BABU SO HAUSA NOVEL

BARIKI NA FITO 1 & 2

Bariki tace ta ina zata shiga tare da sakin dariya

Habib yace bariki Wlh zan Karta miki rashin mutuncin dake kaina yanzu,

Tace yakuri kawata, gobe yarima zai zo zamu gidan nan

Yace an gama kice mijinki zai zo gobe tare da sakin gud’a

Bariki tace au har ya zama mijina?

Habib yace insha Allah ai wannan a rubuce yake

Wani irin murmushi ta saki cikin jin dad’i Wanda bata san tayi ba, tace taya zan aureshi ba tare da wani matsala ba?

Habib yace Aina fad’a miki dattawa zamu samu, masu ruwan mutunci su zauna a matsayin iyayenki, Kinga Idan akai haka an wuce mataki na farko sannan sai a sami gida a anguwan kanawa irin dai na Talakawa a matsayin nan ne gidan ku.

Bariki tace toh Idan akai bincike fah? Kasan fah dole suyi bincike Wlh ban son a sami matsala

Habib yace ah da naga ni d’aya nake wannan Abun yanzu harda ke, gskya Yarima ya mamaye zuciyarki, karki damu nasan koda za’ayi bincike ta wajan sarkin anguwan za’ayi zan shirya komai

Bariki murmushi tayi tace Allah yasa Kar Abu ya kwabe dan Ina tsoro naga wannan Yariman kaman zaiyi bin kwakwafi.

Habib yace ai koma dai miye karki damu ni zan shirya komai Indai da kud’i ai an wuce wajan

Bariki tace hakane

Habib yace yau bazaki rawan bane?

Tace Wlh babu inda zani Kar in fita Yarima ya kirani.

Habib yace ah toh ni bari inje in dan karkad’a duwawu in girgije inji dad’in rayuwa, fita yayi

Ganin ya fita bariki yasa ta rufe kofarta tare da d’auko wayarta ta danna taga har yanzu Yarima bai kira ba, tunani ne Kala Kala suka cika ta tare da tambayan kanta kodai wani abu ne?

Kwanciya tayi dan tana fashin sallah, tunanin maganan habib take da yake ce mata soyayyan Yarima ya kamata, ido ta lumshe tana tuna haduwanta da Yarima murmushi taita saki lokaci d’aya tace gskya Yarima ya had’u, amma hakan bashi bane yake nuni da ina sonshi ba, toh mai yasa kika damu dashi Sosai haka duk wannan maganan tana yinta ne cikin zuciyarta. Jin karan wayanta alaman kira yasa ta tashi da sauri ta d’auka…

Ganin Sunan Hon salis yasa ta saki tsaki dan a zaton ta Yariman ta ne, sai kuma taga akasin haka

Har wayan ya tsinke bata d’auka ba, wani kiran ne ya kuma shigowa, d’auka tayi tare da fad’in hello

Yace bariki manya, bariki ganinki sai anyi Sa’a inma an ganki sai kinso ki zauna.

Murmushi tayi Mai kama da Ya’ke tace ya akayi?

Yace lafiya just call to say hi

Tace nagode ya abuja hope komai lafiya?

Yace lafiya sai dai I miss dat ur sexy body nd ur swt hq

Murmushi tayi tare da fad’in dama Nasan kiran kenan

Yace Toh bariki Kece ai saida haka, kin San Allah ya miki baiwa Sosai, kullum Indai mutum zai ciki ruwa zuba yake baki da bushewan hq kina da ni’ima Sosai gskya Kinji dad’i kyanshi ai mutum ya sameki ya killace ki waje d’aya, yaita cinki shi d’aya

Murmushi tayi tare da fad’in bariki ba haka take ba, inda ina bukatar hakan da baka cini ba.

Yace hakane, yaushe zan ganki ne?

Tace yaushe nabar abuja? Kai Hon salis kaima fah kana da jaraba

Yace haba bariki kina zuwa fah kika wuce kema kin San banji wani dad’i Sosai ba, inda so samu ne mu zauna harna sati d’aya ko biyu Ina baki ayaba Kinga ai in kika min haka zan gamsu Sosai

Tace uhm Toh yanzu dai zan kwanta inna samu lokaci Zanzo.

Yace godiya nake sai na jiki tare da kashe wayan

Bariki shuru shuru Yarima bai kirata ba, abun ya d’aure Mata kai tayi mugun shiga damuwa kodai an gayama Yarima wani abu ne? Kai Anya kuwa? Mai yasa Bai d’auki wayata ba Mai yasa bai kuma kirani ba? Anya ba’a sami wasu y’an iskan da suka fad’ama Yarima ko ita wacece ba? Inko hakanne tasan Yarima har abada ya barta tashi tayi ta Fara sintiri a d’aki kaman wata soja Mai parade, mai yasa ban fad’a mishi koni wacece ba tun Farko Mai yasa na mishi karya? Gaba d’aya ta kasa sukuni sai kaiwa da komawa takeyi.

Jin karan wayanta tayi alaman sa’ko ya shigo dan haka da sauri ta d’auka taga Yarima ne ga abunda yace…..

Baby are you still awake?

Da sauri tayi mishi reply da yes am awake.

Ko minti d’aya ba’ayi ba sai ga kiran yarima ya shigo wayan ta, da sauri ta d’auka tare dayin sallama

Amsawa yayi da fad’in my princess sorry u call me bana kusa

Wani irin kishi taji hala yana can wajan wacce zai aura, wata zuciyar ce tace Aiba a nan take ba ajiyan zuciya ta sauke tare da fad’in eyya babu komai, tace ya shirye shiryen biki

Murmushi yayi yace Alhmdlh muna tayi, Kema ya kamata kizo ki tayani

Ranta taji yana mata zafi, wato shi har murna yake zaiyi aure, harda wani inzo in taya shi, Toni miye matsayi na a……

Katse mata tunani yayi da fad’in ya naji kinyi shuru, hope lafiya?

Tace uhm Ina jinka

Yace OK ya shirye shiryen Walima? Ina fatan kin Fara inviting friends dinki koh?

Tace a’a ai kace in jira kazo mu tsara komai, dama ina jira ne kazo muyi magana ni nafi son a fasa Walima din I…

Yace OK as you wish good night, naga kaman u r tired so go nd rest gobe zan aiko miki da sa’ko tunda bakya son yin Walima din so basai nazo ba take care yana fad’in haka ya kashe wayan….

Bariki sororo tayi tana kallon wayan tana mamaki, mai Yarima ke nufi kodai yayi fushi ne?????

~MARYAM OBAM~

BARIKI NA FITO

            *BY*

MARYAM ALHASSAN DAN’IYA
(Maryam Obam)

https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/

WWW.Maryamobamnovels.com

Wattpad @maryam-obam

Instagram@maryam_obam

MARUBUCIYAR
1)FATIMA ZARAH
2)DUKIYAR MARAYA
3)BA’KIN ALJANI
4)BANDA ZABI
5)AMINIYA TACE
6)KISSA KO MAKIRCI
7)SAINA AURESHI
8)SUHAILAT
9)TAMBARIN TALAKA
10)JAWAHEER
11)MIYE ILLAR Y’AY’A MATA
AND NOW…. BARIKI NA FITO

DEDICATED THIS PAGE TO….
HAJIYA NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO

                 *PAGE 20*

Ta dad’e tana kallon wayan tare da tunanin mai yake nufi? Mai yasa zaice bazai zo gobe ba? Tsinta kanta tayi da kiranshi…..

Yana ganin kiranta ya kashe tare da kiranta baiyi magana ba…..

Tace Yarima lafiya kuwa?

Yace kaman ya?

Tace naga yanda kake magana yau, kaman kana fushi, nd kuma ni naga Banyi maka laifi ba akan maganan Walima ne K…..

Ya Katseta tare da fad’in wannan shine laifinki, you know what? Tunda nake ban taba cewa Ina son ayi abuba ace min a’ah ba, duk abunda na fad’a hakan akemin but I don’t know why ke kike cemin a’ah….

Tace Yarima kayi hakuri dama naga….

Shuru tayi ta kasa magana

Yace Ina jinki .

Tace babu komai zanyi abunda kace tunda kana so inyi.

Murmushi yayi tare da fad’in good haka nake so, in nace abu a amsa min, ban son musu, ni mutum ne wanda ban cika son Ayi ta magana akan Abu d’aya ba, so plz my princess komai nace zan miki just accept it plz

Tace insha Allah daka yau komai kace Indai bai sabama Shari’a ba zanyi na’am dashi

Yaji dad’in maganan ta, yace my princess na kosa In ganki gobe I really miss you alot

Wani irin dad’i taji, tunda goben zai zo, amma saita ce cikin murya kaman namai son yin kuka ba kace baka son ganina ba

Murmushi yayi tare da fad’in ni na isa, ai bazan iyaba dole inzo inga my princess.

Tace Allah ya kaimu goben lafiya.

Ya amsa da Ameen tare da fad’in gobe a ina zan ganki? Gidanku?

Tace a’a inda ka ganni nan zamu sake had’uwa.

Yace but gobe akwai islamiya right? Har zaki iya zuwa ki koma?

Tace insha Allah, gobe ma ba zani islamiyya ba, saboda bama komai sai shirye shiryen Walima.

Yace ok Allah ya taimaka

Ta amsa da Ameen

Yace Mai za’a tanadar min?

Murmushi tayi tare da fad’in mai kake bukata?

Yace kiss…..

Kit Ta kashe wayan tana dariya tare da fad’in lallai Yarima kace wani abu, ai bazan taba nuna maka yanda nake ba…. Kiranshi ne ya kara shigowa wayanta murmushi tayi tare da d’auka

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button