BABU SO HAUSA NOVEL

BARIKI NA FITO 1 & 2

Yarima shuru yayi yana nazari, can yace nagode Mlm tare da tashi yabar wajan.

Direct gefen mum dinshi ya nufa inda ya sami Mai martaba yana nan, zama yayi sannan ya gaida iyayen nashi,

mai martaba yace ya hanya?

Yace lafiya kalau Abba

Mum tace ansha hanya ya sirikar tawa?

Kai ya dan Sosa cikin jin kunya yace tana lafiya.

Tambayan mum yayi tare da fad’in ina Hafsat?

Mum tace Tana d’akinta.

Tashi yayi ya fita, d’akin lil sis din nashi ya shiga inda ya ganta tana karanta wani novel, fisgewa yayi da sauri ta d’ago ganin dan uwan nata yasa ta saki kara tare dayin hugging dinshi

Tace saukan yaushe?

Yace ban dad’e da dawowa ba, inata magana kinyi shuru kinyi nisa wajan karanta littafi.

Tace bros Littafin ne akwai dad’i.

Murmushi yayi tare da zama inda suka fara fira cikin so da kauna.

Hafsat tace ya sister dina hope Tana lafiya?

Jan Hancin Hafsat yayi tare da fad’in kije katsina saiki tambaye ta.

Dariya Hafsat tayi Sosai sannan tace bros sai dai muje tare kafata kafar ka.

Tashi yayi tare da fad’in inna zauna dake saiki samin ciwon kai bye.

Dariya tayi shiko fita yayi ya nufi gefenshi koda ya shiga sintiri ya dingayi a d’aki yana tuna abunda limam yace, toh miye boyayyan abun? Ya kamata in sani, tunawa yayi da gidan da yaga habib ya fito ko bai tambaya ba yasan gidan karuwai ne, Toh miye dangartakar yarinyar da wannan dan daudu din? Kai something is fishy I have to find out. Wata zuciyar tace karka manta ance gidan y’an uwanta tazo Kar kayi Mata mummunan zato, ka had’u da yarinyar farko Kaga yana yinta Kafin ka zurfafa tunani, wannan tunanin da yayi shine yasa yaji duk wani tantama da yakeyi ya kawar, yace bana tunanin zaki Aikata hakan domin Fuskanki ta mutanan kirki ce.


Bariki ce cikin wani crazy jeans da wata Shegiyar top Wanda saman ya kama kasan kuma ya bude, gaba d’aya duk wata sura dake jikinta kayan Ya bayyana su, tayi mugun kyau duk da batai makeup ba, kanta ko d’ankwali babu, fita tayi zuwa wajan da ake kid’a karuwan gidan suna ta rawa, ita kam tsayawa tayi tana kallo, habib ne yazo inda take tare da fad’in bariki ya naga baki shiga cikin rawan ba?

Bariki tace kid’an ne bai tsuma ni ba. Suna tsaye suka hango khairat ita da mutumin da suka gama fad’a jiya sukai ma juna zagin kare dangi sai gasu yanzu suna tare suna ta dariya.

Habib yace oh in kana bariki zaka ga Abu iri iri Kinga y’an iska jiya Sun gama kwasan y’an kallo yau kuma gasu can suna soyewa oh ni habiba.

Bariki tace toh yana zuwa ana bashi gindi yana ci ai dole ya manne Mata.

Habib yace ah naga alama hala ta wanke mai ne yasha wannan rashin mutunci da suka tsunduma jiya amma har ya dawo yau, yana maganan ne yana kama kugu.

Ya kalli bariki yace na turama Yarima number dinki dazu, Nasan koda yaushe zai iya kiranki inya kira saiki nuna mishi keta Allah ce, mi’ka mata card din Yarima yayi yace ga Katin shi numbers dinshi suna ciki duka, dan karya kiraki ki d’auka ki kwafsa, amsan card din tayi Mai kyau taga an rubuta Yarima Aliyu ga tambarin sarauta ansa a card din ga numbers dinshi guda uku da email dinshi a jiki, murmushi ta saki tare da tsintar kanta da son ganin wannan Yarima din, taga Ya yake domin yanda habib yake kozan tashi abun yayi yawa, suna nan tsaye saiga Hjy babba shida Haulat Sun zo. Hjy babba yace wace wainar kuke toyawa ne?

Haulat tace tambayesu dai, ni naga kwana biyu suna makale ita da habiba,

Hjy babba ya tabe baki tare da kallon habib yace wani dadiron kika had’a mata da taji dadinsa yasa ta manne miki ?

Habib yace ah yau naga idi zindir, wannan tambaya sai kace ina zaune gidan Radio ana interview dani, gaskiya bana so ance damai dami tayi sata.

Haulat tace in tayi wari maji ai.

Habib yace Toh Uwar kini bibi aiko fasa gurbi yayi baki ji.

Bariki tace kanku ake ji shiga filin rawa tayi ta Fara kad’a duwawu Tana juyashi ganin haka yasa Haulat itama ta shiga nan Suka fara li’ka ma masu kid’an kud’i Anata ma bariki kirari, bariki na rawa Hjy babba yazo yaja hannunta tare da fad’in tawo akwai magana, bayan sunje wajan da babu hayaniya ya kalleta tare da fad’in alh madu yanzu Ya kirani yace in fad’a miki ki d’auki wayarsa yana son magana dake.

Bariki tace in dauka inyi mishi Uwar me? Wlh Hjy babba kibar wannan dan iskan mutumin babu ni babu shi kuma Wlh saina rama abunda yayi min, shi ayabarsa karama ba dadinta nake jiba, gashi babu y’an wasanni balle in rage zafi sai dai kawai ya saka maka ayaba cikin gindi yanda kasan ana Wasan yara, ni Wlh babu abunda zai kara had’ani dashi tsohon banza yana gaf da rami amma yana bin jikokin sa, matsiyaci.

Hjy babba yace ah Abun har yakai haka? Toh fah Tashin hankali, nidai ki dubi mutunci na kiyi hakuri Wlh mutumin nan sonki yake duk yabi ya damu.

Bariki tace yana dai son kayan dad’i

Hjy babba shewa ya saki tare da fad’in kaji tsohon banza har yasan dad’i, au Ashe sulhu nake, nidai bariki kiyi hakuri yace ran Friday zai shigo kaduna kuma danke zai zo, ki daure ki d’auki wayarsa.

Bariki tace shikenan zan d’auka tunda kince amma fah saina rama abunda yamin dan sai na nuna mishi niba Kalan karuwan da ake duka bane inyi shuru.

Hjy babba yace oh waike bariki Abu bai wuce wane a Wajanki ,ki duba fah kiga wannan mutumin da girmansa yake lallabaki aiko darajan girman nashi kya hakura.

Tace wani girma? Ai tunda ya tube tsirara a gabana naga komai kallonshi nake kaman Sa’a na, ni a wajena bashi da girma dan ya zubar dashi.

Hjy babba yasa hannu a baki tare da fad’in ah yau Ina ganin sabon salo, nima kam bari in fara rufe nawa jikin Kafin ki gane min komai.

Dariya bariki tayi tare da fad’in hjyta Aini dake duk abu d’aya garemu inna gani ma ai babu damuwa.

Hjy babba yayi gaba yana botsare duwawu tare da fad’in karki lalata ni.

Tana tsaye tana dariya taga ansa Mata wani abu a hanci tun daka lokacin bata san inda kanta yake ba.

Koda ta farka ta ganta cikin wani d’aki Mai datti duk yayi kura waige waige ta farayi tare da fad’in inane nan? Jin karan kaman za’a bude kofar yasa ta tashi mai kid’an nan taga ya shigo, tace dama kaine ka kawo ni nan?

Yace kwarai kuwa, dama na fad’a miki, Kinga nan babu kowa, zanyi abunda nake so inyi dake kuma Bari kiji bazanyi amfani dake da condom ba saboda ina son in saka miki cutar dake jikina wato HIV.

Bariki tace karka fara yin wannan kuskuren, kai baka isa ka taba koda yatsa na bane balle gindina.

Dariya yayi tare da fad’in bari in nuna miki, matsowa kusa da ita yayi tare da cafko ta, yace gashi na taba ki, tureshi ta farayi amma ina taga ya Mata ri’kon gaske, kokarin cire mata riganta yake yana fad’in ai koda mutuwa za kiyi yau sai naji irin naki zumar Wlh tunda na ganki na mutu da sha’awar ki, cire mata rigan yayi daka ita sai brezia da jeans din dake jikinta yace Kai kalli nono masu kyau yau zansha dad’i bariki tace kana aikata kuskure wani Wawan Mari ya sakar mata Wanda saida taga stars yace kuskuren uwarki ai Wlh yau saina ciki tunda na kawo ki nan gwara ma ki bani hadin kai tun Kafin in illataki……

~MARYAM OBAM~

BARIKI NA FITO

            *BY*

MARYAM ALHASSAN DAN’IYA
(Maryam Obam)

https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/

WWW.Maryamobamnovels.com

Wattpad @maryam-obam

Instagram@maryam_obam

MARUBUCIYAR
1)FATIMA ZARAH
2)DUKIYAR MARAYA
3)BA’KIN ALJANI
4)BANDA ZABI
5)AMINIYA TACE
6)KISSA KO MAKIRCI
7)SAINA AURESHI
8)SUHAILAT
9)TAMBARIN TALAKA
10)JAWAHEER
11)MIYE ILLAR Y’AY’A MATA
AND NOW…. BARIKI NA FITO

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button