BABBAN YAYA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

BABBAN YAYA COMPLETE HAUSA NOVEL

Gabantane yafad’i, idanunta yayi tsilli tsilli, ta zubawa qwayar idonsa ido tana kallo,Sanyi yana ratsa tafin hannunta data Dora akan lallausar farar fatarsa
Shima anasa 6angaren kallon ta yake cikeda mamaki

Kowa yana jin yanda bugun zuciyar dan’uwansa yake gudana, sunkai kusan minti biyu Ahaka, sannan yabude pink lips dinsa, cikin wata irin murya tamkar bashi ba yace “meyakawo ki Nan?”

In-ina tafara tace “Babban Yaya… Dama… Dama rigar nazo in nuna…..” kafin ta qarasa magana yace “Shiiiiii” tareda Dora hannun sa akan lallausan lips dinta hakan yasa tajita kwance akan fatar jikinsa da babu riga

“mugani” shine abinda yace

Wayar Ummah dake Gefe ayashe ta Kalla, sannan tasaka hannu tazare nasa hannun daya rufe mata baki tace “kayarda wayar ai”

Idanunsa ya Lumshe yace “d’agani”

Yana jin yanda take sake had’a jikinsu tana kokarin tashi, runtse idonsa yayi tareda sakin wani irin zazzafan numfashi, wayar ta Dauko ta nuna masa photon, ya kalleta yace “nagani,tashi kitafi”

Babu musu tafice daga Dakin nasa, Hankalinta kwance

Tana fita ya runtse idonsa, hannunsa yad’ora akan mararsa tareda rungume fillon dake gefensa, daqyar yazubo qafafunsa qasa, yabud’e bedside drower ya dauki wani magani yazuba cikin bakinsa, gorar ruwan da Waheeda ta kawo masa abinci d’azu ita ya d’auka yakafata a bakinsa saida ya shanye ruwan tas, sannan yafara maida numfashi kamar Wanda yayi gudu, Idanunsa suka kad’a sukai jajir, ahankali yakoma kan gadon yayi kwanciyar rub da ciki,wata irin muguwar sha’awa yakeji, maganin Nan ne kawai yake taimakon sa, rufe idonsa yayi sannan yasamu bacci yayi nasarar sace shi.

Baisamu sallar asuba ba, saida gari ya waye sannan yayi, alokacin Waheeda harta gama shirya wa, kawai hanyar guduwa take nema, to Ummah kamar tasan shirin da take, danhaka takira ta dakinta tasakata gyara mayukan dasuke Saman mirror dinta kafin yayansu ya shirya

Duk yanda taso guduwa gaba daya tarasa mafita, Sai wajan karfe goma da rabi yafuto, Sanye yake cikin qaramar Riga, dakuma wando three quarter, zama yayi afalo ya Lumshe idonsa, yanayin jiyane yake dawo masa, gaba daya jikinsa a mace yake, koda yaushe yana mata umarni Amma bata son bin dokarsa, kullum idan yayi mata fada yace ta daina rashin kunya dakuma laifi to saita sake aikata wani laifin, but meyasa jiya yana cewa tatashi daga jikinsa tatashi? Meyasa bata bijremasa ba taqi tashi?meyasa tabi umarninsa Akaro nafarko? 😳🙆🏻‍♀�

Cikin sauri ya kawar da wannan tunanin nasa tareda dafe Kansa yana jijjiga Kai 🤦🏻‍♂�

“kaikuma lafiya ka zauna anan kana jijjiga Kai kamar marar lafiya?” cewar Daddy daya shigo tareda Uncle Usman

Uncle Usman yayi murmushi yace “to inbanda abunka Alhaji, Ina za’a samu lafiya ga tuzuru? Ai duk abinda yayi saide ayi masa uzuri, rashin aure ne yake damunsa”

Firgigit yad’ago da Kansa ya kalli iyayen nasa, cikin kunya yafara Sosa qeyarsa, sannan ya sakko daga kan kujerar yana gaida su

Uncle Usman yace “Baku tafi bane?”

Cikin girmamawa yace “uncle Ina jirantane”

Daga murya yayi yace “Waheeda me kike jirane tun dazu yayanki yana jira?”

Gabanta ne yafadi dataji muryar uncle din Nata yana kira, kode ta fada musu gaskiya ne? Kai bazata iyaba, Gara tasamo wata mafitar kawai
Futowa tayi jikinta a sanyaye, idanunta na taruwa da qwalla, Ummah ta riqe hannunta tace” kiyi shiru mana Auta, ai kamar yaune zakiga kinga ma, ko so kike Nima nayi kukan? “

Cikin sauri ta girgiza kanta, lokaci daya tafashe dawani irin kuka, daga Daddy har Uncle Usman, Babban Yaya, Ummah, su Sa’ad da shigo war su kenan, babu Wanda mamaki bai kamashi ba, haqiqa akwai abinda take 6oyewa, Babban Yaya ya tashi zai futo daga falon, Uncle Usman ya Kalle shi yace “Da wannan wandon zaka tafi makarantar ne?”

Kansa ya kalla, shi Yama manta three quarter ne ajikinsa, kafin yace wani abu Daddy yace “tosuda suke ball da gajeran wando duniya tana Kallan su, surukansu suna Kallan su Ahaka, inane ba zaije da Wando three-quarter ba?”

Babban Yaya ya sunkuyar da Kansa tareda shigewa d’akinsa ya sauya Kaya zuwa wani lallausan yadi milk colour, yad’ora wata had’ad’d’iyar hula wadda ta kar6i kyakykyawar fuskar sa, ba qaramin kyau yayi ba kasancewar baya saka manyan Kaya, idan ka Kalle shi tsaf zakace wani hamshaqin magidancin ne
Sallama yayiwa iyayen nasu yafice zuwa compound, wani Dan qaramin remote ya danna motar ta kawo wuta, Ummah ta rako Waheeda har gaban motar, sannan tajira saida taga tafiyarsu sannan Takoma cikin gida ranta duk babu dadi.

Sunyi Nisa cikin tafiya bakajin qaran komai Sai sautin karatun qur’ani dayake tashi, Waheeda taga de da gaske Babban Yaya maidata school dinnan zaiyi, tatuna Irin yanda su Rabi’at suka danneta suna mata mugunta, tajuya taga Babban Yaya kawai driving yake, tarasa Yaya zatayi kawai saida d’ora kanta akan cinyoyin ta tafashe masa da Kuka

Juyowa yayi ya kalleta, yasamu gefen titi ya faka motar, yasake juyawa yana fuskantar ta sosai, cikin wata irin murya kamar me rad’a yace “meya faru Kuma?”

Kuka take sosai harda sheshsheka, ta gagara bashi amsa, Dan qaramin tsaki yasaki yafara kokarin tada motar, cikin sauri taruqo hannunsa tace “Dan Allah Babban Yaya karka kaini”

Kallan ta yayi sosai yace “nace kifadamin dalili kinqi, nace kifadamin me kika yi suka koreki kinqi, mekikeso Kuma?”

Cikin kuka tace “Allah Babban Yaya idan ka mayar Dani kasheni zasuyi, har yanzu abinda sukamin bai daina min ciwo ba”

Zaro idonsa yayi, cikin faduwar gaba yace “mesuka miki?”

Hijabin jikinta tacire, Babban Yaya yazuba mata ido yana Kallan ikon Allah
Hijabin ta ajiye agefe tace “Babban Yaya wasu ne saisu dinga ta6amin Boobs dina, rannan cikin dare suka danne ni, suka rufemin hanci na, nipples dina kamar zasu cire haka nakeji, Sai ciwo sukemin, kagani ma”
Taqarasa maganar tana kokarin nuna masa breast dinta, duk yanda yaso kaucewa yana rufe idonsa Dan karya Gani, saida yagansu,farare dasu sosai, nipples din Nata yayi ja sosai shima, cikin sauri ya runtse idonsa, gabansa banda wata irin faduwa babu abinda yake, wata irin muguwar kunya ce tarufe shi, meya aikata haka? Waheeda cefa…. Jikinsa har rawa yake cikin tsawa yace mata “kirufe jikinki malama, nace ki nunamin ne?”

Cikin sauri ta maida hijabin ta, tana share Hawayen idonta, gaba d’aya yanayinsa yafara sauyawa, yaji mararsa tana nema ta qulle, cikin sauri yafara dube dube a motar, saida yaga maganin sa Sannan ya6alli guda biyu yasha, yajinginar da Kansa ajikin kujerar, tareda Lumshe idonsa

Waheeda tace “Babban Yaya bakada lafiya?”

“Lafiya” abinda yace kenan, sannan ya data motar, babu musu yajuya kan motar zuwa tsohuwar makarantar su, inda yanbiyu suke, haqiqa yaso ya tafka Babban kuskure, inda ace yarinyar Nan tayi shiru ya maidata makarantar me nene zai faru agaba? Idan ta lalace wa Allah zai hukunta Bayan shi? Tunda iyayensu sun dauki yarda da komai sun bashi, tsaki kawai yake saki, gaba daya yaji duniyar tamasa zafi, suna cikin tafiya taji yataka wani mahaukacin birki, tsoro ya kama Waheeda, tajuya ta Kalle shi ta kasa magana saboda tsantsar 6acin ran data Gani a fuskar sa, Juyowa yayi ya kalleta tare da fadin “menene sunayen yaran dasuka miki haka?”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button