BABBAN YAYA COMPLETE HAUSA NOVEL

Wayarce tasake qara, sunansa ne yake yawo akan screen din wayar NAUFAL SON,tayi tunanin Hauwa’u ce tasake kira shiyasa Bata duba taga me Kiran ba kawai ta daga, megadi ne yashigo da gudu yana fadin”Hajiya! Hajiya!! Hajiya yarafa suna harabar gida suna fada, gaba dayansu suna Dukan qanwar tasu, narabasu sunqi rabuwa”
Ummah batace komai ba tafuto compound din gidan anan taga yanbiyu suna kuka suna Dukan Waheeda, jikin Ummah har rawa yake saboda bata gama fita daga alhinin labarin da Hauwa’u tabata ba na saki,tsawa ta daka musu “Intisar, Ihsan miye hakane? Meta muku?”
Cikin shashshekar kuka Ihsan tace “Ummah kamata akai da saurayinta a aji yana shan bakinta, shine director yakoremu gaba dayanmu, Kuma yace baya son ganin ahlinmu acikin makarantar sa”
Lokaci daya idanun Ummah yakawo ruwa, cikin rawar murya tace “innalillahi wa inna ilaihirraji’una Waheeda!!!”
Duk abinda yake faruwa Babban Yaya yanaji ta wayar, saboda bai kashe ba, ita Kuma Ummah tama manta ta daga waya, yana jin yanda muryarta take rawa alamun tana gab da fashewa da Kuka yayi sauri yakashe wayar
To…. da alamade yau sarar Waheeda zata tabbata, za’a kashe ta akaiwa Ummah gawarta 😂🤣
To masu karatu, Yaya kukaji wannan chapter?
200 ne kacal 👌ðŸ»
VIP 400 posting biyu a rana
Kullum zamu dinga posting insha Allah harmu gama
Duk wanda ya shirya biya tun yanzu ya tuntu6i wannan number👇🻠08033300034
Fan’s ya kwana biyu?
Amnah El~Yaqoub âœðŸ?
1/28/22, 20:49 – Ummi Tandama😇: BABBAN YAYA
Writing By Amnah El Yaqoub
Like my Page On Facebook 👇ðŸ»
https://www.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493/
3&4
Wajan training yake shirin tafiya saboda after 2 day’s akwai match din dazasu buga a Qatar, dafe Kansa kawai yayi,🤦ðŸ»â€â™‚ï¸? yarasa Yaya zaiyi da wannan yarinyar, dole gida zai tafi yaje ya dauki mataki akan maganar, tun kafin baqin cikinta yakashe musu uwa Gara yaje yayi maganinta
Wayarsa ya dauka yayi booking flight sannan yashiga toilet a gurguje yayi wanka, yafuto daureda towel a qugunsa, gaba daya jikinsa a murde yake musanman hannun sa, kasancewar sa farin mutum Sai hakan yaqara wa lallausan gashin qirjinsa kwanciya akan faffadan qirjin nasa, fatar sa Sai glowing take tana wani irin qyalli saboda yanda hutu ya ratsa ta,towel din dake jikinsa yacire ya wullashi kan gadon 🙈🙈
Sannna yafara feshe ilahirin jikinsa da perfume
Wandon jeans yasaka Amma be sakko masa har can qasa ba, tsawon Wandon be qarasa har qasa ba, daga gwiwar Wandon Kuma yadan tattare kadan, yasaka farar Riga me hadeda hula, ya dauki Kambos dinsa fari yasaka, dakuma facemaks baqi, banda baqin gashin Kansa dakuma baqin maks din daya saka babu wani abu baqi atare dashi
brief case dinsa ya duba, yana ganin ta yabude ciki yaqara gyarawa dollars din dasuke ciki zama, sannan yarufe ko’ina ya futo daga gidan.
*** ** ***
Dago kanta tayi ta kalli Ummah, cikin kuka tace “Ummah wallahi qarya suke, ni babu Wanda yasha bakina, Allah Ummah qarya suke miki”
Ummah ta wanka mata Mari tace “ashe bakida kunya yayun naki kike cewa suna miki qarya?, innalillahi wa inna ilaihirraji’un yanzu Waheeda har kinsan kibawa namiji baki yasha?” ta qarasa maganar tana zama aqasan compound din, yanbiyu suka kamata suna bata haquri sannan suka jata domin su qarasa falo , tafiya suke Amma Ummah gaban ta banda faduwa babu abinda yake,tana tunanin Anya kuwa Waheeda bazata saka mata hawan jini ba wata Rana? Sai yanzu tasake yarda da irin yanda Babban Yaya yake musu tsauri akan samari yaran, yanzu ma da aka hanasu kula samari yarinya tana kiss idan kuma anbasu damar kula samari menene zai faru? 🤔
To Amma Yaya zatayi? Idan ta tsine mata ma sake tambadewa zatayi, saide kawai tayi addu’ah Allah ya shirya mata ita
Suna qarasawa falo daki Ummah ta wuce, suma yanbiyu suka wuce dakinsu, Waheeda kuwa Dakin Ummah ta wuce ta tsugunna tana bata haquri kamar tagari, duk abinda yafaru can Qasan ranta wani irin Sanyi takeji tunda ba taga Ummah ta dauki waya ta fadawa Babban Yaya ba (🤣😂)
Daqyar tasamu tashawo kan Ummah tayi hakuri, Amma tabbas jira take Dadynsu ya dawo ta fada masa yasan irin matakin dazai dauka akan Waheeda
Dakinsu tashiga tafara cire uniform din jikinta, wani zoben gold tagani me kyau akusa da Qasan gadonsu, ta kalli Ihsan tace “natsani mutum yarasa abunsa yace nice nadauka masa, mutum ya zauna yanata tsinuwa akan zobe, irin haka bashida dadi, haba, mutum ya dinga tsinewa Kansa?”
Intisar tace “Ihsan dake take fa”
Ihsan tace “inti waye yafada miki Ana kula marar Hankali ta6a66e?” 😂
Intisar tace “Hakane Kam, kika Sani ko maganin haukar tatane yaqare take takeso kibata wani?”
Kallan su tayi tace “ai mahaukaci shine Ana masa magana yake Kai duka, danhaka saiku banbance tsakanin nida ku waye mahaukaci Kuma ta6a66e?”
Tana fada musu haka ta daura towel ajikinta, sannan tafara cire botir din gaban rigarta, hannunta yana dungurar breast dinta taji zafi, qaramin tsaki tasaki tashige toilet dinsu ta danna makunnar ruwan zafi, yana zuwa tacire rigar sannan tacire brezia din ahankali, boobs dinta ta kalla taga nipples din sunyi jajir, cikin ranta tace bazan taba yafe maba Didat, da wannan ruwan dumin tagasa jikinta sannan tafuto tasaka doguwar Riga marar nauyi batare data maida brezia dinba
Karfe uku da rabi a Airport tayi masa, cikin aji yake sakkowa daga cikin jirgin yana gyara Zaman agogon hannunsa, fuskar sa babu yabo babu fallasa,wayarsa yatura cikin aljihun wandon Jeans dinsa,idan bakasan Shiba bazaka taba cewa yana jin hausa ba, yana gama sauka mutane sukace salamu alaikum, Nan da Nan samari suka cika agaban sa, tafiya yake Amma selfie wasu suke masa Ahaka,dole saida ya tsaya domin su gaisa, Amma Sai daga Kai yake yanaso ya hango su Sa’eed domin yariga yasanar dasu zuwansa, mutane kuwa basu fasa yimasa godia dakuma jinjina akan temakon dayake yiwa talakawa ba, daga masu cewa Allah yatemaki Big Brother Sai masu yimusu video tare dashi, wata budurwa kyakykyawa yar Gayu ta Matso tace “Yalla6ai zan iya samun saka hannun sanaiya?”
Murmushi yayi mata, dimple dinsa suka futo, batare da yayi mata magana ba ya karbi takardar hannunta yasaka mata hannu, Bai bata iya takardar ba saida yahada mata da dala Dari biyu, aikuwa Nan da Nan aka dauki ihu anata masa kirari, saida yayi kyautar kudade a Nan Airport din sannan su Sa’ad suka hangoshi suka qaraso suka janye shi, mutane Sai addu’ah suke masa shikam saide yayi murmushi yace “Amin”
Sa’eed ne ya karbi Brief case din hannunsa yace “Sannu da zuwa Babban Yaya”
Yace “Sannu Sa’eed, kaje da wannan kudin ka can zasu zuwa Naira Please”
Yace “to Babban Yaya angama”
Sa’ad yabude masa Bayan motar yashiga, yana shiga ya Lumshe idonsa tareda dafe Kansa
Su Sa’ad da Sa’eed suka shiga gaba, suka tada motar Sai hanyar gida, suna hanya Sa’ad dake driving yajuyo ya Kalle shi yayi murmushi tareda fadin “sannu Babban Yaya, gidanka zamu wuce ne kokuma gida?”
Batare daya bude lumsassun idanunsa ba yace “no, muwuce gida kawai, I want to see my mother”
Babu Wanda yasake magana acikinsu, saida suka qarasa gida sannan Sa’eed yafice daga motar yashiga wata motar yafita wajan canji,
Babban Yaya da Sa’ad Kuma suka tsaya gaisawa da ma’aikatan gidan.