BABU SO HAUSA NOVEL

BARIKI NA FITO 1 & 2

Hjy Umaima tace Kai Bari in huta ai kin tsotse ni dakyau, inna koma second round ai sai numfashi na ya tsaya musamman in kika kamamin (pin) dan tsaka kenan ai sai inji ni wani iri, kai amma taya akai kika san wannan wajan?? Naga ke dai dai wajan kike kamo wa kiyi ta tsotsa??

Jamcy tayi dariya tare da fad’in ai duk wata mace Indai tasan kanta Toh tasan inda d’an tsaka yake, ni kin ganni ko wace mace naga hq dinta yanzu zan d’ago Mata shi,ina mamakin matan da suke cewa basa realising, ai in Kina son mace tayi realising kama mata wajan kisa harshe ko yatsa yanzu kyaji gurnani…..

Hjy Umaima kai ta gyad’a alaman ta yarda da maganan jamcy, ta Kuma yarda yarinyar tasan kanta tunda har take zayyano mata wannan abun, Daba ko wace mace ta sani ba, gashi jamcy ta iya love Sosai dan murmushi Hjy Umaima tayi cikin ranta take fad’in zata iya hakura da jamcy Kafin ta sami bariki inta mallaki bariki daka ranan sai su rabu da jamcy in kuma taji bariki bata iya harka yanda take so ba saita ci gaba da Hulda dasu su biyu jamcy da bariki din…..

Jin hannun jamcy akan nononta yasa ta dawo daka duniyar tunanin data fad’a…… Da sauri hjy Umaima tasa hannunta ta ri’ke na jamcy tare da fad’in wai Wlh bazan iya tabuka komai ba yanzu gaskiya na Lura ke harija ce

Dariya jamcy ta saki tare da fad’in shikenan Bari in shirya inje inga wata friend dita, but da driver zaki had’ani dan ban san kan abuja ba

Hjy Umaima tace ok saiki shirya ina fatan dai ta baki address dinta koh?

Jamcy tace eh tare da haurawa dan taje ta shirya

Itama d’akinta Hjy Umaima tayi danta kira number din da haulat ta bata, tana shiga ta doka ma number din kira….

Haulat a lokacin Sun karasa gida tana fita daka mota taga kira d’auka tayi jin muryan hjy Umaima tana fad’in hello yasa haulat fad’in zan kiraki bani minti biyu tana fad’in haka ta kashe dan Kar hjy habiba taji danta Lura da ita akwai shegen kishin tsiya yanzu saita d’aure fuska ta Fara tambaya keda wa, kuma gashi maganan da take son fad’ama hjy Umaima bazata so hjy habiba ta sani ba danta san hjy habiba bata son hjy Umaima tasan bariki karya tayi mata wanda haulat din ta rasa dalilin hakan

Ciki suka shiga farhan ya d’auko ma haulat ledojin daya sai mata abubuwa har d’akin mum dinshi yakai ya ajiye tunda yaga a nan take kwana duk da Abun sometimes yakan d’an d’aure Mai Kai ace duk yawan d’akunan dake gidan ace suna kwana tare da mum cikin d’akinta but sai yake danganta abun da ganin yanda mum din take ma haulat ta dauketa kaman y’arta sannan bata da d’iya mace sai yasa mum din take janta a jiki wannan tunanin farhan yake…. Allah sarki baka san tsiyar da uwarka take aikatawa ba Allah ka kara tsarkake mana zukatan mu ????????

Haulat kam d’akin da kayanta yake nanta shiga dan tayi waya domin tasan inta shiga d’akin Hjy Habiba zata iya shigowa, bayan ta shiga d’akin ta kulle da key tare da kiran Hjy Umaima Bayan hjy Umaima ta d’auka haulat tace hjy nice haulat Ina son magana dake

Hjy Umaima tace dama number d’inki ne wannan toh fah maganan me?? Kafin nan dama ina son in ganki ya kamata nima kiban taki zumar in d’ana inji abunda hjy habiba keji

Dariya haulat tayi tare da fad’in ai baki da matsala Indai haulat ce amma yanzu dai na kiraki inyi miki magana akan bariki…..

Hjy Umaima tace bariki maiya faru da ita? Aljanun nata ne suka kuma tashi??

Haulat tace hjy Wlh bariki bata da wasu aljanu iskanci kawai tayi miki….

Hjy Umaima tace what? Kina nufin karya tayi min kenan bata da komai?

Haulat tace kwarai dagaske Wlh

Hjy Umaima tace Hmmm bariki kinyi kuskure da kikai wannan game din dani Wlh tunda na ganki naji Ina sonki saina ciki sannan keda kanki zaki kawo min kanki……

~MARYAM OBAM~

BARIKI NA FITO

            *BY*

MARYAM ALHASSAN DAN’IYA
(Maryam Obam)

https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/

WWW.Maryamobamnovels.com

Wattpad @maryam-obam

Instagram@maryam_obam

MARUBUCIYAR
1)FATIMA ZARAH
2)DUKIYAR MARAYA
3)BA’KIN ALJANI
4)BANDA ZABI
5)AMINIYA TACE
6)KISSA KO MAKIRCI
7)SAINA AURESHI
8)SUHAILAT
9)TAMBARIN TALAKA
10)JAWAHEER
11)MIYE ILLAR Y’AY’A MATA
AND NOW…. BARIKI NA FITO

DEDICATED THIS PAGE TO….
HAJIYA NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO

BOOK 2

                 *PAGE 2*

KIRA GA Y’AN MATA MASU TURA MA MAZA HOTAN TSIRAICINSU TA SOCIAL MEDIA ZANYI DAN TSOKACI KAD’AN AKAN WANNAN MATSALAN DAKE FARUWA…. WLH MATA MUJI TSORAN ALLAH MU DINGA TUNAWA ZAMU MUTU, DAKA KIN HAD’U DA MUTUM A ONLINE BAKI SANSHI BA BAI SANKI BA, BAI TABA GANINKI BA DAKA YACE MIKI BANI ACCT NO YA TURA MIKI Y’AR 20K KO 50K KO KUMA YA TURA MIKI KATIN 1500, SHIKENAN YA SIYE IMANINKI DAKA YACE TUROMIN HOTAN NONONKI KO HQ DINKI JIKI NA BARI KIN TURA KAI WANNAN WACE IRIN RAYUWA CE BAMA A NAN MATSALAN TAKE BA NA FARKO BAKI SAN KO WAYE BANE IN KINA TAKAMA YA TURO MIKI PIC DINSHI KIN TABBATA SHI DINNE? WASU MAZAN BAYAN AN TURA MUSU DAI DAI KAN NONON KO HQ DIN, SAI SUBI SUNA FAD’IN TUROMIN HARDA FUSKANKI, KE KUMA WAWIYA DANYA BAKI KUD’IN DA BAI KAI YA KAWO BA JIKI NA BARI SAIKI D’AUKA KI TURA, BAYAN YACE MIKI INYA KALLA ZAI GOGE KAI BAKI SAN KO WAYE BA, TOH WLH ZAN FAD’A MUKU DA BABBAN MURYA DUK WACCE TAKE WANNAN ABUN TA DAINA DOMIN WLH NAGA CASE UKU DA IDONA WANDA AKAI BLACK MAILING DINSU, D’AYAR MIJIN DA ZATA AURA AKA TURA MAWA BIKI BAIFI SATI BIYU BA MIJIN FASA AURANTA YAYI GASHI KOWA YASAN LABARIN KUNGA SON ZUCIYA YAJA MATA BARI IN BARKU HAKA NIDAI NA BAKU SHAWARA DUK MAIYI TA DAINA WLH

Tace haulat zan kiraki mu had’u zuwa gobe ko jibi

Haulat tace babu damuwa sai na jiki hjy amma fah kin San Nayi miki aiki Mai Kyau dan haka ya kamata Ayi min kyauta Mai d’an tsoka

Hjy Umaima tayi murmushi tare da fad’in turomin account dinki yanzu kam zan miki kyauta dan Ina son bariki Sosai

Haulat tace ina godiya hjy, yanzu zan turo miki acct no din


Yarima dai har yanzu yana sume a inda yake

Ita kam Gimbiya zinatu baccinta take domin bata ma San lokacin daya saceta ba gashi har gari ya Waye hasken rana ya fara fitowa

Kwan kwasa kofar bedroom din ake, karan bugun kofar yasa Gimbiya farkawa, bud’e ido ta farayi ta hango yarima inda yake tun daren jiya, da sauri ta dira kasa tana mamaki tare da tambayan kanta maiya sami Yarima? Ta gefe d’aya kuma gashi Anata mata nocking, ganin bugun kofar yayi yawa yasa ta Fara kokarin ta rufe rigan baccinta danta bud’e…….

Bud’e kofar akayi jakadiya ce ta shigo ganin rigan gimbiya zinatu duk jini ga kuma Yarima kwance Wanda a zatonta bacci yakeyi kuma kusa dashi ga jini nan duk da ya bushe da sauri jakadiya ta fita Tana rangad’a bud’a gimbiya zinatu ta Kawo budurci gidan mijinta bata zubar ma masarautarsu da kima ba, gidan sarauta in kayi abu babu sirri nan labari ya fara bazuwa ai gimbiya ta kawo budurci, iyayenta sunji dad’i Sosai koda labari ya iske mahaifiyar Yarima tace ai wannan ba abun shaila bane sirrin Mata da miji ne, duk da itama taji dad’in hakan

Gimbiya gaba d’aya hankalinta yayi kan Yarima domin dai taga yanda ta barshi haka yake, cikin tashin hankali ta tashi da sauri ta nufi toilet cikin tashin hankali ruwa ta fito dashi a cikin wani karamin roba, yayyafa Mai tayi a fuska, ganin ko gezau baiyi ba yasa ta kuma yayyafa Mai ruwan lokaci d’aya ya fara numfashi da sauri da sauri wanda da zata iya cewa bata ji, ganin haka yasa ta kara samai ruwan…..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button