BABBAN YAYA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

BABBAN YAYA COMPLETE HAUSA NOVEL

Kansa aqasa yace” Ummah kuyi hakuri, Nima ba laifi na bane “

daga Nan ya tashi yafuto daga Dakin Shima

Yana fita hajiya Anty tace” Yaya kinji me yace kuwa? Ba laifin sa bane Anya kuwa Yaron Nan kalau yake ba Sanyi da basir ne sukai masa mugun kamu ba? “🤣

Ummah tace” to Hajiya Anty tayaya zan Sani? Kuma yaqi yayi auren balle mugani kalau yake koba kalau yake ba “😂

Hajiya Anty tace” kaiii ninama Rasa mezance wallahi, tunani na ya tsaya Hajiya, Bari inje gida, idan nasake wani tunanin saina dawo “

Washe gari da sassafe ya shirya cikin qananun Kaya, so yake yabar qasar saboda jibi sunada match a Qatar, sannan muddin yaci gaba da zama to bazasu daina hadashi da yanmata ba, suna gama bresk fast, ya kalli Ummah da Daddy yace” Ummah, Daddy, zan wuce England yanzu, jibi munada match a Qatar, kuyimin addu’ah “

Atare sukace” Allah yabada sa’a “

Ya Juya ya kalli Waheeda, yabata 10k yace” gashinan, kiyi amfani da wannan idan kinje makaranta, anjima su Sa’ad zasu kaiki Boarding school, nariga nayi magana da principal din ta waya, Shopping din da muka iyo jiya nasan komai yamiki tunda ke kika za6o da kanki, Tunda bakya jin magana Dan Allah kisake aikata wani laifin Wanda zakisa nasake dawowa Nigeria saboda ke kinji….. “

Spoon din hannunta ne yafadi qasa tace” nashiga uku Babban Yaya Boarding Kuma? “

Kallan qwayar idonta yayi yace”yes, nafiso a kaiki inda zasu kasheki su kawo mana gawarki”

Duk me buqatar Babban Yaya yakirani kokuma yamin magana ta whtsapp 08033300034

Share please 🙏🏻

Amnah El Yaqoub ✍�
1/28/22, 20:49 – Ummi Tandama😇: BABBAN YAYA

Writing By Amnah El Yaqoub

Like my Page On Facebook
https://www.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493/

5&6

Tanajin abinda yace tayi dakinsu da gudu tana kuka, Shima yajuya yafita daga falon, wannan Karon driver ne yakai shi Airport, Bai dade da zuwa ba jirginsu ya tashi

A wannan safiya Waheeda breakfast din da batayi ba kenan, tana daki tana kuka, Sa’ad ne yashigo Dakin yace ta shirya kayanta karfe goma zasu tafi, tanajin abinda yace tasake rushewa da Kuka, harta Bawa yanbiyu tausayi suma suka fara share hawaye 😥, sune suka shirya mata kayanta tsaf, sannan Ummah tazo ta lalla6ata taci cake da madara, sannan suka tafi, tabawa kowa tausayi a gidan, Hajiya Anty Kam dataji labari kasa zuwa gidan tayi, zuciyarta bazata dauki hakan ba, gashi babu damar Hana tafiyar Tata tunda Babban Yaya ne ya yanke hukuncin, iyayen nasu sun bashi power sosai babu yanda za’ayi ya yanke hukunci aqetara shi.

Lokacin dasuka kaita,riqesu tayi tanata kuka, saida principal din yasa wata yar ss3 ta riqeta suka tafi hostel tareda kayaiyakinta.

Wunin ranar haka Waheeda take addu’ah cikin ranta Allah yasa karsu Babban Yaya suci match din dayace zasu buga😂

Wannan yar Ss3 din data kaita hostel, Mai suna Rabi’at itace ta dinga bata hakuri ranar, Sai lalla6a Waheeda take tana kwantar da’ita ajikinta, tun Waheeda tana daukar abun na Hankali Sai kuma taga abun yafara wuce Hankali, taga agida ko jinya take yanbiyu basa kwantar da’ita ajikinsu, bare yanzu da lafiyarta kalau, Kuma bawani girman ta tayi ba, Kuma ita a aji biyar din datake anan aka Barta, duka duka tsiran aji dayane a tsakanin su bare ta nuna mata wani abu.
Duk wani abu da tasan ba’a sakawa a makaranta doka ne, tahana Waheeda sakawa, su ribom, zobe, Dan kunne, dasu kwalliya, duk tayiwa Waheeda bayani Kuma ta hanata sakawa.

Washe gari karfe biyar da Minti goma na asuba aka tashe su, Bayan sallar asuba gari yana haske aka sakasu share share, wasu wankin toilet, tun a lokacin Waheeda tafara raina kanta, agida basa irin wannan aikin, Sai yanzu tasake tabbatar wa Babban Yaya yana mata tsana mafi muni, mutumin dazai kawoka wannan muhallin ba qaramin maqiyinka bane,😖😃
Daqyar tayi sati daya, kafin tafara sakewa da sauran dalibai, acikin sati dayan da tayi harta hada group na qawaye irinta marasa jin magana,Neenah da zuly.

Kansu ahade yake, kudin datazo dashi makarantar shi take sakar musu suke yin komai da komai yanda ransu yakeso, shiyasa tana basu umarni sukebi.

yau data tashi da safe Bayan tagama komai zobunan gold dinta da wannan yar Ss3 din tasata tacire ta6oyesu, suta Dauko tasaka tatafi aji

Malaminsu yana karatu yaga hannunta Sanye da zobe yace “ke ba’a fada miki ba’a zuwa da zobe ko Dan kunne aji ba?”

Tace “Malam hannu nane yayi wani iri sungul babu kyan Gani shiyasa nasaka”

Malamin yace “kwalliya kikazo yi kenan” daga fadar haka ya ajiye littafinsa yafita waje yanemi bulala, yana fita ta daga kanta ta kalli silin din ajin taga wani ya6ule, tatashi tataka kan bancin dasuke zaune tasaka zoben aciki, ta kalli Yan group dinta tace “duk Wanda yafada ku gane min shi, nadena bashi ko sisina”

Malam yana zuwa yace ta bashi zobe tace ita babu wani zobe awajanta, ya tambayi Yan ajin kowa yayi shiru, qarshe baqin ciki ne yasa malamin yahadasu yadakesu gaba daya, ya dauke littafinsa yafice daga ajin😟

Washe gari da abincin ta tafita class bataci a hostel ba saboda ta makara, Kuma an hanasu zuwa da abinci class, tana hango malama tayi sauri tajefa flas din abincin Bayan window, duk wani Salo na6oye abu idan aka zo qwacewa tasan yanda zatayi ta6oye

Saida yagama karatun sa yafita, sannan tasake haurawa ta window tadauko abincin ta taci, tana gama ci senior master dinsu yashigo da wata qawar Rabi’at Wadda Waheeda ta dauketa suka tafi hostel ranar da tazo, agaban allo ya zauna yace “duba minsu daya Bayan daya, principal yace akwai Wanda suke zuwa da waya acikinsu, jiya an tsinci sim card, Kuma zasu iya aikata wa, maza maza duba minsu”

Qawar Rabi’at tazo tafara dubawa, ko’ina saita laluba ajikinsu ko sun 6oye wayar, tana zuwa kan Waheeda taji wani farinciki ya kamata, dama tunda taga Rabi’at tazo da’ita taji tana son yarinyar, ta yiwa Rabi’at magana akan ta Amma taqi bata goyon baya, saboda itama so take takafa Tata gomnatin acikin zuciyar yarinyar, malamin yace “dubamin ita mana, me kike jira ne?”
Cikin sauri ta nufi Waheeda tafara shafa jikinta, hips dinta take shafawa har matsawa take cikin wani irin Salo, malamin yajuya yana amsa waya tafaki idon sauran dalibai tazura hannunta cikin hijabin Waheeda da sunan duba waya tafara matsa mata boobs dinta, Kallan Waheeda tayi takashe mata ido tana sake murza mata nashanunta, Waheeda ta taqarqare tabige mata hannu cikin tsawa tace “Dalla malama Niki Bari, kawai sai wani lalube min jiki kike”

Tsoro ne yakamata, malamin yakashe waya yajuyo ya kalleta cikin fada yace “kunji min marar kunyar yarinya, mezata laluba a jikin ki qwaila dake? Idan kinsaba yiwa sauran malamai rashin kunya to ni duka zakici”

Murmushi tayi tace “malam ai kasan yarinya ce qarama, saida lallama, babu wayar ma ajikinta”

Tsaki yasaki yace mata”muje”
fita sukai daga ajin suka shiga wani

Bayan sun koma hostel sunacin abinci da qawayenta ta Kalle su tace “nifa barin Dakin da Rabi’at dinnan take zanyi, saboda abinda take min yafara isata, saita dinga Jana ajikinta tana wani shafani, haka dazu ma qawarta ta dinga ta6amin Nono, nayi magana malam yayi fada”😔

Neenah tace “tabdi kece kika yarda, kitsaya suna lalube miki, qirjinki yazube, sun Riga mijinki ta6awa”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button