BABBAN YAYA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

BABBAN YAYA COMPLETE HAUSA NOVEL

Dagowa tayi daga jikinsa takai masa duka a qirjinsa, sannan tasake rungume shi cikin kuka tace “meyasa bazaka fadamin ba?”

Murmushi yayi yace “idan nafada miki ma nasan bazaki Soni ba, lokacin danace zan aure ki cewa kikai bakya sona…”

Tausayi yasake bata, tasake rungume shi sosai a qirjinta, saboda ita duk ya fuskanci matsi dakuma takura a wajan iyayen sa saboda aure, hannunta daya tacusa cikin lallausar sumar Kansa, cikin hawaye tace “I love you so much Babban Yaya, I can’t life without you…. Ina qaunarka, please karka Barni”

Wani irin dadi ne ya ratsashi, ahankali yace “I love you too Baby…, zakisa nasake wanka fa,Bayan Kuma bayimin zakiyi ba, qiri-qiri de kinqi ki wanke abarki”

yaqara sa maganar cikin sigar tsokana, dariya ce ta kamata, tasaka bakinta awuyansa ta sumbace shi

❤️
1/28/22, 20:52 – Ummi Tandama😇: XV

Wani irin dadi yaji, ya Lumshe Idonsa, ahankali yace mata “karki Dena Dan Allah…”

Murmushi tayi ta Kalle shi tareda dora harshanta akan lips dinsa tana lasa, daga qarshe tahade bakinsu tana nuna masa tsantsar yanda take sonsa, tsayuwar gagararsu tayi, suka fad’a kan gadon, yana kwance tana samansa itace ta dinga yin komai, babu bata lokaci yafara Hawayen dadi, Bai taba tunanin zata Iya masa irin wannan soyaiyar ba, Bayan komai yagama wakana kukan shagwa6a yasaka mata Sai tayi masa wanka, tunda yayi abinsa tazo ta 6ata masa, babu yanda ta’iya haka suka koma toilet din yau dai tayi masa wanka, haka yaqiyin komai Yabarta ta wanke shi tas, tana murmushi tana masa wanka Dan dolenta yau takama abarta ta wanke 🙈

Saida sukai kwana biyar a gidan, babu inda suke fita kullum suna gida suna manne da juna, Waheeda Kai yawaye, tadena kunyarsa ko kadan, ta haqura ta saduda ta riqeshi a matsayin mijinta, yanzu ko kwanciyar aure zasuyi baya yin komai, ita yabawa Dama ta dinga yimasa duk abinda takeso, kwanansu shida yakoma bakin aikinsa, wani lokacin agida yake barinta, wataran Kuma sufita tare, duk yanda takejin kishin mijin Nata, haka take kokarin danne zuciyar ta, ta tsani taga mata suna rububunsa, jitake kamar zuciyarta zata Fashe, Amma idan ta tuna dan’uwan Nata bamai yawan magana bane da biyebiyen mata Sai hankalin ta ya kwanta, shi Kansa miskilin Kansa ne, idan kikace Zaki soshi ma haushi ne zai kamaki, Amma Kuma suna dawowa gida saiyayi lallashi, Dan ta dinga kumburi kenan akan danme yanmata zasu dinga kulashi, shi Kansa babu yanda ya’iya saide yarage murya yabata hakuri kawai

Yau agida Yabarta, tunda tatashi takejin zuciyarta tana tashi, duk abinda taci Sai amai, tun abun baya damunta har tazo tana damuwa, kitchen tashiga zata soya qwai taji kasala ta rufeta ga zazza6i, babu shiri tadawo falo ta takure akan kujera, wayarsa ta dinga kira zata fada masa, shikuma a lokacin suna training, saboda suna shiryen shiryen buga world cup ne, wayarsa bata hannun sa, lokaci daya taji wani baqin ciki ya kamata, ita kanta tarasa meyasa yanzu ko Yaya yayi mata laifi 6acin rai takeji marar misali, abu kad’an saiya 6ata mata rai

Haka ta wuni a wajan sallah ce kawai take tashinta, yana dawowa ta daga Kai ta Kalle shi ta watsar😏

Zama yayi aqasan ta yazuba mata ido cikin murmushi yace “yau Kuma laifin menayi gimbiya? Babu oyoyo babu komai Sai fishi?”

Cikin 6acin rai tace “bakasan ma mekayi ba? Inata Kiran wayar ka kaqi dauka, Kuma dakuka tashi baka kirani ba”

Yanda yaga tana magana daqyar Kuma a hakan ita masifa take, Bai kulata ba yad’ora hannun sa akan wuyan ta yaji zafi zau, cikin damuwa yace “subhanallah…. Ai zazza6i nema ajikinki, Wallahi kinga wayar tana cikin jaka, a silent take, sannan damuka tashi sauri nake inaso nazo naganki, tashi muje Asbiti naji jikin naki da zafi”

Shareshi tayi, tajuya masa baya, wayarsa yadauko a jakar yaduba anan yaga harda missed call din Hajiya Anty, kiranta yayi Bayan sun gaisa tace “Ina Waheeda”

Tace “gatanan Anty, kinga fishi takema saboda takirani ban dauka ba, wallahi Anty training muke, nafada miki muna shirye shiryen buga world cup ne, Sai sauri nake nazo na ganta in mata albishir zamu tafi Nigeria, duk da yawan mu kowa qasar sa zai tafi, Nima Kuma wannan Karon Nigeria zan bugawa, to kinga tamaqi kulani ta juyamin baya, Kuma naji jikinta akwai zazza6i nace mata muje Asbiti tayi shiru, Allah Anty yanzu komai nayi mata saita dinga min fada”
ya qarasa maganar kamar zaiyi kuka

Anty tayi murmushi tace” bata wayar “

Wayar yamiqa mata Shima ya kawar dakai alamun yayi fishi yace” ga waya inzaki karba, inbazaki karba ba inkashe wayata”😂

Cikin haushi tace “kakashe”

“au haka kikace?”

Yamaida wayar kunnansa yace “Anty ai kinji ko? Kinji de da kunnan ki ko? To tace na kashe bazata karba ba”

Anty tayi murmushi tace “Naufal, banason shirme bata waya nace”

Wayar yad’ora mata akan kunnan ta yakoma Gefe ya zauna yana girgiza qafa, Waheeda najin muryar Anty tatashi ta zauna tace “Anty Ina wuni”

Hajiya Anty tace “Daughter, meyake damunki? Fadamin meyafaru?”

Ahankali tace “Anty shine nakirashi yaqi dauka,tunda safe nake amai duk abinda naci sainayi amai, Kuma nakirashi ne dama infada masa, Kuma kullum Sai mata su dinga binsa suna liqe masa, kowacce mace saida dinga binsa tana masa Iyayi, Allah ni nagaji….” ta qarasa maganar tana fashewa da Kuka

Babban Yaya ya Juyo da sauri ya kalleta, dama fishin duk saboda kishin sa ne? Wani irin dadi yaji, shida yake kuka saboda soyaiyar Waheeda itama gashi tana kuka saboda tasa soyaiyar, murmushi yake yana kallonta

Tajuyo ta daka masa harara ta kawarda Kai

Anty tace “Daughter kina Jina? Ki kwantar da hankalinki, na tabbatar Yayanku yana qaunarki, mata nawa yaqi saboda ke? Wanne irin 6acin raine bai sakamu aciki ba saboda ke? Kema da kanki cewa kikai mata ne suke bibiyarsa, ki godewa Allah tunda bashine yake bibiyarsu ba, ki watsar da wannan kishin naki ki ringumi mijinki, kar wasu mata su dameki, kanki kika Sani, ai yasan matan suna bibiyarsa Amma ya liqe miki, yaqi auren kowa saike, duk wadda kikaga tana son mijinki kitayata sonshi, kedai karki bashi kofar dazai dinga sauraransu, ki riqe mijinki dakyau ko kadan karkiyi sakaci, karki bada kofar da wata zata shigo, Nima kaina bazan Bari yayanku yakawo miki wata ba, Amma idan kin kwantar da hankalinki kinyi abinda nace “

Tashi tayi daga wajan, ta matsa Gefe tace” to Anty zanyi, Kuma magungunan dakika Bani duk sun qare “

“kiyi hakuri Daughter wasu suna Nan na ajiye miki, yacemin gida zaku taho, Kuna dawowa zan kawo miki, kinji dai abinda nafada miki, kidena wannan kishin kinutsu ki mallake mijinki”

Ahankali tace “to Anty”

“yawwa Daughter, bashi wayar ki shirya kuje asbitin”

Zuwa tayi tabashi wayar, sannan ta wuce daki ta sauya Kaya tafuto

Anty tace “Naufal, Ina tunanin yarinyar nanfa ciki gareta”

Cikin sauri yace “Allah Anty?”

Tace “qwarai kuwa, kadena damuwa da wannan 6acin ran Nata, ciki yana saka haka, Amma kuje asbitin aduba ta”

Cikin murna yace “to Anty, Alhamdulillah”

Yakashe wayar, ya kalleta yace “to madam Waheeda muje ko?”

Cikin fishi tace “saide ka goyeni”

Dariya ce ta qwace masa, yace “yarinyar Nan…. Kodan shikkenan zoki hau”

Ya tsugunna agaban ta, tahau bayansa suka fita, saida yasaka ta amota sannan yashiga suka tafi Asbiti

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button