BARIKI NA FITO 1 & 2
Haulat bakinta takai cikin na hjy habiba Tana kissing dinta Sosai.
hjy habiba data kusa realising gashi haulat ta cire bakinta daka hq dinta, yasa take ta goga hq dinta a jikin haulat domin tana son taga tayi realising.
Haulat ganin haka yasa ta sauka daka kan hjy habiba amma bakinta na cikin nata.
Ganin haka yasa Hjy habiba ri’ke kan haulat ta Fara mayar Mata da martani itama, shan bakin junansu suke Sosai.
Haulat tsotsan harshen hjy habiba take tare da had’awa da kasan lips dinta, yanda kuka san ta sami swt
Lokaci d’aya kuma tasa ma Hjy habiba hannunta cikin hq tana fingering dinta, ta wajan dan tsakanta tasa hannunta Tana shafawa, Wanda gaba d’aya tsinin wajan ya bullo’ko.
Ganin haka yasa Hjy habiba sakin wani nishi har wani tsalle take tana d’ago hq dan ta samu tayi realising.
Haulat ganin yanda takeyi yasa tayi murmushi, tare da cire hannunta daka hq din takai bakinta kan pin din hjy habiba daya fito gaba d’aya dan ta kusa yin realising cafkan pin din haulat tayi ta Fara tsotsa…..
Hjy habiba wani irin ihu take saki da nishi mai karfi tare da mimmi’ke kafafuwa kaman kaza ta kusa mutuwa in Tana birgima din nan, haka hjy habiba ta dinga yi, lokaci d’aya tasa hannunta ta cire bakin Haulat daka hq dinta, tayi sauri ta juya tana sauke numfashi da sauri, ga zufa dake ta faman keto mata kaman ta shiga river Niger tayi wanka duk da kuwa d’akin akwai AC.
Haulat ce ta matsa kusa da kunnenta tace mum kinyi realising ne?
Hjy habiba kasa magana tayi domin har yanzu bata gama dawowa dai dai ba, kai kawai ta d’aga ma haulat alaman eh.
Ganin haka yasa Haulat ta janyo hjy habiba jikinta tare da kankameta a haka baccin Asara ya d’aukesu
Bariki ce cikin wata riga y’ar kanti ta tsaya mata dai dai giwa, duwawun nan nata duk sun fito tare da hips dinta, domin rigan robber ne, kuma ya kama daka kasan, duk wata sura dake jikinta ya fito, kanta ko d’ankwali babu ta fita waje domin siyo abu, had’uwa tayi da hjy babba da jamil suna tafiya suna rangwada…..
Hjy babba karasawa wajan bariki yayi yana fad’in, Kaga y’ar gidan Alh madu Mai babban ayaba.
Bariki dariya ta saki tare da fad’in aishi da babban ayaba sai a lahira In yana da rabo.
Hjy babba yace ah ke kika sani Abu na Allah, hala yaje an kara mishi girmanta.
Bariki tace hjyta wani girma sai dai in badai baka aka yanka ba aka dasa Mai a c……..
Hjy babba yace dakata bariki ai wannan rashin mutunci ne, mai za’a yanka a jikina ni Ina naga ayaba ni da nake da hq, gaskiya ban so ki daina kaini jinsin da banawa ba, ai wannan cin fuska ne nida nake da abu a kwance maiya had’ani da zandariya gskya ban so, yana maganan ne yana wani bubbude hanci shi’a dole ranshi ya baci Sosai ance mai yana da ayaba????????
Bariki tace yakuri hjyta tsokananki fah nake ai nasan ni dake duk d’aya ne tare da kokarin Kai hannunta wajan ayabar hjy babba…..
Da sauri yayi baya yana fad’in na shiga uku yau, bariki amma ke ko ri’kakkiyan y’ar bura uba, mai zaki min? Yau na had’u da bala’i fyade kike shirin Yimin? Yana maganan ne yana tafa hannu alaman mamaki bariki zata mishi fyade
Bariki matsawa kusa dashi ta farayi tare da fad’in haba hjyta danna taba hq dinki Aiba komai bane, Kema basai ki taba nawa ba.
Hjy babba ganin haka yasa yace tsaya inda kike, Aini bariki kin fini iskanci, ina ni Ina ke, keda kanki kin san bana bin y’an mata bana lesbians haka kawai in wage kafa a dinga turamin yatsa, aje a bud’ani barni inkai budurcina gidan mijina yana maganan ne tare da tabe baki.
Bariki dariya take Sosai
Jamil dake gefe yana magana da wata ganin abunda suke yasa ya karaso yana rangwada tare da fad’in mai zan gani haka?
Hjy babba yace jamila gane min hanya, bariki ke kokarin min fyade da safiyar nan ko karyawa Banyi ba
Jamil ya rafka salati tare da fad’in haba bariki duk y’an mazan da kike ci sai kin had’a da Mata, gaskiya bama haka ance da tsohuwa tayi zina
Bariki tace toh ke jamila naga ai taimakekeniya za muyi ku Mata ni mace komai nake dashi kuna dashi, ni kuma yanzu sha’awa nake ji Sosai sai ku taimaka min tunda ance ciwon y’a mace na y’a mace ne.
Jamil bud’e baki yayi tare da fad’in oh bariki aiko munfi karfinki danmu bama harkan mata, taya ina mace kina mace kice zaki wani abu damu,…. Toh mai za muji gaskiya ni wannan maganan tafi karfina Bari inyi gaba tun Kafin ki danneni a wajan nan ki batamin suna ????????
Hjy babba yace jirani Nima ai ba tsayawa zanyi ba domin Wlh bariki sai ta mana fyade.
Jamil yace da mun shiga uku muje gidan aurenmu miji yaji mu a wangale yana kokarin bude kofa yaji shi a gate.
Hjy babba yace oh da ranan anyi Uwar watsi, har sunyi gaba hjy babba ya tsaya tare da kallon bariki tace mutumin ki yace karfe hudu dan Allah ki shirya,….
Gaba tayi tare da fad’in sai nayi tunani
Hjy babba yace kyaji dashi hq dai ban baki, y’ar duniya????????????
Jamil yace so take ta lalata mu, gaba sukayi suna rangwada.
Bariki shagon Garba taje mai saida kayan provision, siyayya tayi sannan ta juya zata tafi wai gawan da zatayi sukai ido biyu da Mai kid’a, d’aure fuska tayi….
Matsowa yayi kusa da ita, yana wani sakin shegen murmushi, saida yazo gab da ita ya tsaya yace bariki kinyi kokari kin tsira a harin dana Kai miki na farko, na yaba miki….
Bariki kawar da hancinta take domin babu abunda yake sai tsami….
Yaci gaba da fad’in wlh bariki saina ciki, tunda na kwallafa raina a kanki saina d’ana irin zumarki, tunda na ganki miyau na ya tsinke…..
Marinshi tayi tare da fad’in dan Kaga ban d’auki mataki akanka ba tun Farko shine har kake da izzar da zaka kuma nufana gaba da gaba, bari kaji Wlh ni bariki bako wani Kare ya isa yayi haushi in kulashi ba, ni bariki nafi karfin mutum irinka karamin dan iska…..
Murmushi yayi tare da fad’in bariki wannan ne kuskuran da kika aikata min na uku, wlh bariki Indai Ina Raye saina ciki, ke har kina da bakin magana kice ba kowa kike biba, karki manta tunda kika fito bariki dole kowa ya nemeki, inaso ki sani ki rubuta ki ajiye sai na kwanta dake nasa kin kashe min ayabata inko hakan bai faru ba daka ranan nabar sana’ata ta kid’a har abada domin na kasa ciki abunda nayi niya.
Bariki dariya tayi tare da fad’in challenge, ina son haka, bari kaji ni bariki nafi karfin d’an iska irinka Kazami irinka Wlh duk ranan da kayi gigin aikata wani abu na rashin hankali saina kashe ka har lahira rannan na bige maka ayaba…. Matsawa tayi kusa da kunnenshi tace wannan karan yanketa zanyi da wuka tana fad’in haka tayi gaba.
Jin haka yasa yayi saurin saka hannunsa akan ayabarsa….. Ganin tayi gaba yasa yace saina nuna miki ni d’an halak ne
Bariki tana shiga d’akinta taga wayanta na huta, da sauri ta nufi wayar tare da d’auka, taga an Mata 2miscall duka kuma Yarima ne ga message din daya mata kaman haka….
I’m thinking of u wonder where you are tonight
I wish that I could hold u tight
I’m thinking of u
Wish u could stay
But u r so far away, so far away
Baby I can’t wait to see our marriage I really love you so much…… Bazan yi magana da kowa ba sai naji voice dinki….
Ta karanta message din wajan sau uku tana murmushi, bata san lokacin data danna mishi kira ba, jin an kashe line busy yasa ta kalli wayan kiranshi ne ya shigo wayan YARIMA NA da sauri ta d’auka tare dakai wayan kunnenta tayi sallama….