BABBAN YAYA COMPLETE HAUSA NOVEL

Cikin rashin fahimta tace “tana yi mana, Toni tun yaushe nake yi? Tun lokacin daka tafi kabarni”
Murmushi yayi yace “ai yanzu qafata qafarki, kibud’e wannan kayan, tsarabar kice keda Ummi, nataho muku dashi” yafad’i hakan cikin sigar tsokana
6ata fuska tayi tace “Babban Yaya banso”
Mamaki ya kamashi,yanda lokaci daya take nuna kishin sa qarara, da gaske de tana sonsa itama, hannun sa yahad’e waje d’aya ðŸ™ðŸ»yace “Tuba nake, ni wasa nake miki, nakine ke kad’ai”
Cikin murna tace “duka gaba d’aya cikin akwatin?”
Yace “yes, kiduba, zanje wajan megadi in dawo”
Yana fad’ar haka ya ajiye ta d’am akan kujera shikuma yafuto, Yabarta tana bud’e jakar
Yana zuwa compound, yakira megadi, cikin sauri ya qaraso wajan sa yana fad’in “yalla6ai Gani, akwai aikene?”
Hannu yasaka cikin aljihunsa, yamiqa masa kud’i masu yawa yacey”ga wannan kaje gida kaga iyalanka, idan kagama hutawa idan zaka dawo saika min message “
Hawaye ne yafuto daga idon megadi, yafara yimasa godia, har Babban Yaya yagaji da amsawa yajuya, Shima megadi yanufi d’akinsa yana fad’in”dole intafi gida wallahi, irin wannan kud’i haka? Ai ko baka turani gidaba, dole ne inje inbarku kusha Amarci” 😂
Waheeda kuwa akwatin kayan tasa agaba tayi tagumi hannu bibbiyu 🙉Ahaka yazo ya sameta yace “lafiya?”
“Babban Yaya wannan kayan fa dukansu sunyi shara shara dayawa,Kuma….”
Cikin sauri ya katseta yace “Kuma me?, ni su nakeso kina Sakamin, kefa yanzu ba yarinya bace, kinfi su Ihsan, kawai abinda yarage kizama cikakkiyar mace, saboda haka kindena saka Kaya masu kauri, inde Ina gidannan”
Waheeda taji ya kurantata,yayabeta yabata girma Sai kanta yaqara nauyi, ita Ala dole tafi su Ihsan,😂
Cikin sauri ta d’aga kanta tace “to shikkenan zan saka”
“kizo muje muyi wanka, nasa megadi yatafi”
😳Zaro ido tayi tace “wanka Kuma?”
Kansa yadafe da hannunsa🤦ðŸ»â€â™‚ï¸?
ya manta da sabon shiga yake tare, yace “eh, akwai kayan wanka aciki, kisaka ki sameni a swimming pool, Ina jiranki…”
Yana fad’in haka ya tsugunna yaduba cikin kayan Nata yad’auki na wankan yad’ora mata akan cinyarta, sannan yafita
Waheeda ta bishi da kallo cikin ranta tana fad’in wannan mutumin bashida kunya Allah🥺
Tad’auki kusan minti talatin tana tunanin fita da wannan kayan
Rigace me launin ja, tsawon ta iya gwiwa, batada hannu Sai d’an siriri, gaban rigar normal wuya ne, saide daga wajan Boobs d’in anyenke wajan, anyi d’an qaramin round a wajan, Ana Iya ganin Boobs d’in sosai
Futowa tayi tana tafiya Sai Kalle Kalle take kamar tana jin tsoron wani yaganta Ahaka, tana zagayawa baya inda swimming pool yake ta hango shi dagashi sai d’an qaramin wando dakad’an ya wuce pant, yana kwance cikin ruwan akan katifar roba, waya tana kange a kunnansa yana magana ahankali, gabanta ne yafad’i ganinsa haka, tasan de koda yaushe tana ganinsa da gajeren wando tunda a TV ma kowa haka yake ganinsa, Kuma idan yazo gida ma shi yake sakawa wani lokacin idan zasuyi ball tare, Amma bata ta6a ganinsa da wannan d’an fificin wandon ba, cinyoyinsa ta kalla farare tas kamar sauran jikinsa, Sai gashi dayawa daya kwanta me laushi kamar na qirjinsa,kamar wacce batada laka haka ta qarasa wajan taja ta tsaya,tareda sunkuyar da kanta qasa.
d’agowa yayi da Idonsa ya kalleta,hannu ya miqa mata, babu musu tasaka qafarta a matattakalar dazata kaika cikin ruwan, tana shiga ya janyo ta zuwa jikinsa tareda Lumshe ido, ahankali yace “mashkur zansa yarinyar Nan takira ka Dan Allah, banda lokacin turoma number, inaso na Gana da amarya ta Sai anjima” yafad’i haka tareda kashe wayar
Waheeda ya kalla yaga tacusa kanta cikin qirjinsa, yad’ebi ruwa ya watsa mata a fuskar, cikin sauri tabud’e idonta, murmushi yayi yace “kinyi kyau sosai, idan kinaso ki hanani fita kiyimin irin wannan shigar” yafad’i haka yana kissing wuyanta
Cikin shagwa6a tace “Babban Yaya babu abinda zamu cifa”
“zanyi mana oder abinci, Naga alama mecin abinci na aura”
Bakinta ta turo gaba tace “Allah kafini cin abinci”
Dariya yasaki yace “Alhamdulillah tunda kinsani, kinga saiki sake d’aura d’amarar girki, natural duk d’an qwallo yanada cin abinci, Bani kad’ai bane, nasan kin iya girki irinna Ummah, so banda matsala akan haka”
Murmushi tayi ba tace komai ba,hanunsa yasaka yaruqo fuskarta yace “Waheeda,Ina sonki dayawa, nikaina bansan irin son danake miki ba, natsani inji kina min maganar wani,Ina shiga cikin tashin Hankali sosai, please ki riqeni, ki mallakeni ke kad’ai, banaso daga yau idan Zaki fita ki yarda wani namiji ya Kalle ki, zan’iya masa wata illar Allah….”
Waheeda tasaki ajiyar zuciya, Sai yanzu ne take tunanin duk lokacin data kawo masa maganar wani yake 6ata mata rai, bata Isa takula wani ba Sai yafara fishi da’ita yana 6ata rai😂
Ashe wannan ne dalili, to amma Kuma soyaiya lokaci daya haka? To kode dama can yana sonta? Bata tambayeshi ba, tayi murmushi tace” to Babban Yaya, insha Allah zan kiyaye, kaima Kuma ka kiyaye kula mata, da idona na gansu Sai rungume ka suke “
Murmushi yayi, ganin tafara sakewa dashi tana zance, yace”to matata taqi ta rungume ni, yanzu ma ki kalli yanda kika takure waje d’aya, kamar ba jikin mijinki ba”
Cikin sauri Waheeda ta matsa ta rungume shi, wata irin ajiyar zuciya yasaki, yasaka hannunsa yasake rungume ta sosai
Cikin kunnansa tace”Babban Yaya nide nagaji da ruwan Nan”
yace”toki Bani abun dad’i saimu fita yanzun Nan”
yafad’i hakan yana sake shigar dasu cikin ruwan, sake riqeshi tayi tace “mekake so to?”
Hannun sa yad’ora akan nashanunta yace “gasu”
Kunya ce takama Waheeda, tasaka hannu tarufe idonta, tace “ai suna cikin Riga”
Inda aka yanke tagaban rigarta Nan yad’ora hannun sa yace “to hannu baya shiga?”
Wata irin kunya tasake kamata, ahankali tace “baya shiga”
Murmushi yayi yace “saide in ba’a Bani damaba, Amma zan’iya sakawa ta Nan”
ya qarasa maganar yana tura hannun sa cikin rigarta,bebata damar motsi Bama bare ta qwace jikinta, yakama nipples d’inta yana murzawa ahankali, tsikar jikinta ce tatashi, taji wani irin dad’i, ahankali taja wani irin numfashi, Kallan ta yayi, yaga yanda take Lumshe ido, cikin rad’a yace “Kina jin dad’i? Kobakya ji na daina?”
Idonta a Lumshe takasa magana, illa hannunta data d’ora akan nasa hannun tasake danne hannunsa alamun karya daina, yana ganin haka yaja hannunta yad’ora akan nasa nipples din, Amma kasa yimasa komai tayi, saide shafawa da takeyi ahankali, a hakan ma yaji dad’i sosai
Shiru sukayi dagashi har ita, sun d’auki tsawon lokaci Ahaka, sannan Waheeda tafara janye hannunsa, ganin hankalin sa yafara barin jikinsa yana yamutsa ta cikin zafin nama, kallanta yayi da shanyaiyun Idonsa, muryarsa harta fara sarqewa yace “meyasa?”
Cikin shagwa6a tace “zafi…. fa”
Hannunsa yacire, yasake rungume ta tareda fad’in “sorry nadena”
Saida yaji yad’an samu nutsuwa sannan yad’aukota, suka futo daga ruwan.
Shine yayi musu oder abinci kamar yanda ya fad’a, suna gama cin abinci suka sauya shiga, yasaka ta ajikinsa suna kallo, da yamma kuwa cewa yayi tasaka kayan Ball sufita su buga, babu 6ata lokaci kuwa tasaka suka futo compound d’in gidan, inda ake buga ball d’an qaramin fili me kyau ,Nan suka shiga suka fara buga ball d’in, anan yaga tasake warewa kamar ba’ita ce take noqewa ba, yana son yaga tasaki jiki dashi sosai, shiyasa yake mata abubuwa irin wannan, da niyya yake mata wayo beciba yace yaci, ita Kuma Nan da Nan zata dauki rantsuwa tana fad’in beciba saide asake