BABBAN YAYA COMPLETE HAUSA NOVEL

Su Sa’ad ma sukai murmushi suka koma d’akinsu, yanbiyu kuwa Waheeda suka kalla, haushi yakamasu kamar su daketa, tasa sunyi asarar Hawayen su a banza 😂
Waheeda ta d’ago da sauri ta kalli Babban Yaya, taga yana mata wani irin Kallan soyaiya ko kunyar su Ummah bayaji, wata irin matsanan ciyar kunya ce ta kamata, tatashi tayi d’akin Ummah da gudu tana rufe idonta da tafin hannun ta
Dariya su Anty sukayi mata tareda yanbiyu.😃
Ganin hankalin su Ummah baya kansa yasa ya shafa sumar Kansa,sannan yabi Bayan Waheeda Dakin Ummah
Yana shiga ‘Dakin ta d’ago kanta ta Kalle shi, cikin sauri tatashi ta fad’a qirjinsa ta rungume shi, tareda sakin kukan shagwa6a
Sake rungume ta yayi sosai, yafara magana qasa-qasa cikin rad’a ita kad’ai ce zata Iya jin abinda yake fad’a
Sunkuyowa yayi da Kansa, dede Setin kunnan ta yace “kiyi shiru mana, menene abun kukan?”
Kukan shagwa6a tasake sakar masa tace “uhm… Uhm…” tareda Dukan faffad’an qirjinsa ahankali
Murmushi yayi yasake rage murya yace “nine ko?, nine nayi Miki laifi ko?”
Kasa d’ago kanta ta Kalle shi tayi, tanata mamakin sa Dama Babban Yaya ya’iya magana haka ahankali irinta masoya? 🤔Kawai d’aga masa Kai tayi, takasa had’a ido dashi
Cikin sigar lallashi Yace “to kiyi haquri… Bazan sakeba kinji?”
Sake d’aga masa Kai tayi,bata yarda sun had’a ido ba
yace “kin haqura?”
Yanzu ma sake d’aga kan tayi 😂
Murmushi yayi yace “kiyi magana mana”
Ahankali ta motsa lips d’inta, cikin sigar shagwa6a tace “nifa naqura, ni bakamin komai ba”
Tunda tafara magana ya zubawa lips d’inta ido yana kallo, ahankali yasaka hannun sa biyu yariqo fuskarta, yahad’e bakinsu waje d’aya, ahankali yafara tsotsar lips d’inta, wannan Karon wani irin dad’i Waheeda taji, ahankali ta Lumshe idonta tana kar6ar saqon, kusan minti biyar yad’auka yana kissing d’inta, ahankali yacire bakinsa daga Naga, ya kalli qwayar idonta, cikin muryar rad’a yace “your turn…”
Wata irin kunya ce takama Waheeda, mamaki yagama kashe ta kamar ba Babban Yaya ba, tunani tafara kode ya manta acikin d’akin Ummah suke? 🤔
Babu yanda ta iya haka takama lips d’insa na qasa tafara Sha ahankali, wani irin dad’i Babban Yaya yaji, ahankali yasake rungume ta yana sakar mata wani irin numfashi, tun yana haquri yanajin yanda take tsotsar lips d’insa harya kasa haquri ya qwace lips dinsa, tareda kama Nata yanasha cikin fitar haiyaci
Kwata kwata mutanan falon sun manta dasu, Ummah ta kalli Hajiya Anty tace “Antynsu Bari inje toilet in dawo….” 🙆ðŸ»â€â™€ï¸?
Zuciyarta d’aya takama handle d’in ‘Dakin tabud’e, a tsaye ta gansu cikin wannan hali, cikin sauri taja musu kofar tarufe gabanta yana fad’uwa 🙊
âœðŸ?
1/28/22, 20:52 – Ummi Tandama😇: JH
Qaran rufe qofar kawai Waheeda taji, tayi tunanin zai daina abinda yake, Amma saitaga yaqi daina wa, cikin sauri ta qwace bakinta, Kallan ta yake da idanunsa dasuka fara canjawa,duk jikinsa yafara mutuwa, Waheeda ta Kalle shi cikin tsoro tace “kamar qaran rufe kofar nanfa naji, waye yashigo?”
Kafad’a ya d’aga yace “Ina zan Sani? Ni banji Bama”
Zaro ido tayi 😳”bakaji ba? Yanzu yanzu inji qara kacemin Kai bakaji ba?to d’an bud’e ka duba kagano mana waye”
Wata irin dariya yasaki yace “nizaki yiwa wayo?ke Kifita kiduba mana,nasan ma babu wata qaran qofa dakika ji, kawai kunnanki ne, kije kiduba mana may be ma basa falon”
Qafafunta tafara bugawa aqasa cikin shagwa6a tace “to wayace kabiyoni? Allah saide ka duba, ni nace kabiyoni?”
Murmushi yayi yahard’e hannun sa a qirjinsa yana Kallan ta yace “matata tana d’aki sainaqi binta? Kinga yanzu de abinda za’ayi shine, tunda kince kinji qaran bude qofa, kawai kiyi fuska kifita, tunda ai bamusan waye yashigo ba, idan kinada kayan dazaki d’auka kije kid’auko kawai mutafi gidanmu”
Kanta ta d’aga masa, sannan ta nufi qofar takama handle d’in ahankali kamar wata 6arauniya
Hajiya Anty ta kalli Ummah tace “Yaya, yanaga kin dawo? Lafiya kuwa?”
Ummah tace “hmm, ‘ya’yanki ne a d’akin, Dan Allah kije kifad’a musu suzo sutafi gida, Zaman ya’isa haka” 😂
Hajiya Anty tayi murmushi, ta tabbatar akwai abinda Ummah tagani, shiyasa tafad’i haka.
tace”yaya Aida kin fad’a musu, tunda ke kin Riga kinshiga”😂
Cikin sauri Ummah tace “A a, a a, mezai maidani Kuma? Idan sun gaji da zama zasu fito sutafi”
Kafin Hajiya Anty tayi magana, Waheeda tafuto daga d’akin kanta aqasa, sum sum ta wuce tagabansu tayi d’akinsu, ummah ta kalleta tayi ajiyar zuciya, bata Jima da futowa ba Shima yafuto, hankalin sa yana kan wayarsa yana danna wa, ya maze kamar ba Shiba, Ummah ta Kalle shi, cikin ranta tace oh kamar bashi ba,ashede Yaron nawa yanada lafiya da alama😂
Wajan su ya qaraso ya tsugunna sannan yace “Ummah zamu tafi”
“to Son Allah yakaiku lafiya, idan kunyi mantuwa basai kun dawo ba, za’a biyoku dashi”
Hajiya Anty tayi murmushi ba tace komai ba
Ahankali yatashi yana Sosa Kansa cikin kunya, yafice daga falon, yana fita yasaki ajiyar zuciya, a fili yace “Allah yasa de basu gane ba”☺ï¸
A wajan motar sa ya tsaya yana jiran Waheeda
Hajiya Anty tamiqe tsaye tace “Bari intura ta sutafi” tafad’i hakan tareda wucewa d’akinsu Waheeda
Tana shiga ta gansu suna hira Sai dariya suke kamar basu ba, afili tace “yau ‘Yan zumuncin ne akusa kenan, Waheeda taso”
Waheeda tatashi tabiyo Bayan ta, Hajiya Anty takama hannunta suka nufi compound, kafin su qarasa wajan Babban Yaya ta kalleta tace “Kina amfani da magungunan Dana baki ko?”
Cikin sanyin jiki tace “inayi Anty”
Hajiya Anty tace “to shikkenan kidinga Sha kullum, Kuma karki Bari yasani”
‘Daga mata Kai tayi sannan tace “to Anty”
Itama tace “to shikkenan Daughter Allah yakaiku lafiya kudinga haquri kinji ko?”
Waheeda tace “to”
Saida suka kusa zuwa wajansa Sannan tasake ta tareda juyawa, Waheeda Kuma ta qarasa wajan Babban Yaya daya zuba musu ido tundaga nesa yana kallonsu, yaso yaji me ake fad’a mata haka suke tafiya ahankali kamar basaso
Kanta aqasa har tazo kusa dashi ta tsaya takasa had’a ido dashi, Kuma mamaki yaqi barinta Wai Babban Yaya ne mijinta, shine yabud’e mata qofar tashiga sannan yarufe yashigo suka tafi, a hanya ma kasa nutsuwa tayi, kwata kwata taqi Kallan inda yake, Sai window take kalla, Shima anasa 6angaren baiyi mata magana ba, wani irin nishad’i yakeji, Sai juyawa yake yana Kallan ta yana murmushi, yanzu Kam yana jin Kansa a matsayin kowanne ango, abu kad’an yarage masa,👌ðŸ»
Suna qarasawa gida, megadi yabud’e musu, Babban Yaya yayi parking suka futo, yabud’e booth d’in motar yad’auko wata babbar jaka, megadi yana hango su daga nesa, mamaki ya hanashi magana, dazu dazu fa Hajiya tafita tana kuka Kuma yanzu ikon Allah gata tadawo lafiya, dama ance mata da Miji Sai Allah 🥰
Babban Yaya yaja kayan suka shiga ciki, afalo ya zauna, ya ajiye jakar agefensa,Waheeda kuwa tunawa tayi d’azu zata d’ora abinci wannan abun yafaru bata d’oraba, danhaka tayi sauri zata wuce kitchen
Hannun sa yasaka ya fuzgota, ta fad’o Kansa, kunya ce ta kamata, ta6oye fuskarta a qirjinsa
Kallan ta yayi yace “Ina zakije kibar mijinki?”
Cikin qaramar murya tace “Babban Yaya zan dafa mana abinci ne”
“no, karkiyi komai, nine zanyi mana, waye ya fad’a miki amarya tana abinci?”