acikin ransa,shi asali ma baitaba kallonta da Sunan wannan halilansa bane,ya barta ne kawai amtsayin kanwarsa.
Maid
Lalle Alhaji ya samu lambu lufluf mai ban sha”awa shiyasa ya takarkare yanata ban Ruwa abunshi,domin ya dau tsawon lokaci akan zahira yana abu daya sai dayasamu natsuwa kana ya sauraramata,yatashi yafada tiolet yayi wanka ya fito,umarni yabata da cewa tatashi tayi wanka,Zahirah dake kwance tana tsiyayan hawaye ta mike ta lulobi hijabinta tasaka tafada tiolet tana wanka tsarki tana kuka mai cinrai,tafara tunanin kamar taci amanar mu”azzam ne,wata zuciyatace tayaya kikaci amanarsa alhalin wannan din Shine mijinki na halas,tuna hakane yasata kara fashewa da kuka tace afili”meyasa ansan cewa bazata rayu da mu”azzam ba aka yadda aka dauramata aure dashi?
“”Rabon ya”ya da rabon Auren Alhaji..”wata zuciyar tabata amsa gyada kai tayi tana yadda dahakan domin shine silar daya saka Ummi tasaka aka saketa,domin tazo ta auri Alhaji,kuka kawai tasaka tana kamkame jikinta lokaci daya zuciyarta na tsinkewa tabbas wannan kaddarantace bata da yadda zatayi ta gujemata,sai yanzu tagane komai Allah ya tsarashi,da muzguna matan da Ummi keyi da tsanarta da sakin datasaka akayimata,duk rabon auren Alhaji ne,kuma ta tabbata da wani yaja sai dai rabon auren ya kasheshi,haka tagama wankan tana kuka,bayan ta kudirtama ranta ijiye komai agefe tamika lamirinta ga Allah.
Koda tafito wata doguwar rigarta ta saka ta shimfida darduma tahau jera salloli,dama already tayo alwala,tanayi tana kuka,wanda ita kanta batasan kukan metakeyi ba,raka”a takwas tayi kan tayi addu”o”inta ta sulale nan ta kwanta tanajin Alhaji na faman kiranta tayi mishi banza tana fadi aranta”Uban me zan maka kuma yanzu? take fada tana share kwallah
Koda asuba tayi duk wayon zahirah da kukan ta,sai da Alhaji kabiru yayi secondround zahirin batu fa,yaji chanjin weather domin wajen luf yake kamar daminar bana,shiyasa ya rike wuta yana amfana da Sanyin wajen,da asuban haka yadinga jeramata sambatu,yana fadin”yauwa taba min nan”shafamin nan baby????tana jinsa tayi kunnen uwar shegu dashi ranta na kuna,shiko in yagaji sai ya damko hannunta yakai inda yake muradin tatab’a mai din,ammh sai tayi min yaraf da hannu kamar wata sakarya,shiko ga dadi sama sama,yanaso yakara enjoying ne dakyau yadda zai mori abun sosai.
washegari ko kofar daki Alhaji bai fita ya mtsama zahirah da jarabarsa duk ya taramata gajiya abun ban haushi shibamawani iya sarrafa mace ya iya ba,shidai kawai yajishi achan birnin maji dadin yana iyo shikadai ya iya,shiyasa take sharbemai bisa gado shike kidansa yayi rawansa,alqawari ne tayi bazata taba hanasa kanta in ya nemeta ba,saboda gujema Fushin Allah,dakuma tsinuwar mala’iku,shiyasa take mai dimkim ko alama batataba taimakonsa ba,iyaka yayi yagama ne yatashi,ita komai bata dorarwa tunda batasa abun aka ba.
Sati dayan da yagana tayi batanan hakika Alhaji ya shiga cikin wata rayuwa mai cike da ni”ima da dadi,ya gwamgwanji amarcinsa son rai,duk daya lura amaryatasa bata maraba da hakan,ammh bai damu ba,shidai burinsa ya dinga isa cikin wajen nan mai sanyi da dadi,ba irin na yagana ba,dako marmari bayayi,saboda inyashiga ji yake kamar yashiga wani zaure,ko kofar wani gari,shiyasa sai suyi sati basu hada shimfida ba,domin baya karuwa ko kadan,bin bokaye kadai ta sani batasan gyara kanta ba kwata kwata ballagaza kawai????