BABBAN YAYA COMPLETE HAUSA NOVEL

baba Habu yazo shida tawagarsa, saida sukai kwana biyu sannan suka koma gida
Bayan suna da sati biyu, yashigo gidan, kewar matarsa yakeji, Kuma kullum tana Dakin Ummah, Kuma yanzu nauyin Ummah yakeji kawai yashigo kai tsaye tana zaune afalo yashige Dakin, yana ganin babu kowa a falon Sai yanbiyu suna ta cacar baki akan wani film hamdala yayi cikin ransa, cikin sauri yashige Dakin Ummah tareda rufewa, ko lura da Wanda suke Dakin baiyi ba, yana Juyowa yaga Ummah da Waheeda a zaune, Ummah tana cirewa yaran Kaya zata musu wanka, ga ruwan wankan nasu Nan agefe
Wata irin kunya ce takama shi, yayi sauri ya sunkuyar da Kansa, Ummah tatashi tsaye ta ranqwashe shi akansa tace “nide ba surukar ka bace, Gara ma kadena wannan kunyar”
Tafice daga d’akin tareda janyo musu qofa, Naufal ya kalli Waheeda yace “wallahi jinake babu kowa saike, ashe tana ciki”
Waheeda tayi dariya tace “wanka zata musu, tare muke da’ita tun dazu”
Breast dinta ya kalla ya hadiye wani yawu yace “Sai qiba kike kullum, ko’ina yana qara cika, ni kin barni da kewarki”
Tace “ai Anty ce tace nadena futowa ko falo ne, inyi zamana adaki cikin dumi”
“ai gashinan na biyo ki, yanzu kinsan ni Dan gata ne tunda Ummah ta dakanta tajamin kofa inyi abinda raina yakeso”
Harararsa tayi tace “kayi me? Nadena haihuwa nikam”
Murmushi yayi yad’auki Me sunan Ummah yace “Ummah na Zona miki wanka kinji..”
Waheeda tace “ka’iya ne?”
“wallahi ban iyaba, saide kizo muyi musu tare”
Tasowa tayi tana cewa “Nima ban iyaba, karmu basu ruwa fa” 😂
Dariya yayi yace “ke bawani ruwa, tsaya kigani”
Babyn suka saka a ruwan, Waheeda ta riqeta, shikuma yafara mata wankan, yana wanke mata Kai yarinya tafara miqewa tana tsandara kuka, cikin sauri yaqara zuba mata wani ruwan, Waheeda kuwa ta dage ta rirriqe yarinya kamar Wanda tariqe wata Babba 😂
Ummah ce tashigo Dakin, cikin tashin Hankali tace “nashiga uku yarinyar zaku kashe?”
Duk sukai shiru suka kasa bata amsa, Waheeda tace “Ummah shine yace zaiyi mata wankan, wallahi babu ruwana “
Ummah tace “lalle, bakiji azabar naquda bane, kubani su ni, sakarkaru kawai”😂
Babban Yaya yamiqa mata yarinyar Sai kuka take, yasake miqa mata namijin, Tafice daga d’akin, Waheeda ta kinkimi ruwan wankan nasu takai mata, sannan tadawo Dakin
Kallan gaban rigarta yayi yaga yadan jiqe kadan, yace “Zonan, menene yabata miki Riga?”
Kalla tayi tace “ruwan nono ne, tun dazu bacci suke basu Shaba”
Wata irin kasala yaji, cikin sarqewar murya yace “zomu Gani”
Babu musu ta qarasa wajan sa, yajanye rigar tayi sama, ahankali yad’ora bakinsa akan nonon ta yafara tsotsa ahankali, cikin jin dadi tace “ahhh…”
Yadade yanasha, Kuma bata hanashi ba, saboda dadi takeji, idan yaran ne suke Sha Kuma zafi take ji saboda da qarfi suke zuqowa
Maganar Ummah suka Juyo abakin kofa tana cewa, “Waheed ga yaran Nan angama wankan basu nono susha “
Cikin sauri yasake ta, yafada kan gadon da baya yana maida numfashi cikin kasala
Waheeda tatashi taje ta karbo su, tadawo ta ajiye masa macen ajikinsa, tadora namijin a cinyarta zata fara bashi nonon
Yarinyar ya ajiye yatashi zaune yace”waime kikeyi ne haka? “
Tace “nono zan basu”
“befa isheni ba, gaskiya kibasu madara, baga madarar su Nan nasiyo ba, menene amfanin ta?”
Mamaki yakama Waheeda, ta tsaya tana kallonsa takasa yimasa magana, kuka yaran suka fara, yad’auki fidarsu datake cikeda madara yafara basu, shikuma yaja Waheeda jikinsa yaci gaba da shan nonon
, Waheeda ta Kalle shi cikin mutuwar jiki tace”Babban Yaya kabarni nabasu abinsu Dan Allah, karka shanye basu shaba “
Lumshe Idonsa yayi yace”Waheeda…. Ko a aljanna Allah yabarni tare dake, inason ki sosai”
Dadi taji ya kamata, batasan lokacin data sake rungume Shiba, shi kuwa yaci gaba da shan nonon ahankali,jitayi yana neman tura hannun sa cikin pant dinta, cikin sauri tacire Mai hannun, ta d’ago Kansa daga qirjinta tace”Babban Yaya kabari, kar Ummah tashigo, kofar abude take “
Kansa ya shafa yace”wallahi na manta, idan Ina tare dake manta komai nake Waheeda, kece kika sa nazama haka wallahi, Allah yayi muku Albarka keda yaranmu, bakina cewa kina sona ba saura Kuma idan na mutu ki auri wani, wallahi koda ace kin auri wani Bayan babu raina, to ban yarda kijiyar dashi irin dadin dakika Bani ba, kinji de nafada miki”
Waheeda tasaka dariya, ta rungume shi,tace” Ina kaunarka mijina, Bana fatan abinda zai rabani dakai ma balle mutuwa, Ina fatan ace yaranmu suyi irin halinka, kakula damu yanda ya kamata Babban Yaya, musanman ni, banda bakin dazan gode Maka, saide inyi fatan inci gaba da kasan cewa dakai har qarshan rayuwa ta “
Dariya yasaka, dimples dinsa suka futo, tasaka hannunta a wajan, batare daya janye hannunta ba yace”idan sukai irin halinki aina mutu”🤣
Kukan shagwa6a tasaka masa, cikin lallashi yace”toyi hakuri gimbiya ta, nadena fadar hakan, shikkenan? “
Daga masa kanta tayi, Bai sake ce mata komai ba, yahade bakinsu waje daya, kissing dinta yake sosai cikin wani irin Salo, ita kanta abun yamata dadi, ahankali tafara maida masa da Martani, Nan da Nan ya susuce mata,yaja hannunta yad’ora akan marar sa, wani irin numfashi yasaki lokacin da yaji abinda take masa, yaran ne suka fara kuka, cikin sauri yasaka musu fida, sukaci gaba da abinda suke 🙊
TAMMAT BI HAMDULLAH
Idan akwai Wanda na batawa sanadin wannan littafin yayi hakuri ya yayafe min, Dan Adam ajizi ne, nide nasan adan Zaman danayi daku ban shiga haqqin ku ba, Ina fatan Allah yasadamu da alkhairinsa
Saikun jini a sabon Novel Dina
SHAHAB…..
Labarin SHAHAB gaba dayansa sadaukar wane ga masu suna AISHA, sannan labarin daban yake da sauran labaran Dana rubuta abaya, labari ne me tsayawa azuci, nikaina Dana tsarashi ya birgeni fiyeda Babban Yaya, zaizo muku Bayan nagama semester exam dina insha Allah akan farashi naira Dari uku kacal 300 👌ðŸ»babu VIP, group daya zan bude, zaku dinga samun posting safe da dare, idan Dame buqatar sa Sai iya ajiye number ta zuwa lokacin dazan fara insha Allah 08033300034
Har kullum karku manta da Amnah El Yaqoub marubuciyar ku ta :
DANA SANI
BURINAH
WAZAN ZABA
SHALELAN BABA
NI DAKE
DANGI DAYA
INSAAF
BABBAN YAYA
SHAHAB
Amina muhammad El Yaqoub jigawa State a.k.a Amnah El Yaqoub âœðŸ?