BARIKI NA FITO 1 & 2
DEDICATED THIS PAGE TO….
HAJIYA NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO
*PAGE 11*
Jefata kasa yayi tare da kokarin cire mata brezia, ganin dagaske yake…
Yasa bariki fad’in ka tsaya zan baka ta dad’in rai basai kasa min karfi ba.
Dariya Ya saki tare da fad’in hakan shiya dace kiyi ba taurin kai ba tunda baki da wani zabi daya wuce ki yarda dani.
Tashi tayi tare da janyoshi jikinta tana shafa Mai fuska a hankali tana Mai tafiyar tsutsa har wani kashe ido yake.
Yace bariki kin had’u yau zanci dad’i.
Murmushi tayi tare da fad’in hakane, haka ake fad’a toh amma a cikin d’akin nan Mai datti za muyi? Haba gskya d’akin yayi kazanta da yawa, Indai a nan za muyi baza muji dad’i ba ko kad’an.
Yace kuma fah hakane, toh yanzu miye Abun yi?…. Kai Toh muyi a tsaye mana?
Tace haba a tsaye kuma? Gskiya a tsaye ba wani armashi zaiyi ba, gwara muyi a kwance zaune a tsayen ma, mu dinga canzawa.
Dariya yayi tare da rungumo bariki har tana jin harbawan da ayabarsa take, yace Kai bariki baki kama da sauran karuwan ba, kwata kwata bakya wari, wlh kamshin jikinki dad’i.
Tace dagaske tana maganan ne tana dan kawar dakai domin shidai in banda wari Babu abunda yake, amma har yana da bakin cewa wasu na wari.
Katse mata tunani yayi da fad’in bariki dan Allah muyi haka in mun gama sai muyi wanka, Kinga tunda kin yarda da condom zanyi.
Tace wow shikenan Toh saika tube kayan jikin ka.
Fara tubewa yayi cikin sauri.
Bariki kallonshi tayi tare da fad’in wow haka ayabarka take da girma? Irinta dama nake so cafkota tayi tare da shafa Mai.
Shiko kashe ido yake yana wani sauke numfashi tare da fad’in Ashhhhh bariki kinyi wlh
Bariki murmushi tayi saida ta bari ya gama fad’awa ya birkice sannan ta d’aga giwanta na kafa ta buga Mai a ayabarsa.
Wani uban kara ya saki tare dayin kasa yana zunduma ihu.
Riganta ta d’auka tare da fita zuwa kofar d’akin tace wawa mara tunani, na d’auka Kai kana da dabara tunda harka iya d’auko ni, ashe kai shasha Shane karamin dan iska sai kaje kayi jinya ai tafiya tayi ta barshi yana ihu, gashi tsirara ya cire kaya babu daman binta????
Bariki kam fita tayi daka gidan, bakin titi tayi inda taga mota ana fad’in kawo kawo, tambaya tayi nan ina ne? Aka ce mata hayin rigasa, babu shiri ta shiga mota dan a kaita kawo daka nan taje gida.
Haulat ce tsaye ita da habib tana faman fad’a Mai ta had’u da wani dan iska wai shi baya cin mace ta gaba saita baya,
habib yace oh ni y’asu, so yake ya rarikeki?
Haulat tace bar dan iska.
Yace wai ina bariki tun jiya wajan rawa ban kara ganinta ba, gashi yanzu har d’aya da wani abu.
Haulat tace nima naje d’akinta bata nan, hala taje gidan wani kwartonta ne.
Habib ya tabe baki tare da fad’in bariki ai akwai salon iskanci, toh amma naga in zata fita dole ko ni ko Hjy babba wani yana Sani, itama Hjy babban dazu take tambaya na Ina bariki, nace ban ganta ba tunda ba gadinta nake ba.
Haulat tace na kirata ma bata d’auki waya ba hala tana can ta samu babban harka.
Habib shewa ya saki tare da fad’in ai bariki akwai jaraba yarinya sai son babban ayaba yan….. Bai karasa abunda yake son fad’a ba ya hango bariki ta fito daka keke napep duk tayi datti kaman wata sabuwan hauka, salati habib ya saki tare da tafa hannu ya nufi bariki yana fad’in Mai zan gani haka?
Haulat itama zuwa tayi tana mamaki tare da fad’in bariki lafiya kuwa? Maiya sameki?
Tace ku barni inje in huta tukunna, gaba tayi suka bita har d’akinta, tana shiga ta fad’a toilet tayi wanka, sai gata ta fito da d’an towel ya tsaya mata dai dai Giwa.
Habib yace wai bariki maiya faru kin barmu cikin duhu?
Zama tayi sannan tace hmm Wlh na tsallake Rijiya da baya, Labarin abunda ya faru ta basu,.
Habib yace na shiga uku an fasa Aure na, amma wannan Mai kid’an ko ri’ke’ken dan iska, yau naga iskanci, yanzu yana can kin barshi a kwance kin kwashe mai kayan aiki?
Bariki ta jefa ma habib filo tace ban son iskanci.
Haulat tace oh Barka kice daya saka miki HIV oh ni haulatu da mun bani, wlh kisa a kame dan iska.
Nan sukai ta tattaunawa yanda zasu bullowa Abun.
Yarima Aliyu yana zaune a bukka shi d’aya, hannunshi ri’ke da news paper yana karantawa, yaji wayanshi yayi kara alaman Shigowan sa’ko, d’auka yayi danya duba, ido naga ya zaro tare da furta yes Alhmdlh, ba komai ya gani ba sai sa’kon da habib ya tura mishi wato number din Zainab dinshi, bariki kenan.
Dialing din number din yayi harya tsinke batai picking ba, kara kira yayi shima shuru, mamaki abun ya bashi Wai yau shine da kiran wani fiye da d’aya kuma duk anki dauka, d’an shuru yayi yana nazari can yace Bari ya kara kira, dialing din number din yayi yaji ance switch off, tashi yayi tare da mamaki toh mai ya sami wayar kuma?
Jin karan wayan yasa ya duba da sauri number ya gani d’auka yayi dan yana tunanin bariki ce ta kira, amma yana d’auka sai yaji sabanin haka domin muryan Gimbiya zinatu yaji,.
Tace Yarima Barka da wannan lokacin.
Amsawa yayi da yauwa.
Tace ina fatan ka dawo lafiya?
Yace Alhmdlh.
Murmushi tayi tare da fad’in nayi missing dinka Sosai wlh, harna kosa in ganni kusa dakai a matsayin matarka .
Yarima Aliyu shuru yayi yana tunanin maganan gimbiya kwata kwata bata da kunya irin na y’ay’a mata, komai ya fito mata fad’a take bata tauna zanje.
Tace hello, Yarima Yarima kana jina kuwa?
Uhm kawai yace Mata alaman eh.
Ganin tana son damunshi da surutu yasa yace Mata sai anjima tare da kashe wayan.
Gimbiya jin ya kashe wayan yasa tayi murmushi tare da fad’in duk ka gama abunda kake lokaci kawai nake jira.
Yarima kam dan gajeren tsaki ya saki, tare da fad’in maiya hanata d’aukan waya? Kuma har yanzu bata kira ba?
Kara kira yayi harya kusa tsinkewa aka d’auka.
Assalamu’alaikum
Yarima Aliyu dam yaji gabanshi ya fad’i domin jin muryanta da yayi Mai dad’in ji
Jin shuru yasa ta karayin sallama.
Amsawa yayi tare da fad’in Barka da wannan lokacin.
Tace yauwa, wa yake magana?
Murmushi ya saki Wanda bai san yayi ba, yace sunana Yarima Aliyu, ina Nasan tunda kika ji Sunan kin ganeni?
Murmushi tayi tare da fad’in eh habib yayi min bayani, gaidashi tayi tare da fad’in am so sorry ban san kai bane tun Farko, sai yasa bamu gaisa ba, dan banso inyi magana da wanda ban sani ba a waya,domin ba mutunci na bane.
Yarima Aliyu yaji dad’in maganan ta, yace hakane ana son mace ta zama mai kamun kai, Zainab akwai magana da dama da nake son fad’a miki amma ina son sai kin bani dama mun had’u.
Tace Anya kuwa? Gaskiya akwai matsala,
Cikin damuwa yarima yace matsalan me?
Tace ba’a Bari na Ina zance da kowa, Idan dad dina ya gammu zai ce ka fito, ni kuma ba zanso hakan ba.
D’an murmushi Yarima Aliyu yayi yace Zainab Aini haka nake so, kin San tun yaushe nake son ki kuwa? Bani da wani buri daya wuce in aureki.
Gabanta taji ya fad’i, tace a ina ka sanni?
Yace in my dream.
Murmushi tayi tare da fad’in kaban dariya Sosai.
Yarima yace am serious sai yasa nake son in ganki akwai alot of thing da zamu tattauna, kuma a gidanku nake son mu had’u dan a sanni.
Tace eh nima zanso hakan amma sai dai gaskiya ban tunanin haka, domin inaso Kafin in auri mutum in san halinsa shima ya san nawa mu fahimci juna, Kafin yaga iyayena, domin na tabbata Idan aka baka dama a gidanmu ko bamu fahimci juna ba dad dina zai baka ni.