BABU SO HAUSA NOVEL

BARIKI NA FITO 1 & 2

Murmushi bariki tayi tare da fad’in ngd, inda ni balarabiya ce Aida naji dad’i.

Hjy habiba tace bariki tasa abinci mana.

Bariki Fara zuba abinci tayi,.

Hjy Umaima tace haulat ya Sunan kawar taki?

Haulat tace Zainab zee.

Da sauri bariki ta d’ago tace haulat miye haka? Taya zaki canza min suna? Kallon hjy Umaima tayi tace sunana bariki, domin tunda na fito bariki na canza ma kaina suna zuwa bariki.

Hjy Umaima murmushi ta saki domin taga yarinyar y’ar hannu ce, zata samu abunda take so, Jan bariki tayi tayi da fira, inda daka karshe tace bariki ta bita gidanta ta kwana mana gobe saita wuce.

Bariki tace yau take son tafiya kaduna.

Hjy Umaima taita bata baki haba bariki kwana d’aya dai.

Bariki tace shikenan na yarda.

Jin bariki tace ta yarda yasa Hjy Umaima fad’in Toh tashi muje dan dama yanzu nake son tafiya.

Bariki tashi tayi suka ma Hjy habiba sallama ita da haulat sukai waje.

Hjy Umaima ta kalli hjy habiba tare da fad’in Kai yarinyar tayi, duk yaran da nake love dasu kawai Inayi ne, amma wannan daka ganinta naji Ina Sonta.

Hjy habiba dariya tayi amma bawai takai zuci ba, domin dai itama hala dinne ta gefenta domin bariki ta Mata amma tunda tana da haulat zata hakura, Bawai hakura da bariki ba, a’ah sai tasa sunyi love koda sau d’aya ne, domin nonon bariki yayi matukar burgeta abu a tsaye kyam.

Hjy Umaima tace kawata na tafi na kosa muje Gida.

Fita sukayi inda driver din hjy Umaima yasa ma bariki akwatinta cikin booth din motar hjy Umaima Mai kiran jeep .

Ita da bariki suka shiga baya driver yaja sukai gaba.

Bayan sun karasa dangareren gidan Hjy Umaima, sai taga gidan Hjy habiba ma ba wani had’uwa yayi ba, domin gidan Hjy Umaima yaci uban na hjy habiba had’uwa nesa ba kusa ba.

Kamo hannun bariki tayi tace muje in kaiki dakinki.

Binta bariki tayi, inda ta kaita wani hadaddan bedroom, Wanda gado ne a ciki dai wardrobe da AC da kujeru guda biyu sai karamin table a tsakiyan kujerun kaman dai d’akin hotel.

Hjy Umaima fita tayi tare da fad’in saiki huta ga tv nan in zaki kallo ga system can ma.

Bariki tace ok.

Wayan bariki ne ya fara kara bud’e jakarta tayi ta d’auka, ganin Sunan Yarima na, yasa tayi murmushi domin ita dai ta rasa mai yasa Yarima yake bata dariya tare da sata nishad’i tunda taji irin kallon da yake mata ba yanda sauran mutane ke mata ba, shine mutun na farko da yake mata kallon Kamila Bayan ba haka take ba, jin wani kiran ya kuma shigowa yasa ta d’auka tare dayin sallama.

Amsawa Yarima yayi tare da fad’in gimbiya Zainab Anya ba zaki bari in ganki ba yau?

Murmushi tayi tare da fad’in saurin Mai kakeyi haka? Zaka ganni insha Allah kaman yanda nace maka, so nake ranan da bamu da islamiya inzo maraban jos gidan y’an uwan mamana sai mu had’u.

Yarima yace ok, izu nawa kike?

Murmushi tayi tace ba Bari Idan muka had’u sai kayimin tambayoyi.

Murmushi yayi tare da fad’in hakane, tunda gimbiya ta Mlm ce daka yanzu zaki fara koyamin karatu.

Dariya tayi tare da fad’in ni kuma?

Yace eh ke mana.

Tace taya zan koyama yarima karatu?

Murmushi yayi tare da fad’in da inje in koya a wani waje ai gwara gimbiya ta, ta koyamin, yace Zainab ku y’an wani gari ne?

Dam taji gabanta ya fad’i domin batai expecting zai Mata wannan tambayar ba,.

Yace hello Zainab ya kikai shuru? Jin murya yayi kaman ana mata magana, yace I will call you later.

Hjy Umaima ce ta shigo mata da akwatin ta tare da fad’in gashi kin barshi a mota, jin muryanta yasa Yarima ya kashe, Bayan hjy Umaima ta ajiye mata akwatin fita tayi.

Bariki ajiye wayar tayi ta Fara kuka domin tambayar da Yarima yayi mata Wanda batai tunanin zai Mata shiba, ido ta lumshe tare da fargaban had’uwa da Yarima dan taga Idan harta bari suka had’u ko taci gaba da mu’amala dashi zai sa ta tuna baya kota canza ra’ayi akan abunda zuciyarta ta kudiran Mata, a hankali ta bud’e ido tare da fad’in no it will not happen, I have to stop all dis thing zan had’u da Yarima zan nuna mishi koni wacece Indai badan hannu bane zai rabu dani inko dan hannu ne bazan bashi fuskan yasan daka inda na fito ba, sannan daka ranan zan rabu dashi.

Bariki dai haka taita zama a d’aki sai dai in taji kiran sallah tayi, koda dare yayi Bayan sunyi dinner Sun gama duk ta Lura da hjy Umaima tasan abunda take nufi, kallonta kawai take, koda bariki ta koma d’aki wanka tayi tasa night gown dai dai giwarta komai na jikinta ana gani, gadon d’akin ta hau Bayan ta kunna AC, jin an shigo d’akin yasa tayi kaman tana bacci.

hjy Umaima ce ta shigo itama gadon tahau tare da rungumo bariki ta baya, hannunta tasa akan nonon bariki tana shafawa tare da murza Mata su, wani irin ajiyan zuciya take sauketa tare da kara kankame bariki.

Bariki ganin tana son wuce gona da iri yasa ta saki ihu mai karfi tare da fisge jikinta ta Fara surutai, kaman mai aljanu tayi baza baza da gashin kanta tana ihu.

Hjy Umaima wacce cikinta ya diba ruwa dan tsoro ta tashi zata gudu

Bariki kamota tayi tare da Jefata kan gadon, tace ina zaki? Tana mata maganan ne da tsawa, tace nace ina zaki? Tunda kika tada mu sai kinyi abunda kike son yi, amma bada bariki za kiyi ba, damu za kiyi, dariya bariki ta saki mai sauti.

Iya tsoro hjy Umaima ta tsorata domin ta gane ba bariki bace aljanu ne suke mata magana, hjy Umaima harda sakin fitsari dan tsoro, tare da hawaye tana bama bariki hakuri akan tayi Mata afuwa .

Ganin ta saki fitsari yasa bariki ta waiga tana dan dariya Don Abun yayi mugun bata dariya, ganin ta juya baya yasa Hjy Umaima tayi d’akinta da gudu tare dasa key.

Bariki kam ganin ta fita ta kwanta tana ta dariya tare da fad’in tsohuwar banza har abada bariki bazata aikata lesbians ba, wani hawaye ne mai zafi ya zuban Mata tare da fad’in na tsani wannan abun, kuka take Sosai tare da burin Safiya yayi tabar garin ta koma inda ta fito.

Washe gari koh hjy Umaima bata jira fitowanta ba bariki tabar gidan, dan bata ma tunanin zata fito Indai har tana cikin gidan dan ta tsorata Sosai da bariki, bariki drove din mota ta d’auka har kaduna karfe Goma da wani abu bariki takai gida d’akinta tayi direct dan tana bukatar hutu.

Saida dare bariki ta fito shima dan taji yunwa na kokarin kasheta ne, direct shagon Garba tayi ta siya madara dan nata ya Kare, dasu bread, tare da had’awa da sigari, tazo zatai cikin gidan sukaci karo da hjy babba.

Hjy babba yace lah na shiga uku wani gardin ne yake kokarin hada jikinshi da nawa?

Bariki tace Kai hjyta ta.

Yace au dama Kece ai nasha ko y’an mazan nan ne, kin San haka suke sai su bugeka da gangan dan kawai Su taba jikinka.

Bariki dariya tayi tace Allah ya kyauta musu.

Yace Ameen tare da fad’in jibi fah mutumin ki zaizo kuma yace ranan yake son ganinki.

Bariki tace hjyta haba nafa fad’a miki bazan ganshi ba.

Baki hjy babba ya saki tare da fad’in OH ni, bariki amma baki da mutunci Wlh, Bayan na fad’a mishi zaki ganshi sai ki watsa min kasa a ido kisa ya dinga min kallon karaman mace, da mutunci na kisa ya daina gani.

Bariki tace naji Toh zan ganshi saboda ke amma fah Indai dan yazo ne yasa wannan karaman ayabar tasa cikin gindina karma ya fara.

Hjy babba yace oh ni zata lalatani Kinga Bari inyi gaba tunda sauran mutunci na, gaba yayi yana rangwada.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button