BABU SO HAUSA NOVEL

BARIKI NA FITO 1 & 2

Gimbiya Amina tace Maza kije kiyi yanda nace

Gimbiya zinatu ta amsa da toh tare da kashe wayan ta bud’e ledan taga jini a cikin Gora, cikin ranta tace wannan jinin miye??? Lokaci d’aya kuma ta kawar da tunanin dan bata tunanin zai Mata amfani yanzu d’akin ta nufa tana lambo kaman wata munafuka, ganin har yanzu yana kwance inda ta barshi yasa ta bud’e murfin goran ta zuba jinin a k’asa da riganshi, tare da zubawa a jikinta tasa a zanin gadon kad’an sannan ta zuba a hannunta tasa mishi a wajan banana dinshi sannan tayi sauri ta rufe goran ta tura karkashin gado tare da hawa gadon ta wajan jinin ta kwanta, gaba d’aya bacci ya gagari idonta dan tana tsoran inya farka mai zai faru, lokaci d’aya kuma ta Fara mamaki dama namiji yana gane mace Inba virgin bace koda bashi da Mata?? …. Toh ya akai yasan macen daba virgin bace?? Wata zuciyar tace kin manta Yarima Gynecologist ne? Tabas hakane Yarima likitan mata ne duk wani abu dake jikin mace shiya karanta lallai dole yasan macen da take virgin da kuma wacce ba virgin ba


Bariki kam Bayan sun koma Gida d’akinta ta nufa inda ta watsa ruwa ta fito tana saka kaya Wayanta ya fara kara murmushi tayi dan tasan Yarima ne, bata kula wayan ba saida ta gama saka kayan wani kiran ya shigo d’auka tayi ga mamakinta sai taga ba Yarima bane Alh madu ne tsaki taja tare da ajiye wayan, kara kira yayi tace tsohon dan iska zaka gaji ka daina domin Wlh bazan d’auka ba dan nida kai kuma har abada shege mai karamin ayaba….. Jin kara alaman sa’ko ya shigo yasa ta d’auki wayan taga alh madu ne yayi mata sa’kon ga abunda yace…..

Bariki manya Ina aka shige ne inata kira shuru? Ina nan tafe gobe sannan Zanzo a matse dan Ina matukar bukatar ki zan turo driver dina yazo ya d’aukeki in nazo saiki zama ready……

Wani uban tsaki taja tare da fad’in mahaukaci akan wani dalili zan bika ai yanzu ba barikin daka Sani da bace komai ya canza yanzu bariki ta koma Zainab ta Yarima Aliyu……. Dan shuru tayi Mai yasa Yarima har yanzu bai kira niba?? Uhm yana can Nasan yanzu ana tare da amarya wani abu taji ya tokare mata a wuya lallai tana kishin Yarima Aliyu Sosai wani irin hawaye ya zubo mata Mai zafi tare da fad’in Yarima Sonka yamin yawa sonda nake maka yasa na zama mai son kaina ina matukar kishinka….. Idan kaji ni abunda nake aikatawa zaka amsheni kuwa? Wani hawaye ne ya kara zubo mata tare da fad’in na bata rayuwa na duk da ina aikata abunda nake bada son raina ba, ina ilimi na yake Ina sani na yake Bayan nasan hukuncin aikata zina shine na aikata saboda in kuntata ma wasu kuka ta saki mai sauti inna mutu ina aikata zina Mai zan fad’ama Allah? Lallai na cuci kaina….. Ga Yarima wanda yake burin ya aureni yana mun kyakyawan zato in yaji ba yanda yake tunanin nake ba ya zaiyi? Wani hukunci zai yanke a kaina?…… Lallai na tabbata Yarima bazai barni ba duk kuwa irin son da yake min ido ta lumshe cikin jimami lallai Indai Yarima zai aureni ya zauna dani koda zai dinga yankan Naman jikina zan hakura in zauna dashi domin Ina sonshi, shine mutumin daya shigo rayuwa ta yasa na canza daka yanda nake tare da tuna abunda na manta…..


Hjy habiba suna zaune ita da Hjy Umaima suna fira bini bini hjy habiba ta kalli agogo taga karfe nawa

Hjy Umaima tace lafiya naga kinki sakin ranki?

Hjy habiba tace taya zan saki raina su haulat shuru har yanzu basu dawo ba, Nasan Mai sukeyi

Hjy Umaima tace Kedai dasa abu a rai kike Wlh, kwata kwata ko awa d’aya kinyi a nan kuwa? amma duk kinbi kin damu

Hjy habiba tace bazaki gane bane Wlh

Hjy Umaima tace zan gane muddin kika fahimtar dani, nidai abunda na fahimta bawai Kar yace yana Sonta bane kodai kina kishi ne Kar wani abu ya shiga tsakaninsu??

Hjy habiba tsaki ta saki tare da fad’in kina da matsala Wlh akan Mai zanyi kishi d’ana ne fah farhan sannan haulat cinta nake fah Kinga dole in damu, taya zan cita sannan d’ana shima yace zaici ai bazan taba barin haka ta Faru ba never ……..

Yarinyar da suka gama lashe lashe ne da Hjy Umaima ta shigo shine yasa Hjy habiba yin shuru tana kallonta domin Yarinyar babu laifi kyakyawa da ita….

Yarinyar gaida hjy habiba tayi sannan ta nufi hjy Umaima ta kwanta a jikinta tare da fad’in my dear kina bukatar Kari ne??

hjy Umaima tace a’a Bari in Bakuwa ta, ta tafi sai mu kara, Kinji my jamcy

Hjy habiba tace Kai basa kama da bariki gaskiya amma itama wannan din tana da kyau komai Alhmdlh

Hjy Umaima ta kalli jamcy tace my dear dan bamu waje ki koma d’ayan d’akin Zanzo in sameki

Jamcy tashi tayi tare da manna ma Hjy Umaima peck a goshi sannan ta fita

Da ido hjy habiba ta bita saida ta fita sannan tace Kai Masha Allah komai yaji

Hjy Umaima dariya ta saki tare da fad’in bake kin makale ma mace d’aya ba ai sai tasa miki hawan ruwa wlh, sai yasa nida kika ganni bana love sai dai in kin min in ciki in an rabu a ranan shikenan tunda naci na miyar da yawu bariki ce kadai nake jin zan iya love da ita in tace miyi aure ma sai muyi amma saina nema mata magani dan Ina tsoran Mai aljanu Kar ace su kake ci……..

Dariya Hjy habiba ta saki tare da fad’in ai in son gaskiya ne koda da aljanun kikayi tunda a jikinta suke ai babu komai

Hjy Umaima tace wa? Rufamin asiri ai in kin ganni a lahira kaini akayi

Hjy habiba tace nima gskya ya kamata kiban wannan Inci dan Wlh tayimin dan sanda naga kuna cin juna hq dina har rawa yake dan sha’awa, ni yanzu mara na zafi zafi yake min gashi haulat da farhan shuru ni Wlh yau sai a hankali nake jin kaina ina cikin damuwa ga sha’awa

Hjy Umaima tayi dariya sannan tace Allah sarki kawata ai kawai ki cire ranki akan wannan zargin da kikeyi akan haulat da farhan gwara kiji dad’in rayuwa, yanzu kikai magana zan baki ita saita tsotse miki hq kaman an lashe kwano, ta iya cin mace matsalan kawai ni bana love bana dad’ewa da mace kuma ni bariki ce a raina wannan nonon nata abun sha’awa abu a tsai tsaye wlh Ina burin inga Ina shan su tare da murzasu

Hjy habiba na kokarin magana saiga haulat ta shigo d’akin tare da fad’in mum we are back, gaida hjy Umaima tayi sannan taci gaba da fad’in mum farhan na waje yace ince kizo mu tafi

Da sauri hjy habiba ta tashi tare da kallon hjy Umaima tace Kinga Bari muyi gida sai munyi waya

Hjy Umaima tace Kai kawata muna fira zaki gudu Mai yakon ku tafi anjima?

Hjy habiba tace Kawa gwara inje gida zan kiraki

Haulat ta kalli hjy Umaima taga hankalin hjy habiba baya wajan da sauri ta jefa mata takarda wacce ta rubuta number dinta a ciki

Hjy Umaima da yake itama y’ar bariki ce a fannin neman mata ta gane takun kafa tasa ta take takardan danta Lura haulat bata son hjy habiba taga takardan

Hjy habiba da haulat waje sukayi itama Hjy Umaima ta bisu Bayan ta d’auki takardan da haulat ta jefa mata

Har wajan mota hjy Umaima ta rakasu inda suka shiga suka wuce

Bayan sun fita Hjy Umaima ta bud’e takardan da haulat ta bata taga number din waya, a hankali tace number kuma? Mai zanyi dashi? Number din Waye? Koma dai na Waye zan kira Inji, cikin gidan ta shiga inda suka had’e da jamcy Tana saukowa daka sama

Jamcy tace Ba’kin naki har Sun tafi?

Hjy Umaima tace eh Wlh Sun tafi

Jamcy tace zamu koma second round ne tare da kanne ma Hjy Umaima ido….

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button