BABU SO HAUSA NOVEL

BARIKI NA FITO 1 & 2

Washe gari Bayan su Hjy habiba da Haulat sun tashi daka bacci, bayan sun kimtsa, Haulat tana manne a jikin Hjy habiba tace amma wannan ne yin lesbians dinki na farko koh? Hjy habiba tace mai kika gani? Haulat tace akwai abubuwa da yawa wanda baki min ba nima ban miki ba, Hjy Habiba tayi murmushi tace kaman me fah? Haulat dariya tayi tace naga baki bari nahau ki ba, Hjy habiba tayi murmushi tace gaskiya na yarda kin dad’e kina wannan Abun Toh amma ni maganan gaskiya jiya na farayi ban taba yiba, sai dai Inbi maza, ganin in naci gaba dabin maza Asirina zai iya taunuwa ga mijina sanannan mutum, sai yasa kawata taban shawara akan in daina neman maza gara Mata domin duk Wanda ya ganki bazai kawo komai a ranshi ba, mijina minister of finance ne yana da mahaukatan kud’i, komai nake so ina samu amma bashi da lokaci na, inya ya sami lokaci na toh baya gamsar dani, ni kuma bazan iya rabuwa dashi ba sai yasa na fad’a wannan harkan, kawaye na duk suna lesbians domin duk matsalan mu d’aya mazajanmu suna da kud’i amma basu da lokacin mu, ina da yaro d’aya yana kasar Canada yana karatu, sai inyi wata wani zubin banga mijina ba, Kinga ai ni mutum ce ba dutse ba, Haulat tace hakane Hjy, Hjy habiba tace daka yau Momy zaki dinga kirana Kinji? Haulat tace eh mumy, murmushi Hjy habiba tayi tare da fad’in kinsa naji dad’i dama Hjy Umaima tasha fad’a min love da mace akwai dad’i ni Wlh kinfi min duk mazan da Nayi hulda dasu, Haulat dariya tayi tace damma ban hauki ba Aida kinfi jin dad’in abun, Hjy habiba tace toh muyi na safe mana tare da kashe ma Haulat ido, Haulat tace Momy muje muci abinci tukun na mana, dakyar Hjy habiba ta yarda sukaje sukai breakfast, tun a wajan cin abincin take ta wani shafa Haulat tana romancing dinta, bayan sun kammala sukai ciki inda aka fara wani sabon Abu. Kwanan Haulat biyar a Abuja tace ma Hjy habiba zata dawo kaduna, Hjy habiba tace ta Bari ta kara mata kwana biyu mana, Haulat tace zata dawo amma tana son tafiya yau akwai abunda za tayi, badan Hjy habiba taso ba ta sallami Haulat tare da bata kud’i masu yawa tasa driver ya tafi da ita har kaduna din. Lokacin dasu Haulat suka karasa maraban jos tana fita direct d’akin magajiya ta nufa inda taga magajiya tana waya ko bata tambaya ba tasan ita da Hjy habiba ne dan sanda ta shigo taji magajiya na fad’in Kinga y’ar halak din har sun Iso, bayan magajiya ta gama wayan cikin dariya tace kinja kaya koh? Haulat tace naja kaya kuma nasha wuya Wlh magajiya wannan matar jarabbiya ce mata koda yaushe tace Ayi love kai Wlh duk ta tsotse ni, magajiya dariya tayi tace hakuri za kiyi da ita dan Wlh matar akwai kud’i gashi bata da rowa Kinga in kina Mata abunda take so zaki ja kud’i Sosai, Haulat tace haka zanyi ta hakuri, amma fah akwai jaraba Kut gata babbace amma tana son harka, bari kiga inje d’akina in huta, magajiya tace toh ki kunna wayarki dan tace ta kira a kashe, tace toh, aiko tana kunna wayar saiga kiran Hjy habiba d’auka tayi tare da barin d’akin magajiya, Hjy habiba tace daughter kin koma lafiya? Tace lafiya kalau Momy, Hjy habiba tace Wlh Nayi missing dinki Sosai ji nake kaman ki dawo wlh, dan Allah ki tawo gobe mana, Haulat tace Momy Ina zuwa zan kiraki, kashe wayan tayi tare da fad’in Kut wannan matar harija ce Wlh karo sukaci ita da Hjy babba, yace na shiga uku miye haka? Ganin Haulat ce yasa yace oh ke kuma daka ina? Nasha ko wani gardin ne ya bigeni Ashe yar uwata ce mace wai ina kika je kwana biyu? Tace Hmmm Hjy babba Abuja Naje Hjy babba yace kice kin ja kaya, tace naja kaya nasha wuya kuma ba, tabe baki yayi tare da fad’in kodai kin samu Mai plantain ne? Tace ai in big banana ne Aida sauki, wajan wata tsohuwar kilaki Naje duk ta tsotse ni, Hjy babba yace oh sai yasa naga duk kin fige kin rame Ashe kin had’u da jarabbiya tace Kedai bari Hjy babba, tace bariki fah? Yace bata nan amma Nasan zuwa jibi zata dawo itama inji inda taje take boyemin zata Mai dani karamar karuwa, gaba yayi yana wani tale kafa tare da turo duwawu baya Wai shi a dan dole mace …..

~MARYAM OBAM~
BARIKI NA FITO

            *BY*

MARYAM ALHASSAN DAN’IYA
(Maryam Obam)

https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/

WWW.Maryamobamnovels.com

Wattpad @maryam-obam

Instagram@maryam_obam

MARUBUCIYAR
1)FATIMA ZARAH
2)DUKIYAR MARAYA
3)BA’KIN ALJANI
4)BANDA ZABI
5)AMINIYA TACE
6)KISSA KO MAKIRCI
7)SAINA AURESHI
8)SUHAILAT
9)TAMBARIN TALAKA
10)JAWAHEER
11)MIYE ILLAR Y’AY’A MATA
AND NOW…. BARIKI NA FITO

DEDICATED THIS PAGE TO….
BARIKI NA FITO FANS 1 GROUP
AND
BARIKI NA FITO FANS 2 GROUP
~ina matukar jin dad’in comments dinku tare da addu’an da kuke min Ina yinku irin Sosai da Sosai din nan one love~

                 *PAGE 9*

NOT EDITED
plz kuyi hakuri da typing error banda lokacin editing

Bariki ce cikin shiri tasa riga da wando Sun kamata ta saki gashin kanta fuskanta na d’auke da glass ba karamin kyau tayi ba, d’an karamin akwatinta ta d’auko ta Fara ja domin zuwa airport, tana fita tahau taxi don a kaita airport, lokacin data shiga har an fara shiga itama shiga tayi sanda ta shiga ta hango alh madu tayi sauri ta zauna dan karya ganta, tace tsinanne da wani katon tumbinsa, jirgi d’agawa yayi bayan an gama jawabi akan kowa ya kashe waya tare da fad’in Koda jirgi zaiyi hatsari ga yanda za suyi, dai dai karfe 2 a kasar Nigeria suka sauka domin lokacin mu da nasu ba d’aya bane, bayan jirgi ya tsaya aka fara fita, bariki ce a gaban alh madu bai samu ya ganta ba, koda ta fita taxi tahau tace ya kaita garage, direct gareji aka kaita, inda tadau tashar mota golf dan a kaita kaduna.

Yarima Aliyu ne cikin shiri dan zuwa gaida sirikin sa wato sarkin katsina, fita yayi inda fadawanshi suka bishi direct inda sarki yake yaje a kasa ya zauna ya gaida Mai martaba, sarki amsawa yayi cikin sakin fuska a kullum yana kara son Aliyu saboda tarbiyanshi, Mai martaba yana ta dan jan Aliyu da surutu, ya d’auki lokaci Mai tsawo inda yayi ma Sarki sallama tare da fad’in gobe zai koma tafiyan safe zaiyi hala ba zasu had’u ba, nan sarki yaita sa mishi albarka, direct d’akin da aka saukeshi ya nufa, bai dad’e da shiga ba sai ga Gimbiya Wanda tunda abunda ya faru ta daina zuwa wajanshi sai dai Inya fito zashi wajan mahaifinta su had’u kuma taga yanda yake d’aure Mata baya bata fuska yanzu, zama tayi kusa dashi tare da fad’in Barka da Safiya, bai kulata ba tace Yarima nazo in baka hakuri akan abunda ya faru, wlh Sonka yasa nayi hakan, sai Bayan nayi kuma nayi dana sani dan Allah kayi hakuri, murmushi yayi tare da fad’in babu komai ina son mutum Wanda in yayi laifi ya bada hakuri, murmushi tayi tare da fad’in ngd Sosai daka hakura, tace ya kamata mudan zagaya tare kaga gidan koh? Bai musa Mata ba yace ok tashi muje, ganin haka yasa Gimbiya taji dad’i Sosai, fita sukayi suka fara zagaya gidan fadawa na binsu a baya, Yarima Aliyu binta kawai yake amma shi matsalanshi tafi karfinshi dan baida wani buri Illa gobe ya ganshi a kaduna dan a goben yake son zuwa maraban jos ko Allah zaisa yaga yarinyar da yake nema, ita kam Gimbiya idonta nakan Yarima tana kallonshi tana murmushi cikin jin dad’i ta rasa mai yasa take son Yarima Aliyu Sosai, bata kallon gabanta sai Yarima tun tube taci zata fad’i tayi dan kara da sauri Yarima Aliyu ya rukota, tare da d’agota ganin haka yasa ta wani kankame shi, tana sauke ajiyan zuciya, d’an janta yayi daka jikinshi tare da fad’in ki dinga kallon gabanki, kai ta d’aga alaman toh, yace zan koma ciki Inci gaba da shiri gobe da safe zan koma, yana fad’in haka yayi gaba, binshi tayi har d’akinshi din tace haba taya zan bar Yarima da kanshi yayi aiki, wannan ba aikin kowa bane sai nawa, bai ce mata komai ba, ta bud’e wardrobe din d’akin ta Fara zuba mishi kayanshi cikin akwati, tanayi tana kallonshi tace zanyi missing dinka Sosai ji nake kaman in bika, ya rasa mai yasa kwata kwata Gimbiya zinatu bata kama bakinta ta cika surutu, ido ya lumshe domin jin haushin maganan ta yake, sai dai wani lokacin takan dan bashi tausayi, jin bai bata amsa ba yasa tace kayi hakuri na cika ka da surutu koh? Ido ya bud’e tare da fad’in a’a kawai Ina bukatar hutu ne, shuru tayi Kafin tace ok nama gama had’a maka kayan, saida safe, har zata fita ya kira sunanta, waigowa tayi tare da fad’in na’am, yace zoki zauna muyi magana, zama tayi kusa dashi, yana takaicin irin halinta domin yaga kwata kwata bata kunyan son zama gab dashi, yace zinatu Ina son ki sani in kara fad’a miki wannan auran bada son raina bane, amma nayi accepting dinshi lokaci kad’an zaki zama matata in Allah ya yarda, but akwai abubuwan da kike yi Wanda ya dace in fad’a miki ni Yarima Aliyu daka ranan da aka d’aura mana aure zaki fara saka hijab zaki daina sa duk wannan kayan masu fito miki da tsiraici kina ketawa cikin maza, koda bana son aurenki dole In kara mutuncin iyalina da kaina, Gimbiya zinatu tace insha Allah zan daina daka yanzu Indai hakan zai faranta maka, kai ya d’aga alaman yaji dad’in maganan ta, yace zaki iya tafiya gobe tafiyan safe zanyi ba lallai mu had’u ba, tace dan Allah Yarima karka tafi sai munyi sallama dan Allah, yace OK in zaki iya tashi 7 dan lokacin zan wuce, tace insha Allah tare da fita, koda ta fita dariya ta saki tare da fad’in muje zuwa da haka zan mallake zuciyar ka, sai dai irin kayan da nake sawa bana tunanin zan daina amma zan gwada inna mallaki zuciyarki sai yanda nayi dakai, ranan kwanciya tayi cikin nishad’i domin Yarima yayi dogon magana da ita, ta gefen Yarima kam yaji dad’in yanda Gimbiya zinatu bata da girman kai sai dai bata da kame bakinta amma a hankali zai seta ta.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button