BABBAN YAYA COMPLETE HAUSA NOVEL

Suna zuwa kuwa, gwajin farko suka Gano tana d’aukeda ciki wata daya, tun a asbitin ya d’auketa yana juyi da’ita, mutane Sai dariya suke masa kasancewar sa sanannan mutum, wasu daga cikin doctor’s har video suke musu, wasu Kuma picture
Suna dawowa gida yad’ora ta akan cinyarsa yana shafa cikin, cikin murna yace “kamar yanda nake jefa qwalla araga, yanzu ma nayi nasarar jefa wata qwallon acikin ragar mata ta, kinsan nidin jarumi ne”
Dariya tayi tace “Babban Yaya ai kaine kake yabon kanka da kanka, Kuma anfison ayabi mutum”
Kafin yabata amsa wayar intisar tashigo, dauka yayi yace “intisar”
Ummah tayi murmushi tace “ba intisar bace, nice, yanzu suka taho da gudu itada Ihsan suka nunamin photon ku a Asbiti Wai Waheeda tana da ciki, hakane?”
Kunya ce ta kamashi, ya sunkuyar da Kansa kamar tana ganinsa yace “hakane Ummah”
Tace “Alhamdulillah, to Allah yaraba lafiya”
daga Nan ta kashe wayar, danta lura yanzu Naufal kunyar ta yakeji
Waheeda ta zaro idonta tace “Wai har sunji?”😳
Hararar wasa yayi mata yace “mekika daukeni ne? Nafada miki ni jarumi ne, Sunana Naufal Umar Arabo a.k.a Big Brother, ni mashahurin mutum ne, inayin abu kad’an, zakijini ayanar gizo”
Murmushi tayi tace “nayarda….”
Fuskarta yakama da hannun sa yace “Ina sonki Waheeda, abinda nasani kenan, Bayan haka bazan iya fada miki komai ba saide kigani a aikace kawai, Allah yayi miki Albarka, Allah yarabaki da Baby na lafiya”
Tace “Amin” tareda shigewa cikin jikinsa
Cikin satin ya shirya musu tafiya Nigeria,dashi da mashkur da wasu Yan ball d’in Yan Nigeria suna sauka kuwa aka yanyamesu, daqyar yasamu suka qaraso gida, a gidan Ummah suka sauka, Ummah Sai Nan Nan take dasu kamar zata maida su ciki, Dafarko Babban Yaya kunya yakeji, daga baya Kuma yasake kamar kowa, Waheeda koda yaushe tana tareda yanbiyu, duk abinda takeso na kwadayi sune suke samo mata, bangare daya Kuma Ihsan tana shan soyaiya itada mashkur, intisar Kuma da Safwan yayan Maya
Kullum Sai Maya tazo gidan wajan Waheeda, wataran ayi fada wataran arabu lafiya 😂
Amma hakan baya hanata dawowa gobe, ko bata dawo ba Sai Waheeda ta kirata, haka zatazo ta zauna suna hira ayita musu kamar wasu Yara
Babban Yaya yana wajan harkar Ball dinsu, acan yake wuni tareda su mashkur, da daddare kuwa ya lalla6a wajan matarsa su raba dare suna shan soyaiya, kullum Sai yayi, ko gajiya ba yayi, Waheeda har mamakin sa takeyi yanda yake rawar qafa akan abin, kuka kuwa babu fashi saide idan yanayin kukan tarufe masa baki karsu Ummah su jisu, shi kuwa baisan ma yana yi ba, abinda yasani shine matarsa tunda tasamu ciki taqara dadi, yariga yasan cewa Waheeda itace komai nasa a yanzu, tariga tagama mallakeshi
Sun dade a Nigeria, ko hanyar gidansu basu nema ba, suna Nan a gidan Ummah, su Babban Yaya kuwa Bayan wani lokaci Kuwait suka wuce, inda acan ne Bana za’a buga gasar qwallon qafar tasu
Saida aka gama qarqare wasa sannan suka dawo gida cikeda dumbin nasara, a ranar bai dawo gida dawuri ba saboda Kai tsaye Dama fadar shugaban qasa suka wuce, saida aka gama karramasu sannan kowa yatafi Gida
A ranar Waheeda saida ta raina kanta, tun suna abu na marmari har tazo tana kuka tana bashi haquri, saida yayi sau uku ajere, sannan yarabu da’ita
Washe gari shirya wa tayi suka tafi Asbiti, da’ita dashi dasu yanbiyu, harda su Sa’ad da Sa’eed, tallafin kudi sukaje suka Kai asbitoci, suna rabawa kowanne majinyaci
Ba asbitin gwamnati kadai ba, harma da wasu daga cikin private hospital
Suna zuwa wani private Hospital a lokacin har magrib tayi, suna sauri zasu koma gida sukaga Ana fada aharabar hospital din, wata mata da Miji ne sunata fada Sai rabasu ake
Mijin yana cewa “kin cuceni, Allah ya’isa tsakanina dake Zuby, lafiya ta kalau na aureki, ashe yaudarata kikai kika Sakamin cutar qanjamau, bazan taba yafe miki ba kije nasake ki…..”
Waheeda ta dora hannunta akan bakinta cikin tsananin mamaki tace “Huzaifa!!!”
Ihsan ta zumbura baki tace “Allah yaqara”
Babban Yaya baice komai ba, yaja hannun Waheeda suka shige mota, huzaifa ya biyo su da gudu yana fadin “Waheeda ki yafemin”
Hannu kawai ta daga masa, bata iya cewa komai ba, Dan taga gogan Nata akusa yake, ya daure fuska sosai babu alamar dariya, ya dawo mata Babban Yaya sak! 😎
Tanajin yanda su Sa’eed da Ihsan suke ta maganar huzaifa, itade bata tankaba, Amma har sukaje gida tana mamakin rayuwa, haqiqa Maya tamata gata data nuna mata mutumin dayake qaunarka tsakani da Allah, tabbas Maya Tawuce qawa awajanta, saide Yar’uwa
Harsuka koma gida Rasa gane kan Babban Yaya tayi, Sai wani shan qamshi yake, a dakinsa ma sun futo daga wanka taga Sai wani abu yake yana dauke Kai, kamar bayason magana yace mata “kishirya kayan ki gobe zamu koma”
Cikin sauri tace “gobe gobe Babban Yaya? Tafiya babu shiri? Mubari mana ko zuwa next week ne”
Cikin daure fuska yajuyo ya kalleta yace “idan kin zauna a gidan me zakiyi? Ok nagane, kinfiso nabarki agida kina kallon wasu mahauka ta kina bude murya kina Kiran sunan su, miye hadinki dashi, kawai daga ganinsa Zaki wani kira sunan sa, to dake yake fadan ma kome? Shida matarsa ne, miye naki na magana? “
Dariya ce ta kamata, Amma saita danne taqi yi, inda itace take kishin sa haka zai zauna yasa ta agaba yana mata murmushi, Amma shi kalla yanda ya sauya lokaci daya
Ahankali tatashi ta qarasa wajan sa, ta rungume shi tabaya, tadora hannunta akan nipples dinsa tana shafawa tace “shine dalilin fishin?”
Cikin 6acin rai yace “shine”
Towel din jikinta tacire yafadi qasa, tafara goga masa boobs dinta ajikinsa, ta dora hannunta akan mararsa tace “to kayi hakuri nadena kaji Baby na? Bazan sake ba, kayi hakuri kaji?”
Ajiyar zuciya yasauke yace “shikkenan”
Cikin shagwa6a tace “to kayi murmushi mana”
Yabude baki zai sake mata wani korafin
Tayi sauri tadawo gabansa tasaka masa nononta a bakinsa, Sai yayi dif kamar bashiba, yakama yafara Sha, Dan dolensa haka ya haqura, awannan Daren sun Raya Sunnah yanda yakamata, ita kanta bataso ya daina ba, taji dadin abun sosai
Kwanan su uku, suna shirin tafiya,daga baya sukai sallama da kowa, suka tafi, Bai Barta ta zauna haka ba a England, Addmissoin ya nema mata tafara karatu, inda Allah ya temaketa laulayin cikin Nata yazo mata da Dan sauqi, haka tafara karatu cikin kwanciyar Hankali, suna kula da Cikinta yanda ya kamata
Amnah El Yaqoub âœðŸ?
1/28/22, 20:53 – Ummi Tandama😇: MH
Da shawarar Hajiya Anty tayi amfani, Kuma taga amfanin ta, domin kuwa Hankalinta yana kwance, duk abinda take buqata yanayi mata, Kuma mata da maza basu daina nemansa ba haka take danne wa, daga qarshe ma itace take daukan wayar ta fadamusu bayanan idan yabar wayar agida, wasu daga cikin fans dinsa idan ta daga wayar haka zasu dinga girmama ta, abinda tasani shine koda niyyar soyaiya suka kira mijinta kokuma da niyar zumunci itakam tariqe mijinta yanda ya kamata, duk wani haqqin sa tana kokarin bashi
Watan cikinta shida Amma daqyar take wasu abubuwan, tabashi shawara su yanbiyu sutaho kodan su dinga rage mata wasu ayyukan, Amma qememe ya nuna bayaso saboda zasu takura masa idan sunzo, bazasu barshi yayi kukansa cikin dare yanda yakeso ba 🙈
Saide shine yake Hana Kansa wani aikin, ya zauna a gidan suyi komai tare, bikinsu Didat Sai qara matsowa yake,dama can shekara daya aka saka, yanzu Kuma saura wata biyu, Waheeda Kuma saura wata daya tagama second semester dinta,a lokacin Shima Babban Yaya wani club dinne suke shirin siyarsa, tana gama exam kuwa, suka dawo Nigeria, Anty tayi mamakin girman cikin Waheeda, wata bakwai Amma yarinya idan zata tashi saita runtse idonta