BABBAN YAYA COMPLETE HAUSA NOVEL

Waheeda tasaka mata kuka tace” Maya yanzu kowa baya sona, Shima Babban Yaya yadena sona, Wai ummi zai aura, Kuma Daddy yace yazo yakawo kayan lefe idan anyi auren yatafi da ummi, Nina shiga uku na Maya ya zanyi? “
taqara sa maganar cikin kuka
Maya tace” kema Waheeda kinada laifi, bakya bashi kulawa dole hankalin sa yakoma kan wata”
“to ya yakeso namasa Maya? Rannan fa kuka yakemin saikace qaramin yaro, ni wallahi yafi qarfina bazan Iyawa shagwa6ar saba”
“babu Wanda yazo da iyawa Waheeda, kowa dakika Gani Koya yayi, kikasan me Ummin ta qulla masa? Tayaya za’ai ki zauna kinada kamar Babban Yaya?”
Cikin hawaye tace “to tashi zanyi?”
Dariya takama Maya, ganin duk tsiwa irinta qawar Tata yanzu Babban Yaya kad’ai yana nema ya rikita ta, tace “ni bance ki tashi ba, ba zama ba kiyi kwanciyar ki ma, lokacin dakika ce yana kuka kamata yayi kijashi ajikinki, ki rungume abinki ki lallashe shi, na tabbatar bakiyi hakan ba, Waheeda dole saikin ajiye wannan yayan agefe ki d’aukeshi as mijinki, inba hakaba wallahi tunda kikaji maganar Ummi tashigo to tsaf zai aure ta, Dan maza idan sukai niyyar qara aure ba’a hanasu,kikama hanya kitafi gidanki, kikirashi awaya kibashi haquri kiyi masa shagwa6a,tunda kince Ummah tace zaizo to idan yazo kicire kunya kinuna masa soyaiya tsantsa, sonake yanda yace zai auri ummi ya dawo da Kansa yace yafasa “
Waheeda tayi ajiyar zuciya tace”zan iya kuwa Maya? “
“Mezai Hana? Wai Waheeda Ina wayonki yake ne? Naga kece me Bani irin wannan shawarar, kitashi kiyi abinda nace kawai, wannan gidan naki ne ke kad’ai insha Allah qawata, babu wadda zata shigo “
Ahankali tayi ajiyar zuciya tace”to Maya”
sannan ta kashe wayar
Kai tsaye truly d’inta tad’auko, magungunan da Hajiya Anty tabata shita fara d’auka tasaka a jakar 😂
Sannan tadauko duk kayanta, tasaka aciki, ta janyo jakar tafuto falo
Suna zaune Sai ganin Waheeda sukai tafuto da jaka
Mamaki ya kamasu, basuyi tunanin wannan plan d’in dasuka had’a zaiyi tasiri akanta ba, ko sallama bata musu ba tafice daga falon cikin fishi
Tana fita suka kwashe da dariya, Hajiya Anty ta kalli Ummah tace “lalle Yaya kin kawo point” 😂
âœðŸ?
1/28/22, 20:51 – Ummi Tandama😇: AL
Driver tasa yakaita gidan, suna zuwa kuwa megadi ya kar6i kayan hannunta yakai mata shi har ciki, sannan yajuya yakoma gate.
A falon tabar kayan Nata ko d’aki bata shiga dashi ba, tacire hijabin ta tafara gyara gidan, bata gama ba Sai wajan azahar, takai kayan d’aki sannan tayi wanka tasaka Riga yar qarama, iyakarta gwiwarta, tadafa indomie ta zauna tanaci tana kallo a TV, d’aki tashiga tad’auki magungunan ta Tasha, sannan ta kwanta tahuta, Sai wajan qarfe uku tadafa musu fried rice, ta kaiwa megadi sannan ta kulle falon tayi kwanciyar ta, kullum haka takeyi, idan tadafa abinci zata kaiwa megadi nasa, sannan tarufe falon saikuma washe gari, magungunan ta kuwa bata wasa dasu kullum Sha take, ita kanta tanaji ajikinta, yanda maganin yake mata aiki
Saboda magungunan sunada kyau sosai, satinta d’aya da komawa da sukaga bata dawo ba, Sai hankalin su ya kwanta, ganin haka yasa Hajiya Anty tatura mata Dame gyaran jiki take zuwa har gida takeyi mata, kullum Maya zatazo tatayata aikin gida, ita Kuma ta zauna ayi mata gyaran jiki, wataran yanbiyu suzo suhad’u su hud’u a gidan sutayata hira, kasancewar gyaran jikin yanzu a zaune take agida babu inda take zuwa Sai yafi kyau fiyeda na wancen Karon, jikinta yayi wani fresh, ko’ina yasake cika saboda yanda Hajiya Anty tahad’ata da magungunan ingantattu masu kyau, tsawon sati uku suka d’auka anayi mata gyaran jiki da turere Kala Kala na jiki dakuma na tsugunno, yau matar tagama aikinta danhaka bata zoba, suma su Ihsan basu zo ba, gyaran gidan tayi, ko’ina yad’auki qamshi, tayi abinci daidai cikinta, ta zauna taci Sannan ta wuce d’aki, bacci ne ya d’auketa, bata tashi ba Sai wajan shad’aya, futowa falon tayi zata je kitchen ta d’ora abinci, d’azu bata Bawa megadi ba, ‘yar qaramar Riga ce ajikinta, iyakarta gwiwarta, bata saka brezia ba, kana ganin yanda boobs d’inta suke a tsaye ta cikin rigar, kanta babu kitso duk gashin ya bazu a fuskarta, fatarta Sai qyalli take tana d’aukan ido kamar ka latsata jini yafuto
Tana bud’e kofar d’akin tana futowa falo ta tsaya tayi wata irin miqa tareda hamma, kwata kwata bata lura da mutum a falon ba, Babban Yaya dayake zaune yad’ora kafa d’aya kan d’aya yana waya da mashkur, lokaci d’aya yanemi nutsuwarsa yarasa, soyake ya d’auke Idonsa akanta Amma yakasa, yanda ta turo qirjinta gaba yafi komai Jan hankalinsa, daqyar ya sunkuyar da Kansa yana Sosa girarsa d’aya sannan yace “inaji”
Daga d’ayan bangaren mashkur yace “Dan Allah Abokina katemaka kabani number yarinyar Nan, yanzu tun dad’ewa Ina bin kanka akan yarinyar Nan Amma ka hanani number ta?”
Tun lokacin daya ce inaji, Waheeda taqame a falon tana kallon sa, yaushe yazo? Duk saita rikice tarasa me zata masa, inda ace dane da gudu zataje ta fad’a jikinsa, Amma yanzu meyasa ta kasa? Anya zata Iya amfani da shawarar Maya kuwa? Kalli yanda ya shareta Shima kamar be ganta ba, ahankali ta juya zata nufi kitchen
Babban Yaya ya kalleta qasa-qasa, yaga yanda hips d’inta suke juyawa, wani irin yawu ya had’iye sannan ya sauya wayar dayake da mashkur, yayi kamar da Mace yake waya, memakon yabawa mashkur amsa saiyace “na fad’a miki ko awa d’aya bazan iya a gidannan batare Dana ganki ba, tun jiya nake mafarkin had’uwa dake, ko minti talatin banyi da zuwa Bama, yanzu zanzo naganki, kibani abinda kika tanadar min”
Waheeda ta tsaya cak, gabanta yana fad’uwa, sake Kallan ta yayi, yayi tunanin zata taho da gudu ta fad’o Kansa kamar yanda tasaba, yaga ta tsaya ko juyowa batayi ba, mashkur yace “man ni zakayi wa wulaqanci ko? Zamu had’une, inama magana kanamin wani irin zance”
cikin sauri Babban Yaya yasake cewa “a a, karki damu wallahi, qanwata tana zaune agidan, dama itace me kula da gidan, shara, wanke wanke, da duk ayyukan gida, zata kula da wannan, Gani Nan zuwa”
Qitt yakashe wayar sannan yatashi yafice da sauri, gidan Ummah ya nufa, Dama yayi tunanin zai samu kar6uwa ne a wajan Waheeda, da babu abinda zaisa Ummah ta ganshi yau ☹ï¸
Amma tunda bai samu hakan ba, Gara yanemi Ummansa Kota d’ebe masa kewa da hira
Tana ganin fitarsa ta tsugunna a wajan tafashe da Kuka,d’aki tashiga da gudu, wayar inti data manta a gidan ita ta d’auka takira layin Ihsan, Ihsan tace “Waheeda yagida”
Fashewa tayi da Kuka tace “Wai Babban Yaya ne zai tafi wajan Ummi, ko magana bemin ba, yatashi yabar gidan, saboda yanzu baya qauna ta”
Ihsan tace “yazo qasar ne? Kiyi hakuri Bari infad’awa Ummah, kiyi shiru”
Kashe wayar Waheeda tayi, gaba daya saitaji komai ma yafice mata Arai, girkin ma fasa dorawa tayi, ta zauna a wajan tana kuka
** *** **
Ihsan tafuto daga d’akinsu, saita tsaya turus ganin Babban Yaya zaune agaban Ummah tana bashi abinci, Sai hirarsu suke cikin nishad’i
Qarasawa tayi tagaidashi, sannan ta kalli Ummah tace “Ummah Waheeda ce take kuka, Wai Babban Yaya yatafi Wajan Ummi, ko magana beyi mata ba”
Ummah tayi murmushi tace “jeki Ihsan”
Ahankali Ihsan ta juya, Saida yaga tatafi sannan ya kalli Ummah yace “Ummah tana kallo nafa, ko sannu da zuwa batamin ba, shine na nuna mata da Ummi nake waya, nikuma da mashkur muke magana akan Ihsan, yadage Wai yana sonta”